¢нαρтєя 2
*ᴀ ɢɪғᴛ ᴛᴏ ᴡᴀʟᴇᴇᴅᴀʀʜ*🦋
Not edited🤧
____________
NAJEEB POV
____________
He woke up in the middle of the night hungry, he hissed and jumped out of the bed, slippers dinsa ya saka ya fice daga dakin yana tunani what to eat at this late hour he hissed again, gaba daya bulbs din gdan a kashe gashi he left his phone in his room da kyar ya laliba switch din ya kunna wutan dining kana ya shiga kitchen gas ya kunna ya daura ruwan da baza su fi one cup ba, Bayan sunyi zafi ya kashe ya juye a mug ya fito dining.
Jin motsi ya saka Baba huraira (their maid) fito wa daga daki dan bata da nauyin bacci ganin Najeeb na kokarin hada tea yasa tayi saurin karasawa "babban mutum kaine cikin daren nan"
Cikin rashin son maganar sa yace "Ehh baaba yunwa ta tado ni" daga haka ya dauki mug dinsa da two slice bread ya haye sama abunsa ganin haka ya saka baaba huraira kashe wutar dining din ta koma daki ita ma.
After taking his tea he kept d mug and the plate on his bedside, he stood up sleepy and went to the toilet, kurkure bakin sa yayi ya dawo daki ya kwanta ba bata lokaci bacci yayi awon gaba dashi.
_____________
NASMA's POV
_____________
We woke up as early as possible coux we've lecture by 8am and the lecture is very strict and foolest shaaaaa he's handsome but his face is always frown that's why almost all the students hate him, we took simple breakfast Tea and fried eggs. Daga nan muka dauki bags din mu and left to school.
Today is very sunny day gashi munyi lecture da yawa and worst part of it two lecturers kawai suka mana so we felt so boring and tired but the happiest thing is the we're starting our exams soon at least mutum zaije gda ya huta for good 3months.
A cafeteria muka hadu da su fateemarh her face look so pale, waleedah laughed at her " ke meke damun ki ne Kinga face dinki kuwa" she asked.
"Ke bazaki gane bane am damn tired wlh yau din nan" she replied back.
"Eyya sorry let have something coux seriously am hungry and I can't leave here without eating anything idan ba haka ba Allah mutuwa zanyi" Waleedah said looking so hungry.
"Am also hungry guys but wlh pizza nake so" Nasma said looking at their reaction.
Safiyya da zuwan ya kenan tace "hey girls what's up"
Fateemarh hissed and said "we're all hungry wlh and gashi today is sunny wlh"
"I can see it from your face" she turned and look at waleedah who's looking dying "waleedah plss smile Kinga fuskar ki kuwa" she said trying not to laugh. We all look at waleedah and the next thing we do is laughing serious yanda tayi wa face din ta ko dama ga waleedah bata wasa da abunci.
"Hey waitress excuse me pls can I have two slice of pizza and chocolate smoothie" he said "sure ma'am" waleedah also request for chips and egg safiyya kuma bugger and fruit salad Fateemarh kuma 2 shawarma and 1 cup of coffee.
In not less than 30mins ya kawo mana what we've requested. After we finish we departed from the cafeteria and went back to our apartments.
______________
NAJEEB POV
______________
Bashi ya farka daga baccin safe ba sai kusan 11am saboda yau Saturday so he has no any work to do a office, wanka yayi ya shirya cikin wata leather jacket Oxford blue colour, wacce ta kama jikinshi sosae, da skiny jeans pearl colour,curly hair dinshi yayi k'ara curling da hair curler...wani black deco sunglasses yasaka which makes his fair skin more alluring ..yasaka Snickers kalan jacket d'inshi...fans d'ina ku hango minshi pls.... Najeeb is damn handsome wlh.
Sakko wa yayi kasa yana kokarin daura wristwatch dinsa, da gudu Humaidah tayi hugging dinsa cikin dariya tace "good morning handsome brother" Jan hancinta yayi yace "morning cute sis how was your night" cike da iyayi tace "not too bad I've been waiting for you to came but baka dawo ba sae mami tace naje na kwanta gashi I have alots of jist to tell you"
"Oh really" he replied
Tace "yeah but first have your breakfast"
Yace "ok mami's princess"
Karasawa yayi cikin parlourn ya gaida mami cikin sakin fuska ta amsa ta daura da "jiya ban San time din da ka dawo ba sae da naji shiru na leka bedroom dinka naga harma kayi bacci"
Yace "Ehh mami jiya gaba daya na gaji shi yasa Abba fa?" He asked
"He went out since 8am he will be having meeting by 12pm a kano that's why he left so early"
"Eyya Allah ya mai dashi Lpy lemme have my breakfast and come back."
Ba wani abun kirki yaci ba coffee kawai yasha ya mike ya dawo parlour.
Najwah na ganin sa ya shiga hankalin ta ta gaida sa cike da hade gira ya amsa yana zama.
"Mami I think zan mai da Najwah Sudan since this crisis in Dubai will not end gashi she spent almost 3 months at home bata da aiki sae kwanciya da pressing phone always tana online"
He turned to Najwah "and lemme warn you if you did not stop making that stupid TikTok videos wlh I will deal with you tunda naga kanki rawa yake yi baki da aiki sae rawa kina posting a social media kowa na gani ko".
Mami tace "that's very good ai hakan yafi koni zaman gdan ya ishe ni haka gashi Ba wani abun kirki take min ba sae saka ni surutu data iya".
"Start packing your things coux you're leaving next week Monday na riga na gama komai" daga haka ya mike yama mami sallama ya fice.
Kamar Najwah zatayi kuka t dinga kumburo baki wai ita bata so gashi bata ma San sunan skl din ba ballanta tayu searching ta gani.
_______________🥀
Heyyo!
How's the book hope u guys are really enjoying it
If yes drop your honest comments
Constructive criticism will be very much appreciated
Once again thanks 😊
Lioness👑
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top