15

Cool music ke tashi a cikin motan yana driving. As usual fingers in hannun su a hada yake. He told her, he feel safe when he does that.

"Me zamu siya ma Anty Salma?" Dan jim tayi kaman tana tunani. Can Kuma ta q wayan ta tayi dialling inta.

"Hello Anty Salma am on my way back"

"Am about to call you hala hiran da Zainab in ne yayi dadi?" Basar da zancen tayi saboda ba ta son yin karya.

"Anty Salma daman Sadeeq ne..." Juyawa tayi tana kallon shi "Ya ke tambayana me zai kawo miki. Ni Kuma na san you are always changing what you crave for, shiyasa i call to ask"

"Allah yar gidan Sadeeq? Muuga... Get me some fruit salad. Yauwa daman yanzu Zan aiki driver na ya siyo min cereal in Areef, ya Kare. Kinsan Wanda yake Sha" Dan pouting lips inta tayi kafin ta Fara complaining "Kai Anty Salma, your siriki is about to come and greet you, Yana tunanin me zai kawo miki. And all you are thinking is your son, ku daman iyayen nan haka kuke"

"Kaniyan ki Nabila, shi Sadeeq in bai San yaro bane? Oya tell him in Yana so ya siya Uwar yaro to ya so dan ta than anything. So in yana so in zama on his side, I need cereal for my baby" dariya tayi, ta kashe wayan. Hade rai tayi tana fadin "Kaji Anty Salman nan fa"

Dariya yayi yace "To daman waya ce Miki ki kirata, wai ni nan Ina shawaran sirri da budurwata. Gashi kin tona Mana asiri" turo bakin ta tayi, irin tayi fushin nan.

A Sahad su ka tsaya. Ai kuwa taga hauka, domin da ya fara diban cereal Sai da ta saki baki. Ya hada da milk da Kuma milky drink in da yasan za a iya ba yara. Daganan suka je ya dauko fruit salad in. Stall in chocolate suka je, kallon ta yayi tayi saurin mishi nodding Kai. Sai Kuma tace "in nayi kiba, you won't like it" dariya yayi yace "Ai inada kayan Gym, I will force you to do it. Yanzu dai let me spoil my girl friend" tana kallo ya kwashi chocolate in nan, ya dauki orange drink carton, probably saboda Wanda ya ga taji dadin shi sosai. Sai yogurt da ice cream, ita dai kallon shi kawai take. A wurin magreeb ya tare su, don haka ya shiga Sallah ita Kuma ta tsaya a mota tana scooping Ice cream inta, chocolate flavor ne, her favorite. Tsaf ta shanye hankalin ta kwance kafin ya dawo.

A hanya ma Sai da ya tsaya ya musu ordering chicken kebab tukunna su ka tafi. "Ita fa Anty Salma ba a siye ta da shopping" ta fada tana daddana wayan ta. Picture ta musu a snap chat duk da ba iya daurawa zata yi ba. Ba ta jin zata iya daura pic in Sadeeq a media, haka kurum asirin ta rufe a tona mata.

"Au abinda Zaki ce kenan?" Ya fada Yana hararan ta cikin wasa.

"Ai gsky ne, naga Sai wani siye siye kake. Just pray she likes you saboda ita in bata son mutum, nothing that person do will change it" da sauri yaja burki "ke karki fada min da gaba mana"

"I mean it" ta fada tana cigaba da dan danne dannen ta.

Suna isa gidan da ta fita, ta Kira mai aikin Anty Salman da Nanny in Areef su zo su shiga da kayan. Ta window in motan ta leko "I hope you are praying" ta fada sounding serious.

"Nabila ni kike ma haka ko? Zan Kama kine" gwalo ta mishi, sannan ta juya da gudu. Ji yayi kaman ya fita ya kamo ta.

Jim kadan Sai ga Nanny in dauke da Areef, wai ance ya shiga wani parlor. Da dai alamu na guests ne kawai. Amsan Areef yayi ya wuce dashi, don haka kawai yake jin Anty Salma ta bashi Satan amsa. Wasa ya dinga yi ma yaron, har aka kawo mishi refreshment hadda kulan Abinci, da kamshin shi kadai ya sa shi jin cewa dole ya ci abincin nan.

Yana cikin wasa da Areef in, yaron na faman washe mishi hakora Sai ga Anty Salman ta shigo. Da murmushi kan fuskan ta take fadin "Aa su boy an samu abinda ake so" jin Areef in nata faman kwashewa da dariya. Cikin natsuwa da girmamawa ya gaishe ta. Duk da dai yasan ba zata wuce mate in shi ba. 26 years haka kenan.

"You look Familiar" ta fada. Sai lokacin ya dago kanshi ya kalle ta sosai.

"Oh New horizon?" Ya fada trying to call. Da sauri ta yi nodding kanta. Yanzu take gane inda tasan shi. A new horizon ne, SS2 and SS3 kawai yayi a school in but she can remember how he made the girl swoon. Kowa is all over him, he never date any girl. Though Wlh he can remember, he once got a huge crush on Salma, Sai dai ita ma wani pledge gare ta, na No dating in high school, they were friends for some brief time never something serious.

