25:misery engulf

So unfurnate of me da kwana biu bansame daman amsa muku sakonin ku ba,MY heart DEEPLY goes to all of u comenters a duka grps din danake ciki da wanda bana nan WATTPAD ure the bomb,kusani even if i dint answear i do read ur views with so much respect musamman masuyin long and educative coment cos evry day i spend atleast upto 3hrs just to read evrything,and i am so pleased to hodle with matured,intresting and great minds like you ppl arnd me,dubun gaisuwa ma fatimagh wacce ashafi guda zaka tsinci zazzafan coments dinta atleast sau goma..effortlessly,dsurayyahm novel members,tuntuben harshe fans🙏🏻, son so ma dear dear ones,Ina matukar kaunarku❤️🙏🏻

_25 misery, unfolded..._

Pure red A shaped gown me three gtr hand ne ajikina agogon DG na baki kirin nayi rolling da blck arabian veil bakaramin fitowa a siffar larabawa nayi ba,material din nada laushi dan haka dinkin ya ke kwanciya kadan a jiki na,ga baki daya dau red lips stick yaji lining ya bada shape me kayatarwa,..daga mun hade ido Asad sai yy murmushi ya dage min kafadar sa ko gira.

A bakin wata shirgegiyar shoprite muka fara sauka,side by side muke tafiya har muka isa fannin kayan mata,cemin yy na dauki duk abunda ya burge ni..i laugh..araina Nace yau kuma ni zancinye kudin?..ba bata lokaci muka fara shoping tare,inayi de ina jan aji..tunda nasan ba wani dukiyar kansa ya tara ba,but shikadai yasan cewa he does alot of things for US law comissioned service ta internat kuma Allah kadai yasan nawa suke biyan sa.

Dayaga ina yi kamar ina tausayin kudin sa sai yashiga taya ni kwasan kayan dunia parking alot of lingeries kamar wanda muke siyayyar kayan auren mu..wani abun in ya dauko yana gwadawa ajikina kunya yake ban,amma bantaba ganin ranar da asad ya ji kunya ta ba..kudi me yawan da banyi tsammanin yana da su ba ya cire catin sa ya biya, tsaf aka shirya mana a two heavy shoping bags,nashi ne dan karamin dake turare da agogo kawai ya siya makansa.

Muna barin wajen mukaje park daga nan muka nufi wajen dinner daya shirya mana by then its already getting dark waje ya fara rufewa..amma da shike mun san su mama sai 10pm zasu dawo sai muka mance da komai

Daga ni sai shi awajen two seat ne so muna facing juna,Favourites dina duka aka kawo da ice creams da dersets kala biu,daga ganin oder kasan nan ma kudin ya kashe min,muna ci muna hira me dadi kamar bamu da wata damuwa a duniar mu,duk sanda muka hade ido sai na shake,dan Asad kallo na yake kamar zai cinye ni,,"sai na shiga duniyar tambayan kaina?meyasa duk ranar dana shiga kokonto akan matsayi na awajen asad sai yayi wani abu da zai kore min tunanin?his stares nd gaze already reveal to me that he loves me to death amma mesa bazaai furta min ba..

Aikuwa kamar tunani daya muke amma shi sai baiyi shiru ba,yariko hannu na cikin nasa yace nadra,nace naam...yace da gaske kina so na?murmushi me hade da tsaki nayi tsaki
Ban amsa shiba

Yace answer me mana nace eh,meya faru?aure na zakayi ne,im ready when u go on ur kneess now ...cikin wasa da raha na mika masa farare sol din yatsu na,..murmushin da ban taba gani akan fuskn sa ba ya kufce masa ya riko hannun nawa sanda yy 3mints yana shafawa,can ya ce nadra..ina so muyi wata magana..am serious abt it?i wanna tell u what i feel abt us...kirjina na ya buga..sai na tuna all ma life nayi dakon jin wannan kalaman...da kyar ma na seta nunfashi ya fuske nace ok..what did u feel?wani shegen sauke ajiyan zuciya yayi sannan ya kamo hannaye na duka,ya fara da cewa nady...kece..sai gyalen wayar sa tayi kara,out of nervouness yace min 1mints pls,ya sake hannu na ya zaro wayar sako ne daga carmila"..
"Hey,where r u? Im in deep shit..like i want to die right now..pls meet me now if u care, am at dolls nd cruizers garden..

