32:free
*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_
*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
_32,__freedom_
Tun daga wannan lokacin komai ya danyi sauki Asad ne kawai be san komi ba,azad yana can a gidan barister suna ta faman hada haden shaidun da suka samu akansa
cambells kuwa yana can ya sake baki burin sa ya kusa cikawa dan haka this time arnd hankalin sa baya kan wayanda suke bincikar rayuwar sa a boye,hakan ya sa komi yake zuwa ma azad da sauki.
Anan kuma Asad yana ta iya kokarin sa akan game din,washe garin ranan kwasam sai mr campbells ya kira shi yace da shi ai anyi hacking computer sa so ya dan dakata a gida sai sun kira sa.
Asad sai bai sake zuwa gidan ba dan yau befi saura kwana biyar a koma school ba,shikadai a dakin sa yake rayuwan sa,in yaci abu me nauyi to indomie ne, baya fita ko ina babu shan taba,baya waya da kowa sai in Azad ne ya kira sa.
Shida azad kullum maganan daya ne,akan case din sa da nadra amma Asad sai yana nuna har yanzu kansa a rude yake kuma yaki ya gaya ma azad cewa yana buga game din
Koda azad ya tambaye sa game da dauke kafar sa dayayi shiga wajen su mama da kawu sai Yace da azad ai mama masifa take masa yanzu
shi kuma yasani cewa kawu baxai taba yafe masa dan yaki yayi karya ya fadi gaskiyar sa an kai nadran sa prison..
duk san da Asad ya fadi hakan sai axad ya tambaye shi"...are you sure gaskiar ka kafada akan nadra?
..shikuma sai yace eh..to kullum anan suke tsayawa da hirar,Azad sai yce masa ka sake tunani dai.
To bayan campbells ya bashi hutu,nan ne azad yake sakewa ya dame sa da waya kullum yana shan cikin sa akan game din da komai da komai amma har ya Asad be dago ba..
Security agent expert a india su sukayi yi hacking programe din hankalin campbells sosai ya tashi dan ance masa nashi ne kawai ta samu matsalan gashi gagggan masu cacar suna ta neman mafarin matsalar basu gane komai ba
Dake harka na kudi ne da rashin imani tuni Sai suka fara zargin sa aganin su ko wani abu campbells yake shiryawa a boye dan ya lashe gasar,sai sukace su fa sunyi kkri sun gane matsala badaga su bane dan haka babu ruwan su ko campbells ya san nayi ko suyi replacing din sa da wani su kwashe arzikin sa duka,hakan ya bata ma campbells rai matuka duk computer gurus da geniuos na nigeria da kasashen waje sanda ya sa aka shiga farautar su dan magance matsalar,to kafin hakan yay yuwa azad har sun gama sai ya sa aka bude masa komin sa ya dawo dede kwatsam sai campbells ya dawo da murna akan gobe gobe zai nemo asad ya cigaba
Da taimaikon yan bincike Azad ya diverting call din cambells zuwa nashi wayar,aynzu in de campbells ne zai kira asad to azad ne zai ga kirar ba asad ba
Aikuwa da safen Allah ya kira har dayimai bayanin duk abunda ya afku,azad sai ya masa alkwarin zaizo yau ya fara aiki,By 9am azad yaje mansion din campbells ko kadan basu gane komai ba
Dan ko muryan su ma iri daya ne
Asad kuwa yana fama da tunani na damuwa da kadaici baima san ashe campbells ya neme san ba,mama ta daure ta rabu da shine sabida ko da tsananin rashin su duka biu zai tursasa tunanin rayuwar sa
Nan Azad ya soma game din yana bata komai danshi beyi karatun law ba,yana dao amfani da ilimin sa ne yana kwashe sirrika musamman secrt password logos da link din mutanen da campbells yake kaxaman harka da su,daga ya dawo ze tura ma yan bincike kawu da barister da team din su tuni suka wargaza ko ina suka samo gaggan sheda akan manyan asirin cambells dake boye within 3days,komai ya zamto babu kanta agame da game din, azad yana da ilimi amms baida basirar da Asad yake dashi so koda yana da niyya ma ba bacin game din zaiyi ba
Oracle ne ya soma
Gaya ma campbells akwai matsala,tuni sai ya bincika ya lura da cewa yanzu fa basu cin point saima zabge millions akeyi dake mugun me son duniya ne nan da nan ya fara fidda halaye ma azad ya na nuna gajar hakrin sa,do this dont do this,wake upp..wai wasan me kakeyi ne...all this talks axad yana ta kallon sa"he wish a idon asad akeyi masa wannan..ana saura kwana biu agama hankalin cambells ya tashi sosai azad kuwa dayaga korafin yay yawa sai ya bada su kawu shawaran akan su fara thretening din sa ya san cewa karshen sa ne yazo.
