On forbiden love

*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_

        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers   Association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

ALHAMDULILLAH..am +1....HBD TO ME☺️

_19...He called me a bitch._

*For you mummy ZAHEEN😘,eh shafin mutuwan na nan zuwa ban mnta ba😂*

Washe gari da safe waje yayi calm yay sanyi sosai,da kyar carmila ta farka tana faman mutsuke ido,tsananin sanyin daya riga ya kama ya yasa jikin ta ya dau zafi sosai

Agogon hannun ta mai tsada ne dan haka duk ruwan nan daya sauka aki be masa illa ba,ta faga ido tana duba its almost 7.45am har yanzu bata ga alaman asad zai bude kofar sa Leke ta shigayi tana dube dube,ga zuciyar ta yaki ya dena bugawa tsaban tsananin tsoron data keji,how can she sneak back home in asad bai fito akan lokaci ba..

Haka ta cigaba da dawainiya cikin wannnan zulumi,kowani bayan dakika sai ta duba lokaci wasa wasa asad be fito ba har karfe 10 saura.

Lokacin blessing ta daga mata hankli da kira dagangan,dan already ita taji labarin cewa ajian campbells obasi bai kwana a gida ba so duk wani hanya da zata toshe ta riga ta toshe har ta sanar da mrs michell  cewa carmillan bata farka bane.

Anan kuma hanjin cikin carmilla a kade yake,tsaban damuwa har bata jin zazzabi da ciwon kan yunwa dake damun ta,..10.45am sai ga asad ya turo kofan ya fito,sanye yake da hadadden blue tshirt wanda ya dora ta akan light grey three qtr shot,dayan hannun sa dauke sa steamy hot coffe mai qamshi daya kuma dauke da ligher kallon shi takeyi har ya karaso gaban ta..

Baice uffan ba ya ama kwadon ya bude,she tot ko zata iya sake jan hankalin sa da tausayi dan haka ta fara acting kamar marainiya duk abanza ko kallanta baiyu sau daya ba,gata da girman kai sai taki fita tana jiran shi ya fara mata magana,karen sa ya dauko ya goge shi tsaf tana kallo,ganin eh dagske yake zai maida karen san yasa ta tsorata ta fito a sadade.

Aransa tsaki yaja yana kulle kofar,sai ya juya zai bar wajen da sauri ta riko hannun sa cikin magiya da tausayi tace asad,pls listen we need to talk..dan Allah kar ka purnishing dina nasan nayi maka laifi but...bai bari ta karasa ba ya watsa mata hararan daya sa ta dauke hannun ta akan nashi da sauri..yace what r u still doing here?...tace Asad..ya wanivgwal mata ido fuskan nan a murtuke sai tace nothing..Yace pls get out,i think is no longer raining or r u blind? .tace Asad pls...wani wurgi yay da cup din a fusace sanda ta tsomare yace out.."ta daure zatayi magana idanun sa ya wara akan nata yace NOW..bitch..jin hakan yasa ta sauke idanun ta kasa

Aranta tace Bitch?he call me a bitch?

Ji tayi kamar ana tsaga zuciyan ta  she cant stand any more words nan ta wuce da gudu tana mai fashewa da kuka,wanda har ta isa gida bata dena ba sanda tayi bacci ta farka...blessing ta dada kara mata tension da nuna mata ita zata cire hannun ta akan case din da jia da kyar ta sha,haka carmilla tayi ta rokon ta tana mata magiya akan tabata lokaci ta kusa shawo kan asad kuma ta mata alkawri baxata sake kwana ba,a duk tunanin carmilla asad pretending kawai yakeiyi ta san yana da tausayi wallau idan ta nace mashi dole zai sauko ya yafe mata..