Suicidal tots?Kirjin sa ne ya buga dayaga hakan,damuwar sa me zaice min in fahimce shi so ya karance sakon yafi sau uku,aransa yana so ya furta min sirrin zuciyan sa..he want it to be a suprise for me,he wants to propose, aure na yake so ya nema ayau... da har zai yanke hukunci baxai je ba sai ya tuna ashe fa tun da suka rabu a schl da carm din beji ya take ciki da baban ta ba,sai ya dago kai ya kalle ni nikam nagama lura kuma nagane waye ne,"a dan sanyaye yace nadra, na bata rai nace meye?yace pls can u give me somtime zanje  wajen carmilla ta tura min tex kuma inaga kamar akwai matsala tsakanin ta da dad din ta,kamar bazan amsa ba de nace so what?yau kaine zaka raba su i tot thy r allies in evrtying,yace ohh ma god nady,inje?wallhy yanzu zan dawo..zamu karasa maganan a gida ko?na sunkuyar da kaina a dakile nace ok..baiji dadinyadda na amsa ba amma hakan de ya tarkata ni ya aje ni a kofar gida nikuwa ko sake juyawa in kalle sa banyi ba..

Da sauri ya nufi wajen carmillan,dols nd cruzer mugun haddasen waje na zallan first class ke zuwa wajen..

Yana shiga wajen Akan Bar chair dake Chan dungu ya hangota tana shan drinks jikin ta sanye da wani kafurar gown mai tsiririn hannu tsabar kyan datayi kamar a sace ta...asad yace hi da sauri ta tashi ta rungume sa,sai ya dan ja jiki kadan be bari sun jima ba..r u ok?tace yes..bakin ta a wangale tana kare masa kallo dan kayan daya sa shima bakaramin daukar sa tayi ba

komi ajikin sa maroon nd black,he look matured nd very handsome,gashi dama an gaya mata
Yau dani ya fita muna zaga gari shiyasa ma takasa danne zuciya tan ta ta katse moment din namu da karyan datayi masa  a tex.

Tace u look nice..ina ka fito?yy kwafa be ansa ba yace ohh i tot u needed some help,har na tsorata?ta kyabe baki tace uhum ai baka ansa tambayar ba nace ina ka fito haka?yace no wher,i was doing sumtin very important,tace important hun?yace yes..shiru tayi dan bakaramin zafi taji daya furta hakan ba

Its alwys nadra,meyasa?sai ta dan dauke kai cikin danne boyayyen fushi,muryan sa ne ya sake katse ta yace lpya kuwa?naga tex,sai ta juyo da idanun ta dake cike ds wutar kishi tadube sa kasa cewa uffan tayi
Hannun sa ta kama sukayi waje ta baya Tana cewa come ahaka sukayi ta tafiya,akan wata 2 faced chair suka zauna abakin ruwan  pool wajen yay shiru amma akwai haske sosai..sanda suka nitsu sann tace Asad..text din dana tura maka ba gaskia bane,ni lpyata lau actually so nake kazo nan,"i really missed you..nan ta dan fara gaya masa yadda sukayi da baban ta jiya..sede yau daga uhmm,mmm ok..bai   fadi wani kalma me ma'ana ba,tunda tace karya tayi sai duk hanklin sa ya bar nan ya koma gida sabida yasan ina fushi da hakan..

Carmilla tana ta kallon yanayin sa yau ko Drinks din ma be sha ba,time to time hanklin sa nakan wayar sane Bayan kamar 1hr yace mata zanlije gida yagaji..sam taki ta barshi tambaya akan tambaya har sanda tayi ya gaya mata tare da nady suka fita,tace to yaushe zai fita da ita?yace zai gaya mata amma bayau ba tace toh in har ya wuce gobe ita xata sa masa rana kuma in tazo dole ya bita,hmm kawai yace kan ya hankara ta bata masa lokaci sai wajen 10.30 suka bar wajen,tun a hanya yayi ta kira na ina kallo ban daga ba,hakan kuma nayi barci ban sake sanin meya faru ba.

Washe gari da ssafe mama taci karo dashi wai yazo gaisuwa,suna kammalawa kafin ta motsa har ya sace jiki ya haura sama can daki na,already na farka hijabin danayi salla ne ma a jikina ina karatun qur'ani,normal muka gaisa,sai ya fara cemin nayi hakuri,nide ban dau abunda da zafi sosai ba amma cewa dayayi ai wasa ma tayi masa raina sai ya harzuka,she ruin my moment akan wani wasan banza tsaki akan tsaki,sanda Asad ya dakatar dani,wai meye ne kike yawan fushi?nace aikin banza ai a hakan zata kare munafuka..yarinyar bata da gaskiya arayuwanta,yace nadi akan wasan datayi ne zakice haka?nace ai  kullum a abun  wasa ta dauke kai..yace ok wheva...gwara ita yancin kanta take nema,nd she s happy...nace im also happy,yace a'a kam ure not,shiyasa ma take burgeni...nace fiye dani ko?sai yy shiru.."Asad kawai ka fada abunda ke ranka base ka walakan tani akan kowa ba,da dagon murya yace ya isa...gaskiya ne baki so nadra,abubuwab da yakamata ace kin yi kenan makanki amma kin kasa to meye naki najin haushin ta dan ta san yancin kanta?

