36:preetyugly
*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_
*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_36 preety ugly_
...sanda na kare ma tex din kallo sannan na lumshe ido na nayi tsam ina sauraran wata muguwar bugun zuciya dake tasomin bug bug tana hargowa me taba kwakwalwa.
Da turanci aka rubuta sa daga farko har karshe kamar haka.
_Hey..that pulchtritude_
_"Im very ugly,dont try to convince me that am a very beautiful person,bcos at the end of the day i will hate my self in every single way,and im not going to lie to myself that there is beauty inside me that matters so rest assured i will remind ma self that im a worthless...terrible person,and nothing u can say that will make me belive i dersve your love,no matter what im not good enoug to be loved,nd i am in no position to believe that beauty exist inside of me,bcos wheneva i look unto the mirror..thinking..i do ask my self am i as ugly as ppl think i am?.,_
Lumshe idanu na nayi sosai ina dada warware kalaman da sakon ya kuntsa masu matukar daure kai da ban tausai,ayanzu ji nake ba sai an gaya min komai ba wannan sakon kawai ya isar min da tabbacin cewa Asad yana cikin tsanayin nadaman yadda ya dauke soyayyata a farko da hali na tunanin rayuwar sa shikan sa.
Nayi fushi sosai dashi a farko farko anma tun a prison dana gane cewa akwai laifi na nima sai ban tsawwala fushin ba
TUNTUBEN HARSHE shine matsalar mu duka
Daga ni,Asad.. kawu mama.. da carmilla
Gaba daya dana duba rayuwan mr campbells ayanzu sai naga ace gaskiya ne da masu iya magana sukace tuntuben harshen yafi na kafa zafa,dan illar sa harkarshen rayuwa ne,sede abu daya ne zai bambamce a yanzu..mu yafe ma junan mu mu amshi kuskuren mu,koko mu yi fushi da juna illar sa ya bimu har karshen rayuwan mu
Atake araina sai na de najin zafin abubuwan da suka faru tsakanina da Asad..Dan kuwa karancin imani da ilmi kesa dan adam yawan fushi da riko
Kamar yadda fushi ya kasance cuta ga jiki da ruhi hakama Yafiya ta kasance waraka ma dukan jiki..
Ure alowed to be mad at someone who hurt or betray ur trust but da zarar ka tsawwala shi kanka kuma kke cutarwa
Na yarda wannan al'amari rubutaccen Qaddara ce,mai kyau,wanda Allah ya jarrabe mu da shi gabadayan mu dan ya ganar da mu muhimman darusa a rayuwar mu.
Now i know what life is bama sai angaya min ba.
Haka ma Asad.
Hakama ma mama da kawu.
Uwa uba carmilla campbells obasi
dan bazance mr campbells ba tunda shikan har yau be rusuna,Sai dai ince Allah kar ya saka mu cikin tababbu..i read in news cewa campbells yana kan saka rai amidst his troubles,cewa wata rana xe fito..sukuma yan makarntar mu da suka bada sheda mummuna akaina,na yafe su..badon banji haushi da mamaki ba,dan kawai ina sane cewa its in human nature to judge..mutanen dunia sukanyi yawan la'akari ne da sharrin mutum ba Alherin sa ba"misali sau dari marubuci zai rubuto littafai masu amfani to a layi daya in yayi kuskure to akan haka se a kare masa tanadi..which is why there is so much hatred,porvety nd doom a tsakanin mutane..inka duba da kyau xaka ga cewa gaba daya mune silar matsalar mu.
Amma Inda ace zamu na yafewa juna mu kame harshen mu da babu inda zai kai dunia zaman jin dadi
Bayan sati guda har hau ina tunanin amsar da zan rubuta ma tex din asad,ban sani ba acan kano shima kullum duban wayar sa yake cikin damuwa kuma har yau aransa akwai mummunan fargaban rasani arayuwan sa sanda azad yayi masa bayanin cewa babu komi tsakanin mu,sannan ya bashi shawara akan kawai ya cigaba da addua Allah ya sa zuciata tayi sanyi in waiwaye shi
Saidai wani zazzafa kuma sassanyar soyayyar da azad suke tafkawa shida fatima yakansa Asad ya rasa jin shaukin yin hakurin
He learn alot from them,besan haka soyayya yake da ban sha'awa da sa nitsuwa da nishadi ma zucia ba sanda ya gama kallon rayuwar azad da fatima,soyayya ne me sanyi da shiga jiki,me tafe da salo na kare haqqin addini,haduwar su befi wata biu amma dake akwai fahimtar juna,mutunta juna da hakuri da juna sai ya zamto kamar sun dade ne atare.
Anan ma asad ya dada gane cewa ashe tarin wayewar sa duk kauyanci ne.
Ga nan azad de,he dont kiss or hug a girl amma soyayar su shikansa yana ratsa shi..tabbas there is no peace in
Disobeyin Allah!
