40 patience has it price

*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_

        *WATTPAD*
  *@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers   Association_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

*WATTPADIANS from my site ALL FOR U*

40Last page .

_TOAST:If u look at urself u will realized that manythings u did was not intentional or called for..evryone has good feelings nd problems to hide from the world sumtimes u keep smiling faces outside but actually ure very sad on the inside..isnt this awkward feeling enoug for u to thinl nd not to judge odas?_
*Hate,but only for the sake of Allah. Abrubtly dislike sumone if only he hate ur Allah,BUT neva hate someone that has not offended you in anyway bt just because ur friends did...alwys rember that karma have no menu it will put on the table only what u derseve..!stay calm.*

Haka nan aka shirya mu dani da fatima aka sake mana sabon nasiha mai shiga jiki sannan zulai da mama suka mana rakiya har aiport Asad ba don ya so ba amma haka na turje saida mukayi diverting aka kaimu egypts tare da su Azad.

Sabon Gidan su is soo maasha Allah  cool grey nd black theme aka kera ko ina in morden arabian decor manyan furnitures ne masu laushi ga brass lanterns da soft lines,very simple and classy sosai muhallin su ya dace da su washe gari da safe da fatima ta kasa fitowa ta hade ido damu asad bakaramin tsokanar su yy ba,cike da raha da kewar juna hakan Azad ya mana rakiya airpot first flight to united states muka tashi

A asalin cikin garin las vegas gidan mu yake,bansha mamakin ganin komi na gidan mu ya kasance dark nd lovely sleek style ba sabida nasan asad dan son gaye ne matuka,all our funitures are dark in colour wani wajen aka sakaya da coool orange sede basuyi girma kamar na su azad ba gidan sama ne me hawa biu all painted in whiten grey coners ya tsaru da flowers like a typical old british theme.

Nidai duk a takure nake dan Tun da muka zo nake nokewa akan gado na har dare yay ban tsinana komai ba ahakan ma dan dole asad ya fito da plates na abincin da yyi oda ya sani agaba Tare muka ci a tare kuma muka ci kazar daya siyo domi na da wasa da wasa har ina ta zuba santi yana yi min dariya sanda na tashi daga kan gdon ji nayi cikina yayi min nauyi saboda koshin da nay

shi kam sai dariyar mugunta yake yi min Ji nayi ya daina dariyar ya zagayo ta gaba na yana kallona yace ko ba zaki iya tafiya ba sai na dauke ki ne?Nayi sauri na wayance ina shiru dai na tattara kayan da muka bata na kai kitchen.

Nan Ya karaso kitchen din y sameni kuguna ya rike ta baya ya hada ni da jikinsa ya dora fuskarsa a wuyana yana goga min sajensa wani yarr nakeji tsigar jikina da hnkli na naji ta tashi sai nayi shru ina kokarin matsawa gefe amma ya hana ni sam sai na lumshe ido na sosai ina jin jikina yana amsawa a hankali nace Asad a daidai kunne na yace "yes" nace "zan kwashe kaya na daga can dakin i have alot to do kaga tun shigoar mu ban yi komai ba share ni yy yace "uhum" sai nayi shiru.. riga ta ya daga ya cusa hannunsa cinki yana shafa min cikina da sauri na rike hannun sa nace asad pls mana..sai ya sake cewa miye? A tsorace nace cewa fa kayi sai anci abinci an huta sai wanka and then....." Yace "then what?" Na hadiye yawu da kyar nace "bacci" wani dariyar bazata yayi irin ta can cikin kirjin nan sannan ya juyo dani yana kallon fuskata yace "haka nace miki?A shagwabe Na gyada kaina ya kawo fuskarsa dai dai tawa nayi sauri na rufe idona inajin bugun zuciya ta har cikin kunnena.

