13:santa diabla


_Toast;the greatest maturity is to master how to remain calm!_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_13...Angel, devil...(santa,diabla)_

*hummmmm i can see that we all emotionally attached sumhow😢jiya kaina ya kama da wuta😔,so many confusions wajen banbance shakuwa,tausayi da so,ga biyayya ga bauta.and yet we dont know anything yet,TUNTUBEN HARSHE ne dai so..lets expect the unxpected...this page is for u MAMAN MUBEENAH*

Har ta mule asad bai motsa ba Jiyayi ya Ya rasa abunda ke masa dadi a ransa,he felt so helpless daya ganta a hakan badon komai ba sai dan yana jiye mata nan gaba ..But why?meyasa iyaye ke sa buri me tsauri haka?nothing breaks his heart da ya tuna cikin kukan ta tace "im doing this for father..baban ta baxai so ba in ta yi wasa".. Meyasa iyaye suke haka ne?ko ba akan karatu ba,mesa uba zai tursasa koya tsanan ta burin sa akan yarsa?

Anan sai ya tuno da rayuwar sa dana mahaifinsa kawu,..cikin kunci ya kada kansa ya kama hanyar barin wajen.

nikuma dake na dade awajen ina jiransa baixo ba sai da fatima tazo sai taja ni muka je aji amma zuciyata bewani kwanta ba,can na daga waya na tura masa tex for the scnd time'..na rubuta asad ina kake ne?pls com quickly.
Ko scnd biyar baiyi ba sai naga replay dinsa na bude na shiga karantawa
"Com bby..look tru the window nd follow me...now...

Cikin sauri na tashi na nufi windown fatima tana kallo na batace uffan ba,na leka sai naga hanya ne da yabi ta wajen da suka fito sai babban step da zai sada ka da can saman benen,..

Dada Lekowa nayi kadan daga idon da zanyi sai na hango sa acn kasa yana haurowa alamn yana so mu hade a can saman ne,banyi wata wata ba na ce wa fatyma ina zuwa.

Da sauri na dauko waya da jaka ta na fata bin steps din nikadai ina takowa sai naji shiru kamar babu kowa,har sanda na kusa kaiwa matakaln karshe na ji wani irin shewa da dariyar daya mugun bani mamaki da tsoro..da kamar zan shashan tar na wuce..Sai muryan carmilla campbells ya doke tsakan kunne ne,tsimewa nayi nayo kyat ina jin sautin su dariyar suke kamar an kunna musu comedy daga tvn aljanna

Molly tace Kawata ke muguwa ce...

Carmila da kyar ta gintse dariyar ta tace kinga molly bana son wannan sunan..Amma ai dole na ci uban noah,altho he is good...dariyar ne ya sake bule wajen sunayi suna tafawa su ukun su

Cike da mamaki Nace what dama wai carmilla tana shiri da noah ne haka?I was like Thank god fati taga yamin sunan sa dazu hala da baxan gane me suke cewa bama..

Maganan Rico nasty ne ya sake jan hanklina sai na leko dan nagan su da ido na, ita kadai ce me faman shan intoxicant sai ta dubi carmilla tace

"U have to be careful girl..

Carmilan sai Tace dont woryy girls,nice fa carmilla,adaora of obasi,the almighty campbells.

Dukan su Sukayi wata shewa..banjin yaren igbo dan haka banji me suka ce ba

Tamkar ba ita ke damuwa dazu ba naga Tana ta murmushin farinciki
...."Am santa am diabla,Ma'ana ita mala'ika ce kuma ita shedan ce.

Nidai ban fahinci maganganun ba,but for sure santa diabla is spain so na dan fahimci ma'anan wannan,su dai basu fito fili since wani abu ba amma haka kawai jiki na ya ban cewa wanan hirar tasu toh lallai akwai lauje cikin nadi,da wuri na bar wajen dan karma susan naji su.

