3:secretheated

Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_Toast:#Envy shoot at others wound itself!_

_03...the sickhearted_

VOTES NOW...

Bangaren gidan kawu sai Tun da muka dawo nigeria nakeji na damu dan sai naga kamar abubuwa ne basa ma asad dadi sosai,already An saka mu a makarantar amma sai Kawu yace mudakata sai komi ya dai daita masa kafin mufara motsawa

This is 30yrs rabon sa da nigeria,alot of things have to be fixed bakaramin aiki bane wajen kawu yace har makwaftan mu na yanzu ma sai ya san yanayin su.

Dani da Assad Kullum muna gida wani bin ya fito ayi hira duka wani bin kuma yana daki yana abubuwan da baison kowa ya sani sai ni.

Duk da girman gidan mu aynzu ni nakeyin aikace aikacen girki da sauran su da niyyar kafin mama ta samu mai aiki dan tsarin kawu ne ba a mu'amala da mutum a gidan haka nan kawai ba:a san shi ko an karance shi ba

Yanxu haka mama tana ta bincikowa ne ko zata same wacce kawu bazaiyi korafi ba in the meantime ni nake komi agidan har da gyaran dakin Asaad wanda dama bai zame min dole ba.

But He is so lazy,in yaga gado burin sa ya kwanta koda bazaiyi bacci ba,watar mu guda da dawowa nigeria ranar da safe karfe goma shrp  sai na shigo part dinsa sanye da riga da skirt alama ya nuna cewa duk a gajiye nakr dan bakaramin aiki nayi ba,sallam alaikum na furta wanda ya taho tare da karamin nishi na turo kofar nadan leko shi,.. ganin shi ruf akan hado ya kifu da ciki kamar me bacci yasa nayi karamar tsaki na shigo mai gaba daya,har nakawo tsakiyar dakin be motsa ba nima share shi nayi na shige batrum na shiga wanke masa

"Jim kadan ina kanyi ne naji wani laushi a bayan wuya na wani yarrr yabi jikina a mugun tsorace na sake toilet brush din na waigo,ganin shi da boxers yana wasa da towel din hannun sa yasani kau da kaina da sauri na hade rai nace

"wai me haka ne?pls go out Nayi saurin dada tamke fuska ta,shima dauke wuta yy yana kallo na kamar baiji me nace ba,na dago kai cikin dara nasa fararen idanuna
"Asad nace kafita ai yanzu zan gama" yy min shiru still share ni yy sai ya rabe ya wuce ta gaba na jikin shi har na neman gogar nawa

bai damu ba ya kunna kan pump ruwa mai shegen sanyi ne ya fara tsiyaya akasa nace,.wht nonsense as..ad Aiki fa nakeyi,"ya mike tsaye yana min wasu shu'uman kallo xare tawl din wuyar san yyi kamar wanda yake so na dadajin shakkar dirin jikin sa.."
Nayi sauri na dauke kai ruwa ya deba kadan ya watso min kafin na bude baki yace malana"Get out..ko wankan zakiyi min?...na dauke kai na share shi na tsaya ina yatsine,shi yasan bayin aikin zaiyi ba kawai dai ya bata min aiki na shine damuwar sa

ban hakara ba na sake jin saukar ruwa sanyi alaman an watso min ne dan ya fargan dani."nishi mai karfi ne ya kufce min a hartsale na firgito zanyi masa masifa sai yace ,"kije mana kin wani tattakura ma mutum da nina sakaki aikin da zaki ce baxan yi wanka ba?...ganin he is serious a maganan nasan yasa na sha kunu nima nace masa baxan fita ba..
Sai kai ka fita U go out na bishi da harara...a fusace na dago dan yatsa na masa nuni da waje atun kafn na sauke trembling hands din sai naji ya kwace,"nace Asad ka sake min hannu bana so,yy kwafa amma sai bai bari ba da saurin shi ya dora palms dina akan kirjin sa "nidai ka sake ni na kufce dakyar kamar xan fashe da kuka cikin turo baki nace "banaso,.." Da wani irin kallo ya bini
"in baki so sai ki fita..au ba dole akace ki kula dani ba..ko ana dole ne?..."hmm ne kawai ya kufce min daga bakina dan nasan yau da neman fitina ya tashi shiyasa yake min haka, nace nifa aikin gida nakeyi ba aikin ka ba so u better respect that ruwan
Ya sake debowa a palms dinsa ya watsa min a fuskata in anoying way ya kuma kara watsa min dayawa ajiki na,. A kangare nale nishi tsaban haushi ko kallansa ban tsaya yi ba na fice na barshi bance da shi komi ba..