idanuwan nawa dana rufe yayi kissing sannan naji ya dauke ni ya fara tafiya dani na kasa bude idona na kwantar da kaina a kirjinsa ina ji ya bude kofa ya shiga wani guri nadaban ina dan bude idona na ganmu har bedroom dinsa

dawuri na sake rufe idona nace "Asad" bai ce komai ba sai da ya kaini ya kwantar dani akan gado nayi kokarin tashi ya mayar dani baya da jikinsa  fuskarsa babu alaman dariya kamar zanyi kuka nace ai baka yi wankan ba Kuma nima zanyi wankan ni dan Allah Kabar ni...sai ya dan dago ni kadan da har na dan sake jiki kawai sai naji hannunsa a baya na ban ankara ba naji fitar zip dina nayi sauri na rike rigar ina kara zaro ido sai a lokacin yayi murmushi ya dan dungure min kai yace matsoraciya kawai, daga haka ya mirgina ya sauka daga kan gadon na samu na mayar da zip dina da sauri na mike na sauko ina rarraba idanu sai nayi kamar zan fice sai ya riko ni jikin sa nace zanje inyi wankan ne bai ce min komai ba ya fara cire kayansa yana yi min murmushin mugunta yace "tare zamuyi wankan kenan..hade rai nayi na kankame jikina kamar mai boye wani abu na kara zaro ido na girgiza kaina nace "A'a kam" yace "OK, to shiga ki fara yi in kin fito sai in shiga" da sauri nace "uhum" har na kai kofar toilet din sai kuma na juyo ina kallonsa adan tsorace

murmushin fuskarsa na kalla na fahimci abinda yake nufi so yake in shiga ya biyo bayana na juyo nace Asad ti ka fara shiga in ka fito sai in shiga wani dariyar yayi sosai sanna yace "Ok daga haka ya shige

Nikuma na zauna akan kujera ina karewa dakin kallo gadon mu italian ce amma babba ne dama ya gaya min irin bed din yake so komai na dakin white nd sky blue ne hakan ya saka dakin yayi haske sosai Na jima ina zaune ina wasa da wittels bach din hannuna can sai naji fitowar sa ban dago kaina ba balle in kalle yaya yake yayi gyaran murya amma maimakon in kalle shi sai nasa hannu na na rufe fuskata sai da na dan leko ta tsakanin 'yan yatsuna na ganshi da bathrobe a jikinsa yana goge gashin kansa da towel na tashi a hankali nayi hanyar bandakin ba tare daya kalleni ba yace "kiyi alwala kafin ki fito"bance komai ba na shige Har na gama wankan jikina rawa yake yi sosai nake jin tsoron daren yau har cikin raina nace na shiga uku ni yau kamsr ban taba rayuwar kebewa da asaf ba haka nakeji da kyar na gama wankan na fito Na tsaya a bakin kofa na rasa inda zan saka kaina, gashi kayan da na cire gown ce, na dauko wani towel da naga yana da dan girma na daura sai naga iyakacin saman cinyata ya tsaya Na bude kofar a hankali na fara lekawa yana zaune akan kujera da waya a hannunsa ya saka doguwar jallabiya da gajeren wando ta ciki gaba daya kamshin dakin ya chanza daga na freshner zuwa na turaren sa ina fitowa ya juyo yana kallona aransa yace "lallai kina da aiki amma yau din nan zan sauke miki shi" naji wani sabon tsoro ya kuma shigata cikin wayewar murya nace "ammm dan Allah ka fta kaga bani da kayan sawa anan tuni ya nuna min kan gado yace zauna to na dauko miki ai . na tsaya kawai ina kallon shi yace "don't worry, kiyi shiryawarki akwai wasu kayan ananma ba zan taba ki ba nayi alwala kuma bana son in sake taba ruwa sai anjima
Nace ok,zan wuce naji yace shud i help?" na harare shi kamar zanyi kuka na debi kayan daya ajiye min akan gadon naga doguwar rigar sleping dress ce da hijab babu underwears kuma nasan yana sane

Sai na dauka na shiga closet dinsa na samu mai na shafa na fesa turarensa na saka kayan daya dauko min na tarar dashi yana sallah ya shimfida min sallaya a bayan sa...sai da na shiga toilet nayi hanging towels din sannan na dawo na zauna a kan sallayar na jira shi ya idar sannan yace min in tashi muyi tare nan na tashi muka gabatar da raka'a biyu.

bayan mun idar ya jima yana jero mana adduoi ni da shi da 'ya'yan da zamu  haifa ya kuma yi wa iyayen mu baki daya addu'ar fatan nasara da alkhairi duniya da lahira duk addu'ar da yayi ina amsawa da Ameen