Aikuwa immiedtly su kawu da barister suka fara linking masa abubuwan da suka fara bashi tsoro matuka,yana zaune a office aka kawo masa shedojin kisa,saida miyagun kwayoyi bindigogi,harda videon da cds na audio duk akansa dadin karawa da aka nuna masa ansan gaskyar lamarin nude videon yarsa da wacce tayi abun
Tabbas An saba masa irin wannan baraxanar amma this time arond tsoro ya kama sa sosai sabida dukan dukiyar sa ya sa akan wannan cacar baxai so ace baraxana ya taso mai awannan lokacin ba
Ranan tsaban damuwa Campbells bai dawo gida ba sanda ya bi duk wani hanyar samun mafita amma be samu gamsashun bayani ba..har oracle ce masa yy ya bashi kwana uku zai fito masa da masu masa wayannan abun
Washe gari azad
Yazo game din sai campbells be ko kula shi ba,sai ya wanye yabi ta kan mr michelle da maganan sai ya tambaye ta ko yay masu laifi ne suke daure masa fuska,inde akan game ne ya masu alkwari yau zai gyara..kan mr michell ta sake baki har ya mata wayo d salon sa na iya magana ahaka har ta gaya masa suna cikin tashin hankali ne cewar ta ai ansa masu ido ne
Amma nan da kwana uku xasu gane waye ne..a jikin door knob na cikin dakin azad ya makale rigar sa ashe bata sani ba micro chip ya manna ya fita abunsa
A Ranar da Azad yaje gida,sai ya sanar ma masu binciken su abunda ake ciki so thy have to finishi all this game ahead thats in 2days kafin campbells ya san sune...to aranan da daddare can tsakiyar dare suka dada bude ma campbells wuta bayan sun tura masa hot list of muderer cases dinsa suna me masa baraxan fallasa shedun dake wajen su..ai a birkice campbells ya nufo dakin matar sa yana ta surutui yana zufa
Aranar campbells Ya dinga masifa yana cewa ai duk su suka jawo masa mene menen sa,tuni ya fara blaming carmilla akan komi yana zagin duk wani effort din ta da sunan ai su suke tona masa asiri ake bibiyan sa.
Duk kokarin megahn
Itama yau cewa yayi bata masa komi ba,yace inda tanayi si bazata bari asan sirrin harkan cocaine dinsa sa da mijin ta ba
Carmilla dama ya tsine mata,anan ne azad yaji labarin cewa carmilla tana raye kuma tana cambodia.
So Washe gari Wani sabon case ne ya budu wajen su kawu,dan fa kawu da kyar ya nitsu
..nan dan nan aka fara wara wara da case aka kai asalin office din bincike manya suka fara saka hannu,tuni aka binciko cambodia aka tabbatar da cewa carmillan is alive and healthy tana tare da sister ta sede baza a samu damar dauko ta ahalin yanzu ba
Kan kace kobo an fara hade hade da ikon Allah aka kammala komi that very 2nd day barister mohd sule ya kafa commite na lawyers,zallan akan maganan wanke nadra..
