11

Tana Classes in Skincare, notification in mssg in shi yayi popping kan wayan ta.

S💞: "Na shigo Abuja" Wani irin Smiling tayi, har ba ta San tutor insu ta dago tana kallon ta ba. Sai da taji an tabo ta, gashi daman yau practical in abinda aka koya musu suke yi, domin a ga iya kwarewar ka.

Kallon Wacce ta tabo ta tayi, ganin ba ta ma kara kallon ta ba, yasa tayi facing Inda take kallon. Tutor in ta gani tsaye Sai kallon ta, take.

"You can't use your phone during class please" matar ta fada, da alaman seriousness sosai a voice inta.

"Am sorry ma" Kai tayi nodding. "I will favour you for now, but i won't tolerate a second time not only from her, but all of you" tana fadin hakan, dole ta hakura ta yi focusing akan abinda ake yi in. Haka wurin yake, kaman wani secondary school. Amma daya ke duk yara ne a wurin, Sai abun ke aiki yanda ya dace, duk da tsaurin rules insu kuwa.

Tana fita class in, ta ga ya tura mota mssg kan ta tura mishi location. Da sauri ta tura mishi in, saboda tasan bata da enough time. Nan inma dole Sai ta saci jiki ta fita ne, don ta lura duk mutanen Mamma ne a wurin, yanzu sa Kai rahoto. Abinda ta fuskanta ma, kaman school in nasu Mamman ne, saboda yanda tasan komai na makarantar, randa ta Fara kawo ta kuwa, yawancin workers in wurin haka suka zo su ka dinga gaishe ta. Cikin gadaran ta, ita kuwa take amsa su. In dai har ba nata bane ita kadai, to tabba kila daya daga cikin kungiyan sune suka bude, don dai tana da kungiyoyin da take ciki dayawa. Mostly su NGOs ne, Sai Kuma Muslim Unions haka, su Women in da'awah da su Foamwan. Suna taimkawa sosai, duk da wani abun zasu yi shi ba tare da an San su in suka yi ba.

Ko da Nabilan, tace ta tmby Anty Salma akan School in ko nasu Mamma ne. Ce Mata tayi ita ma bata sani ba, Amma yawancin yaran friend inta duk sun shiga, Kai har Yan uwan Alhajin Su Salman, duk suna zuwa wurin.

Ba ta dade da tura mishi location in ba, Sai ga SMS in shi.

S💞: "Na iso" Sai da ta gama dube duben ta, ta tabbatar attention in kowa bai zo kanta ba. Sannan ta lallaba ta fita zuwa wajen gate in. Ta dayan lane in School in ta hango motan shi, don haka sai da ta juya ta tabbatar ba Wanda ke kallon ta tukunna tayi crossing road in. Kaman wata mara gsky, haka ta ke sauri.

Yana hango ta, ya bude Mata kofan. Da sauri ta shiga ta zauna, sannan fa ta saki wani ajiyan zuciya tana mai cigaba da haki. Shide folding lips inshi kawai yayi yana kallon ta.

"Sorry ban ga fitowan ki bane, da na juyo ai ba Sai na wahalar dake ba. Ba parking space ne tacan" da Kai ta mishi alaman is okay.

"How was the journey" ta tmby bayan ta danyi calming kanta.

"Successful Alhmdlh" ya amsa, ya Kuma cigaba da cewa "Ya classes in naku?"

"With the way they are tutoring, Ina ga ana graduating inmu. I can start building my own brand" ta fada with full enthusiasm.

"Kin ce mun kusa Fara ordering cream and lotions, what will be the brand name?"

Hannun ta tasa a baki, kaman tana tunanin Sai kuma tace "That will be later, asubanci kayi kenan"

Nodding kanshi yayi, tukunna ya dan juyo yana kallon ta. Irin wannan kallon da yake Mata, in yana shirin sa ta wani abu that will definitely take her away from her comfort zone. "I couldn't wait to take my promise ne, shiyasa na kasa bari Sai gari ya waye. Ba kiga direct Ina shigowa gun ki nazo ba? Ko su mum basu San na shigo ba"

Yanayin yanda yayi maganan da irin kallon da yake Mata ne ya hade ya sa Mata wani irin kasala a jikin ta. Ba ta San abinda zai bukata ba, Amma har ta Fara reacting da hakan.