Sede haka data rike aranta sai yake neman ya zamto mata wani babban mafrki dan kuwa tun ranar abubuwa su gaba gaba yakeyi,babu kalar kaskantar da ita da asad baiyi ba,zaka sha mamaki yadda baijin tausayin ta,ko ita kanta har yanzu bata gama yarda ba..Arayuwa batayi tsammanin haka yake ba,tsoron shi da shakkar sa ne suka mugun cika kwalwakta,

A kwana biyar kawai kullum in tazo sai ya mata azaban da zaisa taji ta kara yin nadaman abubuwan da ta aikata masa ma,ga blessing ma bata barta ba,most time dagangan zata tsorata ta akan mahaifin ta..

Mama kuwa har ta soma jin sauko aranta ganin kwana biu asad ya nace da shigowa duba ta,kuma in yazo yakan dade..bata taba lura da cewa yakan aje carmilla gadi anan bane yayi tafiyar sa

Har wuya carmilla ta kawo akan walakancin asad kullum sai ta nemi shawara molly zata danne ta tace tayi hrki zai sauko.

Kusan sati guda kenan su nadra da kawu ma basu dawo ba,Da carmilla ta yanke hukunci in tazo haka kawai sai ta shiga fade fade kamar zararaiya ko asad zaiji ya kula ko bazai kula ba,a kwana biu carmilla tayi confessing komi game da kanta,sincerely hakan har ya tabo zuciyar asad amma bai rusuna ba sai ma ya kara kaimin kure ta ta hanyar sata kwana awaje agidan sa kawai dan yaga ko in mahaifin ta ya gane ya mata fada zata hakura ta dena bibiyar sa aikuwa koda asirin na ta ya kusa tunowan mr campbells ya fara ji aransa kamar tana fitan sai ya mata warning amma carmilla sai ta nuna bata damu ba..asad ya sha mamakin haka

He now understand lallai carmilla tana son shi,zai iya yuwa
Dagaske takeyi zata iya jure komi akansa,sede har yanxu bai yarda da ita ba..haka komi ya cigaba randa aka hada babban dinner agidan su wanda mr campbells ya kira media da abokan harkan sa musamman san ya nuna musu yarsa,ba yadda molly batayi kar ta fito ba amma haka ta nace da cewa xataje yanzu zata dawo,abu daya ya rage ta fada ma asad game sa kanta kuma shine tace masa tana son shi.

Aikuwa suka barta,ta nufi gidan
Asad wanda already blessing ta gaya masa duk abunda ake ciki,so dagangan ya bar kofar sa a bude a wangale,dan haka tana isowa taji shaukin ta shiga ciki yau ta same shi tayi confessing.

A hankli ta kutso kai ciki,tana dan duban yanayin tsaftar wajen wanda ya dauke mata hankali,daga dan uban warin hayaki  tabar dake tashi.

Har tsakiyar falon ta iso,sannan ta farga da shi a zaune sai busa hayakin tabar yake yana hurawa cikin kwarewa carmilla tafi minti ashrin a tsaye tsaban mamakin yadda tagan sa.

Shed neva imagine mutun kamae asad yana shan wani abu wanda ko a kallon farat daya baxata ce dashi dan koyo ba..

Kamar wanda besan da zuwan nata ba ya cigaba,sai can ta daure tayi masa magana she was like"asad so u smoke?..i mean why r u smoking,"daga jin rawan da muryan ta yake kasan ta sha mamakin hakan,asad ya daure fuska ko kulata bai yi ba..da ta ishe shi da kankanba mikewa yyi a ddan dole ya nufi kofa ya nuna mata way  da hannun sa daya daya yana bakin sa dake fitar da wani azaban hayakin taba,tayi tsam a daskeare..wani kallon ya watsa mata a hankli ya furta get out..kiyi waje..'da azsman ta tace no,nazo ne in gaya maka wani magana koda baxaka ka yrda ba but ka saurareni..
Dauke kansa yay..,can u atleast givee ur attention 'muryan kamar zatayi kuka sai daya ja mata rai sann yace say it?qarasowa yayi ya tsaya agaban ta very cute giran sa ya dage yace inajin ka,itakam kasa dauke idanu akansa tayi tsaban yadda yake kan busa mata hayaki a fuskan sai taji ta kasa amincewa sa cewa asad ne agaban ta

Ashe haka yake?dama ..hmmmm
Daurewa tayi cikin danne duk abunda takeji ta sake maimaita masa tarihin kanta dana familyn ta wanda already yasan komi,amma abu daya besani ba cewa duk abunda carmilla takeyi bason ranta bane tsaban biyayya ne da bauta ma iyaye.

