23 part
*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_Voyage within the hearts!_
*WATTPAD*
*@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association_
_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_
*ALLAH!..grant me evalasting shifa nd forgive All my transgressions,Guide ma heart make me among the foturnate patient ones..barred us from torment of our dark edges and ur unfortunate hell fire🙏🏻*
_23.."whats she doing here?"..._
Tunda na samu na fice na bar wajen asad bai juya kansa ya dena kallo na ba,takaici ke cinsa aransa har y rasa ta ina zai fara seta min kwakwalwata,anan falo yayi zaman diris ya doka uban tagumi har asubah bai runtsa ba..
Haka nan da safe yay ta kiran waya na amma ban daga ba,sakon shi na karanta"as usual tambaya yake min ko yaushe zan bar tsoron dokar kawu inyi abu dan farinciki na,? Ya riga ya san ina son shi,so aganin sa shidin shine farin ciki na
"Toh why must i stay away frm my happines,sabida kawu da mama?..
Nikuma tunani daban ne dana shi,duk dama nasan ina matukar son shi amma har ga Allah ina tsoron kebewar namu,each time yayi kissing dina nikadai nasan mena keji ajikina,babu tantama in hakan ya cigaba da faruwa nasan zan iya sakar masa jiki har ya zarce which i wll neva want to do har na mutu,naga bazan iya masa bayani a tex ba sai na ce da shi muhadu a schl gobe..
As usual taurin kai sai Yace min shi baxai ce schl ba sede in fito in same shi a kusa da gen house zai jira ni anan da yamma.
Hakan kuwa ya faru,da yamma lis na zago ta baya ina tahowa duk a firgice nake duk dama nasan mama bata san na fito din ba,Asad yace nady?nace naam..yace kifadamin gaskiya nine baki so im i botherng u?nace da shi no,yace kisses din ne bai maki ba?baki so ko?na girgiza kai,yace nady im i forcing it on u,na dago na kalle sa adame nace asad pls lets not talk abt kisses now,yace to meye ne?im xpressing my self to u bafa cinye ki zanyi ba,abunda kikayi jiya ya bata min rai..dan kadan na shagwabe fuska nace am sorry toh,badan na bata maka rai bane..u knw i chersh evry scnd we spent together,tallafo fuskata yy yace to meyasa kike gudu na,mesa daga na taba ki sai kuka sai ihu?why..kar kice min duk akan biyayya su mama kike hakan..nace asad pls listen," take ya hade ransa Nace Eh,akwai hakan amma ai su iyayen mune ko?thy have right su hana mu aikata abu,besides ni gaskiya tsoro nakeji,asad
We cant get carried away,kuma ai kasan babu kyau mucika kebewa ko?idanun shi ya gwalo min yace u dont trust me?nady baki yarda dani ba?nace no,no no..ba maganan yarda bane maganan shedan ne....the kissess..are sumting else..kar wata rana muyi abunda zamuyi dana sani,palms dinsa ya hade waje guda kamar me mika rokonsa yace pls stop nady,now i see, wato kema kinje kina jin maganan sa ko?
nace wa kenan...a mugun harzuke yace kawun ki mana..so u wanna stay away from me cos u think im bad,am a fornicator ko?....a rude nace ya subhanalla asad im saying this on ma own,kuma ai gaskiya nake fada ransa a bace yace min ya isa haka wai ina wani gaskiyar anan,kawai kedai bakii da yancin yin abun da kike so
Se in kawu da mama sun ce kiyi ko ko ki barshi.