Gudu gudu sauri sauri na haura na same shi agurguje nace Asad zoka ji wata magana?juyawa yyi adan firgit ya ce nadra please tsaya tukun kiji nawa,shawaran ki nake nema..Nace akan me?Yace akan carmilla... Kallo nabishi da shi,nace nima akanta nake magana..,yace oh what abt that?gaba gadi..nace Asad dama carmilla tana shiri da noah ne?yace mene?..nace yanzun nan nagan su akan balcony suna ta shewa da kawayen ta suna maganan sa'..mamaki yasa ya dan matso yace really?.."nace yes.. i dont realy get them anma naji tana cewa zataci uban noah but she still says he is good.

Asad yace and..

Nace naji dayan kawartan tace mata muguwa..ita kuma tace ma kanta santa diabla.

Yace Santa diabla?What does that mean Nace Angel devil...yace ohhh ..so what?u confused me bangane mekike fada ba..nace thats the point nima bangane me suke fada ba...Asad i feel sumthing fishy about them...noahn nan bashi ne dazu yake ci mata mutunci ba how comes shes being ironic about him?

Abun sai ya daure masa kai,but Tsaban ta ruda shi sai yaji ya rasa tacewa,kawar da zancen yyi yace I dont knw wat to think,hala kawai suna tadin shine,kinsan mata da gulma..nace no Asad wannan ba gulma bane..
yace ok..enough,koma miye ne zamu warware shi daga baya ..nace hmmm..."yace nadra bani da wanda zan fada ma damuwata sai ke,actually im worried...inaga bazan sake zuwa brain box ba carmilla needed this more than me tana cikin matsala sosai da mahaifin ta wallhy sanda na tausaya mata.

Sauke ajiyan zuciya nayi Nace hmmm wai Me tace maka ne?yyi shiru kamar be son cewa komai tsawon minti biyar nima ban tanka ba "..ok fine,tunda baxaka fada ba nidai shawarata shine kayi hankali da ita ni zan je class Na juya zan tafin dagaske sai ya jawo ni da karfi sanda na firgito sosai na bata rai irin ko kallansa banson yi....a hankli ya dube kwayar idanuna yace nadrah...na hade rai again nace meye ne?yce to ki kalle ni mana, Fuskar damuwar dake tattare da yanayin sa yasa nayi still bance da shi komi ba shikuwa sai kallo na yakeyi chan sai nace"..bazaka fada min ba?to ka sake ni ka cigaba da damun kanka akan carmilla Allah bada sa'a,wani dada jawo ni yyi sosai kamar zamu goge juna nace asad ka barni haka in tired nagaji da lamarin nan..just then i noticed he look nervous da kyar ya furta bawai baxan fada miki bane,tace na mata alkwarin baxan fade komi ba ne

Asad be taba tinanin boye min wani sirrin sa ba..cike da mamakin sa nace ok...cike da rasa gane ina y dosa a raunane na soma kkkrin fixge hannu daga nashi amma sai yyi sauri ya kamo hannayen duka biu ya dada makalewa cikin nashi cikin yanayi me tafe da sanyin jiki yace..nadra believe me ban taba boye miki komai ba kuma baran fara ba, i want to tell u this..maybe u cud help her too

Wani bin tausayi asad yake ban with much relieve nace ok just go ahead..

Sai Yy composing kansa kamar da wasa ya fara fayyace min yadda sukayi da ita be boye min ko jan numfashi ba

Nikuwa a lkcin wani irin lunshe ido nayi inajin saukar tsananin kishin sa da wani irin raxanan da baxan iya fassara shi ba..
Ya cigaba bao tsaya ba sanda ya kai aya..but Duba da yadda na dawo tin kan ya kammala yasa be tsaya yin sharhi ba da sauri  ya dada riko hannyena,yasan ina mugun son shi so ba lallai na fahimci meya ce din ba.

"Nadra...pls understand this,..dama na fada miki bayin ta bane she even apologised for being rude,am just confused abt evryting tausayin ta ya kama min raina..ita mace ce fa?,but why?meyasa iyaye zasu na ma yayan su haka,all she want is to be the best not even for her self for dad ...can u imagine.

Dannewa nayi Nace hmmm yea,but Asad ka kwantar da hankalin ka mana,pls relax,u cant even trust her did u?

