24 insecurity
_24. ..insecurity..._
Asad yana karasowa cikin dakina ya wani fincike duvet din ya watsar a kasa a firgit na mike ina kallon sa da idanuna wayanda sukayi dishi dishi tsaban kukan takaicin lamarin sa da carmilla danayi",shima kallona yakeyi..yace weldone, shikenan hankalin ki ya kwanta,kin raba ni da wacce take zuwa duba lpya ta kullum bayan ke kinki kulani?to carmillar tace baxata sake zuwan ba,all thanks to u ur hignesss are u hapy now?..azafafe na murguda baki na kumbara nace yes!ai sai ka fice min a daki,dama bakayi dan in sani ba..nd if she dare lie abt anything dis time i wll do it worst,dan nasan muguwa ce makaryaciyar banza,shiru yy sannan ya sanyaya muryan sa yace hey enough baby..wai mesa baki jin magana ne nace miki ba carmillan da kika sani ba ne wannan ko?she has changed for god sake nadra carmilla wallahy ta shiryu,why wont u c?...tun kan ya gama na mike tsaye a fusace nace dakata min,kai har wani ido kake da shi akan ta?ai da kana ganin gaskiyar ta daba haka ba?she wont have emotionally black mail you yanzun ma Allah kadai yasan shirin ta kuma wallhy nide bazan barta taci nasara ba,a wajena she is still carmila campbells so i wont see anything ure seeing asad,kama dena bata lokacin ka,dan har abada baxan taba yarda da wancan munafukar yarinyar...waima meya kawo ka dakina?me zaka fada min kuma?...in babu kayi waje..i hate her,i hate carmilla..nd the fact that ure still with her anoyyed me...
asad ji yyi kamar ya bude kwakwalwata ya nuna min gaskiya amma ina,sosai na fishi bacin rai na masife shi,har ya saduda yace kenan bazaki saurareni ba?nace in akanta ne yes..in akwai wani abu daban sai kafada in babu shikenan kayi waje,yace hmm toh shikenan babu,dan kallo yabini dashi yyi sai bai kara minti daya ba ya fice ya kyaleni anan ina faman sauke ajiyan zuciya...
Hakan rayuwan ta kasance mana bama wani kula juna sosai,da kyar nama iya yarda na tabbatar cewa carmilla bata zuwa gidan namu tun ranar...babu yadda asad beyi dani akan tuban carmilla ba amma haka naki firr
Daya lura abun nawa har da wutar kishi Shima sai ya kyale ni,a schl i was literally controlling his movement,his calls,carmilla in ta kirasa wani bin data ji murya na zata katse wayar...Abu daban take gaya masa akaina,takan nuna mishi she is cool abt me,kuma ta fahimce tsanar dana ke matan,amma asad be taba gane cewa carmilla babu wanda ta tsana a duniya kamar ni ba
Aranta bawai muyi fada shine burin ta,
Burin ta in mutu ko in rube a prison inda zan rabu mata da asad na har abada.
Dan ta dade tana lura kamar a duniyar Asad ni din ta dabance,tagane inhar mun samu sabani baijin ddin komai aransa,but she is not sure ko soyayya ne dan be taba gaya mata hakan direct ba nima duk fadar mu ban taba kawo wannan issure na mata gori akai ba.
So she is confused abt us har yanzu tana de so lallai ta gane shin tsaban yan uwan taka ne koko akwai wani abu?domin kuwa ranta na matukar harzuka ta in ta tuno fuskata,toh in har nice silar daya sa asad yaki furta mata kalman so ashe baxata iya daurewa akaina nan gaba ba..she just need a proof,tana so taji matsayin dangantakar mu..sam bata son tayi wani garajen.
Anan kuma kullum nice me zafi,na bi na ishe sa d attitudes akan maganan carmilla,"wani bin in nabashi haushi sosai sai yy ta tunani,in har haka nake jin zafin shi mesa baxan tsallake dokar su mama da kawu akan soyayyar danake masa?..se ya dauka kawai halin kishi ne irin namu na mata,he totally despise the fact that ina nuna cewa na tsane carmilla da duk abunda ya shafe ta
Somtimes dan ya koya min hankali sai ya ta bani labarin ta,da partyn da suke zuwa da duk abunda sukayi tare da bana nan,kawai haushi yake son ya ban,amma nikuma sai na dauka Asad kawai baya so na ne
Inma akwai son to na carmilla ya danne nawa tunda har ze iya yafe mata ma su dawo abokai..i was feeling down nd miserable kullum bana gane luggan sa,mind dina ya riga ya raya min cewa carmilla ce me matsayin so a zuciar Asad.