Slowly na runtse ido Nace Asad wannan fa biyayya ne ba toyewa wakai hakki ba,kawu ubane awajena,and he is right...mune bamu da gaskiya
Wani Harara asad ya watsa min Yes he is rght,Always right.. sai kije ki cigaba da bin ra'ayn san,yy tsaki..gashi a zuciye ya furta dan haka na kasa cewa uffan na tsaya ina kallon sa,"ni nagaji da tsoron kin nan,u enslave urself too much nadra
,cin abinci,saka kaya,waya,fita, bacci, now thy decide on who u talk to a time din da suke so?,ke kinma san me kike so arayuwr ki kuwa?da cahn de nasan kina so na amma look at u,u cant even express ur feelings for me in a simple kiss sabida ra'ayin wasu. Im soooi tired nadra..im tired of this attitude..in har ina saki farinciki nd u know my kiss mean sumtin u better show me,or else daga ynzu ni nasan matsayi a rayuwar ki"xan jiraki anytime at ma place in ni wani abu wajen ki zan gani...bye..ya juya ya bar ni anan tsaye ina binsa da watery eyes,zuciya ta kamar zata fice a kirjina Ji nake kamar na bishi na dada jadadda masa yadda nake matukar son sa nake kuma kewar sa atare dani
Amma baxan iya ba,Asad yana kallon abun da siga daban ne
Nima a nawa fannin lamarin daban ne
Dole ne in kare dokokin addina,im a woman,nd i know kiss is meant for halal couples,bayan nan in akan sake kama mu nasan daga ranar har abada mama baxata yafe ni ba.
Sai ina ji kamar Zan iya daurewa in bana yawan ganin asad amma bazan iya daurewa wajen daukar laifi da guilt din cewa na raba da da uban sa ba..mama ita ta reni awaje na fushin ta dede yake dana mahaifiyata
Wannan tunanin danayi shi ya bani karfin gwiwa na fita shaanin asad na tsawon kwana biu duk dama da kyar nake coping da tunanin maganganun sa,har cikin zuciyata i want to go to him,i want to make him feel that zan iya yin komi akan sa,amma in na duba dalilai na sai inga sunfi ma'ana da karfi
Asad yasha matikar mamakin kin zuwan danayi,he was pained sosai,amma se be cemin komi ba aransa kiris yake jira ya yanke hukuncin cewa son danake masa ba kamar yadda yayi tunani bane..ba tantama ya amince
Duk abunda nake yi arayuwata dan su kawu ne..but hes finding it hard to believ ace har soyayyan shi ma ba akan ra'ayin kaina na gina ba,in har ra'ayi nane naso shi meyasa banzo ba?
Da kyar ya aje wannan tunanin agefe,tsaban haushin hakan daya ke ji sai ya zamto ko kula ni bai sake yi ta waya ba,duk tex inna tura gani yake am fooling him...meanigless haka ya soma daukar feelings dina
Nikuwa Bayan Abun ya dame ni sosai bana iya bacci me kyau banji shi ba, gashi har yau be je schl ba kuma be dauki wayar carmila ba bare ya barta ta shigo gidan,kullum ce mata ake baya nan
Sai Ranar sunday da yamma lis ya na zaune a bakin gate shida karen sa baiyi aune ba yaji inuwar mutum a gefen sa,daga sama har kasa ya kare mata kallo,quiet decent bakin abaya ta sa ta daure kanta da dankwali tayi kyau sosai..
Sunkuyar da kanta tayi ta kalle sa cikin sarkewar murya fa sanyin jiki tace "Ina yini" kallonta kawai yake ganin yanayinta kamar ba ita ba yace "carmilla,Baki da lafiya ne?" Kin cewa komai tayi kuma taki d'agowa ya mike tsaye yace "Talk to me mana, what's wrong with u?" hawaye ya cika idonta ta ahankli girgiza masa kai kalle kallen anguwar yayi yaga babu wulgawar kowa kawai ya kama hannunta suka shiga gida ya kulle gate din, parlor ya nufa da ita bayan yasa ta shiga da takalmanta ya rufe kofar yana kallonta yace "ciwon menene,..Since when?"batace komi ba xaunawa tayi kan kujera ta kwantar da kanta jiki a sanyaye sai ya durkusa gabanta yace"ina ke maki ciwo carmila?"
