17:unrequited love
_17...Unrequited love_
Ure not voting😉
Asad Bai tashi anan masallaci ba sanda har aka kammala exams din aka fara fitowa..
Nikuwa Tunda na danna submit a system naji saukar wani bakin ciki da kuka mai zugi ya mamaye zuciya ta.
Im angry,scared and very upset.
Sai Na rasa meye guda daya zan dauka akwalwata,"
..fushin kawu?koko fargaban abunda ya tsaida asad wanda har yasa shi kwana awaje kuma ya hana sa halartan wannan muhimmiyar jarabawan he is not even picking his calls in wani abu marar kyau ne ya same shi fa?...
"Hawaye na automatically suka fara saukowa anma dan kar naja attention sai na koma dayan hall din inda babu kowa na zube a seat na fashe da kuka..
All i can think abt is Asad,tsoro nakeji matuka bansan kukan nawa zaiyi min illa ba sanda naji numfashi na na neman daukewa ..
Yah Subhallahi nadra?..isowar fatima wajen kenan ta iso garemi a a gurguje tana shirin tallafo fuskata nadra meya same ki?aikuwa kamar an kunna ni wasu xafafan hawayen ne suke dada tulowa tace meya faru?ina Asad,daga na bude baki zance wni abu sai taga numfashi na yana sarkafewa,tsorata tayi ta fita a rude ta dauko ruwan gora ta bani na karba na shanye ban rage ko kadan ba"..da shike she is also vulnerable sai ta fara hawayen itama a sanyeye cikin kuka Tace please whats wrong..nace babu komi fati karki daga hnklin ki,tace shine kike kuka?to ina Asad meyasa yy missing exams?
shrun mint 3 nayi ina tare hawaye cikin dauriya nace " i dont knw..jiya yace min zai je buccaners party,acan ya kwana kuma har yanzu ban ganshi ba,he is not picking his call..na karashe cikin kuka..
Sosai hankalin fati ya tashi itama tayi salati sai ta dafo ni cikin rarrashi tana cewa inyi shiru za a same shi,"nace fatima Asad bai taba yin haka ba..i just wonder if he is ok...kukan dana barke da shi yasa itama ta kasa controling tears din ta rungumata tayi tana sassaita ni itama bata dena zubda hawayen ta ba
muna cikin wannan hali nan su carmilla suka gifta suka haura ofishin shugaban makarnta daga nan bayan wasu mintuna muka sake fara tsinkayo surutun su..
Lokacin har fatima tasa nadena hawayen nadanyi shiru ina sauke ajiyan zuciya,ihu da surutayyar sun ya sa fatima ta leka su ta window,aikuwa take naga ta sandare kamar wacce taga fatalwa,cikin mamaki na dube ta ina jiran naji tace wani abu dan araina nasa bai wuce ace ita da kawayen ta ne suke wannan surutun ba
Hannu naga fati tana min alaman nazo naga wani abu,cike da mamaki na taho na leka Carmilla na gani zaune akan cinyar noah suna wani tadi suna kwashewa da dariyar mugun ta,su molly da sauran abokan sa ne masu ihu.
"Automatically muka kalle juna da fatima,a tsandare ckin sanyin jiki muka bar wajen..
Fati sai ta kasa hakri muryan ta har na rawa tace min
"Arent this ppl worstest rival?...carmila da noah sun tsani juna,nadra ki gansu anan tare suna sharholiya,anya babu wani abu?kai i cannot believe this,atake sai naga ta daga wayarta flash din ta cire ta dinga daukar su hoto har sanda suka bace ma ganin mu..Nima nasha mamakin kam anma aynzu damuwa ta Asad ne,ina juyi fati taja hannu na tace yawwa nady zo muje nasan iyakan wayanda aka basu katin muje mu tambaye su ko sunga asad,da wuri nace mata to muje.
Anan masallaci ma asad a rude yake abubuwa dayawa na sa shi fargaba mikewa yy ya fito ya shiga tambayar student,ko sunga carmila?...aiko amsa bai gama samu ba ya hango ta a fizge ta riko hannun noah suna tsaga cikin student suna tafiyar su in group maxa da mata sun kai su takwas,masu kallon su suna kallo wayanda da chan suka san sirrin ko ajikin su..