Yace no,but i think i trust her now,i mean a'ah ban yarda da ita ba". ,da chan ne nake mata kallon haka,amma yanzu kamar na fahimce abun sosai,tausayi take ban,rayuwar ta yakansa na tuno da namu,ashe rayuwa iri daya mukeyi?
rayuwar takuri da rashin yancin kai.

Nace ure confused Asad,rayuwar mu danata akwai banbamci sosai

Yace meyey ne banbancin?nace munada yanci sannan babu wanda yatakura mu yce sai mun zama na farko

Yace uhum cigaba da karyan..,nace asad ka kasa fahimtar yarinyar nan,she is just obsessed with being the best,damuwar ta kawai ta buge kowa

Yace haka ne Amma ai akwai dalili,nace kowa ma yana da dalilin yin abu aryuwar sa asad.

Yace ohh i see,kuma dalilin ne zaisa da ya kasa yin irin rayuwar da yake so
Sabida mahaifin sa?
Nadra Look at u look at my brother azaad..duk abunda yake yi sabida farincikin baba ne ba farincikin kansa ba.. why is that?huhn..cikin fushi ya karashe

Bata rai nima nayi sosai Nace,shi Axaad din ne ya fada maka haka?
Shin In tambayeka mana Why r complaining kai Meye bakayi asad?kana fita lokutan da kake so,duk wani abun da kawu ya hani kana aiktawa at ur will good or bad so?mekuma kake nema...yace still i dont have freedom abunda xakayi a boye?.
Ai Yanci har a zuciya yakamata ace ya na nan kema ya kamata ki yanta kanki nadra lets be free sai Na masa shiru.

Cike da damuwa ayanayin sa Yace Farin cikin ki kawai nake so,ina so inga ke da axad kuna aikata abun da ranku yake so bawai ki aje rayuwar ki sabida ra'ayin iyayen ku ba

Tsaki nayi kasan makoshi nace keeo confusinh urself... shiru yamin tsawon mint biu sannan na kklle shi..cike da nitsuwa nace haba Asad, ashe akwai wanda yakai iyayen mu son mu ne?God's love is 70times close to mothers love babu wanda Allah ya kusanta son dayake mana da ita sai uwayen mu,shikuma uba shine mutumin nan daya ke dawwama arayuwar sa yana sadaukar da duk wani farinciki da jin dadin sa don kawai ya sama maka rayuwa mai kyau mai billewa,asad tunda aka haife ka kawu be huta ba,he gave up on all his comfort and satisfaction yay karatu yay aiki dare da da rana in pain and distress dan ya raya ka why must you not worship him againt ur silly desires?in iyayen mu basu cancanci mu sadaukar da wani abu domin su arayuwa ba to waya cancanta?itama carmilla so da daraja iyaye yasa ta take haka..baka sani ba halaa ma ita baxata taba iya yin butulci ma uban ta ba ne shiyaaa ta ke takura kanta,in ba haka ba shin ta taba gaya maka cewa tayi ma uban ta korafi akan abunda take so?i dnt expect u to judge her blindly sabida kai tsakanin ka da kawu akwai matsala nd then it might be ita ba haka bane tsakanin ta da dad din ta...who knows

Sai Yy min shiruu baice komi ba,can kuma yace ba haka bane nad,this is still wrong,is kind of destructive!

Axafafe Nace yes,ur freedom is desructive asad.

..kasan me?
Yancin da kake neman ma bai ma karbe ka ba,bcos all u do is harm self,party shan taba,yawon banza and u dont want to listen to anyone sai shegen ra'ayin ka

Wani furzan iska yayi alaman maganan ya sosa mai rai...yace"What if thats wht i want,nadra farinciki na baida wani muhimmacin kenan arayuwa dan iyaye suna da daraja?nasani nima ai,but atleast abari kayi biyayyar lokutan da kaima hankalin ka yake kwance.....if i dont party or smoke im not hapy,ni rayuwar da zai sani farinciki shine yanci na...Kaga ki nan kullum kina gida kina daki,u dont even knw waht u want,...and i hate that,kuma ynxu haka am also woried for that carmilla,baxata ma iya hutawa da karatun ba,kiga wahalan datake sha tana takura kanta and all she think abt is her dad..oh my god..yayi stressing words din a zafafe yana mai dafe goshinsa

Nayi shiru Na dade in kallon sa bance komai ba cahn Nace hmmmm toh
shikenan think wateva u want to think...but yakamata ka sani ko da carmilla na cikin matsala aganina ta amince da matsalar ne,"

beside meye naka ne aciki?..yarinyar nan bata bukatar ka cos she see u as a n obstacle to her success...amma tunda ka nace da tausayin toh abar maganan kawai,nidai nasan  rayuwar mu dana carmilla bazai taba zamowa iri daya  ba akwai bambamci kawu only want the best for us ba yancin mu yake neman tauye wa ba,kaima kuma zaka zo ka gane hakan.