Fitowa na daga cikin dakin wakan ido na wulga i notice His bed komi ua zazzzago kasa including pillows,warmers kai harda bedsheet

evrtyn look unkept
Garin gyara ma duvet din zama sau gashi na dawo ina gyaggara masa dakin ina maida komi maxaunan sa

20mins yagama wanka ya fito yana tsaye daga bakin door ya hade hannayen sa jingine sa bango ya wani kure ni da ido'.niko sai karkade waje nake ban lura ba,..."jin saukar wet towel dinsa a kafadata kawai nayi ya sa na dago adan fakaice nan ma dana gan sa sai nayi saurin dauke kaina'bansan sanda ya isa gaban madubi ba,kerararen gadon bayan shi na ci karo da shi ya tsaya ta gaban mirror kamar wani abu yake dubawa akan faffadan kirjin sa

Hasken fuskan sa yana nunawa sosai aikuwa Da sauri na taho dan na aje  mashi wet towel din san nayi gaba charaf sai ya juyo ya damke min hannu.."Let go of me..Asad banson raini yay yar dariya abunsa
"Ke wai yaushe zaki dena bina?nace banayi ko?tsaki naja mai sauti..kasake ni
Sai Yaki ya ma dada rike hannun nawa yana satan kallon fushin dake so ya bayyana akan fuskata.tunanin meyayi oho sai ya sakeni drwar sa ya bude naja tsaki ina shirin barin dakin charaf sai naga kwalin taba a hannun sa yana shirin kunnawa..

Cikin gwalo ido na dawo"da Allah kawo..na fauce kwalin a baxata nabar shi da gwara daya a hannun shi wanda ya riga ya zara

Yace"La la la Ke ki ban abuna...nace ban baka ba,dada matsowa yyi yace 'give that back sai ya kalli kwalli dayar dayake hannun shi da nake nunawa..
Nace Asad baxaka sha taba ba،"dan karamin tsaki yaja min ya juya mun baya ya bude can ya bude can,i dont knw hw kawai nagan shi da liter karar tabar ne abakin shi yana kokarin kunnawa,
raina ya baci amma ko ajikin sa ya lunna kayan shi sanna ya juyo yana kallo na bai kure ni sanda ya fara busa hayakin fuuuuu i neva knew that asaad ya kwarance wajen busa hayaki haka

"da dan karamin tari na yarfa hannu kan fuskata ya shiga seta tulin hayakin dan na dena kallon idanun shi,cikin kaucewa hakan i dont know in ganin hawayen da suka cike min ido ne ya sashi ya sassauta ya cire tabar abakin sa....A fusace na juya cikin tsananin jin haushi na furta you disgust me.. bada karfi ba amma nasan yaji ni sosai,..

Yana shiru Har nakai bakin door bai ce min uffan ba sanda yaga na rike door handle dagaske sanna ya sake sautin sa muryan sa "Yace nifa babu wanda xai takura ni inkin ji haushi sai kidena shigo min daki..

Na juyo a hankli Wani kallon takaici na masa".. irin look who is talking asif bashi yake yawan kirana na zo ba in dakin nasa yayi mugun datti kwana biu...1 scnd ban kara ba na daga kai sama shima  tsimewa yy yana dada Piping karar cigarate din kamar Allah ne ya aiko shi

Har na bar wajen yana mai cigaba da kare min kallo looking like kamar he want to enforce me to accept his attitude.

Ina bude kofar ko step biu ban kai ba ya biyo ni daga bakin door still na share sa zansa kafa naji dakowar muryan sa sa queit serius yace"in ina miki magana u Dont keep silence on me..kin kurmance ne?,ban ko juya na kalle shi ba nace ".. Asad naji pls let me be,da sauri na wuce raina abace na barshi wajen

Komawa dakin yay ya zauna gaban mirror ya cigaba da zugar hayakin da yawa chan kamar baxai juya ba sai ya kalle closed door din sai kuma ya lunshe idon sa ya fada kan gadon shi yana maida ajiyayyun nunfashi.

