14

Ruwa ya dauka ya mika Mata. Da sauri ta amsa, tsabagen yanda tsani abun. Kuskure bakin ta, ta dinga yi maimakon tayi gulping Sai da ta tabbatar da taste in ya bar bakin ta. Bottle in orange juice in dake wurin ya Mika Mata, da azima ta amsa ta dinga gulping. Har Sai da taji daidai tukun "Horrible!" Ta Kara fada.

"You don't like coffee?"

"Ni banson abu mai daci" smiling yayi yace "Mu kadan ne a kasan nan, I take that chocolate sosai" rolling eyes inta tayi, don abun Sai ta ji shi kaman impossible ma. Taya mutum zai tsaya Shan wancan abun.

Mika Mata dayan can in yayi "Zaki so wannan" kallon can in take kaman shi inma bata yarda dashi ba. Da ya gane hakan, sai ya sa hannu ya dan debo kadan. Tana expecting zai Sha ne wai don ta yarda. Ta bude kenan za tayi magana, kawai taji ya tura hannun shi cikin bakin ta.

Wani irin hook tayi, kafin a hankali taji ya shafa Mata chocolate in da ke nan shi akan harshen ta. Dago tayi suka hada ido, as usual kashe Mata ido yyi "Oya taste it" kaman Wanda ya bata order, kawai taji ba abinda ta ke so illa tayi trying in. A hankali tasa tongue inta yayi wrapping yatsan nashi. Slowly slowly tayi licking in gabadaya finger in, tana jin wani sabon abu na mamaye Mata jiki da jini. She feels too good, da ta kasa tsaya kallon shi dole ta rufe idanun ta. Moment like this ke sa taji cikin jinin ta kaman yana shaking. Tas tayi licking abinda ke finger in nan nashi har Sai da ya kasance bakomai. Kuma sai ta kasa sakin shi, yanda abun ke Kai Mata har cikin kwakwalwar. She can't believe she is loving this also.

Shi dai tsaye yake kawai yana kallon action inta. How she is enjoying what she is really doing. Har cikin zuciyan ya gama gamsu Nabila irin mace da yake bukatan samu ne. Ga ta dai yar karama daga shekarun ta, har yanayin jikin Sai dai Kuma yasan tana da saurin daukan abubuwan da yake bukata. Musamman ma inta zamo nashi, burin shi akan a rayuwa dayawa ne. Yana so yayi wani irin rayuwane a auren shi, rayuwa iri Wanda ba kowani dan arewa ke yi ba. Rayuwa mai cike da Zallan Soyayya da Yancin Kai. Yayi zama da turawa, ya Kuma San yanda suke bautawa Soyayya. That his wish for his life, abinda he is currently achieving Kuma kenan.

"Malama a sakan min hannu ko" a kunyace tayi saurin sakin hannu tana dan sadda kanta kasa. Lokacin ya gama gane kunya daga cikin jinin ta yake. Hannu yasa tun daga kan Karan hancin ta, ya dan ja hanci "Shy girl" daga haka ya bar ta a wurin. Da jogging ya karasa kan machine in da yake bukatan hawa. Ita ma sauka tayi kasa kan dan wani carpet Mai laushi da ke ajiye a wurin. Tana kallon shi yana exercising jikin shi, tana jin wani irin annashuwa na mamaye ta. Ba taba tunanin lokaci zai zo da zata yi Soyayya irin wannan ba. Irin soyayyan da bai tsaya a zuciyan ta, Aa Sai da ya ratsa dukkan jikin ta. Irin soyayyan da kana kallon masoyin naka, kana Kara jin wani irin farin ciki na daban na mamaye ka. Ita kadai ke smiling tana kallon shi, daya dago sun hada ido Sai kashe Mata Ido daya ya koma. Duk ya San kallon shi take, he can feel it.