"Baki ce komai ba?" Ya fada yana Kara kankantar da idanuwan shi. Folding lips inta tayi, tana dan wasa da yatsun ta tace "Baka gaya min menene ba ai"

A hankali ya dan janye jikin shi daga jikin window da yake jingine since. Kara matsawa kusa da ita yayi, ya daga kafafun shi sannan yayi folding in su kan kujera, ya juya yana kallon ta da kyau. Ta lura Yana yawan yin hakan, ba dai zata ce ga dalilin shi ba. Amma it something he does a lot.

Close contact in yasa ta dan janye jikin ta gefe. Duk da basu taba maganan deep contact in da suka yi sharing ranar graduation insu ba, still it something they always feel in dai suna daf da juna. To yanzun ma haka ta kasance, ita dai Nabila, gefe ta Kara ja, ta shige Baki daya jikin window.

"To mu ga hannun ki" juyowa tayi ta kalle shi, suka hada ido. Da ke hannuwan nata su ta Sa jikin window, ta dan kwantar da kanta, tasan dalilin da yasa bai kamo su ba kenan. In akwai abinda ta lura na fascinating in shi a jikin ta, to fingers inta ne. Tun tana School, ta lura yana yawan staring in yan yatsun nata, musamman in ta ajiye su kan cinyan ta. Ko Kuma kan desk tana rubutu, to tabbas ko dayaushe idanuwan shi na kai.

Kaman zata share shi, Sai Kuma tayi deciding otherwise. Tunani tayi, it won't hurt don kawai ya rike hannun ta. Abun yana sa shi nishadi sosai, so baza ta so tayi denying in shi access ba. Sauko da hannun tayi, ba dai ta Mika mishi ba. Illa zuba su da tayi kan cinyan ta kawai tana kallon kasa.

Da kanshi ya gane ma'anan hakan da ta mishi. Sai bai tanka ba kawai ya dan basar, wani magana ma ya fara Mata ma da ya dan dau interest.

Cikin dabara yake dan matsar da hannun shi, duk bata ankara ba. Sai dai Kawai taji saukan hannun shi kan nata. Wani irin shock taji ya ziyarce ta, duk zuwa yanzu ta kwakwalwan ta ya fara daukan yanayin. Sai dai hakan bai hana taji ya wani ratsa ta ba, har Sai da ta runtse ido. Shi kuwa ganin, yanda jikin nata yayi la'asar ne yasa ya cigaba da wasa da hannun. Yana yatsan shi a tsakankanin nata, yana kallon fuskan ta, da ta sunkuyar ta gefe. Gabadaya ji take, kaman ta nitse a wurin, musamman yanda ta ke jin fitan numfashin shi akan fuskan ta.

Dago hannun yayi daga baya ya cigaba da wasa da su in. "Me ya sa bake sa ring?" Shiru tayi, don maganan ma ba tajin za ta iya yi, gabadaya ya gama kashe mata jiki. Is like jikin ta yana amsan sakonin nashi, though wani sashe na zuciyan ta yana so kwace hanun Amma dayan ya rinjaye shi.