Galala yyi da baki Asad ya sha mamaki matuka amma Baiyi tunanin komai ba ya taho agurguje ya shiga bin bayan su..
"carmilla...carmilla ya shiga kira not to laud but audible,yanaji yana gani su rico suka juyo suka kalle shi dan su sa ya tabbatar sunji shi amma sai suka dauke kansu,
carmila da noah ko juyi basuyi ba a a bazata sukaji mutum yasha gaban su..
Yace carmilla what happen?dint u hear me,ina kika je?r u alright?..
Wani Gyara tsayuwan ta tayi cike da yauki tana masa kallon kamar bata taba ganin sa ba a rayuwar ta.
Aranshi Yace what?
Sai Ya duba kudu da arewa duk dalibai ne da sukayi jarabawa kuma kusan a tare aka fito,daidaiku ne kawai basa nan anan...yadda aka gansu da yawa sun sa shi agaba kowa sai satan sa kunne da idanun sa yake ta wajen su.
Asad ya rasa gane Komai anan,sai suka basar da shi suka hau tafiyar sa,'..kamar a wasa haka ya bisu da kallo schl pavilion mai flat step guda goma sha takwas suka nifa akan steps din suka xazzauna inda daga su sai su,sannan dama nan point din kusan shine tsakiyar makaranta dan in ka tsaya awajen duk wanda zai shigo ya fita zaka gansa sannan daga kowani angle kaima za'a iya na ganinka
Nida fatima muka shiga tambayan dai daikun da aka bada invitation zuwa partyn da shike duk members din yan brainbox club ne da suna da jiji da kai da kyar wasu suke bamu attention din su..nidai duk wani girman kan da shan qamshi bai dameni ba amsar da muka samo shiya ya dada rudar min da tunani
"Most of them said basu lura da shi ba,wasu sukace ai tun karfe 11 aka watse, ai partyn bai dauki lokaci ba sai dai in Asad din ne yay wani waje..
A hankli fatima ta riko hannu na muna tafiya tana calming dina,"..nan ne muka ci karo da usher sai na sake tambayar sa ko yaga Asad acan?...shikam babu ruwan sa but cewa yy baisani ba dan baije ba".. Amma naje pavillion yaga su noah anan intambaye shi mana
Araina nace haka ne fa?..noahn ne ya dace na fara tuhuma but i just dont knw why gaba daya bana kaunar dabiun yaron,muna tafiya pavilion ina ta tunani,cike da jan kafa muke takawa kamar marayu toh ta bayan pavilion din muka billo tun bamu haura ba kunne na ya tsinkayo min muryan Asad...
Ban yarda da hakan ba sanda na sake jin shi da dan karfi,cikin yanayi mai fixga na buge hannun fatima na karasa isa wajen,nan idanuna suka nuna min su carmilla a yadda dazu muka gansu noah ne shi kadai,ita kuma carmilla ta dan sauka akan step din kadan ta tsaye agaban Asad suna magana..
kallo Daya na musu duka bance da su uffan ba na karasa wajen su asad din,shi yana kasa bai ko saka kafarsa kan step din pavilion din ba carmillan ce agaban sa fuskan ta a mugun daure..
Ban lura da yanayin sa ba amma na gane isowa ta ne yasa Maganan nasu ya tsaya chak,Asad ya bini da wani irin kallo mai ban tausayi,"..reaction din da ya bada a idanun sa can tell he is feeling helpless,ya lura nayi fayau yasan hankali na ya tashi sosai
Kasa cemin komai yyi ya dauke idon sa sai na dada matsowa ta gaban sa tsaban takaici da rudewa murya na ma na rawa na budi baki zan yi magana,haushin yanayin mu yasa carmila ta dakatar damu,sai ji nayi an daka mana tsawa"..
Hey,i dont have time for this ok?..kai kuma ba so kake kasan abunda ya faru ba?...Sai ta juya sarcastically cikin gwalewa tace ma abokanan ta
"su kalle dump crush dinta wanda jiya ta sa shi bacci a kasa cikin datti,wanda tsaban yana son ta bazai iya rayuwa babu ita ba ya fada trap din ta,harara ta watsa mai tace"alwys ready to give ur life huh?..
