Chapter 3

Aadilah Ajlal
Short Story

This is a fictional story based on my imagination.

~ * ~

3

Dedicated To FaridatSweery Thanks for always making me feel loved,cared,and special...ILYSM❤️

~ * ~

Kai tsaye gida Ajlal ta koma zuciyarta cike da mamakin abubuwan da suka faru zuwa yanzu zuciyarta ta gama kwadaituwa mata da diary din da Ammie ta hana ta tabawa.

Zama ta yi a kusa da Ammie tana kallonta ido cikin ido, fuskarta dauke da shagwaba tace "Ammie I found my soul mate can I touch the diary?".

Ido kawai Ammie ta zuba mata, a hankali ta shafa gefen kumatunta tace "Ajlal for how many times zan fada miki ba ki da alhakin taba diary din nan soul mate din kice za ta taba, yanzu tunda kin samota komai ya kusa daidaita, abu daya kawai ya rage miki shine kisan duk yanda zakiyi ki shaku da ita ta yanda zaku dawo love twins daya ba zata taba rayuwa babu daya ba".

Tashi Ammie ta yi ta fita, Ajlal tana mai jin zafi a cikin zuciyarta ita dai yau ko ma meye zai faru saidai yafaru sai ta taba diary din nan.

Tashi tayi a hankali ta leka ganin Ammie bata kusa ne ya sata wucewa kai tsaye zuwa wajen da diary din ya ke.

Hannu ta saka da niyyar daukar diary din, kafin ta ankara wani irin bakin hayaki ya taso daga sama ya daga ta yayi sama da ita ya watsar a gefe, a mugun gabaice ta fado take ta fadi bata san inda kanta yake ba.

A bangaren Aadilah kuwa ta ji sauki sosai, zuciyarta ne ya shiga kwadaita ma ta son zuwa garden da ta dan sha iska tunda dama yau week end, littafinta ta dauka ta fita,Zuciyarta cike da farin ciki so take ta ga Ajlal ta tabbatar zata ganta a garden din.

Tana shiga ta hango ta kwance bata san inda kanta yake ba, wurgar da littafin tayi ta kwallah ihu, da gudu ta karasa wajenta ta shiga jijjiga ta, ko motsi bata yi banda numfashinta da yake fita ta hancin ta a hankli,saikuma jini dake zuba ta gefen goshinta.

Daukar ta tayi ta tafi da ita dakinsu, kwantar da ita tayi a kan gadonta tana kare mata kallo, ta shi tayi ta samo ruwa da karamin container ta saka towel a ciki tana shafa mata, a hankali ta fara bude idonta, wanda yayi mata tozali dana Aadilah, murmushin karfin hali ta sake mata, ta tashi a hankali.

Riko ta tayi ta shiga yi mata sannu, ita kuma binta kawai take da ido, zuciyarta na harbawa da sauri da sauri, Tunda take bata tunanin zatayi soyayya ba saboda soyayya baya cikin tsarinta, amma duk lokacin data kalletah wani irin kaunar Aadilah ne ya ke ratsa mata cikin zuciyarta, ji take kaman ta jawo ta ta manna mata hot kiss a lips, Amma ina it cant be possible.

Da sauri Aadilah ta tashi ta hada mata abinci, kin ci tayi, ganin bata da niyyar cine ya sata daukar spoon tana bata a baki a shagwaba take karba harta gama bata.

Ta tashi zata a jiye cup din da ke hannunta ne Ajlal ta jawo ta ido a rufe ta hada bakinta da nata, tana sauke sassanyar ajiyar zuciyar gami da yin nishi a hankali wanda ya sa jikin Aadilah gaba daya sakewa, tun da take bata taba tsintar kanta a irin wannan yanayin ba idan ba yau she can't even know how she feel about what happened.

Motsin shigowar room mates nata ne ya sata kwatar kanta zama ta yi a gefe tana mai da numfashi.

Da tuhuma suke kallonta saboda surutun da suka ji tana yi, "Aadilah ke da wa kike magana haka?".

"Ajlal my new friend meet her".

Da mamaki suke kallonta domin su basu ga kowa ba a wajen da take nuna musu, kallonsu tayi tace " ku gaisa mana".

"Da wa zamu gaisa?".

"Friend dina gata nan".

Dariya suka sake mata, "amma gaskiya Aadilah kanki ba daya ba, da alama kin samu matsala" .

Wucewa kwanan su suka yi suka barta baki a sake a ganinta wulakanci su kayi mata.