"In siyan Miki Zaki sa da bracelet?" Wannan karon inma ba ta amsa shi ba, Sai dai ganin ya kafe ta da ido, nufin da gaske amsa yake bukata yasa ta dan daga Kai. "Good" yace, Sai Kuma yasa hannun shi wurin da ake sa bracelet in, yana dan shafawa a hankali. "Ina son bracelet sosai, nasan zai miki kyau"

Shiru ne ya dau cikin motan, da ke tint glass gare shi ba Wanda ke ganin abinda ke faruwa ciki. Shi kuwa Sai faman wasa yake da hannun nata, duk yasan irin effect in da hakan ke haifar Mata. Har ta tsakiyan tafin kafan ta, take jin wasan macijin da yake Mata a tafin hannu na ratsa ta. Sam ta ma kasa bude idanun ta, hannuwan dai ta sadaukar mishi Baki daya. Don dayan yana rike dashi, ya hade yatsun su wuri daya. Yana dan mammatsawa, lokacin bayan lokaci. Dayan hannu kuma, shi yake rike da yana wasa da tafin hannun ta.

"Ban fada miki abinda kika yi promising Zaki bani ba" ya fada, Yana kallon fuskan ta. Ta mishi kyau sosai yanda ta runtse ido, da alamun she is not comfortable but yasan abun is getting to her. She can't resist it ne kawai.

Da ke idanun ta a runtse yake, ba ta San ya matso da fuskan shi sosai kusa da ita ba. Sai dai taji sautin muryan shi na fita a kunnen ta "i just want to feel you" ya mata whispering a kunnen. Da sauri ta juya idanun ta, tana mishi wani irin kallo. She expects, ya dauke idon shi ko don kunyan abinda ya fadan. Amma Sai taga kyar yake kallon ta, nema ma yake ya ga irin amsan da zai samu. Janye jikin ta gefe ta Kara yi sosai, ta shige jikin window.

Har ga Allah, a lokacin ta dauka wasa ya ke Mata kawai. Barin ma da yayi shiru bai Kara maimaita Mata ba. Ya dai ruko duka hannayen ta, Yana smiling ya cigaba da wasa dasu.

"When zaku gama wannan Classes in?" Ya tmby, ganin dai da gaske kaman wasan yake, yasa ta saki jikin ta. Kafin ta bashi amsa "Two months ne kawai"

"By then Sai in turo Dad ina?" Juyo tayi ta kalle shi, ya daga mata gira. Murmushi tayi, ta dan duba time a cikin motan. "I have to go back fa, yanzu zamu shiga next class" da Kai ya amsa Mata. Saboda haka sai ta dauka Yana nufin ta tafi in ne. Sai da ta taba kofan ta ji a kulle, tukunna ta juyo tana kallon shi.

"2 minutes" yace Yana sosa Kai. Hannun ta ya Kara riko yana duban ta.

"Baki ce kina sona ba yau?" Make kafada tayi cike da wasa tana turo baki. "Ni ni dai ka barniii in wucee" sake baki yayi yana kallon ta, Sai Kuma ya cije lebe ya bude idanun shi baki daya yana kallon ta.

"Kina min wannan abun kike so in barki ki wucen Nabila? Ai Sai kisa in sace ki, in gudu dake a neme ki a rasa. Kinsan yanda kika kwance min kwanyar Kai kuwa?" Kara ruko hannun ta yayi da kyau, wannan karo duka biyu ya rike a tare. Hakan yasa dole ta juyo tana fuskan tan shi.

"Two minute in..." Ba ta karasa ba taji ya wani irin fisgota da sauri Kuma a bazata, ta fada kirjin shi gabadaya. Cikin rawan jiki, ya Kai hannun shi bayan ta, ya Kara hade jikin ta da kirjin nashi. Yana fidda wani nauyayyan nishi, idanuwan shi kuwa har wani rikida su kayi, suna wani lum lum shewa. Sosai ya matse ta a jikin nashi.