Xamowa kasa tayi ta hade kanta da gwiwa ta fashe da wata siririyar kuka bata ce komai ba, jin kukan nata ya dinga yi har xuciyarsa sai ya dago hala maybe don ya kaurace mata kwana biyun ta damu hakan.
kanta ya dafa zuwa shoulders dinta da damuwa yace "Talk to me mana, ina ke maki ciwo" kalle kalle ta shiga yi can ta mike da sauri kamar xata fita sai ya rikota xai yi magana ta toshe bakinta tana kkrin kwace hannunta, da sauri ya saketa ya mike ya kama hannunta suka nufi toilet dake parlon da ita, amai ta dinga kwararawa yana kallonta har ta gama tana mayar da numfashi sai ya debo mata ruwa ta wanke bakinta ya gyara wajen ya fito da ita, kwanciya tayi nan tsakiyar parlon tana juye juye, sai kuma ta fashewa da kuka, ya hade rai yace "Kinga idan baxa ki min magana ba ki tashi kiyi tafiyar ki, leave now" mikewa tayi da kyar xata fita ba tare da ta kallesa ba ya bi bayanta da sauri ya jawota ta dan fado jikinsa,ke what hapen?ko baban ki ne?did he hurt u ?rufe fuskarta tayi jikinsa tana kuka a hankali sai shima yy shiru abunsa..
sun kusa minti uku a haka ya dago kanta a hankali yana kallonta yace "look babe You are on ur own in baxaki fada min ba" Sauke idonta tayi bata ce komai ba sai hawaye,asad dan karamin tsaki yaja,"har zai juya ya barta disshashen muryan ta ya tsare sa"..Asad,why r u not picking my calls?ko nayi maka laifi ne..u knw i cant bear any silence from u"muryan ta na rawa...gaba daya sai tausayin ta ya tsaida shi cak..
Ya juyo ba yabo babu fallasa yace wannan ne yasaki kuka?tayi shiru abunta?yace..ok m sory..im thinking abt sumting i need space shiyasa..
Tace thinking?mekenan haka?pls share with me...u can share with me..yace noo darling i cant,but pls kidena saurin kuka haka, i tot ko bakki lpya ne?ta maida kanta kasa tace yes..im really catching cold,yace really,ai na ga kamar baki jn dadi,u look pale bari na nemo maki magani,zai juya da sauri tariko hannun sa,am cming with u,jikin ta yy zafi dan haka ya tallafa mata suka je bedrom dinsa tare akan gado ta kwanta tana maida numfashi,simple pain reliever ya balla a sachet ya bata da ruwa,tea mai kauri ya hada mata da shi
Anan Yana Durkushe agaban ta har zufa Ya fara ketowa akan goshin ta alaman zazzabn ya sauka..kallon sa takeyi aranta tana sake sake.."mahaifn ta ya matsa yaji meke faruwa akan su dan baya kaunar ganin su tare,ita kuma ta rasa yadda xata cimma burin ta
Wajen sakala ma zuciar asad soyayyar ta...kalma ukun take jira daga bakin sa,daga zarar ya furta tasa aranta zatayi fito na fito da iyayen ta akansa bata damu ba
Lumshe idanun karya tayi dan bata ma iya baccin tanaji ya fice yaje massalaci bai dawo ba sai wajen 9.30pm nan ne yaxo ya iske ta a dunkule alaman asalin bacci ne ya dauke ta,hannu ya dora kan goshin ta nan yaji body temp quiet low,jawo ta yyi sannan ya gyara mata kwancya akan gadon ya rufeta da bargo shikuma ya kwanta akan doguwar kujera ya hau baccin sa hankali kwance.
At arand 3am tsakiyar dare ta farka,garau takejin kanta dan haka dakin ta dada kare wa kallo sannan ta sauko ra karaso gaban sa a durkushe,"dan karamin ajiyar zucia ne ya yyi escping lips din ta ayayin data fara kare ma sa kallo,tun daga kan lumshahun idanun sa yabi karan hancin zuwa lips dinsa,komi gwanin sha'awa gwanin burgewa his beards sunyi lufff sun hade da gashi
gashin gemun sa.