Aransa he feel pity,amma ba kamar da chan ba sabida har yanzu bai kallon ta da matsayin komi a ziciyar sa.

Aganin sa in ma ze sake shigowa da ita rayuwar sa sede a matsayin tallafawa abunda ke mata ciwo,amma batun soyayya yasan har abada bazai iyaba.

Ko ayanzu data furta kalman ta n karshe cewa tayi...'with god Asad i love u,ina matukar kaunar ka har ziciyata hakan kuma shine gaskiya ta,..nasan baxaka yarda dani ba saboda bancanci hakan ba,amma ina so kasani,yanzu wata carmilan ce agaban ka..wacce bata ganin komi sai kai sai kaunar ka...tace tayi alkwari,"i swear i cross all bounds to prove ma love even if it means to go againts my dad,tana kuka ta fadi wannan kalman,shikansa ya san dagske takeyi amma sai ya basar,"..daga nan bece komi ba kofar ya nifa ya sake nuna mata way,wani irin karayar zuciya ne ya kashe mata gabobin jikin ta wani irin barin bazata jikin ta ya soma yi muryan ta na rawa sosai tace,.."Asad i love u,pls dont send me out,Asad kace wani abu dan Allah?..yaji tausayin ta har ransa amma har iyanzu beji digon wani abu me kamada so aransa game da ita...her three magical words feels nothing.."ji yy kamar makan ta take fada.

Dataga be ce uffan din ba kuma baida niyya,kuka me taba zuciya ta shigayi tana maganganu aganin ta yarda da ita ne beyi na tukun,acikin duka kwanakin nadaman ta yauma she highly feel the pain of betrayal, aranta tace dama bata masa hakan ba,bata taba tsammanin haka asad yake da tsatsauran ra'ayi da taurin kai ba, da kyar ta share hawayen ta ta dube sa"..i wll prove to that am a dfrnt person for u...daga nan waje tayi ta nemi waje a kofar BQ ta zauna abun ta

Wayar ta ne ya shiga ruri akaro na 15,tasan daga gida ne kuma neman ta akeyi,but she is realy pained da atittude din asad  yau ta somajin sai tayi dagaske kafin asad ya sake amincewa da ita...

Aikuwa haka bataje gidan ba hat aka gama partyn da aka hada domin ta,hanklin mr campbells da matarsa in yayi dubu ya baci.

Data dawo,suka sata agaba da masifa takasa cewa komi don bakaramin tsorata tayi ba,haka kuma firr taki ta fadi inda taje din,but she deeply dont care anymore son asad ya riga ya mata katutu bata jin zata iya daurewa..

Haka rayuwa ta cigaba,abu tun yana wasa wasa Asas har ya fara jin tsoron yadda ta rikice salo salo babu wanda bata nuna masa wanda ya dada tabbatar masa da cewa zata iya yin komi akansa ba

Ayanzu masifa da tuhumar data kesha wajen mr cmpbells har yasa Blessing ta soma tausaya mata,
Ita ta ruki asad akan ya sassauta mata ya yafe domin mr campbells ya baxa idanun sa kiris yake jira camilla tafada tarkon shi ya gama da ita.

Yaji rokon kuma ya amsa aransa cewa ya yafe carmilla har yace ma blessing karta barta ta fito wajen sa yau,to duk iya kkrin blessing haka carmila taki sam barazanan mahaifin mata sai bai hana ta tunanin aikata komi ba, data fito din tasan zai iya yuwa yau ana biye da ita ta amma haka ta zo da nufin xata dame shi da surutai as usual,to yau be bari ta ma zauna ba kuma be  de amsa ba ya sata a motar sa,tafiya suke shiru shiru..bata tashi shan mamakin sa ba sanda taga ya nufi hanyar gidan su da ita

wani gaf gaf kirjin ta yake bugawa,sai taji zufa na keto mata ko ina,tsaban tsoro wani kuuuu hanjin ta keyi,.."ita data fice a boye .meyasaa asad zai kawo ta gida

Wani bakin ciki taji data nitsu tagane cewa asirin ta yake so ya tona agaban iyayen ta...

