Fish Balls 1
Kayan hadi:-
•Kifi
•Albasa
•Dankali
•Danyar citta
•Curry
•Kwai
•B/pepper
•Leman tsami
•Kayan kamshi
•Mai
•Maggi/Gishiri.
YADDA AKE HADAWA
dafa kifi acikin ruwa da Gishiri albasa minti 8-10.cire daga ruwan.cire kayar kifin daga jikin kifin.dafa dankali idan yadahu daka shi yayi laushi.
cakuda kifin da dankali zuba b/pepper,albasa kanana,leman tsami,kwai,curry,citta acikin kifin cakuda sosai,zamu dunkulashi muna molmulawa kamar fura.bayan angama za’a soya cikin mai mai zafi.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top