Is like Shikan sa ya dena gane ma kansa,Tunda mu kazo nigeria sai yaga kamar He loves anoyng me
Shima be san meyasa yake min wasu abubuwan ba

na turo kofar dakina raina a bace,sai dai nidin wata irin kyakwace wacce hatta fushi baya nunawa illan sa akan fuska ta.

Ina da tsiriyar jiki fata na awanke take tass,dai dai misali
Nake da nonowa da kugu dai dai da jiki na,gashi na bai kai gadon baya ba amma yana da tsantsi da kala mai kyau dan har sajen mata na gaba gaban goshi nake da shi,fuskata kuwa dan dogu ne ina da asalin tsiririn hanci da deep brown hazel eyes wanda bamaraban shi dana whitney spears.

Bushewar idanun nawa yasa wani bn ake mun bahaguwar fahimta,a inda yakamata amin kallon mai hakuri kallon marar kunya ake min.

Shiyasa wani bn ko asad ne yafara min wasu abubuwan sai be cika damu na ba,Haka kawai inyasan yyi abunda bana so koda bance
Da shi Komi ba sai kaga yayi assuming raina ya baci..a dalilin haka sai kaga har ya samo guts din gaya min magana sai yace

"Ke,nifa bani nace sai anyi auren nan dani ba so kar ma ki takura ma kanki..

Wani bin in masa tsiwa Muyi musu na rama da maganan banza wata rana sai dai na masa shiru dan aduk abunda yace na bacin rai daga baya nasan dole ne zaizo ya lallabani yace min shi baice ba,a haka ko naki naso zai sa mu shirya,u cant believe that duk wannan bakar maganan san bamu taba bacci bai tabbata ya sani dariya ba..

Tashi nayi zan fita ktchen Budewar kofar yasa na farga mama ne ta taho sai nayi sauri na kintsa mood dina dan ko kadan bana so tagane halin da muke ciki .

"Nace Mama har kin fito?bangama rufe baki ba sai ga kawu shima ya fito da wuri na rusuna na gaishe shi akaro na biyu,kawu ya anmsa ya wuce yana jin mama tana tanbayana ko nayi breakfast?nace eh cikin sanyin murya  kawu har ya fita ban dago ba

Dawowar ta daga taka masa lokacin ina kitchen kiran ta kawai naji na sauko

Tafiya nake da kuxari kuma Yana daga cikin abunda ke burgeta inta na saman kujera bana iya hawa nima
Tace nadra?
Nace naam mamah.  tace babakin yace yana son ganin ku keda asad immidietly in ya dawo da dare,wani gaf kirjii na ya buga cikin dauriya na amsa mata da toh na tashi nakoma kan aiki na

Asad kam Har nagama lunch yana dakin sa,banji shi ba kuma bansan meyake aikatawa ba tunowa da abunda yamin da safe sai nayi tsaki acikin kwalkwata many times i have looked for away of dealing with him

Har raina Suna min ciwo amma Nasan abun na min wuya ne dan ba zallan son shi nake ba har tausayin rayuwan shi akwai acikin raina,haka nagama abincin na bada mma taci nima naci ko kulawa da shi banyi ba wai dan yasan nima inada zuciya a kirji na.

But tun 10am din da bai fito ba sai naga nice ma nakasa samun nitsuwa agidan i feel realy tensed har na gakara nasan meya hana shi fitowan yama ci abinci kuwa?ga sallah ko duk adakin yakeyi ne?