Haka rayuwar ta kasance ina me jin haushin su araina danaga asad ya nace kusan kullum sai sun fita club tare,sai na dan ja jiki na na soma dauke kai akan su na dan wani lokaci.
Da kyar nayi concentrating nayi karatu na da kyau
Har ranan exams tazo duka muka rubuta tsaf aka kammala lpya
Ranar da aka gama Asad yaje suna sallama da carmillan a boye,nikuma ina tare da fati wacce kullum sai ta tambaye ni ina asad yake zuwa amma bana ce mata komi
Yau ma har ta min sallama ta tafi baizo ba which is vry unsual of him,dan dama in zamuje hutu shiyakan sa muyi bankwana da kowa musamman ma fatiman dake itace aminiyar mu..
Ina tsaye ina kan jiran sa ajikin mota,yana fitowa daga empty hall sai ga carmillan itama ta fito,in kagan su baxaka axa atare suke ba,sai naji kamar kirjina zai tsage tsaban takaici amma sai be ci min komi ba ya bude min na shiga,shirun danayi na daure fuska ya sa yaji wani iri,ko hirar exams dayake min bana cika amsawa,yana parking na fixge jiki
Na shiga danma kar asan a motar sa na dawo..
Hakan rayuwa ta kasance asad be sauya ra'ayin sa Akan carmilla ba,nima ban sauko ba duk dama yanzu kam ta gama dulmuya zuciar sa har ya amince da ita kuma ayanzu ya yarda bata da matsala dani nice me matsalan,so komi akaina yake yanzu
Su kuma suna can suna rayuwan suna enjoying time kusan all nite suna partyn
Har aka cinye hutu banji dadin rayuwata ba,ranar result display and orientation kawu ne dakan sa ya kaini schl yay droping dina ,sabida daga yau befi saura wata 5 masu kyau mu kammala ba
Long nd Tough semester ne so kusan Kowa yana dar dar da fitowar result,abun mamaki sai gashi yau ba carmilla bace a saman list kuma ba Asad ko noah bane,NADRA MAHMUD ce
I made the best grades,duk dama nayi baya kadan adacan sabida abubuwan da suka faffaru,but am so pleased to see that cumulative point dina gaba daya befi kiris ya rage ya kamo duka duka na carmilla ba tana 500 point ina 498,Asad dake yana da null semester so he is just 390...ahakan ma babu wanda yakai mu point har yanzu.
Fatima ne take ta zumudin murna nikan be wani dara ni ba duk dama nakanji dadi naga carmila a kasa na
Asad kuwa yasan dan ta kara bayyana masa gaskiyan ta akan soyayyar datake mishi tayi hakan,ya dade da sani carmilla batayin wani karatun amma be yadda cewa xata iya komawa baya akansa ba sai yanzu.
Yasan hakan ba zei mata sauki ba dan ta saba da daukaka, Yanzu Kome zatace ma baban ta oho?tunanin hakan yay driving dinsa ya shiga neman ta can majalisar su da su molly ya ganta sai be karasa ba,ya tsaya daga nesa ya tura mata tex,molly tuni ta gane komi,amma aranta tasha mamakin yadda carmilla ta haukace akan son Asad.
Wajen da babu mutane ya samu ya zauna har ta zo ta same shi,"da kyar ta kwakwalo murmushi ta maida masa yace "hi,tace helo..so hws ur result?yace lpya nasan kin gani...tace yeah..yace what hapen ya kika koma baya?batace uffan ba ta bashi cold smirks,hannun ta ya riko anashi sofly yace'why?..dad din ki fa arent u scared?tace not anymore...i wanna be happy Asad,beside karatun likitanci nake so ba law ba...but i wll still face his wrath,i wont change ma mind, my dad hate failures nasani amma nagaji Asad,i want to be free..maybe nex time in nayi ra'ayi zan biye mashi..
Sosai ta burge sa data furta hakan,he wish nadra xata iya cewa hakan akan su kawu duk rintsi domin ta samu daman yin abunda take so,hira taja shi da shi tana dada sa shi yana jin tausayin ta,he was like Allah kadai yasan mexata fusknta yau a gida..