Muka gama muka shafa a tare Ya juyo yana kallona na sunkuyar da kaina kasa ya matso kusa dani dafff kamar maye na kankame jikina sai ya danyi dariya sai naji ya dora hannunsa akaina yace "ALLAHUMMA INNI AS'ALUKA MIN KHAIRIHA WA KHAIRI MA JABALTUHA ALAIHI WA AUZUBIKA MIN SHARRI HA WA SHARRI MA JABALTUHA ALAIHI

Ni na riga shi tashi na dauke sallayar wani kuka ne yake so ya taso min tsaban tsoro nan shima ya tashi ya dauke tashi Na tsaya ina kallonsa kamar kyanwa nace dan Allah ka bude min kofa Allah zanje in dawo ya taso daga kan kasan ya fara tahowa inda nake tsaye ni kuma na fara ja da baya ina kara kankame hijab din jikina idona duk ya ciko bai ce min komai ba

har sai da na tarar da bango ya saka hannayensa a both sides dina yadda bani da hanyar guduwa sannan ya fara min magana waime zakiyi awaje?" Cikin rawar murya nace saka kaya na zanyi in kwanta acan dakin yanata kallon fuskata yace "kaya?ai yau bake ba saka kaya.. nan take hawaye da suka makale suka zubo daga ido na babu abinda nake karantawa a idonsa face manufan sa wanda ke tsorata ni.

'Yar dariya yayi yace "kuka kuma nady? Tun yanzu? Me kike wa kukan wai?I did not even kiss you fa ya dora goshinsa akan nawa yamin wata munafukar kisss akan karan hancina wai me kike wa kuka?" cikin muryar kuka nace "ni tsoro nake ji" yace "tsoron me? Da hannu na nuna shi ya kara matseni a jikin bangon yace...hey pulch..I promise you I will be gentle kinji..It won't hurt you that much..in serious kawai de bazan iya hakura bane" wani kukan na kara saki yace miye kuna? Me kike so ?Nace ni ka hakura kawai yace "tab naki wasa ne" da haka ya dora lips dinsa akan nawa very lightly ya fara kissing dina da zafi zafinsa..wannan kisses din sam ba irin na da can bane

this kiss ba irin wanda muke fada akai bane it took away all my senses yanayi Yana raba lips dinsa da nawa tuni na nemi hijab dina na rasa ya saka hannunsa ya shafa haddaden gyaran gashin kaina yace I love you I lov you all of you" ya mayar da lips din mu ya hade guri daya da passion next thing da naji shine saukar kayan jikin na gaba daya a kasa a take na dawo hankali na na rike rigarsa idona kamar zai fado kasa babu komai a cikin rigar ya cigaba da zame rigar daga jikinsa cikin kuka nace "kayi hrri cikin muryar da ba tasa ba yace kema kiyi hkri..yau nidai i want to see you in full bby..da wuri namayar da ido na na runtse da karfi yayin da rigar tabi jikinsa ta sauka kasa duka ban kuma bude idona ba naji ya dauke ni chak ya danyi tafiya kadan sannan naji ya ajiye ni kan gado.

Dagannan ban sake gane komi ba Kamar yadda yasha min alkawarin zan kwashe kashi na a hannun sa haka nayi Ranar sai da nayi nadama ina me tuna mama na da baba na daban ma san su ba,Amma kuma kamar yadda yayi alkawarin zai yi min dariya baiyi dariyar ba dan taya ni kukan ma yayi muka hadu muka yi ta kukan mu tare sai naga kuma kukan bai hana shi yimin abinda yayi niyya ba

a hannun asad ranar Na durzu nayi kuma laushi kamar tuwon sakwara shi kuma yasha shawaba da yakushi da cizo amma ko a jikinsa be rabu dani ba sanda ya raba ni da budurci na babu karfi ko kadan a tare dani shima kuma daga dukkan alamu hakan take dan tunda ya kwanta gefena in banda sauke numfashi babu abinda yake yi sai da yaga ina karkarwar sanyi sannan ya jawo bargo ya lullube mu ya dan jawo ni ya dora ni jikinsa nayi kara saboda zafin da naji ya kankameni yace "shuushshsh am sorry am sorrry my queen ban rike alkwarin ba ko yana kan kissing dina yana cewa ure tooooo sweet nady too special i cant help but let my body took control of me..na kara fashewa da kuka..yace to kiyi hkri.. ni kuwa ko sauraronsa bana yi A hankali na fara rufe idona ina sauke ajjiyar zuciya saboda kukan da nasha ina kuma jin dadin dumin bare skin dinsa daya dulmuye ni a haka bacci ya dauke ni.