Yamin shiru Baice komi ba,..nace ni mu tafi...this conversation is over

Ya kalle ni yaga na hade rai da kamar zaice wani abu sai ya kyabe baki ya juya kai cahn yace 'lets go..a tare muka bar wajen muka sauko main hall kowa dai da abun da yake lailawa aransa.

Har aka tashi muka isa gida ba'mu sake dauko wata magana
Irin haka  Sai dai yau ma tunda ya shiga daki yaki fir ya sauko...nasan tunanin halin da carmila take ciki yake yi and i dont wanna fight him nasan bazai wuce ya zauna yayi ta bushe bushen taba ba,to meye ne asad ya matsa da rayuwan yarinyar?,'..well nasan is in mens nature to go after macen da tafiye walakan ta su,and yes men dont go after strong women thy love to support emotionally helpless women againts all odds..

Carmilla kuma ta hada duka biyu hakan yasa ma na dena mamakin damuwar asad akan ta

Amma Ban taba sanin cewa asad bai fahinci komi game da son da kawu yake mana ba sai yau,ga kuma tausayin kanshi dake neman zautar da shi wanda yake dannewa.. dalilai dayawa wanda yasa na kaasa tantancewa.
Amma nasan ayanzu yazama min dole na tsayar da shi akan lamarin carmillan nan,im not againt him in ya temaka mata amma Asad yana bukatar ya fahimnce mahaifin sa kawu kafin yace zai taimaka ma wata na daban
.
Beside ni ban ji ina tausaya mata ba chan cahn ba,after wat i saw today da kuma abunda asad ya gaya min,toh ganin su suna dariyar  yasa sai zuciyata taki ta amince da gaskiyar ta,and cud it be that itama kamar asad take basu fahimci son da iyaye suke musu in sun saka masu takunkumi ba?..ni na san dai babu yadda uba zai haife yarsa yace zai takura mata ta inda yasan xai cutar da ita,..maida kaina nayi akan pillow na runtse ido na sosai,"aiki ne mai yawa agaba na...i have to get up,dole ya zame min na bude masa ido yaga abunda yake dai dai ji nayi Bazan iya zama haka na cigaba da faruwa ba..asad shine rayuwata,he is the love of my life i just cant bear it.

Ko da na runtse ido banyi wani baccin kirki ba,da asubahin fari kiran sallar farkon na diro daga kan gado na,ina sauri ne amma be hana ni saka lallausan 100% coton bathrube din ba,ina matukar kaunar sa ko ba komi in nasa naga yamin das das kamar wata model hakan yana kara bayyana ma zcyta wani feeling din kasaita ayayin da shigar yake nuna min asalin baiwar da Allah yayi ma tsarin jikina.

Agurguje na hada ruwan wanka mai dumi na wanke kaina,har na fito sarari ina tsatsanewa qamshin sabulan wankan da nayi amfani da shi be dena cika min hanci ba,sallatul fajr na fara yi kafin na shafa cream sai na dawo na dora da sallar asubahi,bayan nan jawo stool nayi zama na a gaban mirror,ina kallon kyakyawan fuska ta ni kadai ina tantancewa.nace inyi kwalliya koko in bar shi hakan?u cant really diferntiate tsakanin asalin natural beauty na da na make up duk dama asali ban cika tsawwala wa ba...amma nikaina nasani ina da matukar kyau in banyi kwalliya ba fiye da yarda zaka ga na yi kwalliyar

"Wani shegen ajiyan zuciya ya kufce min mentally nayi murmushi ayayin da kawalwata take rayamin wani abu," blushing widely na ce makaina cut the crab,a ban shirya ba haka nayi kwalliya marar nauyi,just ligh pink powder mai haske na shafa wa fiskata sai na goga oily chappette mai qamshin strwberyy,na bude closet na jawo dan bingel din gown marar nauyi pus pink colour na sakaya black hoodie knited cap wanda ya maida suma kaina duka sukayi baya..