She is feeling bless, kaman ba wata mace da zata Kai ta saa a duniya. Sadeeq, dan gayu ne ga kyau, kwarjini da kamala duk ya hada komai. Uwa uba Kuma ga kudi. Though abun bai wani dada ta da kasa ba, Amma lamarin shi na girgiza ta. Tun tasowan ta, ba zata ce tana da wani matsala na kudi ba, everything she needs she get it. Bama Sai ta tmby. Amma dan rayuwan ta da Sadeeq in, ta Fara gane wasu abubuwan ba ta sansu bane bama balle su dame ta, taji cewa tana bukatan su. Kuma hakane ma a rayuwa, abinda ba ka sani ba bai damun ka. Sai abubuwan da ka gani ne ke tayar ma da hankali. Abunda ke birge ta dashi shine yana da wani irin simple life, kaman tunda ta San shi, mota daya yake hawa har yau Kuma bai canjawa. Amma Sai yanzu ta ke fara realizing ko kayan da yake sawa ba ordinary kaya bane. Bata gane hakan bane saboda ba wai tasan kayan bane sosai. Musamman ma na maza da ba matsalan ta bane. Ganin gidan nan baki daya yafi girgiza ta akan komai. Duk yanda aka yi mahaifin Sadeeq, wani mugun mai kudi ne Wanda kasa tasan da zaman shi. Ji yanda ya samu aiki cikin sauki ma kadai abun dubawa ne. Sai ta tsinci kanta da tambayan kanta, shin me Sadeeq ya gani a gun ta ya ke makale da ita haka? Ta Sha jin tun suna school ana gaya Mata wayoyin da yake rikewa latest phones ne. Ba ta taba sa hakan aka ba, don gani take kawai surutu ne.

"Nabilah" taji ya Kira ta da karfi yana nishi, Sai zufa yake fitar wa. Daga idanuwan ta, tayi ta zuba mishi "I love you" cikin sexy voice ya fada hade da dan runtse idanuwan shi yana taba zuciyan shi. Domin ta tabbatar da mahimmanci hakan. Kaman kuwa yasan she is currently doubting him, wani sanyi taji ya ziyarce zuciyan ta. Kaman an watsa Mata ruwan sanyi a gurin.

Wani irin kallo ta mishi bakin ta a bude, it so deep and intense. She looks so hopelessly in love in nan. Da baki ta mishi alaman "I love you Sadeeq" duk da ba tayi magana ba ya gane mostin bakin ta. Hade hannayen shi yayi, ya dan sunkuya, showing he is grateful. Sai Kuma ya dago ya Mata thump up da hannu. Daga nan yayi wani tsalle ya koma kan treadmill.

Wayan ta dauko, kawai ta hau snapping in shi. Da ya juyo ya ganta Sai yayi smiling ya kashe Mata ido har dai ya gaji ya sauko yana sakin numfashi. Bottle in ruwan da ke gefen shi ya bude yayi gulping baki daya. Sannan ya karaso wurin ta da jogging.

Inda ta ke zaune direct ya matsa ya zauna har suna gogan jiki. "In goga Miki zufa?" Dan karkata kanta tayi mishi wani kallo, idanun ta a juye.

"Ke din nan ko you wan kill me ko?" Feigning suprise tayi, ta dan bata rai "Kaman ya?"

"Da salon ki mana" ya fada bayan ya lakuto hancin ta. Dariya su kayi a tare.

Tace "yanzu Kuma hancina ka sama ido?" Hararan ta yayi, idanun shi cike da soyayyan ta "ba abinda ban sa ma ido ba a jikin ki Nabila" zancen Sai da ya doke ta a Kai. Sai Kuma tayi saurin basarwa.

"Ki cire Abayan nan inga kwalliyan ki mana" makale kafada tayi "anki din"

"Ko? In na cire da karfin tsiya fa?" Wani kallo ta mishi, Mai cike da kalman ka ma isa? Sannan ta yi gwafa. Hannu ya Kai kan idanuwan ta ya dan shafa "Dan Allah dube ta? Sai kace zata iya wani abun" shiru tayi ba ta tanka shi ba.

Shima yayi kaman ya kyale ta. Can kawai unaware taji ya cincibe ta, ko kafin ta Fara mutsu mutsu kwace kanta kawai sai ji tayi daura ta kan cinyan shi. Ya sa hannuwan shi ya wani rungumo ta jikin shi, Yana kokarin tura kanshi tsakan kanin wuyan ta.