A Ranan na uku campbells da ssafe yaje wajen oracle jin kan zancen,anan kuma akayi arresting me actt din da molly ta biya ya watsa nude video nan da nan case file yasake buduwa.
Ranan Campbells ya ga ruwan miscalls daga munafukan sa masu kawo masa gulma amma be daga ba sabida Allah Allah yake ya dawo ya kama Azad da hannun sa ya kashe sa,"..
tsaban campbells yanajin ya isa a rayuwar sa be taba
Tinanin ya binciki rayuwan su kawu da kyau ba,sai ma yau yasan cewa asad yan biu ne,he tot thy are mere muslim family tha has no value or importance,beside musulmi malami irin kawu sukan yi saurin daura masa sharri ko sarkakkiya he tot in kawu ya sake damun sa akan case din kawai zai labeling dinsa as terrorist ne a wuce wajen.
Kafin campbells ya dawo barrister muhammad yayi dagaske wajen sa zafi akan case din l dan har kungiyon da suka sa baki duk an neme su,hacker ne ya tono asirin molly brazy da inda take nan take aka nemo ta
Molly bata da karfin gwiwan yin karya dan tunda sukayi waya da carmilla take cikin damuwar kalaman ta na karshe
Tace molly ashe duk yardan da nayi dake ke kike tona min asiri wajen father,molly duk amanan dake tsakanin mu har zaki ita dauka na tsirara ki watsa ni a duniya?
Molly ta ce da carmilla eh na amsa nayi duka wayannan,tace bazatayi musu ba itace ma tayi komi amma ai itama SON datake yi ma asad yana daya daga cikin silar aikata hakan datayi
Tace ma carmilla itama tana son shi,amma haka ta danne nata son tana boyewa so duk abunda tayi na bada hadin kai ma dad dan acuce ta ita da nadra ta rama ne suji inda dadi.
Ahaka suka rabu da carmila suna tsine ma juna amma guilty consiences ya dame ta sosai musamman akan nadra.
To ita ta dada tabbatar ma cds cewa carmilla is alive,infact babu kowa a kwatin gawan ta,suicide din ma shiryawa shi akayi,shugaban makaranta su suka shasafa mata jini suka aje ta anan bayan burin su ya cika kuma suka dauke ta,batayi fadowar komai ba.
Tace asali carmilla ta amince zatayi hakan ne sabida baban ta ya nuna mata yasan cewa tayi betrayin dinsa akan Asad kuma in bata yi ba zai kashe ta.
Nan da nan aka fara tone tonen asirin lamarin komai game da lamarin fake death da video publicity sanda aka samu gaskiyar sa
.
mrs michel aka soma tsarewwa a gida Sannan aka kama campbells tun akn hanyar sa na dawowa under strict oder.
Asad ne kawai be san komi ba,sai washe garin da suka koma schl yaga ko ina yayi fayau ga polisawa da board of directors for law studies,anzo kama shugaban makaran tar su
Dake abun ya shafi batawar suna da sharri,sai ya zamto dole a tara dalibai ayi musu takaitaccen bayani
Asad yana wajen infact agaba gaba yana jin abunda commisoner of police yake fada na cewa ankama wanda suka dau video kuma suka watsa videon,tuni waje ya kaure da cece kuce Wasu harda kukan nadaman furucin su akan nadra kowa ya shiga rudanin sanin cewa molly ce ta dauka kumata watsa video daga masu mamaki se masu tsinuwa
amma dake harkan manyan mutane ne sai ba'a gaya ma students carmilla tana raye ba..akan nude videon kawai akayi magana as mataki na farko da kotu ta sa hannu akai dan wanke ni
All hurtful speech nd argument
anbada doka me karfi cewa agoge
Sanan anyi condeming lawyoyin set din mu gaba daya wajen rashin zurfafa tunanin su game da case din hakan ya jawo aka sa sunan nadra a kundun tarihin law heroine,da sheda me karfi na koyawa dumbin manyan lawyers darasin rayuwa a tarihin neman ilimi na makarantar...