"Tace tasan tayi kuskuren wasa da damarta a farko,amma baxata iya dena neman wani damar ba sabida son shi kamar cuta ne marar magani azucianta..
Nasan tun kan ka sannni na kamu da sonka,it was lov at first sight Asad Ko da baka so na ni ina sonka,nd i wll keep trying har se na same wannan kalma ukun daga zuciyar ka.
Baccin yake amma Yanajin komi saboda shi irin mutanen nan ne masu jin magana musamman in akan su ne koda suna bacci..
Washe gari da safe hakan ya farka kamar be san metayi ba,cos besan me xaice mata ba,shide Bayan karin yarda da soyayyar datake masa baya iyajin wani special feeling akan ta har yanzu..
Dawowar shi daga masallaci ya same ta har ta ari towel din sa tayi wanka
Bai tsaya kallon ta ahakan ba sai ya juya kansa can gefe yana mai maida hankalin sa kan waya har ta maida kayan jikin ta asad be dago kai ba,taji haushi,sam bata so hakan ba taso yagan jikin ta koda zainuna kwadayin sa dan tasan ita din me kyauce..tunani take faman yi wanda suke neman xautar da ita,ya tanbaye ta ya jikin tace da sauki..tea da omelate ya kawo mata ta soma ci can tace asad?yace yea..tace pls whats bothering u..i wnt to know..yace mata babu komi,tace hmm shikenan baka yarda dani ba?yace i do..family issures ne shiyasa.,aranta tasan is beyond that sede bata san wacece yarinyar ba ita nadra kawai ta sani Sai ta tabe baki tace toh shikenan.
yaushe zaka zo schl exams Ya kusa fa?
Yace gobe...i wll c u in schll,tace ok.
Bangare na kuwa
Yau kamar kullum na farka da tsananin kewar sa ina farkawa sai naci sa'a,mama da kawu zasu je can wani kauye ta'aziya so thy wll be going as eary as posible today,Nikadai Inata murna araina,yau zanje ba same asad i want to clear things up,ko da zan fito fili ne in gaya masa abunda mama tace wanda yake ban tsoro a
Raina,7.30am na safe su mama suka bar gida so ko shiga banyi ba na doshi bq wajen asad
Nayi knocking babu ansa sai na turo na shigo ganin ba kowa a falo straight up na wuce kofar dakin sa,har zan murda najiyi sautin
Muryan mace,wani muguwar sara kirjina yay,"let me have the towel ki bari zan kimtsa da kaina'...No i wll do it bani na saka ba?ta ninke xata kai toilet sai ya fauce,still bata daddara ba ta fara gyaran gado,jawo ta yyi gefe,a dan shagwabe tace pls asad now allow me,yace dagaske nake kibarshi zanyi dakaina,"tace ai ba kai ka kwanta anan ba?yace carmilla pls stop u wll be late,daga bakin door nace what?carmilla?wata carmilla?ji nake kamar an tsukareni da allura nama kasa contrling xuciyata a bangaje na banko kofar na shigo sanda dukan su suka tsorata
Na kare mata kallo
So She is d one?ji nayi kamar in yi ihu ace min mafarki nakeyi..Asad yace nady,a zuciye with furiosity nace who is this?metake anan...,keer na daka mata tsawa ai da gudu ta bude bathrum ta shige ciki ta boye"na yunkura xan biyo ta a fusace Asad ya rike 'nadra pls listen na bangaje shi hawaye na suka sauko nace waya kawo ta dakin ka meya kawo ta?Asad kana hauka?na dada matsawa baya nace ni kar ka taba ni,tazo ta yi waje..yace not until u listen nace ohhh baxata yi wajen ba?to shikenan am out i cant stand her..a fixge kuma Azuciya na juya Da mugun gudu zan fice ya biyo ni da axama yana kiran sunana naki na kulasa hat sanda muka kai bakin kofa,nady pls stop..da balain karfi na buge hannun sa dake famar kokuwa dani cikin