Nikaina Ban taba ganin Asad ya bata rai fiye dana yau ba fuskan sa a mugun harde yace Carmilla r u insane, whats all this?
..tace nothing kawai ina tuna musu ne dan tun dazu nake basu labarin yadda na maida ka wawa jiya daga wajen party har a libry...
"Wani lumshe ido yyi yana Sosa keyan kansa,ransa a murtuke yyi furzar iska Yace wawa?...
Cikin yanayin dakewa da karfin hali tayi rolling eyes Tace e,ko baka yarda ba ne?..sai yay shiru mamakin ta sosai ya cika shi sai yaga idanun ta a bushe suke babu alaman nauyi ko kunya...
Tace nice carmilla campbells obasi,..wacce babu kama ta mkarntan nan...kayi tunanin yin wasa da abunda yafi komi muhimmanci arayuwata,shiyasa dole na nuna maka ni wacece ta hanya mafi tsauri,Asad kana da raini,ka rufe idanun ka ka kasa gane nice makarantar nan in babu ni babu wannan makarantar
The buccaners ko ince noah,"..ta nuna shi daga nesa,tace duk a karkashi na suke..kasa aranka Babu wani club sai na carmilla....
"Last term ka zarce ni sosai,har kakejin bazan taba kamo ka bako?yes na yarda baxan kama inda ka kai ba..but my friend
In akuya baizo dakan sa ba igiya ake sawa a wuyar sa a ja shi da karfi har sai ya gurfana
Duk abunda ya faru daga ranar da ka cinye ni a gasar freedom and slvery a kotu,duk abun da nace maka akaina da wanda na fada akan su noah ba gaskiya bane,evrythg is all planned,perfectly..
badan ana tsoron ka ba sai dan a gurfanar da kai..
Nasha gaya maka Ni ba abota ko soyayya ya kawo ni ba amma baka ji ni ba" this is war mr Asad,"i wll be the best,and remain the best in na shiga ranka sorry ni nayi amfani da kai ne kawai dan cimma burina kuma Burin iyaye na ko a wuta yake ni zan cika shi.
Ni baruwana,So if u want ka yafe ma noah nina saka tunda ka nuna zaucewar ka akaina har ta hanyar kusa sadaukar da ranka dan ka taimake ni,ai na baka
Coffe mai dadi ko?toh kayi baccin da zai kankare tarihin sakamkon ka agaban idanuna kenan,im happy u missed this papers,...dont forget nice makarantar..i have alot of ways in bakayi hankli ba xakaa bata sosai da ni....
Ganin mun kafe ta ido muna sauraron ta witout any reaction sai Itama tayi shiru,"
....chan na share hawaye na kamo hannun sa muka koma gefe kadan hawayen sun kasa dena sauko min a raunane cikin rudani nace da shi Asad meya faru ne?ban gane abunda take fada ba..a ina ka kwana?why u looking dirty kidnaping dinka tayi dan kar ka rubuta exams din?jin yadda murya na ke rawa sai yyi saurin rufe baki na da palms dinsa ya girgixa min kai,yaga yadda duk jiki na yake kyarma da alama idanuna sun rife alaman raina a mugun dagule yake"...cikin idanuna ya saka nashi dan na fahimce shi, just now i notice how confused nd angry he look. sai yana jin baxai iya daurewa ba kawai sai ya shiga gaya min duk duka abunda ya faru tsakanin sa da carmilla game da partyn har izuwa yanzu ko tari bai boye min ba,tsaf ya warware min komi cikin fayyace ce min nufin ta na cewa ta hada kanta da su noah ne dan su zulma shi..Yace in har bai rubuta wayyanan exams din ba carmilla ne zata haye,..kuma akan dalilin haka tayi amfani da tausayi na akanta ta cimma burin ta..