Carmilla data lura da hakan Se ta cigaba danuna masa tana jin tsoron abunda zai iya biyowa baya itama,setace amma yancin ta yafi mata komi,so he suported her 100%.
Yau Har nagaji da jiran sa na bi driver kawu na dawo gida abuna,cahn ya daga wayar sa tana kallon sa yana dubawa bega miss call ko sako na ba abun sai ya dame sa so adan gurguje yace mata shi xaije gida in akwai matsala ta kirasa he wll be there for her...murmushi tayi ta masa godia...dialing number na yayi ya sa a kunnen sa ya mata bye sai ya juya kansa yanakan trying, itade bata dauke ido akan sa ba
with each expression dake fallasa wani uban tension akan fuskn sa tana bibiya kuma tana fassarawa,ta tsane abubuwan da asad yakan nuna akaina,she's feeling so scared abt us
Ta lura Asad bazai taba nitsuwa ba in babu ni akusa,sannan inba hira na zai mata ba sam basa dogon hirar abunda ya shafe rayuwar shi..dada kallon yanayin sa tayi daha nesa tayi kwafa Kanta sunkuyar ta tana maida ajiyan zucia,can ta tashi ta wuce gida.
Bangaren mr campbells yay tsege tsege da korafai yauma carmilla da kyar ta yanko karya ta seta su,altho mr campbells ya riga ya gano luggan ta tsaff,tabbatar wa ne kawai beyi ba.
Duk da farin cikin da su kawu suka nuna kan result dina but the fact that Asad be kula ba ya taba min rai matuka..
shikansa asad yana sane da cewa nayi fushin ne sai ya dan kyale ni be sake takurawa ya nemi nin ba
haka har dare yayi nayi bacci na da tsananin bakin cikin cewa Asad is back with carmilla,ba karya abun na cin min rai,haka bacci ya dauke ni da damuwar su araina.
Washe gari ranan asabar ce dan haka bansa yin aikin komi a araina ba se tashi yin sallan asubahi,to my wildest suprise,wani daddan qamshin dark purpl lavender ne ya dulmuya kwakwalwata ya cakuda zuciyata ya kuma sana bude ido na a baxata,'white teddy bear nagani ta rike pure red banquiet a katon package,an jingina sa a pillown dake kusa da ni daf daf fuskata,mamaki ya sa nakai hannu xan dauka wata hadaddiyar silver card ne ya fado,da sauri na dauka,its say kiss before i open,daga ganin rubutun Asad naji na mance da komi sai zuciya na yafara yawo a sararin samaniya ina ketare gajimare,"..haddaden words din nake bi wanda sukayi kama da sautin zuciar sa..
Yau su mama zasu je taron addini na kungiyar fomwan,i gues shiyasa ya gayyace ni dinner yau for the first time zamu fita shakatawa tare,i knw he wanted to make me feel that he is happy abt ma success duk dama yaso abun yafi haka..
Aransa yaso da tun a schl agaban kowa ya nuna min farincikin sa,but he dint sabida tunanin halinda carmilla zata shiga ciki.
Sam baya son yayi abun da zai nuna anci mata fuska bacin duk akansa take kokari,shide Tausayin rayuarta yake,yana kuma fama da rudanin sanin cewa bazai iya taimaka mata akan soyayyar ta agare shi ba
Zuciyar sa ta riga ta zabe ni...its true that asad baxai taba jin son wata ya mace aransa kamar ni ba.
By 4.pm na shirya tsaf ina qamshi duk da su mama basa nan amma a sace na fita na jira shi acan kwanar anguwar mu anan ya zo ya dauke ni da mota muka shiga zaga gari
Nayi kyau na fitan hankali..irin dressing din huce takaici nayi..ina jan aji ina dan kamewa.
Aikuwa Tun shigowa ta motar ya riko hannu na yana wasa da shi at d sametime yana driving,na lura yau asad kasa dauke idanun sa akaina yy tsaban rudewar da kwaliya ta jefe sa aciki......
#Kuyi hakuri ko zaman minti 10 me kyau yau ban samu ba,but tamrow insha Allah i wll edit more nd give longer pages coment if u apreciate ❤️💌🚶🏾♀️
Littafina Kudi kumbar susa is on, wanda ze saya yamin magana 08060712446
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top