kuka nace kana ban mamaki Asad,i tot ure waiting for me to come, wannan ba muguwa munafukar yarinya nan bane what is she doing hia... akan me?. Asad yayi tsam da idon sa musamman dayaga yadda murya na yake sarkafewa cikin fushi, yace pls calm down nd listen..i wll xplain evrything zan miki bayani,..kuka na dada fashewa da shi nace for how long,asad tun yaushe kake hakan?u hiding me somthing from me"u bring girls?so ure lieng to me?..ganin ina neman birkice masa sai ya dada jawo ni bakin kofar ya tarkato ni jikinsa da dukan hanklin sa ya shiga lallabani ina fincikewa,calmy ya shiga cewa ba abunda kike tunani bane nad,nasan baxaki yarda bane shiyasa na boye maki but im just waiting for a perfect time to xplain ..nace expain huhhh? So this is the time ko mace a dakin ka,on ur bed?wai kwana kake yi da ita?ai da se kace abunda kake so kenan i can secrifce ma self dan in rabaka ka da wannan witch din"nan ya sake ni ya hade ransa sosai amma ban fasa ba wai asiri tama ka ne?ka tuna ko exams baka rubuta bafa kaga abunda tayi maka na cin mutunci shine..yace ya isa nadra,nace ki saurare ni kiji,u need to calm down first zamuyi maganan nan ammma bayanzu ba,nadi kinbi kin daga hankalin ki pls relax..bana son wannan hayaniyar wani zai iya jiyo mu"numfashi nake saukewa kawai na lura hankalin sa sosai ya tashi yace...ok kinga ai bata da lpya ne shiyasa tazo waje na amma yanzu zata tafi,kinji?na runtse ido na kada kafa a masife bance uffan ba..carmilla kuwa duk ta tsorota sai ta labe Tana jin duk draman mu abakin door,jim kadan ya shawo kaina,yace min lallai mu gaisa da carmillan kafin ta wuce gida..se ta tafi zai gaya min komi..haka nan de na gyada kai ya bude mata kofar a sadede kamar munafuka ta fito ganin ma yadda na hade rai yasa asad harare ni a dan dole ma sake fuska ta kadan..,"ajiyan zuciya tayi tace nadra,ina kwana?nace lpya..wani shiru ne yabbiyo baya cn tace pls am sory...i wanted to apologise to u too..nasan nasha bata miki rai but im truly sorry kiyafe min...ji nayi kamar inyi tsaki haka kawai jikina ya ban cewa ba har ranta take furta kalaman nan ba,jin nayi shiru sai Asad yay murmushi yace mata its ok,kar ta damu na fahince ta,yace ko nady?da kyar nace uhmm..yace oya girls reunite u need to shake hands..a ina ki ina so dan dole na mika mata hannu mukayi musabaha gaban sa sannan carmillan ta sabule ta barmu awajen...hanyar data bi yabi da kallo sannan ya juyo ya kalle ni..plsgive me a scnd.. sai ya bi bayan ta,"can waje dan nesa da gate take parking dan haka ya iske ta ya shiga bata hakuri akaina,"itade har yau tana jin tsana na da matukar kishi na amma haka ta daurewa tace da shi my action is justified duk sai ta bashi tausayi data karbe laifin..anan sukayi sallama sannan ta wuce akan cewa zai shawo kaina anjima zai kirata tace ok,be sani ba har ta isa gida babu abunda take muradi kamar taji ance babu ni ma a duniyar kafin gobe.
Shigowar sa kenan ya zo ya tarar da ko ina wayam kofar sa a bude alaman nima na tafi..ajiyan zuciya yasauke sannan ya haura dakin sa sai can yamma muka fara xchanging tex messeg yana min bayanin yadda suka shirya da carmila but da shike ba komi da komi ya fada min sai na kasa gane kan komi
Shide ya gaya mun yadda ta nemi gafar sa da yardan sa,sannan yace min tace tana son sa amma be amsa ba tukun.