Daga nan ya soma tsara nashi rayuwar a hankali yana me fargaban koma zan sake bude masa zucia na...Kusan duk dare zai tashi ya nemi gafara yana me rokon Allah ta bashi ni..hopless and hopefull with so much sincerity nd passion,aransa har gani yake randa ya mallake ni bazai iya bacci ba..duk da ban amsa shi ba hakan be hanasa tsara kyakkawar rayuwan dayake so ya bani ba,yau ana saura sati guda aje kai sadakin fatima da azad,da safe kawu ya bada asad letter karramawa da US law comissiion association,abun burgewan shine an bashi sabon matsayi da new office apointment,aikin na zallan ilimi ne so kudi me yawa za'a na biyan sa dan ba kowa zai iya aikin da aka basan ba,kowa ya sa albarka amma asad gashi nan ne kawai
Kawu ya masa bayani cewa da zarar ya fara aikin a US din zai zauna na dindin..Asad kuwa duk tunanin sa nine..in ya barni anan ya tafi us har yaushe zai same soyayta ta
Abun ya dame sa sosai,so bayan ishai kawu na xaune yana kallon sunna tv saigashi nan ya shigo,bayan yy sallana sai ya rusuna ya gaida sa..yace baba game da maganan aikin nan ne..kawu yace inajin ka..akwai matsala ne..sai yy shiru..kawu yace lpya?ko kaji wani labari ne..yace A'a..baba aikin ne nake ganin knar bazan iya ba..kawu yace meyasa ..nan ma be iya amsawa ba sanda ya dau lokaci aransa yana sake sake..can Cikin da fargaba ya soma magana yana bayyana ma kawu dalilai marasa ma'ana ko ince a murde shide beson ya furta cewa ni yake tsoron rasawa.
Kawu yace hmmm...amma dan ya dada bada zuciar sa tsoro sai ya kushe dalilan sa duk ta inda ya fito yana bashi reason
To kai me zakayi a nigerian nan bayan Allah ya baka daukaka ta wani waje?ure not doing anything now bare kace zaka zauna dan shi,in auren azad ne ai bamu sa lokaci ba ko..kode kana da dalili..jiki a sanyaye yace a'a..kawu yy murmushi yace to ai shiri zaka fara yi anytime suka neme ka sai ka zamto ready,Allah bada saa Allah maka albarka..ameen yace yy shiru zuciar sa na harbawa kamar zaiyi magann sai kuma ya kasa ya tashi ya fita,straight wajen mama ya nufaa,ita kam be boye mata komi ya gaya mata yana me neman ta jagoran ce al'amarin wajen kawu.
Maganan Duk dai akaina,dake an dawo da shi zaman a dakin sa na asali ranar har karfe sha biu bai bar dakin mama ba,so washe gari da ssafe mama
Ta je wa kawu da maganan .already shikam ya fahimce dansa..anan ya mata bayanin ai ya ma tattauna da kawu ibrahim akan maganan mu amma kawun yace abashi lokacin zai neme shi..mama ta sa albarka tayi waje
Bangare na yau na tashi ina jin fayau araina, ina zaune a coffe down ina shan morning relive aka aje jaridu to wani headline ne ya dauke min ido da wuri sai na sa hannu na dauka ina karantawa da abayyane
Jaridar ya nuna cewa a daren Jiya babban mansion din hanshakin iyamurin nan campbells obasi ya kama da wata zindikiyar gobara wanda ya cinye kashi 50% na ilahirin ginin dake cikin gidan me gaba daya..wanda ake saka zaton cewa daga babban sasshin da dakin tsafin sa ne yake gobaran ya fara an kuma tabbar cewa ma matar sa dake gidan ta kone kurmus har ba same daman jira ba ayauda sassafe aka binne ta..Inda yafi dauke min hankli befi inda akace mr campbells yana tsare a asiitin mahaukata ba,ance sanadiyar afkuwan abun sai tuni aka ga ya birkice da maganganu yana tone tonen asirin kansa,yana neman gafarar iyayen sa har ana ganin ko ya samu tabowar hankli ne.
Bayan na aje jaridar sai na kira few contacts dan jin asalin meke faruwa
Anan naji wasu sabbin labaran,ashe matar tasa ta hada wani gagarumin wutar tsafi ne wai dan su dawo kan kafar su shine wutar ta cinye ta,akace ashe tuntuni gawar iyayen sa ne a dakin nan yana tsafewa shekara da shekaru yana kudi da su..
Sanadiyar duk wannan tone tonen asirin ne yasa kotu yau tayi Afuwa ma carmilla dn ta fito ta fuskace mutuwar uwarta da haukacewan mahaifin ta dake asibiti..nikaina na tausaya ma rayuwan su,but karma has no call,he gives u back what u put on the table..
Abunda ka shuka dama shi zaka girbe,campbels yaga karshen mugun ta da son zucia da son kai,gashi yau babu shi babu matar sa dake biya masa baya,yayan sa da suka zamto masa abun gadara daya tana gidan yari na har karshen rayuwar ta,ga daya agaban su tana raye cikin rudanin rasa yadda zata kalle dunia.