Ranar ko Fatima bata iya samun sarari ba dan wasu awajen ta suke neman alfarman yafiyan nadra tun kan ma aje kotu gobe.
Asad kam Kamar wanda ruwa ya kwaso sa haka ya shigo gida,yau kam main house ya nufa kai tsaye dan ya tambaye mama meke faruwa ne
hanklin sa ya tashi sosai,another story he neva imagine to hear...Gidan fayau be same kowa ba,hakan yay ta neman layin su mama to zulai ne take gaya masa cewa wai sunje kotu da kawu tun sassafe,yace kotu? Tace eh. Be kara tanbayarta komi ba ya sallameta
...cikin tsananin rudani har be san sanda ya sulale zaune a gaban coridor haka kawai
Jikin sa ya basa cewa sumtin is really wrong"yasan tunda aka samu gaskiar video bazai wuce case din nadra sukaje yi ba"yunkurin zuwa kotun yakeyi.yana daga kansa kamar a mafarki sai yaga azad agaban sa sanye da casual dress da wani side bag ya rataye a kirjin sa
Mikewa yayi da sauri da dan dagon murya Yace azad?
Azad yay murnushi yace yes brother..da shauki me nuna yan uwan taka sai suka dan rungume juna,asad ya dago sa da mamaki yace yaushe ka zo?azad yace tuntuni ina nan asad sai ya tallafo kafadun sa,lets go inside we need to talk now.. tsaban mamaki asad bece komai ba ya bisa sukayi cikin gida a falo suka zauna su biun,azad yace kamar yadda nagaya maka nazo tuntuni amma ba anan gidan nake zama ba sabida wasu dalilai yace Asad im sorry abt what hapen,we r family dole ne mu tsaya ma junan mu dama nazo ne akan case din nadra,alhamdulla komi ya tafi dede,ga videio rercoding zan fahintar da kai duk abunda suka wakana akwanan nan naga kamar baka da lokaci ko
Asad ji yyi kansa ya dada kullewa yace ok lemme see the video,nan azad ya kunna video a tablet ne,Inda aka displayn Duka duka plan din mr campbells,Asad yana kallo azahiri farko ma daya gane cewa caca aka sa shi yyi ta bugawa,dariar kansa ya somayi kamar xararre tsaban baqar takaici da damuwa
ya gani harda plan din Su akan nadra na zuwa prizon yanzu ne ya gane cewa ba carmila bace ta rubuta letter da aka bashi ma,anan video ya tsaya don azad be dauko komai da komai ba.
asad tsaban kansa ya dau wuta sai ya dauke cak idanun sa basu dena memata abunda ya gane ni ba ba acikin hanklin sa ba yace"azad meke faruwa ne?how did u get this? Muryan sa ma rawa yakeyi yay tambayar ,azad yace dashi kwanan nan da baka zuwa aiki gidan sa ai nina ke zuwa,..nan ya bashi labarin komi..Azad yace Asad nasan kaji labarin cewa ba nadra bace ta aikata laifin watsa videon nan su mama yanzu haka suna kotu ne domin a bi mata kadin ta
Gyara zaman sa yy ya dube sa yace
"Asad,ure my brother Nide Baxan dena gaya maka gaskiya ba,this ppl u trust more than ur family nd ur love, betrayed u"
The campbells only used you..
kuma sunyi haka ma nadra ne sabida sukau da ita agaban cin nasaran su...
yes Ni Na yarda cewa Bakomai bane laifin ka,..but why nadra,Asad.. me ta maka da kaki ka tsaya mata a lokacin datake matukar bukatan ka?asad yaxaka yi ka mance da nadran kaa,that girl
That stood by u no matter what katuna fa tun muna kanana take rufa maka asiilri..