Ina faman hawaye Wani gulluton bakin ciki ne yaso yayi chocking dina,araina nace wannan wani irin dabbanci ne? i just tot how cruel she can be akan karatun banza,lahira zata je dashi ne?did she even need to go this far to be the best,?da wani abu ya same Asad fa?...zuciyata sosai ta harzuka ta makance na kasa danne fushi na idanuna a rufe na bangaje shi na koma inda take tsaye tana kallon mu,"i knw she heard evrtyng duk abunda ya fada min sunaji sarai tunda baifi taku biyu ne a tsakin mu ba,"..a zuciye na share hawayena agaban ta ita kuwa tsaban tana jin ta isa sai ta kalle ni kallon walakanci,na dube idanun ta a hankli na furta"how dare you..?tamin shiru Bata amsa ba sai taja min tsuka," warware hannaye na nayi cikin borin mahaukata na jawo ta kasa kusa dani da karfi kuma a wulakance kafin ta hankaro ta dago na shiga kikikfa mata maruka masu xafi masu kara ta ko ina har sau ba ba adadi"..jefa ta nayi ta fado jikin yan uwanta da suka taso yuuu sukayi kanmu,Asad shima ya riko ni yana calming dina lokacin sai naji kuka gaba daya ya dauke chak a idanuna"wani tsawa na dakaa mata nace how dare you?answer me...har yanzu layi take its seeem like marukan dana bata ne Basu gama sake ta ba dan ba karamin gigita tayi ba,"a xuciye na ficke hannuna daga na Asad,na shiga ihu ina xagin ta nace mata wannan abun kunyar ta aikata?ina ilimi anan?yanxun Dame take tinkaho?
nan ta dago a gigice tana ture mutanen ajikin ta Asalin hawayen razana da na borin kishi da tsana suke zirya akan fuskn ta tana huci kamr zata shide,"a hatsale tace mun,bitch u slpd me,u slap me?u slapped me..how dare u?ta wani hayayyako ahaukace zata kawo hannnu sai matan suka jawo ta baya, kokawa ta shiga yi da su,tana cewa sai ta mare ni..ina tsaye kyam ina lura da borin da takeyi asad duk sai ya rasa abun da zaiyi da mu ."surutun mu duk shi ya kaure wajen bakaken maganganu masu dagargaja kimar mutum nake yaba mata akan abun da tayin ban damu ba..and im right shiyasa abun yake cixon brain dinta take dada fita hanklin ta"Asad is her karma..kuma har abada tasan baxata iya da shi ba sai in de cutar sa zatayi,"nayi kokri sosai wajen nuna mata yarinta da kaskanta akan abunda sukayi
Wel not all men who act gentle with girls are flirty some mothers raised thier son's well,nace ta dena rudin kanta akan asad,na nuna mata babu wani abu aran asad game da ita illa tausayi
.. ..anan kusan rabin dalibai suka fara xuwa inda muke dan bawanda baya jin hayaniyar da muka bude...
Carmilla tace lallai asake ta tayi min dukan tsiya tana so taga waye ubana a doron kasar nan,..tace sai ta sa an korani a schl din sai ta wulakantani,nace da ita bata isa na ni nafi karfin ta..
Tace bansan ta ba,to bari ta gaya min ko shugaban makarntar nan a karksshn ta yake,infact tayi cutar,ai baxamu iya kai kara ko mudau mataki ba dan shima shugabn schl din yana da hannu akan haka,da sannun sa aka hada course masu nauyi a rana daya dan su sauke asad...
Ni Ban ko sha mamakin haka ba,dama biri yayi kama da mutum Dada matsawa nayi gaban su Asad yana jawo ni naki sam nace to naji sai taje tayi duk abunda zatayi"nikuwa sai na hallaka ta..
Sai Tace zan hallaka ta?
A zuciye nace eh..i will sure be the end of u..
Nace mata marar hankali,jaka karuwa,har jikin ta nasan zata bada dan ta cimma burin ta...dan na dada cuda mata kunci nace who knws in shugaban makatntar ba dadiron ta bane.
Nan tayi wani kukan kura ta kufce ta nufo ni,da zara zaran farcun ta ta kwarzana min gefen wuya,nayi sauri na riko hanneyn duka biu na wanka mata mari,wani mumunan fada ne ya kaure inda nayi nasaran mata shegen duka na jajja suman kanta na zana mata fuska da wuya da duk inda hannu na yakai ajikin ta,almost blue black with so much agression..ana janye ni ana janye ta .