"Ehmm Ni ni Allah fa ban son haka" Sai da yaji wani abu ya ratsa mishi ta ka, saboda yanda muryan ya ratsa shi. Nan da nan idanun shi suka rikide yana jin kaman wani abu na fisgan shi.

"Meye ba kya so?" Shiru tayi, Kai bama zata iya maganan bane saboda jin yanda kafafuwa shi ke gogon nata kafa. Gashi wurin ba a rufe yake ba sanadiyyan three quarter in dake jikin shi. Sai lokacin ta ga wasu gashi yala yala a kwance a wurin. Nan take tsigan jikan ta ya fara tashi, ji tayi she have never find something fascinating than this. Ba ta San mai ya shiga kanta ba, ji tayi in har ba ta aikata abinda zuciyan ke kawo Mata ba to tana iya sukurkucewa baki daya. A hankali ta daga tafin kafan ta, tana gogawa kan gashin nan. Wani irin dadi take ji yana ratsa ta. Ba shakka Sadeeq has expose too many things, abubuwan da take jin ba ta iya hakura dasu. Wannan na daga reason in data San, she need to marry him. Da gaskiyan Zainab it a necessity, ba ta shakkan haka yanzu.

A hankali yayi slipping inta out of her Abaya. Da ke daman open abaya ne, jeans ke jikin ta Sai dan top dai dai ita. Black ne kuma up shoulder. Sai ta kasan shi ya dan tsuke.

Juyo da ita yayi suna fuskantan juna. Duk da daman yasan kasa zata yi da kanta. Wani irin kallo ya ke Mata, yana jin wani irin shauki na diban shi, ga soyyayan ta da yake jin kaman zai fasa mishi kirji. Wani irin wawan runguma ya Kai Mata Yana saki nishi. Sun dade a haka, kowanne bugun zuciyan shi na karuwa. A hankali Kuma ya sake ta, still hannun shi daya na kewaye da ita.

"Nabila" ya Kira mata, ba ta ams ba. Don haka ya hura Mata iskan bakin shi kan fuskan ta. She looks like she is about to cry Amma Kuma yasan sakon shi ya isa. Yanayin ta kadai, she looks sexy yana iya juye bugun zuciyan shi. "Don't you like it when i touch you?" Girgiza kanta tayi, Sai Kuma kwalla ya fara fitowa daga idanun ta.

"Ya ilahi!" Hannun shi yasa na share Mata hawayen "Hey baby girl, don't cry kinji. Nima Zaki sani kuka" yana magana yana jin kaman ma hawayen nata karuwa yake.

"Why don't you like our contact" kaman ba zata amsa shi ba, ga hawayen ta da ke karuwa. A hankali ta matsa saitin kunnen shi, cikin muryan kuka tace "Am scared, to be craving for it when you are not around" da sauri ya dago fuskan ta yana kallon ta. Ba ta kauda idon ba, for the first time ta yarda su kayi having eye to eye contact har more than one minute. Daga cikin idanun ta yana ganin tabbacin abinda ta fada.

Dago ta yayi ya manna Mata peck a goshi, ya kalle ta yaga yanayin reaction inta sannan ya Kara daddaya a both cheeks inta. Sai Kuma bayan wuyan ta then ta gefen wuyan. Wani irin ririke shi take yi kaman zata koma jikin shi, he is sexually molesting her. Sai dai Kuma she is enjoying every bit of it.

Wayan shi ya ciro a aljihun shi. Yayi dan danne danne sannan ya fiddo Mata da pictures. Wata kyakyawan mace ta gani, kana ganinta kaga bafulatana. Her body scream luxury, ko bai fada ba tasan mum in shi. "You look like her, she is beautiful" dariya yayi yace "kin yarda in da kyaun kenan?" Murmushi tayi. Next hoton baban shi ya nuna Mata, shikam kana ganin shi ma kawai kaman kaga kudi ne "Muhammad Shariff Mambila" ya fada Yana kallon ta. Tabbas ta San sunan, Kuma ta gane mahaifin nashi ba dan siyasa bane. Dan kasuwa ne dai, da yaji kudi na tashi hankali. He is investing everywhere kawai.