Memakon naji sauki sai naji na dada tsorata da lamarin,duk tunani na wani sabon salon wasar take shirin bugawa akan sa..nide bana jin zan yarda da ita har se an yi smester banga ta masa komi ba...but still ina matukar jin kishin cewa dayayi wai tce tana son shi
Kishi me tsanani wanda ya sa nakejin tsanan ta na hurowa araina shiyasa asad ma be fahimce ni ba,wasu xafafan furucin nawa ma har mamaki suke basa.
Yade min fada akan na xauna da ita lafiya,badon naso ba amma hakan na amsa shi but i knw that in ban hanata zuwa dakin sa ba wata rana za'a ganmu a rana
Kwana biu suna waya normally da carmilla sukan hadu kamar yadda suka saba,but this time a kullum Asad sai ya mata labarina,yakan nuna mata am a good one...zamu saba...abubuwa dayawa in yana fada akaina be sani ba wuta yake kunnawa a kirjin ta,amma hakan xata daure ta nuna wani fuskan daban.
Duk abunda ya fade shi a dunkule game dani takanso ya bayyana amma be taba yin haka ba,shide baya son ya furta mata so na yake,ya bari ne sai ansamu dedetuwa tsakanin ta da mahaifin ta akan rayuwarta tunda shi yasan halin data ke ciki and he respect all the secrifice she made to have him..
Bangarena kuwa Kwana biu nayi ban sace jiki na zo site dinsa ba,kishi ya hana ni sakat se in dinga gani kamar kullum carmilla tana zuwa dakin ne
Ranar friday A schl sai na dauke wayar sa na hau bincikawa ai kuwa sega tex din ta"tana inviting dinsa night out,sai yace mata baxai samu zuwa ba,her last replay wai xata zo ta duba sa a gida gobe
Hmm nace na xaro ido nace "What?" Kamar xany yi kuka nace "Me yasa asad ke haka...." Kwafa nayi nace "I know what to do"...
washe gari Saturday bayan azahar Asad ya tafi kasuwa shida mama,nikuma babu abunda nake sai ta kai komo part dinsa tun safe jiran ganin xuwan carmila amma har dare shiru, Ranan lahadi asad yana cikin bedroom ni kuma ina xaune daga wajen part din mu ta waje can ta balcony na tsime ina kniting din table cloth duk don kada ya xargi komai idan ya fito,can da kafa ya dauke sai na fara jin motsin gate dinsa tuni na mike da sauri nayi ta wajen a hankali
carmilar ce ta turo gate din ta shigo sae dai bata bar kusa da gate din ba na labe jikin pillar ina kallonta, yauma Abaya ce jikinta ta daura bakin dankwalin a kanta hannunta rike da key din motar ta, jira na dinga yi ta karaso amma se bata karaso ba, sae jujjuya key din hannunta take kamar Mara gaskiya tana kalle kalle, gani na yi ta juya a hankali xata fita,nayi sauri na fito nace "Keeeee"wani cak ta tsaya sai kuma ta juyo da sauri tana kallona
Fili na fito muna yi ma juna wani matsiyacin kallo, bace "In tambaye ki mana, nan kin ga yayi Kama da gidan ubanki ne ?"