Nace inzuwa kayi don kayi camparing dimmu sai ka fita,i wll not disobey ma parents musamman in nasan sunfini gaskiya,sannan ni ba algunguma munafuka,mai fuska biu bace kamar wancan budurwan naka...idonsa ya kwalo yace budurwa na?bance komi ba na murguda baki..dariyar ne ya so ya kufce masa amma yaga yadda na haura sai ya gintse yace kyaji dashi dai,nide tinda bazaki fahince abunda nake gaya maki ba,shikenan kicigaba da rayuwan kangi,as for me babu wanda ya isa yasa na tsani wani a duniya musamman ma in be min laifin kome ba,i wll support carmilla atleast she show some courage for what she feel..bata rai na nayi sosai...nace Allah bada sa'a..zai matso kusa dani na wanka masa mari a kirji a zuciye nace pls leave..bana son ta,bana son carmilla nd i wll neva like her
Dan Allah ni ka fice min..
"he hate when i act dis way sai ya ji haushi na sosai ransa adan bace yace "fine..toh karki so tan..nikuma bazan tsane ta ba...tsaki na ja masa wanda ya dada kular da shi a zafafe ya juya ya fice min a dakin ko jamin kofa baiyi ba

Na dade ina tsaye nikadai ina tare hawaye na can na juyo kenan zanje na ja kofar sai naji wani sautin katai da balbalin masifan muryan kawu ai a gurguje na sauko ina lekewa sai naga kawu da mama da asad a tsakiyar su,kirji na ne ya buga na dauka ko akaina na ne, dan naji kan maganan sai nayi shahada na fara saukowa kasa
Nima

"Ure coward..kawu ya watsa ma Asad hotona guda hudu a fuskan sa..." Abun kunya ka dade kana jawo min,rashin mutunci ka dade kana debar min,tozarci da bakin ciki shi kawai kake cusa min Asad..duk matan dake duniya ka rasa wacce zaka na yawon tsiyar ka a gari sai yar arna?yar gidan mutumanen da basu san darajan dan adam mugaye..
waye besan "the campbells" ba?

Toh bari kaji in har wannan rayuwa xaka zaba yau sede ka cire ni a layin uba a wajen ka,bazan haife dan da zai jawo min cin mutunci ba,kai din wa?kai din banza what have u achieved in ur life in banda shashanci da rayuwar karya da rashin tarbiya,ina gargadin ka asad,daga yau wani yazo har inda nake da sunan zaija min kunne akanka wallahy sai na maka kullin da baka tsammani..bakai ka raina ni ba?kaje duniya ce ai zanga ni ko xaka motsa in babu albarkan Allah akanka..nidin daka raina wata rana dole nine zan maka rana
nonsense..fita kaje cahn ka fice min a gida na nace...

A mugun fusace Asad ya dago kai tsaban ransa ya baci idanun sa a rufe kamar zai bangaje kawun ya zo ya fice,kawu ya cigaba da azalzalan masifa cike da damuwa da rudewa mama tabi bayan Asad..

Nikuwa A tsorace na karaso na rakube akan tile na gaishe da kawu,be amsa ba ya shiga tambaya na ko na san carmilla
Nace eh nasan ta,nima masifan nasha kawu yace mesa ban gaya masa Asad yana kulata ba,yace nasan uban ta kuwa?na girgiza kai hawaye na nake tarewa,Anan kawu ya gaya min halayen mr campbells da duk wani akidar sa na zalunci wanda kusan kowa ya san shi da shi,kawu ya sa na kwaso hotonan tabbas kayan da ya sa ajikin sa muka fice jiyan ne da alaman wani ne ya dauke su a hoto basu sani ba