Cikin tunani na sauke Wani ajiyan zucia daga nan na share zancen su
7.55pm na dare Azad ne ya shigo dakin asad sanye da simple half jumper,..asad sai kare masa kallo yake ayayin dayake cewa yau fa shi yake so ya raka sa hira,dan yana so ne suje 8pm cinema da fatima amma baya so suje su biu
Asad yy kwafa yace ni bazan je ko ina dakai ba azad yana dada duba kansa a mirror yace akan me..kamar bazai amsa ba can ya bata rai yace toh ajira mana sai nady ta dawo..nan ne namaka alkwari zamuje cinema amma bada irin kayan jikin ka ba
Wani Dariya azad ya fashe da shi,yace hmmm insult me kawai..kace min ban iya wanka ba
Asad ya murmusa Yace nide babu ruwana,bance ba..kar akaini gaba in shiga uku, nasan ko haka malamar take son ganin ka?kawai de baka mun bane,in ka yarda we ll make a change,inbaka so kuma sai anjima nide baxan je ko ina ba sai nady ta dawo
Azad ya tsaya kallon sa,fuskan sa dauke da faffadan murmushi...yace hmm..shikenan lets try..maybe ure right kullum dama nike kallon fatima ita bata kallo na, hala yau in na sauya in samu promotion..tsaki asad ya ja yana me dariar sa aransa
"Daga nan Wasu dark colours jean nd shirt ya zare a closet dinsa duka mark and spencer rigar ja wandon baki da wata arniyar p cap baki da takalmi red sneakers na dior homme sai ya basa duka akan ya sauya akan jumfar,azad be musa ba ya karbe kayan ,dake basu da banbancin halitta aikuwa tsaf kayan ta karbe sa sai agogon sa na blanck plain matte blck daya kara dashi sosai yayi kyau sai zuba qamshi yake.
Azad Ya kalle kansa a mirror ya dada kalla,tsaki asad yyi a hankli yace wannan shine ana so ana kaiwa kasuwa,Dariya sukayi dukan su,sai azad yace oho dai abari in ta yaba zan dawo wannan layin..
Asad yy kwafa irin wannan bakauyiywar?
ai layin ku daya da babe din naka...duk kabi ka mamaye min kawata yanzu fatima ta aje ni agefe wai sai kai hmm.
Hirar da sukei kenan ya rako sa har waje ya shiga mota ya tafi,yana daf zai bude kofar falo sai ga sautin karar ding ding alamar shigar sako
Ganin sunana akai yasa shi Ya daga da sauri,cike da zakuwa ya bude zuciar sa har habawa take.
Sakon daya tura mun ne na sake aiko masa hade da dan karamin rudadden amsata me cike kalmomi dari babu daya wanda ya gane shikadai zai iya fahimta.
Karshen tex dinsa tambaye ne
_"am i as ugly as ppl think i am?_
Sai na rubuta amsata
_"Yes,preety ugly.._
Wani lumshe idon sa yyi yana kawo ma'anan amsan,ai kamar zai sa ihun dadi haka yakeji.
Ko babu komai ya dan nuna masa da sauki awaje na.
Dan wannan amsar dana bayar amma Sai karantawa yake kamar an bashi haddar tsohon bible.
Kicibis sukayi da kawu da mama,sai ya maida wayar bayan sa ya rusuna ya gaida su,duka suka ansa suna duban sauyin yanayin annurin kan fuskan sa ..nann ya wuce sama yana kan aikin kallon wayar sa.
Washe gari da safe tun a masjid azad ke famar bashi labarin yadda jiya ya soye,yace fatima saura kadan ta fadi kasa da ta gansa...she even confessed har ta ji tsoron ko shine ya turo asad a madadin sa dan su gwada ta suga ko zata iya banbance su...Da haka asad har ya bashi shawaran ya rage being too serious wata rana ya kile ya fito a wani daban,yace rayuwa ta hakan xata fi maka dadi..and ur fatima wll be pleased,kasan mata suna son abu me yawan burgewa
Azad ya amince sosai,har yace zaa raka sa shoping kafin asa ranan aure
Sunakan maganan har safia yy tarwal shigowar kiran fatima ne ya rabasu
#littafi na KUDI..kumbar susa muna page 19 with vip ahead the drama has just begun,shin ya zakiji in mijin ki ya auro yar aminiyarki?hnmm dammuwa😃nemi naki kar abaki labarin...
_YADDA AKE BIYA,HOW TO SUBSCRIBE,plus payment details_
_FARASHIN SA👇🏿_
#300 naira ne
#450 naira for VIPs
*1- Biya Ta bank acct*
_Use👇🏿_
Account name:
Surayyah muhammad suleh
Acct number 0152983148
Bank: GTB
*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*2.MTN RECHARGE CARD OR VTU TRANSFER👇🏿*
*08060712446*
*Sai ki tura screen shot shedan ki wa 👉🏿08036651119*
*3:yan kasashen da ba nigeria ba masu biya ta PAYPAL,OR*
Use👇🏿
Phone Number :07058797141
CITY:bauchi
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top