Shiru tayi tana kallona, na mata tsawa nace "Ke kurma ce xaki dinga kallona haka, idan baki fadi me ke kawo ki gidan nan ba sai nayi maki shegen duka wawiya kawai" wani Sauke idonta tayi bata ce min komai ba, a masife naje na fincikota nace "Are you daft? ki fadi me ke kawo ki gidan nan kar in maki shegen duka"..wayace miki mace irin ki karuwa,munafuka na shiga mana gida?hawaye ne ya cika idonta cikin rawar murya tace "nadra Assignment yake taya ni....."kmr xan yi kuka na dungureta nace "Assignment din uwarki, kina dai xuwa dan ki koya ma Asad iskanci koh? Ance maki shi "bro"stitute ne shi kamar ki prostitute?...." Xaro ido tayi tace "Ni dai ba prostitute bace...." Nace "Karya kike, you are a prostitute...." Ke kika fada min,u said u can do anything to be the best,yau kuma tanan kika koma? Sai Ta fashe da kuka tace "Am not a prostitute believe me...." Shakota nayi a fusace nace "nide Wllh wllh daga yau kika sake xuwa kusa da gate din gidan nan sae na cire maki hakora,slut arniya kawai" sosai take kuka cikin raunin murya tace nadra u hate me so much "..nace yes...even more da kika dawo rayuwar asad,inbaki so in tsane ki sai kiyi zuciya ki barshi Bude kofa aka yi duk muka juya da sauri, kallon mamaki yake mana gaba daya,sai na saketa da sauri, ya karaso a dan tsawace yace "Meye haka nadra?"xumburo baki nayi, ita kuwa carm banda hawaye babu abinda take, duk sai ya rikice ya kuma yin min wani mugun kallo yace "Meye haka nace?" na bata rai na murguda baki nace "Warning nake yanka mata ta bar xuwa....." Yace Ya isa hakan Hannu ya kai xai jawoni sai na fixge na bar gun a fusace, da sauri ya bi bayan carmila da har ta bude gate yana rikota ta fashe da kuka tana son kwace kanta, ya ki saketa yace "No plss kiyi hakuri frnd, listen to me...." Cikin kuka tace "she hate me,she called me a prostitute,a slut....." Lkci daya idonsa ya kada ya ma rasa abinda xai ce mata kawai ya jawota jikinsa yace "You are not dear....."kiyi hkri
Ganin yanda take kuka ya ja ta xuwa parlorn sa, ya fi minti goma yana aikin lallashinta ya lura tana da rauni sosai cikin kukan ta maimaita na kirata munafuka,slut ya fi sau ashirin, da kyar ya samu tayi shiru yana dan share mata hawaye bai de ce komai ba, sun fi wani minti goma a haka snn ta xame jikinta a hankali ta mike ta kallesa tana goge fuskarta, mikewa yayi shi ma ya kamo hannunta yace "Plss am sorry on behalf of my sis, I promise to talk to her fr u" girgixa kai tayi tace "Ni bata min komai ai duk nina jawo,and pls zan dena zuwa tunda bata so,wallahy bana cigaba da bata mata rai,i wont let our reltshp disturb ur family,kayi hakri zamu na haduwa wani wajen,tell her am sory but am not a slut or prostitute ni ban taba kwancia da namiji ba,i might seem bad for ma studies but i have my morals,daga cewarta haka tayi ficewarta a parlorn.
Lumshe ido yayi ya bude shi ma ya fita, main house ya nufa fuskarsa daure
Mama ce kadai ce xaune parlor tana latsawa waya fuskarsa daure yace mama Ina nadra?" Sama ta kalla tace "tana sama lpya?yace lpya ina zuwa pls" saman ya nufa ya bude daki na ya same ni kwance akan gado nayi luff...#members SURAYYAHMS NOVELS GRP kowa sai ya dauki team din sa ayanyame shi😂👉🏿🚶🏾♀️🙌🏿 nide yau team nady nake🙌🏿🙈.
IN LABARI NA MAKA ZUMA..
👇🏿
COMENTs🙈
IN LABARI NA MAKi SUGAR
👇🏿
REPOST,SHARE🙌🏿
IN LABARI NA MAKi MADARA MADARA
👇🏿
KAI LABARI MA KAWAYENKI,na birni
Dana kauye
IN LABARI NA MAKA DACI DACI
👇🏿👇
ZOKI TAYANI AZUMI😎.
🚶🏾♀️🚶🏾♀️🚶🏾♀️🚶🏾♀️🙌🏿💌
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top