How cud u not see trou her l eyes nd heart even when she begs u to?tace Asad pls dont send me to prison..Asad ban mata komai ba..Asad Ina zuciar tausayi da imanin ka yake?if u dont care abt nadra in ur hrt,ai yar uwan kace ko?
Wani numafashi Asad yadauke ya kau da kansa yanayin da ya sa azad yaji mummuna faduwar gaba ams be dena maganan ba
Yaace amma yanzu ka yarda cewa she is innocent ko?campbells fa shiya tayyara mutuncin yarsa,molly brazy is behind all the plan
Nadra wll neva do this
a hankli cikin kunci da rawan murya asad ya lumshe idanun sa sosai yace yes i can see that..
Azad yace nadra ba irin macen da zata iya wannan muguwar dabiar bace did uknow that now also?
hawayn sa ya share sai ya sunkuyar d kansa kawai
"..carmilan nan daka yarda da ita ta taba yaudaran ka amma nadra bata taba yaudaran ka ba to meyaasa kabada sheda me tsauri akan ta?
jin Asad yay shiru ...
Sai axad ya tabe baki yace ko da shike ta soka da yawa ne, ta inama zaka dau rayuwarta da muhimmanci?
Tamaka son dayasa ka raina mata wayo..u think she is stupid in love with u,sabida ka dauki kanka sarkin iya sanin yancin kai da iya son kan ka,asad baka sauraran kowa sai ra'ayin ka"tun a farko kasa aranka cewa kishi ne yasa nadra take hakan even when she try to show u that kaifa dan uwan tane,duk dama akwai son datake maka amma tana jun zafin duk wani abu marar kyau dazai same ka,believe me shiyasa bata son friend dinka carmilan nan bawai rabuwa dakai take jin tsoro ba,nadra was not too jelous she was just protecting u..akanka ta sha fama da kawu da mama kaima kasani but u dnt knw that mama har xaginta tanayi akanka..
wait ni bawai ina maka fada bane
Ina so de kasani ne trust is like a glass once its broken it wont come back the same,Asad kayi wauta dakayi wasa da hallacin da nadra tayi ta maka..its actually ur lost bro..
Anan Asad sai ya rike kansa ya dada lumshe idon sa sosai hawayen dayake dannewa ne suka zubo da karfin suke bin kuncin sa duk se ya rasa meke masa dadi a duniyar
Azad ya mike tsaye yace Asad,ni xanje kotu in tsaya ma nadra,kayi hkri in na bata maka rai,its ok u can live ur life as u wish kawai dama na fada maka ne amma bance kajini dole ba,kayi yarda kaga dama wallhyy babu me sake takura maka..
ko mama da baba ma sunce min basa fushin komi dakai,ur life is ur life huhn?ure d boss..se ya dafa kafadun sa duk dama hawayen kawai yakeyi be kulasa ba yace tell u what?..dana fara binciken nan munyi magana da baba da mama suma dai kowa ya gane kuskeran sa,kuma kowa ya karba...is left for u now my brother.
Azad Har ya juya zai tafi sai kuma ya dawo ya dafa kafadun asad again...yace brother,na manta nayi maka murna congrats...
"carmilla
Ur friend is alive.
Ashe karya ta maka dan akai nady prison
Asad ya mike afirgit yace what?Azad Yace eh bata mutu ba all is planned too,molly brazy also witness dat.. Ur Carmilla said she did all this for her dad
"Kaga fa yarinyar da bata wasa da daraja uban ta koda akan abunda take matukar so ne..."Asad...aranar daka je gidan su ta'aziiya ranan ta tafi cambodia,but hala case din nan zai sa a kawo ta tayi maka bayanin komi dakan ta dan ni nagaji
"..ai tun kan Asad ya dawi hayacin sa azad y dauke kansa da sauri yace..na tafi..have a nice life..