Juyawan da zata yi ta tarar da babu Ajlal ba labarinta gaba daya ta rude, Inataje? Yaushe ta fita batasaniba shine tambayan dake mata yawo akanta.

Babu abun da ke dawo mata banda kiss din da suka yi. She can't believe it wai itane tayi kiss kuma da Aljal?

Ihu ta saka mai karfi, da sauri suka zo kanta suna tambayanta, "lafiya what's wrong with you? are you okay Aadilah".

"Ajlal kawata ce tun dazu muna tare da ita, for now ban ganta ba".

Ashman tace "tsaya a ina kika samo ta?".

"A garden harta ji ciwo na kawo ta nan".

Gaba daya mamaki ne ya kamasu tabbas Aadilah ta yi gamo da aljanu, rabuwa da ita suka yi ganin idan suka biye mata suma mai dasu mahaukantan zata yi.

Ashman ce tayi karfin halin zuwa school Area ta sanar da principal abunda ke faruwa, shi kuwa bai yi kasa a gwiwa ba ya kira Daddyn Aadilah ya sanar dashi.

A take yace masa a rabu da ita karyar banza ce kawai ba wani abu ba, dama ba son school din take ba, tun kafin a kawo ta tana cewa akwai aljanu, na tabbatar hakan da tayi sabon shiri ne ta hadaa.

Sallama suka yi da shi ya kashe wayarsa, "Ashman".
"Yess Daddy".

"Daga yanzu duk abun da Aadila zata yi kar wanda ya sake kulata idan tace muku ga mutum nan kuce eh kun ganshi".

Kai ta gyada masa, tabbacin ta ji abun da ya ce mata, ta shi tayi ta tafi jikinta a sanyaye, ita dai tana ganin kaman akwai wani abu a boye tun da Aadilah bata taba yi musu karya ba, amma koma meye lokaci zai nuna zataci gaba da spying dinta a boye.

After Ashman ta dawo Hostel ne Aadilah take sanar da su tana son friend dinta ta dawo wajenta da zama, to kawai suka ce mata saboda abun da PC ya fada.

Tundaga ranan Aadilah bata kara ganin Aljal ba kullum saitaje garden but she was no where to be found. ita kanta mamaki take cikin zuciyarta take cewa "i never had feelings for a girl, but why do I feel some strange connection with her? Like I need her, I have to protect her?".... Da wanann tunanin takoma hostel.

~ * ~

Bangaren Ajlal kuwa kullum saitazo wajen Aadilah amma ita bata ganinta tanajin tsoron hukuncin dazata yanke saboda tayi kissing dinta duk ta shiga damuwa yau dai ta yanke cewa zataje su hadu...

Bayan sundawo daga masjid Aadilah tana zaune kamar ance ta dago idanunta yasauka akan Aljal dasauri ta taso tayi hugging dinta tace "inakikaje? Kullum sainaje garden nemanki amma bana ganinki gashi bnsan hostel din dakikeba" tace tana hawaye.... Goge mata hawayen tafara tace "don't cry okay? and I promise you'll never cry alone anymore I will cry with you from now on."

Smile tayi tace "I love spending time with you I don't know why.?"

Because we're soulmates Ajlal said

A fili kuma kumatunta taja tace "daga yau kullum zan kasance taredake you're my destiny,I'm sorry about what I did, I'm so sorry about" shhh  Aadilah tace "ya isa haka,karki damu ya wuce" then Aadilah hugged her tana feeling scent dinta, sunkai a kalla 4mns rungume da junansu a hankali Ajlal tamatso daidai kunnenta tace "Tu es belle,Je t'aime" Her voice was soft, Janye jikinta tayi tace nifa bana gane wannan yaren naki mekikace hakama ranan damuka hadu kinfadi irin yaren bansan mekikace ba kifassaramin
Murmishi tayi tace to bari na fassara miki ranan nace miki

"Tu me manque mon amour"
(I miss you my love)

"J'ai besoin de ton aide ce toi seul qui peut m'aider"
(I need your help kekadaice zaki iya taimakona you're my savior)

"Tu es belle"
(you're beautiful)

"Je t'aime"
(I love you).

"taimako kuma wani taimako kikeson nayi miki??"

Ajlal tace "Aadilah farko dai kafin nafada miki irin taikamon danikeso zanfada miki wata magana I love you not as a friend,I love you as a crush. I had a crush on you since we met."

Thanks For Reading My Story....💘💘💘

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top