Now he thank God for it. Abinda basu sani ba punishment yasa Dad in shi Kai shi school in, so he take the whole two years as the punishment. Yayi few female friend Amma tun a school in ake watsar dasu. Salma kuwa lokacin ba ta cikin Mata da suke rawan kafa a kanshi, so he respects her for it. Da wulakanta matan yake, she is the one that advice him yace musu su zama friends ma. Bayan grad insu, their path never cross Sai yanzu.

"Really Sadeeq Mambila?" Da kanshi ya amsa. Tace "Ma Sha Allah, it really is small world. Amma dai Ina fatan yanzu ba Yan matan da ke bin ka ko?" Dariya yayi kawai.

Tace "Hope dai ba jira kake in maka tayin abincin nan ba ko?" Murmushi ya danyi "Ai dole na inci ma irin wannan kamshin" Nabila dai Sallah ta shiga, shiyasa ba tasan wainar da ake toyawa ba.

Abincin ya zuba, tun daga one spoon ya fara complementing abincin. Ga drinks inda ta kawo mishi handmade ne, he loves things like that. Duk da ba yunwa yake ji ba yaci abincin.

"Baban Areef bai dawowa ba da kun gaisa"

"Ba matsala Sai inzo gaishe shi na musamman"

"what are your plans with my sister Sadeeq" dan dif yayi gani ta shiga elder sister mood. "I love her sosai..."

"Ba wannan ba" tayi saurin dakatar dashi. "Nasan kana son ta ai. Kana da burin aure soon?"

"Yeah munyi magana, Ina so inje Kd wurin Abbah" kanta ta jinjna "Okay hakan na da kyau. Nabila bata taba saurayi ba as you can see the girl is still young. Sanda tace min tana da saurayi, I was shocked and scared for her. Especially ni nasan lokacin da nake kaman ta banda. But the world is changing so I let her, banson takura Mata. Amma tunda na ganka, i couldn't help Wondering da gaske ba Yaudaran ta zaka yi ba?" Dagowa yayi Yana kallon ta da mamaki.

"Kar kaga laifina Sadeeq. Nasan waye Kai nasan waye mahaifin ka haka Kuma nasan yanda mata ke rawan kafan akan ka tun kana yaro balle yanzu. You get almost everything, this got me thinking what drawn you to her?"

Murmushi yayi Sai dai ba wai na jin dadi ba. "Nasan Nabila kafin na fara dating inta. A student, who is interested in poetry. Something i came to love in New horizon, nasan kinsani. I try helping her, I start to know her, I get to know her then I came to love her. Kinsan me Mummyn Areef? Nabila isn't aware of my status when we start dating, just an innocent girl who fall in love. But sauran yan matan da kike fada is either they fall for the beauty or wordly things money. Ina son yarinyar da her mind is not corrupt with those things, and Nabila is that girl. Ina son ta sosai Kuma Ina son auren ta da gaske ba maganan wasa ciki. Shiyasa nake son tun yanzu in Kai maganan gaba. I hope zaku bani ita?"

Murmushi tayi, convince that Nabila get the perfect person da take mata buri ta samu a rayuwa. "In ta nine Sadeeq tun yanzu Zan baka ita ai. But hey, am not our parents. That have to do their job as one. I pray you pass the jarrabawa though. Za mu dai yi magana da Mami" godiya ya Mata sosai.

Tace ta ga cereal ta gode "I hope Nabila ta gaya maka all these shopping is not enough ya sa nayi siding inka ko?" Dariya yayi yace "A dai min afuwa Maman Areef"

A bakin kofa suka hadu da Nabila da hijab inta Wanda ta idar da Sallah. Kallon Anty Salman take, taga ko taji dadin ganin Sadeeq in. Well, she can pretend well. Plain face tayi keeping, hakanan ta wuce wurin Sadeeq in domin ji daga bakin shi.

"Ya kuka yi?"

"She send me away" ya fada rai a hade. Duk da ta so fahimtan Wasa voice inshi Amma Sai da ta tsorata, har ta Fara zaro idanu taji yace "Gsky ki koyi course wurin maman Areef, I need this kind of food In my stomach" dariya tayi "au ka rama kenan" nan ya bata labarin abinda ya faru and she feel relieve.

"Hijab ya Miki kyau" taji ya fada. "Nawa Zan sa Miki a lefe?" Ya Kara fadi, ta galla mishi harara.

Ranar Sai wurin Nine ya bar gidan. Bai kuwa dade da tafiya ba su ka hau chatting.

S💞: "can't wait to have you in my arms again.

oneday as my wife,

Two souls conjoined in one."

Daya daga cikin novel in da ya bata take karantawa, ba tayi zaton akwai abinda zai dauke Mata hankali so easily ba. Duba da yanda she is totally engrossed Into it. Amma me? Tana karanta sakon shi wani irin blush yayi appearing a fuskan ta. Ba ta San lokacin da ta ture book inba ta dau wayan. That one is a fictiona while this is a reality, she is willing to face.