Aikuwa securityn dake bibiyan tuni suka sanar da zuwan su,so tun kan asad ya danna horn a kofar gidan sun aka bude musu suka shigo..

Mace da namiji ne a tsaye tsam a hatabar gidan cike da kasaita sun kure motar ido,gurds da masu aikin gidan suna zagaye da su,ko ajikin asad yayi parking...a lokacin carmilla ji take kamar ta na cikin wuta..yace mata sauka ma bataji ba,sanda taji hannun sa na shirin finciko arms din ta sannan ta farga tsillin hawayen ta ya bashi tausayi amma haka yyi waje da ita kamar yar tsana,kasa daga ido tayi bare kafarta

Zuciyan Mr campbells kamar ana hura wuta,be ce komi ba sanda asad ya jawo ta gaban su
Mrs michell bata iya hakuri ba irin da guts din nan tace and who are you young man,..ya kunna hayakin tabar sa,ya ja siriryat hayaki ta gefen bakin sa Cikin saukin kai mai nuna danyen kai yace mata.."Asad....
Mr campbells ya hayyako kamar zaiyi magana "Asad ya kalle carmila dake gefen sa a rude yace.."Enough...dagan gan yake haka dan sosai yakejin haushin mr campbells aransa game da yadda ya jefa rayuwar carmilla koba komai  so yake ya nuna masa cewa yarsan dayake daukar ta komi ba komi bace a wajen sa Ita kam Hawaye take yi slowly tana sharewa..yace..
'Now, this is ur home can you pls stop bothering me?..i hate stalkers...nd for sure bakimin ba,i cant even date someone like u..pls akai kasuwa..tun kan sautin kukan carmla ya fito mr campbells ya daka masa wani tsawa"...Enough
Who d hell did u think u are young man..sec..ccurity..

A hatsale maman itama ta hayyako gaban Asad,uve made the bigest mistake of ur lige how dare u mess with doter..?Asad ya wani kalle sa tulun
....all right just shut up,..Enoug
Cike da rashin kunya ya furta dan sosai yakejin ya tsane iyayen
..carmila rasa inda xata sa mamakin sa aranta tayi..

A tsawace Yace i dint mess wit ur doter,ur doter is messing with me..and i hate it..
Rututu security suka gewaya shi amma be karaya ko ya nuna alaman tsoro ba yaki sam su matso kusa da shi" wani irin warning din rainin hankali ya ma mr campbells da matae sa kamar be san matsayin su a duniya ba"..

Yace shifa ba magana yazo yi ba, im basa son ya sake zuwa gidan ai sai suyi ma yarsu tarbiya,ta dena zuwa gidan sa tana damun sa... shi ya gaji..,'carmilla ta sunkuyar da kanta kasa sosai tanaji har ya gama tona duka asirin ta agaban su daga ranar data soma zuwa har yau saida ya fada musu..yace musu shi ba dan iska bane..kuma shi bega mace awajen ba,"wani karar sigari  ya cire a aljihun sa ya kunna ya shiga busawa ko akwalr rigat sa har ya juya ya shiga motan sa ya bar gidan,duk sun rasa nayi, kallon sa suke kamaar gumaka campbelss ji yy kamr anyi mutuwan kasko ne me azaban radadi wani dummmm haka wajen ya dauke da dulumin bakinciki

Wannan magana yaci musu tuwo a kwarya...rai a bace mr campbells ya nufi cikin gida,harara mai kada hanji mrs michell ta watsa mata ta kada kai tayi tsuka ta bi bayan mijin ta...
#Yes🙏🏻💃🏼HAPPY BIRTHDAY TO ME💌🙏🏻🚶🏾‍♀️

FOLLOW ME ON INSTAGRAM  @SURAYYAHMS.t

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top