Cikin baccin naji ya zame jikinsa ya kwantar dani da kyau sai naji kuma kwanciyar babu dadi amma bacci ne mai nauyi a kaina dan haka naci gaba da bacci na

Sai can na farka wani Sanyi naji alamar an yaye bargon na bude ido na ganshi a tsaye da gajeran wando a jikin sa jikinsa da ruwa alamar wanka yayi nayi kokarin jawo bargon saboda yadda naga yana kallona ya rike hannuna yace babu abinda zan miki  wanka zanyi miki" wai wanka sai kace wata yrsa yana dagani na ji wata azaba har tsakar kaina a tare muka kalli kan gadon ai kuwa ina ganin jini jini na kwalla ihu yayi sauri ya toshe min bakina ya tafi dani toilet ahaka kuka nake yi sosai ina cewa na shiga uku na lalace wayyo Allah ...na fashe da wani kukan yana gaba dan yana saka ni a cikin bathtub na mike na kankame shi sauran kadan in jawo shi ciki shima zafi naji sosai dan jikina har karkarwa yake yi dakansa

Da kyar mukayi wankan A hankali har na fara jin dadin ruwan na rufe idona a take bacci ya dauke ni Bansan tsawon lokacin dana dauka ina baccin ba kawai ji nyi asad yayi draining ruwan da nake ciki ya kunna wani bai kula ni ba ya karaso ya karasa goge min jikin ya kuma daukana ya fita dani muna zuwa naga ya sauya komai na kan gadon ya dawo kamar ba'a yi komai ba ya kwantar dani ya lulluba min bargo sannan yaje ya kashe wutar dakin ya dawo ya hauro shima nan ya jawo ni jikinsa banyi musu ba na kwanta akan kirjinsa ina jin dadin kamshin jikin sa A kunne na yace min i Love you..i love you...i love you nadra Asad..soo much beyond moon nd back..duk da banjin dadi amma haka na kankame sa ina sauraron dadan kalaman sa akunne na

washe gari duk iya kunya da zafin jkin na haka na daure na biya masa bukatun sa dan Asad kam dagaske yakeyi

Bayan kwana biu yakaini wajen sexologist aka duba ni na sha magani naji garau sede hakan be hana sa aikin durzata ba dan kuwa a duk sanda ya rabe ni sai na nayi yaren garin mu a hannun sa.

After 1 month asad ya soma zuwa aikin sa,nima ina yin nawa time to time dake ni sabuwa ce anan,just like our dadaddan auren soyayya da shakuwa haka na azad fa fatima

Kullum cikin nishadi muke da neman taimakon juna Har muna da family grop chat mu hudun mu a grop inda mazajen mu suke refring kansu da "NASAD"da FAZAD...

After 5month da biki abun mamaki dani da fatima muka same ciki arana daya kuma muna cika wata tara cif muka haihu a lokaci guda kowa yasamu bby boy,daga bisani ne duka muka dawo nigeria tare da mazajen mu Nida Asad muka sa ma danmu suna AAHIL su azad suka ma nasu ADEEL.

Wata daya mukayi a gida mama tana kula dani,a Bangaren fatima 2 weeks tayi agaban mama another 2weeks agaban iyayen ta..

Sede zamu tafi muka je shoping da asad da bby boy din mu,anan muka karbe bakon cin daya daga old schl mate din mu inda muke jin labarin carmila...yace she is alone now a gidan baban ta daya kone a site daya tana zaune kullum cikin rubuce rubuce.

