Sanarwa

Slm, Ina masu tambayan complete littafin zuciya da gwanin ta? Ga dama fa ta samu. Domin kuwa na kammala daura littafin akan mahanjar Arewabooks. Zaku iya shiga ta application ko kuma web page insu.

Cikin sauki, danna link kai tsaye https://arewabooks.com/book?id=62a1aeddeb4181893a4e8eac

Ana iya duba conversation box Ina domin shiga link in cikin sauki.

Ayi maza a garzaya domin ganin yanda Zuciya da gwanin nata zasu tasiri.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top