"Siblings?" Nodding yayi. Sannan ya cigaba da swapping. Ya nuna Mata hotunan maza da Mata sun Kai bakwai Yana fadin Yan uwan shine. Sai dai Kuma dukkan su ya sanar mata ba Maman su daya ba. Sai hoton wata kyakyawan yarinya da ya nuna Mata, ba zata wuce age Mata inta ba. "Yasmeen" ya furta, Sai da ta juyo ta kalle shi jin yanda ya fadi sunan with so much affection. "Ita kadai ce full sibling Ina"

"Tana ina?" Shrugging shoulders in shi yayi sannan yace "Suna Dubai tare da Mamah" irin kallon da ta mishi yasan tana bukatan sanin waye mama "Mahaifiya ta, we call her that. Yar kasan Ethopia ce" Sai yanzu ta gane dalilin da yasa kyaun nata ya wuce misali. Gata dai Kuma ba fara ba Kaman Sadiq in, da ta gane baban shi ya biyo a haske.

"They are no longer together with Dad" murmushi yayi har hakoran shi suka bayyana "Yana son ta kaman yayi hauka har gobe but she won't come back saboda kishiyoyin ta sun wahalar da ita. Guess shiyasa yake huce haushin shi a kaina" dariya yayi, irin abun is funny to him in nan.

"And do you know what? Ita ma tana son nashi. In ba haka ba taya mutum zai ajiye ka a wani kasa ba auren ka akan shi Kuma ka zauna?" Ita dai Nabila shiru tayi.

Ya cigaba da fadin "Yasmin na wurin ta, Ina ga age mate inki ce. Year in nan ta gama highschool. Wait let me even call her" dialling numban ta yayi. Ba dadewa kuwa tayi picking call in. Nabila na jin ta tana ihun "Hamma Sadeeq i wanted to call you"

Hararan ta yayi yace "Yas guess what?" Shiru tayi kawai. Nabila bata San Vidoe call bane Sai da kawai ya haska screen in kan fuskan su, su biyun a tare. Su kazo face to face da kanwar tashi. She feel so embarrassed kaman ta shige cikin kasa, she can't believe he did this to her. Tana kan cinyan shi fa har yanzu.

Ga mamakin ta Yasmin in ihu ta hau "Hamma oh wow! She is so cute, I like her I like her" mamaki ne ya mamaye ta, she expects something bad or even worst. Amma it seems ita yarinyan ma ko a jikin ta.

"Hey pretty sister in-law, I like you so much, you are so so muah" cike da kunya Nabila ta kauda kanta. Tana jin yana fadin "Yas she is shy, you saw her on my body" dariya suka kwashe a tare, irin thats not a big deal to her. "Nice choice Hamma na, when will you bring her to Mamah? God! I can't wait to meet her. The Incredible Nabilah, you both are lucky, I swear"

Godiya Sadiq ya Mata, he likes that his little sister likes abinda yake so. "Hamma i have to tell Mamah about her"

"I trust you" ya fada yana saluting Inta.

Sai da tace "bye prey in-law" sannan suka kashe wayan.

"Shy girl, kanwar tawa ma kunya kike ji?" Frowning face inta tayi, ta dan turo baki. "what you did to me Allah isn't fair" kamo lips in da ta turo yayi yana dan jijigawa. A hankali ya matso da na shi, ya dan goga su tare. Har ta sadakar kissing Inta zai yi, kawai sai ya dauke nashi.

"Muje inyi dropping inki, kafin Anty Salma ta Fara Kiran mu ko?" Nodding kanta tayi. Sai da ya daga ta ya ajiye gefe, ya dauko abayan ta ya maida Mata back.

A/N: 😊😊 Yeah, your girl is blushing. Am seeing your comments, it clearly shows an improvement. Hakan ake so, yanzu nasan you are following the book. 👍

Nagode.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top