Da kyar da fitina fatima da Asad suka raba ni da ita,sai kuka take tana amai jikin ta duk na rawa...Asad sai kallon ta yake yi yana jiyo abubuwan data ke furtawa
"Is not my fault i have to do this an i wll do this,sai dai in zaki hallaka ni..
Niko a duk sanda tace hakan nakan jadadda mata sai na hallaka ta akan Asad...altho am saying it furiously and seriously amma cikin raina so nake
Taji aranta nima zan iya fiye da abunda tayi ma burin ta akan Asad.
Har muka bar wajen ba dena diri ba,gashi student kowa yay witnessing wanda basa nan ma duk an shafa musu.But in abu ya shafe su carmilla ne ansan schl authority bata cewa komi akai.
Acikin dalibai in banda fatima Babu wanda yasan asalin kan labarin,kowa dai ya bari akan Asad muke fada.
Sannan carmilla is figthing to be the best,nikuma am fighting for ma brother wasu suce boyfriend...har yau de ba asan matsaya ba sabida masu cewa ni budurwan sa ne sukan kafa hujja da cewa ai anga sunana nadra mahmud ne,nashi kuma asad zain abdulshakur,.so akwai bambanci.
Ranar sai bamuje gida akan lokaci ba sabida ba adede duka muke ba
Inata kukan zuci,driver aka turo sai asad ya karbe motar ya sallame shi,tafiya mukayi mai nisa chan ya kashe motar a gefen titi ya paker baice min uffan ba ya lunshe ido yyi nitso cikin tunani
kusan bayan awa guda sanda hankalinsa ya dawo jikin sa ya juyo ciki a muce ya sa hannu zai jawo ni jikin sa,a hatsale na fincike cikin masifa nace kar ya taba ni?
Xaimin fuskn tausayi na rufe idanu na naki sam daya dame ni sai tas na sauke fushi na akan fuskan sa da mari,kansa ya sauke min kamar maraya,sai da na karkare masa duk abunda ke cina arai sannan na soma masa kuka
Nace daman nasani carmilan nan ba mutumiyar kirki bace,munafuka ce amma asad ka nace mata wai kana jin tausayi,ka rufe idanun ka gashi tasamu dama tana wasa da mutuncin ka.
Na gaya masa halin da muke ciki da kawu da mama akan rashin dawowar nace da shi banji dadin yadda kawu ya furta cewa inayi masa karya ba,kuma duk akan sa nakeyi meyasa bai saurare ni ya rabu da carmilan tun farko ba..
To top it,its been long na loosing temper na a bainar jamaa har inyi fada da zage zage,abun ya kassara min zuciya..kukan nayi ta mishi banyi shiru ba sanda na sa ya gane hakan sosai aransa
"Hanklin sa sosai
Ya tashi,kamar xai fitar da ransa yake bani hakuri yana cewa dan Allah in saurare shi..
Naki sam,sabida kaina ba adai dai yake ba..daya lura da hakan sai ya hakura..sai dai har muka isa gida cemin yake koma yaya ne bai kamata ince xan hallaka carmila ba..
We r lawyers,i knw wht he meant by that....amma sai ban damu ba fushi ya riga ya rufe mun ido sai nake ganin hala yauma ko zaice ba laifin ta bane still amma bai fada ba sai can da yamma sosai muka isa gida,ba wanda ya kalle mu bare ya kulamu haka muka zauna a dodane har kawu ya dawo ya aika aka kirawo mu
Anan Asad yasha balbalin kata'i,sama da kasa kawu sanda ya birkita masa zuciya da maganganu,shidai baice komi ba..anma duk dama yau banajin karfin gwiwa haka na daure dan na taya Asad kare kanshi wajen kawu
..sai dai Duk abanza dan da muka ki sam mu fadi gaskiya mu amshi laifin mu agaban kawu sai ya zamto ko mama bata son amsa gaisuwar asad ayanzu..
Kawu sosai ya hada dani cikin fushin nasa,nima a wuya yake amsani kwata kwata baima san kallo na sau biu
Dan aransa ya qudira cewa lallai asad bai kwana agida ranan ba mukuma munce lallai da asubahi ya fita.