Da fuskan damuwa na juya ina dube dube sai charaf muka hade ido da mana saurin sajewa nayi  na dan yi yake.
Tace nadra"Kinci abincin naki?na gyada kai.. kije toh ki kira asad baban naku ya dawo yana dakin san..nace to bari na masa magana,i quickly rush up jiki na yana ta bani mama na kallo na as if she is apreaciating her future doter inlaw
.babu laifi kayan dana sa din yamin kyau dan kuwa ya balain nuna kyaun tsarin halitta ta uwa uba ya fito da hasken fata na,atamfar deep red ce amma bata kai ace da ita maroon ba,aka min dinkin riga da skirt dai dai jikina,isa na bakin door din shi na dakata kafin nayi kncking sai na sa hannu nadan kimtsa fuskata duk dama nasan a kintse yake always ko da babu kwalliya nasan ni ba abun kushewa bace

Na fitarda sautin Uhm uhm kasan makoshi na fara sabon knocking 5 minute shiru witout any replay yasa na murda handle din a hankli na leka nidau ban dago kai na kalli cikin room din sosai ba,kaina ne ya wani sara jin sound of pop music  a background din yan young money da cashmoney lilwayne da meekmiil suna ta rera end chorus.

Da kyr na turo kofar da kyau nayi saurin rufewa asif bana son wani yaji sautin wakar daga cikin gida,kawu ya tsani kidace kidace agidan sa asad yana tsaye ne cikin rigar sa kalar atamfa ta na armless shirt dinsa na DG wandonsa  baki mai laushi.

Aikuwa daga ido dazanyi nagan shi da cigaret  cikin saurin da yay kama da gudu na karaso gaban sa a masife zan fauce,ya sake murmushi baice mun uffan ba hayakin dake hannun sa ya daga sama inda zai kere tsayi na,"na bata rai,shiko sai kallo na yake,a yanzu kam da alama yana cikin nishadi cos his face looks so noughty

Da yaga na nace,sai ya xagaya hannun san akaina ya zuka kafn na kau hannu ya dage same 
I just got tired ga warin hayakin ta dameni kawai sai na kyale shi na juya  a fusace kyat na kashe sautin kidan na ma cire player mai gaba daya na jefar akan kujera nakama hanya zan fita"...What d fuck?ya ware hannun sa yyi yr dariya yana ta kallo na like he love seeing me this way
Na dada hade rai nace"Kawu yana neman mu ...and he wants it now zan fita a zafafe ya jawo ni hannuna anan ne na same daman fauce karar tabar abakin sa.ganin yadda na cukuiyo shi na yar a kasa yasa shi ya fashe da wata uncontrolable lafter  Bai sake ni ba arms dinsa ya dada sanmmu yana shunshunar qamshin turare na

"Wai a haka kinyi kokari kenan?nace Let go off me...ya dada kankame ni ajikin sa da karfi cikin sautin numfashin da yace"so tell me auren namu ne ya tashi koko nayi zamana kar naje zakiji mana kiran...nace i dont knw..u ave to go and find out yrself ni ka sakeni,"ya sake nin da kamar xai koma kan gadon sa sai ya dawo yace toh muje,sakani agaba matar asad...kamar banji ba na rufe door,i knew he has habit of keeping sweets and chokolate na bude drawar sa mai qamshin na dauko na bare yana tsaye
Na mika masa,ahakan ma ya rike a hannun shi sanda na tura masa abaki yanata dariya,kafin yagama na yi saurivna festa masa perf duk warin hayakin tabar ta bar jikin shi.

Sanda nagama nacr mutafi،kamar dan karamin yaro ya matse ido yace pls can i use the toilet?.kije mana kice ina xuwa
Ko kulashi banyi ba na fita,komawa kan gado yay abunsa yay tuf da ciki yana famar tuna abunda kullun yake ranshi

Nakai 25 good minute a zaune a falon kawu amma ba asad babu mai kaman sa mama ne ta shigo lokacin kawu ko kallo na baiyi remote ne a hannun sa yana sauya channel

Aransa yakan sa cewa asali asad ya raina shi ne"...

Mma ce ta shigo,tace ah'a nadra ina shi asadun?Nace mama dama wanka yakeyi,ta kalle yadda kawu ya tsime sai ta juyo ta dube ni"wanka?a hankli na gyada kau
Tun safe dayake dakin baiji zai yi wanka ba sai yanzu
Ke bana son shashan shi tashi kije kice yabar duk abunda yakeyi maxa ya taho

Cikin sauri na mike na nufi dakin sa ina ji abban sa na mita
Nikuma Daga turowar kofar san muka hade ido dashi da karar taba bai dai kunna ba muna hada ido ya bari ta subuce kasa a hannun sa..