Nabila Kam ji tayi kaman ta kwala Kara, don Sai da ta hada da sa hannu ta danne bakin ta. Abun yazo mata a bazata ne, saboda ta gama sa wa ranta wasa yake yi ba zai aika ta abinda ya neman ba. Jikin ta baki daya kyarma su keyi, ga wani irin bugawa da kirjin ta keyi. Jikin duk yayi la'asar, ji take kaman ba nata ba. Ballantana, the more yana Kara shigar da ita jikin shi, the more take Kara jin kirjin nata kaman zai fito ne. Mutum yana jin kaman kirjin shi zai fashe in azaba ya mishi yawa, Sai dai ita nata emotions ne ya saka shi yin hakan. Idanuwan ta, a lumshe tana jin sauka da fitan numfashin shi. Ko ta motsa tasan ba zata iya kwace jikin ta ba, Sai dai ko taso gwada hakan ma ba ta da karfin da zata iya. Wani irin hawaye da ba zata iya describing kona menene ba, suka Fara flowing daga idanuwan ta. Tama kasa ganewa, is she enjoying the contact ko kuwa? One thing is for sure ba tajin rashin dadin hakan.

Ganin abun ba na Kare bane, Sai Kara jawo ta jikin shi yake yana ta faman nishi da sauri da sauri. Irin he long for it in nan. Yasa a hankali tace "I will be late please"

"Okay" yace, kaman zai sake ta Sai Kuma ya Kara manne jikin shi da nata soaai. Yana jin wani irin dimi na gauraye su, har yanzu jikin nata rawa yake.

"Call my name kinji, I want to hear you said it" a kunne ya rada Mata. Har lokacin tana jin hawayen na sauka a fuskan ta.

"Please..."

"Nima please Mana, ko kina so kiyi latti a gane kin fita?"

Girgiza Kai tayi. Yace "To don't waste much time kinji"

"Sa..." Kaman Mai koyon magana ta fada. "Come on say it Mana, da yanzu an wuce wurin"

"Saaa...diq" ta fadi saa in, in a slow motion, sai ta zo wurin diq in ta karasa da sauri.

Kyakyawan runguma ya Mata Mai kyau, fiye dana da. Kaman zai manne jikin ta a nashi ta yanda ba su taba iya rabuwa. "It feel so nice on your mouth. I like it sosai. Learn to say it more often, daga yau haka zaki dinga Kira na, kinji?" Da Kai ta amsa. "To bude idanunki"

Duk da kunyan da take ji, haka ta daure ta bude idanun don tasan ko taki hakan ba kyaleta zai yi ba. He will definitely find a way, da zai sa ta yi Kuma ya bata mata lokaci. Sai dai ko da ta buden, ba ta bari sun hada ido ba tayi lowering gaze inta.

"Bude min please" Sai da ya gama kallon, yayi dariya Sannan ya sake ta. Komawa yayi ya zauna da kyau kan seat inshi. Ita ma ta gyara zaman ta. Yana kallon ta gefen ido, har yaje motan yayi reverse. A bakin gate in ya danna unlock. Ba ta tsaya Kara kallon shi ba, ta bude kofan ta shige school in da gudun ta. Ya dai lura tana son gudun nan, hakan na bashi sha'awa duk da yasan yarinta ke sata. Yanayin ta na yawan fiddo zallan yarintar ta, Sai dai hakan ma ji yake yana Kara birge shi. Yana son yarinyar, Yana Kuma burin ta zama mallakin shi, shi kadai.

Sukuku sukuku haka ta koma cikin School in. Sai da ta ta tsaida gudun sannan ta tafiyan Kuma yazo yana mata wuya saboda tunanin da ya taru ya hade Mata a ka. Ji take kaman ta saki ihu, ko ta samu saukin bugun da zuciyan ta kema Mata. Wanda duk na emotions in da yayi nasaran sa Mata ne. Wani heat ta ke ji tun daga kanta har zuwa yatsan kafan ta. A haka dai da jan kafan ta karasa cikin class in. Ta samu har an shiga, luckily tutor in ta dan fita dauko abu.

Salala salala ta samu wuri ta zauna. Har yanzun jin jikin ta take kaman yana makale da nashi. Sai taji kaman wani nauyi ya Mata tsaye akan ta. A haka tutor in ta dawo, abun mamaki duk yanda take da azama wurin koyon make up in. Yau ji tayi abun bai wani ranta, wani abu matan ke nuna Mata Amma ji take kanta bai da wani kwarin koyon wani abu.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top