Azad ya fita Asad ya rikito akasa ya sulale ya rike kansa yana wani irin hawaye da numfashi kamar zararre da kyar ya mike saye cikin layi
Ya nufi site dinsa idanun sa ma a rufe ya soma shirin barin nigeria
Kudi kawai ya deba Ko kaya be dauka ba ya nufi aiport booking his first flight to cambodia babu bata lokaci kuwa ya same shi
Anan kotu kuwa case me zafi akeyi inda gaskiyar nadra da kawu yafi karfin inda ma a za'ace za a tsaya jin memecin furucin Asad dake yau an warware ma koto cewa duk tuntuben harshe sukayi da kuma bahoguwar fahimta،campbells dayaga asirin sa ya tonu sai ya bingire da tona makansa asiri kaf ba'a san dalilin sa ba,kawu shide damuwar sa nadra ne,dan mugayen asirin campbells daya binciko be dame sa ba yayi ne dama dan ya dauke su a matsayin garkuwa wajen sa masa tsoro amma fa ina sanda kotu ta bi kansu bayan an wanke nadra sai sharian sa ya dawo sabo,tsakanin sa da gwamnatin kasa,da hukuma.
Connections da Abokan campbells duk sunja baya ne
Sabida sunji cewa
Kamfanin caca ta america tana daf da kwashe duka arxikin sa..some even say tonite..probably yau campbells zai zamto matsiyacin da bai taba zamowa irin sa ba...acikin tarin uban dukiyar san nan,gidan da suke ciki ne kawai besa akan cacar ba
Nikuwa Tuni aka wanke ni na dawo jikin kawu ina kuka ina gode masa yau kwana na sha hudu a prison ban taba tsammanin zan fito da wuri haka ba,gidan barister duka muka sauka anan duk aka taro aka mana nasiha da jan kunne..fatima da azad babu wanda yakai su farinciki inka gansu kamar sun san juna tuntuni
ranar mama kam kuka take ta yi tama kasa hade idanun ta dani
...nima se ban iya zuwa kusa da ita ba dan gaba daya jkina yayi sanyi da labarin nadaman ta da azad ya ban,haka suka tafi da axad suka barni a gidan barister,kawu yace anan zan xauna har na kammala exams sai ya kaini garin mu...
Har suka kai gida mama bata dena kukan tuna komi daya afku ba,aranta kamar ta roke kawu cewa abarni a kano dan ta sake wanke kanta a wajena amma tasan hakan bazai taba yuwa ba
Dan kawu yay rantsuwa cewa se ya rabani da kano can wajen wani kawun mu ibrahim wato babban yayan mama na a yola inda ba wanda ya sani nan wannan karon za'a kaini..
No editing ayi hakuri,wato wasu har yanzu basu gane kan book din ba,sunmanta sunan sa TUNTUBEN HARSHE ba labarin soyayyan ASAD KO NADRA Ba inda dan sune da abun ba haka bane hala ma bazan bari akaiga haka ba..im not writing abt their love story,or who win who lost,nide na tsara labari ne ta inda ma'anan kalman"tuntuben harshe"zai fito kuma ya fadakar,in kayi nisan tunani zaka gane cewa nakai nadra prison ne dan tafi kowa yin tuntuben harshe a kalaman ta a littafin nan,i want ma fans to take note dat it doesnt matter how close or truthful ure to someone,one of ma best friend is a lwyer,anan naga ta inda illar tuntuben harshe ya taba sa uba yakai dansa prison akan lefin kisan kai batare da lefinsa ba after 17yrs aka gane gaskia.so be careful abt it abune me wuyan sha'ani da tozarta zumunta,in kace bazaka yafe ko kayi hakuri ba,kanka ka cuta again...so a duba ma'anan sunan book din a hankli..nagode.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top