Asad ya biye min a haka amma bai cika tsawaita maganan ba, Na lura dannewa yakeyi nikaina nasan in yyi zuciya zai iya fitar da abunda ke ransa game da kawu..na masa fada na nuna masa koma meye ne ai laifin sa ne don haka Sabida ni sai yaja bakin sa yyi shiru..
Haka muke zuwa schl mu dawo cikin wannan yanayi
karshen ta ma Asad sai ya dena rubuta komi a paper sa sai dai yayi submiting blank in mun fito yace min baijin yi ne
"Raina na baci matuka akan haka..all i can think is carmilla...gani nake kamar akan abun da tayi yasa yake kin rubuta jarabawan..
Da na ishe shi da complain,sai ya nuna min ransa ya baci,ni bansani ba ashe Asad shi kansa ba adai dai yake ba,aynz damuwar camilar ma kwata kwata ba shike gaban saba yadda iyayen sa suka dau abun da zafi shiya ke taba shi..zuciyar sa a cunkushe yake kuma ba don ya so ba yace min nadra ya isa haka, bana son kisake shiga maganan nan bare har kisa ke cewa xaki hallaka rai akaina ya dada jaddawa yace bana so..daga yau ma ya sawwake min kar na sake shiga tsab gar shi da carmilla na barshi shi yasan matakin da zai dauka akan ta...he sai he does not need me on that..aikuwa na hau dokin zuciya"..
Ranar na dade ina yi ma kaina fada akan nuna damuwa ta akan Asad..i just feel i shud let him be tunda dagaske ya nuna min bai bukata ta akan haka.."nayi iya kokari akan haka amma nakasa,wahala sosai nake sha wajen dauke idanu na akan abubuwan dayakeyi da rayuwar sa ayanzu sabida ina matukar kaunar sa.
Ban taba lura ba shima Ba san ransa ba yake nuna kamar bai damu da turani ajikin shi dayayi ba shi sam baison wani abu yaje ya sameni ne.
Da kyar na daure musamman dana ga ya fiye shiru ya kuma kara kaimin shan cigarete dan ya korani jikin sa
finally i controlled my self da kyar na kau da idanu na wajen kin ce masa komi har muka dawo muna rayuwar mu normal
Yau ana saura kwana daya a kammala jarabawa kuma hutu mai dan tsayi xamuje kafin mu dawo scnd year kuma shine final year din mu tsakanina da carmilla babu ko ga maciji,sau dayawa muna cin karo,Asad sai ya dauke kansa ya hade ransa bai ko kallon su ni da nake kallon sun kuma basa iya kallo na
Gulman mu ba inda bai xaga ba..
Tun ranan carmilla Sai ta rika yin abu sanyi sanyi tana lagwas kamar munafuka"..some said she is ashamed of what i did to her..awajen Asad kuma fassarar hakan daban take aransa altho aransan ya riga ya gama kitsa hanyar da zai koya mata hankli,by now aransa kamar ya fahince cewa yarinyar son shi takeyi...
Ranar da muka kammala jarabawa da wuri na fito na same shi abakin kofa yana jirana,i knew har yau baya rubuta komi,fade smiles ya sakar min sai na mayar masa ya amshi hannu na na sako muka fara tafiya
Anan bayan fatima da mukayi wa sallama bamu sake kula kowa ba muka nufi inda muka aje namu motar mu..
*#KUDI...kumbar susa,littafi ne akan muguwan bamugijiya wanda attajirin mijin ta yazo ya auri yar cikin aminiyarta kuma kawar cin mushen ta,ko ta yaya hakan zai faru?..follow#kkshtt//26thmay2020..*
_GA MASU TAMBAYAR FARASHIN SA #300ne_
Yadda zaki biya ta
ACCT 0152983148 @surayyah muhammad suleh GTB
sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!.
VTU transfer ko mtn digits ta wannan number 08060712446
sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!.
GA MASU BUKATAR VIP post or private posts..or that said thy dont like being in grps or cannot coment sabida karancin lokaci da wasu uzurrika.
PRICE for that is #450.
I hope yanzu an gane?..masu tambaya somtimes bana gani sai daga baya,m sincerly grateful to those that paid already🥰.
And POST WILL BE AVAILABLE ON 26 insha Allah....
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top