"Yau Kuma poetry a ka tuno? 😍 Then let me crack my brain for some little thing.

A living paradise shall i say?

Then its a place where i ought to be,

And Emptiness will describe it void."

S💞: "One heart, is all we share.

Together is us, Glory untold

The future shall come

Sun dade suna exchanging words har Sai da ya fara Hamma sannan ya tuno he have work to attend to.

S💞: "I already hate my job"

"A worth reason, I deserve to know" ta mishi replying back.

S💞: "Depriving me out of a moment with life, it what it do. And i guess you know my life."

"Funny is you,

My love is true

Talking or not

So go and work.

Plus i also have a boring class to attend to"

S💞: "okay bye honey, darling, sweetheart, my cuppcuino, Sugar pie, cuddle bunny, chuckle muffin, my eternal, Sugar. Girl you are just so sweet, that reminds i never call you names. Though i decides to make it up to you.

Peacefully you shall sleep

Loving you, will always do

Promise to dream of me.

Gud night babe and don't reply"

Washegari ma haka wuni suka yi suna ma juna text. Sai dai aiki ya tare shi, bai samu ya zo ganin ta ba. Haka ta gama classes ta koma gida. Don ma sun dan fita da Anty Salma. Wurin bayan la'asar Zee ta Kira ta. "Hope dai kina nan?"

"Yeah are you coming?"

"Mun shigo Gwarimpa da Mama, tana gida kawarta. So yeah am coming" dan tsalle ta buga, she likes having zee around sosai. Mubarak dai sau daya suka hadu, shima a tsaitsaye. Ya riga ya gama gane dan interest in friendship in da take dashi akan shi ma is fading. "In na dawo daga China, she will love me back" ya fadawa zee. Ita dai ta rasa gane Ina yake samo interest in fadin hakan.

Tana dan aiki a kitchen Zainab in ta same ta. Sun dade suna hira a hankali Zainab in ta fara gangarawa kan inda ke Mata kaikayi. "Nikam Nabila, jiya Sai naga kaman Sadeeq rike miki hannu yayi"

"Ehm ehm?" Kana ganin ta kasan ba ta da gsky ma. Frowning face inta Zainab tayi "Na gani Nabila let me be frank, ya za ayi ki dinga bari yana taba ki? Are you okay?"

Ta bude baki za tayi magana Sai Kuma taci pause. Nan da nan Kuma idanun ta Sai ya ciko da kwalla, haka take a rayuwan ta, ta tsani confrontation.

"Zee please Mana" ta fada tana jin hawayen na Kara taruwa, kiris suke jira. Daman dai ita akwai saurin kuka.

"Ehm ehm tsaya Nabila. Ba kuka Zaki min ba, baki San ba kyau?" Jin tayi shiru ba ta bata amsa ba yasa ta cigaba da fadin "In ma baki sani ba am telling you now, bakisan daganan ake Fara daukan wani hanya na daban ba? In kina son shi Kuma shima yana son ki then draw the line kawai, hakan ba zai hana shi auren ki ba inya na da niyya"

"My God! Zee baza ki bane ba" lokacin hawayen ya fara zuba. Amma dake Zee is so used to ganin hawayen Nabila, Sai hankalin ta bai wani tashi ba.

"Shifa Sadeeq a turai yayi rayuwan shi, Kuma Kinga ya saba da ganin irin haka. It his lifestyle, Kinga ma kanwar shi fa..." Har zata bata labarin yanda Yasmin ta gansu, Sai Kuma tayi saurin yin shiru, tuna abinda take Shirin fadan. Ta kusa bullo wa kanta ruwa Kam.

"To su basu yi Islamiyya bane wai? Ko Kuma su ba masulmai bane? Whatever ko a Ina yake yasan taba macen da ba muharramar ka ba haramin ne Nabila. Kar ki bari So ya yaudare ki mana"

Cikin murya mai rawa tace "Zainab i have to live up to his standard. Ina son shi, ban son abinda zai sa na rasa shi."

Wani tukiki Zainab in taji ya taru ya tsaya Mata a wuya "Why do you feel pressured Nabila? Shin shi bai sonki ne? Me ya kawo maganan rabuwa a nan? In har yana sonki zai iya bin abinda kike so, saboda yana tsoron rabuwan ku. Meyesa sai ke kadai kike tsoron hakan Nabila? Ita fa Soyayya tana da yanci"

Gum tayi da bakin ta, dalili kuwa she can't admit to Zainab cewa ita ma tana jin dadin hakan. Tasan Sadeeq may have his ways, but she is guilty of enjoying whatever he does.

A/N: Hello my people 😊😊 I guess by now we are getting somewhere. Are you like Nabila? Are you also guilty as she is? And here are my words: Remember that haram is haram even if the whole world is doing it and halal is halal even if the whole world is against it. Ignore the false pleasure, overcome the pain that comes with the struggle to do so. And this is my advice to y'all.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top