Hmmm kawai na furta araina Cikin sanyin jiki Nace Ka kyauta..toh mama tace kabar duk abunda kakeyi ka fito yanzu.

Ganin yanayin danayi maganan yasa baice uffan ba
Ya tashi abaya ya biyo ni,anma tsaban dan ya takurani sai ya rike hannu na anashi ina fincikewa ina basarwa anma haka yaki firr...

Kusan atare muka kutso kai sallama na queit audible kafin nashi sai wani sussunkuyar da kai yake,kawu sa mama duk dun maida hankli kansa thy both looked at him kowa da irin abunda yake sakawa aransa kusa da mama ya rusuna,zaiyi magana kawu ya masa nuni da door yace yi nan..ya dago suka hade ido da kyau dawuri mama ta masa ido akan kar yace uffan ya fitan kawai,yana kuwa kaiwa bakin door kawu yace dashi yay sallama kafin a bashi izini sai ya shigo dan baxai maida su kafirai ba sauran kadan abun ya sa Asad dariya amma ya cizge ya tsaya kamar dan tsana yace assalamu alaikum..mama ta amsa nima na amsa amma shiru kawu bai amsa ba sanda ya maimaita sai uku Ya bashi izini..
Kawu ya fara mitan sa daya saba kusan akan komi,mama na taya shi,..ai tun safe bai sako ba  gashi nan sau ka rasa meyake ayyanawa adakin..kawu yace shi baiga wanda yake ganin damar sa kamar assad ba.

Tace Kama ci abincin kuwa bai amsa ba shidai sai ta dube ni tace kin bashi abinci?..wani uban harara kawu ya bi mama dashi yace ita ta haife shi da zata tabbatar yaci abinci?to keda kika damu da shi saiki ta tambayar sa kibar min yata...tabe baki kawai mama tayi bata sake cewa komi har abba yagama mitan sa yy shiru

Daga kawu har asad din thy remain quiet for some moment har sanda na mutsine shi ya farga ya kalle ni ahankli yana mai sace kwayar idon su da sukayi lau yana furta ouch a hankli yana yatsina min fuska na masa alaman ya ce ma kawu yayi hakuri"..zai murguda min baki na harare sa kamar ido na zai fado,da murmushi akan fuskan sa ya juya yay gyran murya yace ammmm abba am so...rrry sorry wani munafikin tari ne ya sarkafe muryan san,tsaki kawu yaja kasan wuya yace kai wai baka iya hausa bane?not xpecting this question sai Ya sosa keyansa a sadade yace ina nifin kayi hakuri. Kawu yace hmm ,mama taji dadin hakan aranta
AmmaKawu bai ce komi ba munfi 10 minute kowa dai na shiru..

Asad daya juyo ya kalle ni sai ya langwabar min da kai cikin salo alaman shi ya gaji da nan tuni na daure fuskata inya isheni in murkuda mai baki a sace cahn sai ga kawu ya fara mana nasiha

"Yace mu kara hakuri gobe zaiyi tafiya ne,anma daga ya dawo zamu soma attending makarantar namu

Yace kai asad xanje America naga ko za'a iyayin wani abu akan aikin ka in ma zaka na zuwa pathtime ne sai na dawo xakaji,..baima bari ya amsa ba yace banason naji wani abu marar kyau ya taso daga gareka Dan haka duka ku kame kaku kuzauna lpya har sai na dawo,..mma tace insha Allah zaa kiyaye...lokacin hanklin Asad baima kan magnganun sai kallon bakin kawu yake ko xaiji ance ga ranar dawowan san dan daya saka ranar fita ganin gari,sai gashi har aka sallame mu kawu baice ga ranar da zai dawo ba....

Masha Allah my fans my love wallhy daku kawai nakeji nagode da kulawar ku sosai,insha Allah in zakuyi coments kubi littafin kowani rana zaku same shi yadda kuka so

Sai dai fa har yanzu  ba a canko min star da boss ba 🤣🤣🤣kar fa kuyi sake in baku mamaki💁🏾‍♀️

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top