,"sai yace min yau ina zaune a office ina,sai ga aika daga can sama ,naje har gaban manyan mu wanda suke bani girma suna dauka na malami,amma gues wht akan magann banzan yaron nan yau sanda naji kamar in nitse kasa, .baban yarinyar nan dakansa yazo dan yaci fuska ta,cewa yy na bar dana yana yawon banza gashi zai lalata masa yarsa,har yana daukar ta suna fita da dare,nayi kokari in kare asad a matsayina na mahaifin sa sai gashi am bani hotona dake tabbatr min a hakan ne,nine campbells zai koyamin tarbiyan yaya?cemin fa yayi ina daure ma Asad gindi yana iskan ci da mata awaje..yanzun kunmin adalci kenan nadra?duk kokari na akan ku?ashe Asad mutunci na yake so ya barar?,me xaiyi da kafura yar gidan matsafa mezaiyi da ita inba iskan cin ba?yanayin muryan kawo gaba daya ya sa jikina yy sanyi..dan bakin ciki da jimami kawai yakeyi...na soma kuka a hankli ko da ma zai sauko amma ina na lura yau Ransa ya sosu sosai.

Haka nayi ta bashi hakuri har ya haura ya barni anan,gaba daya sai naji Asad be kyauta ma kawu ba...i hated her frm the beginning ni banga dalilin daya sa asad ya nace ba,daga nan na qudira araina cewa duk abunda Zai bata ma kawu rai munyi baram baram

Bangaren Asad kuwa da kyar mama ta shawo kansa,dan ya daga mata hankli sosai sai ya fara mata hawaye yana memeta kalaman debar albarka da nuna ko in kula akansa da kawun ya furta,..ya za'ayi ya haife sannan ya ce dani dan iska..mama mesa bazai tambaye ni gaskiya ta ba,wato kenan ya amince zan iya aikata komi ko?mama tana kan rarrashin sa yana borewa tace to wacece yarinyar asad dagaske ne kana neman mata?..yace mama nifa bana neman kowa,anan ya bata labari tundaga farkon haduwar su har yau...yace  wallhy tayi nadama sabida ni take nemar makanta yanci arayuwan ta,laifi ne in mutum yayi abunda zai saka shi farinciki?mama ba abun alfahrin ku bane ace nayi sanadiyar da wata ta fidda kanta cikin kunci..sabida ni rayuwan yarinyar ta ya sauya,she is free nd happy now,nadra ma taki ta fahimce ni ne sabida sam taki jiinin ta,ita de ra'yin shi kawai take bi ,to nide wallhy nazan tsane kowa sabisa ra'ayi ba,banga me ta min ba..ko tsine min xa'ayi sai dai ayi nide baxai kama ni ba..

Mama ta tsawatar masa..tace ka nitsu,ai nina fahimce ka amma asad mesa baka fada min tun frko ba,yace ai kema baki so na,azad ne danki kuma raayin baba kike bi,kawai ku tsine min din tunda bakin ciki da tozarci kawai nake saka muku da shi,sosai hanklin mama ya tashi tin tana masa fada ta dawo lallabasa kamar karamin yaro tana shafo fiskn sa tace no my son kar kace haka...ni ina tare da kai babu wanda ya isa ya sake saka furta wannan kalma..zan masa bayani shima ai besan komi..inade kace ba soyayya kukeyi ba?yace eh ni wallhy bana son ta kawai temaka mata nakeyi,mama ta cigaba da bin bayan sa tana lallabasa har suka rabu..

tana tunkurar kawu da zancen kuwa ya fatattake ta yace mata ita take daure ma asad gindi,ita ta lalata shi..bata gaya masa gaskiya,a karo na farko mama sai tayi fushi da kawu,aranta ta soma yarda cewa kawu baya adalci ne ma Asad sabida tsaban ra'ayin tsana dayake masa,sam batayi la'akari da girman bacin ransa ba.

A kwana biu kacal mama sai ta sauya halayen ta,ta rufe idon ta tsam in magana akan asad ne,sai ta nuna bayan shi xata bi karara Hakan yaban mamaki sosai,da ace duk zasu zauna a warware maganan da abun bazai kai ga hakan ba

Nikam ba tantama ina bayan kawu,bawai dan natsane carmila ba but sabida bana goyon bayan abunda xai zubda ma mahaifina kima da darajar sa,akan haka mukayi baram baram da Asad,aganin sa rayuwata gaba daya ma kawu ma sadaukar kuma shi baxai tsane carmila dan kawu ko ni ba.
This shafi na for HANTY FLASHER And Her Ayari azuba ruwa akasa a kurba😡😡😡😡

My team nady,me kuke cewa ne?🥰yau fa saura kiris ace mana abun nan🙈🙈💃🏼

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top