_DEAR SOMEONE..._

_There was a boy..._

  _....And then..._

_..........There wasnt!_

_CARMILLA CAMPBELLS OBASi_

Guy din Yace mana baban ta campbells din ya mutu,ashe wancan haukar dayayin asali atrocities dun sa  ne suka haura kansa yadda ya bamu labarin mutuwar sa sanda mukaji kamar muyi amai tsaban ya kaxanta..

Rayuwa kenan,yau kaine gobe bakai bane,who wud have tot rayuwa ta da Asad zai zamto haka?..shiyasa akace ka shuka alheri,duk abunda ka aika duniya shi zaije ya dawo maka.

Inka aika me kyau kaga me kyau..

Bawai nace carmilla tayi derseving rayuwar ta ahaka bane,amma rayuwan da iyayen ta suka zaba mata kenan..

Sun so su rayu cikin tsananin son zucia da son kai,sun cutar da bayin Allah sundasa bakin ciki ma rayuwan mutane bila adadin,sun kashe innocent souls wasu sun tura su gidan yari bada lefin su ba,sai gashi duka muguntar su ya dunkule ya dawo akansu da yayan su.

Megahn might even die in prison,inma bata mutu her life is meaningless nd her beauty is powerless.

And carmilla,duk wani tsoron ta da biyayyar ta is meaningless ilimin ta ma is powerless..

gata nan azaune waje guda feeling all the pangs of betrayal and disloyalty ya hanata fuskantar komi ga ciwon soyayyar wanda be taba son taba..

Her life is actually meaninless..

Tabbas Zaman duniya akwai wahala musamman inbaka fahimce sa ba...neman ilimin addini babban garkuwa ce,sannan babu jin dadi game yawan aikata sabon Allah..

A duk inda ka kaiga tsanan halin iyayen ka,kaja baya kadan ka nitsu ina me tabbatar maka cewa duk muguntar su suna jin zafin ka
Aransu domin kai nasu ne,dagan jinin jikin su ka fito.

Shi tausayi imani ne amma taussyi yakan zamo babban makami min shedan wajen iya yaudarar zucian  wanda be hankalta ba..

Shikuma sona gaskiya babban jarabawa ne,dan kuwa ba kowa Allah yake bada rahamar samu ba sai wanda yayi hakuri ya kuma daure,...and those r the fortunate ones

Sannan shi kafiri makiyin ka ne tunda yaki yaso ubangijin ka a wajen da babu amana babu babu yarda babu to babu so,in babu so babu tausayawa,be kind to them unbelievers but do not trust them more than ur brothers...

Atakaice hakuri shine ginshikin rayuwa..Fushi daga shedan ne,a duk inda aka cuce ka ka kuma tsanan ta fishi to lallai ka dada cutar da kanka

.....Asad and Nadra sun cigaba da rayuwan su ne dan sun dauki hakuri,yafiya da juriya...and in that thy live happily eva after.

Ina mutane na masu ganin cewa saukaka yafiya da juriya irin nadra ba matantaka bane,ku duba ayoyin qur'ani da kyau ku duba hadisai...then zaku gane cewa she is not the fool,,Allah ya kira irin masu halayen ta da suna
"fortunate" but we masu tsanan ta zucia da iya nuna munsan kanmu unfornatly we are the "less fortunate" a idon Allah,so za'a saida raine ayi suna koko za'a jira Tabbataccen alkwarin Allah ranar gobe?...wow..
life is so simple with islam..stay conected🙏🏻💌

ALHAMDULLIH!!!!..
Abun dake dai dai Allah ya datar da mu,kayafe mana wanda mukayi bata ka shirye mu..in kana bukatar cigaba
Da kasancewa da surayyahms ka same mu a gidan sabuwar litafi na wato"kudi kumbar susa".. the drama has just begun,shin ya zakiji in mijin ki ya auro yar aminiyarki?hnmm dammuwa😃nemi naki kar abaki labarin...

_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_

_FARASHIN SA👇🏿_

#300 naira ne
#450 naira for VIPs

*1- Biya Ta bank acct*

_Use👇🏿_

Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*

*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*

*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿

Phone Number :07058797141
CITY:bauchi

Thanks to all ma fans for ur suports Allah ya barmin ku cikin kwanciyar hankli....

bye for gud.


End..TH..20th may 2020 at10:45pm wednesday.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top