A hankli na bude kofa na leko ta waje all quiet nasan zai kai awa biu kafin zulai ta fito,Hanyar kitchen din na nufa na kunna gas,ruwan zafi na dora na saka medicinal lipton da aka saba dafa ma kawu,ginger da mint na kara akai na jira tafasa daya na juyr shi cup har sanda turirin ya dan sasauta,.

A Kitchen cabinet na dauki mop cup  mai tsayi mai zurfi na daureye kafin na juye lipton din dake faman qamshi,pure honey na zuba amaimakon sugar na juya ban bata lokaci ba na nufi dakin asad da shi.

2mint ina knocking ba abude ba na tura kofar na shigo na same shi yana kwance ruf da ciki'..nayi Alhamdull daban ganshi wani yanayi ba,da kallo daya nabi ko ina kafin na matso ina takawa a hankli idanu na stll akan shi,sanda na iso daf na aje shayin a stoll na xauna gefe da shi kadan cikin sauke ajiyan nunfashi..nace Asad?nayi taping gefen gadon da palms dina naga yyi luf yyi shiru bai kuma juyo ba sai da nasake kai hannu na sai sannan na lura da earpice dake makale a kunnen sa

"...Sautin Hmmm kawai na sake a hnkli na zare kunne daya daga nashi nakai kunne na dan naji me ya saka shi nitsuwa haka har da lumshe idanu"a zato na wakar daya saba sawa acd player a tsakar daki shine yakeyji,ina kaiwa kunne na kuwa sautin muryan sheik abdlrasheed minshary alfasy ya doke kunne na,cikin daddan qira'ar sa cikin  suratul ibrahim mai shegen dadin daya ke tabo kohon zuciya da qwalqwalwa,nayi murmushi again,wani shegen dadi naji araina..

well i dont blame Asad for swaying away now,dan ko ni babbar masoyiyar muryan minshary ne,banda haqqin karatun da zai sauke na kowani harafi abunda yafi burge ni dashi shine shi yakan karanta qur'ani ne kamar yana bayyana mana ma'anar sa a sarari..ga mai imani zai tsorata yyi kuka, game fahimta kuma dole ya dada gane cewa qur'ani littafin Allah ne kuma maganganun sa ne masu daraja cike da hikima da yantarwa,ga wanda ya iya gane ma'anan rubutun arabic da wanda be iya ba minshary ya saukake, somhow dole xaka gane wani abu a ayan qur'ani in har minshary ne yake karantawa,to top it all,his voice is highly mersmerizing dadin daxaisa ki sauke iya karatun qur'anin ki fiye da sau daya a rana..he is at normal speed shi baya hada ayoyi suyi tsayi sosai sai in dole ne,baya sauri sosai so u can easily catch ur breath with him(😉 my fans,he is ma favourite sheik nd Qur'an reciter dont mind me and dont miss out,check out his qur'anic visualiations videos and audios on youtube,im asuming u saying "thanks" already so "ure welcome☺)

Juyowar sa ke da wuya muka hade ido,sake lunshe nasa yayi da sauri kamar wanda kyun fuska nane yake maimaituwa a brain dinsa,'..nayi shiru nima ina jin karatun,dayaga hakan sai ya nitsu slowly ya shiga bude lunsashun idanun sa har ya ware su mai gaba daya ya sauke akaina,"na sake masa murmushi ya kashe min ido a akasale,a kunyace na sauke idanu na kasa motsi shikuma ya kure ni sosai da wani kallon da baxan iya fassara shi ba...har sanda sheik ya kammala qira'ar sannan Asad ya zare dayan earpice din,"..yayi mika bakin sa dauke da addua'..well wannan kam nasan yakanyi dan ko a egypr ma da muke kanana shiya koyamin duka aduaoin safe da na maraice,ina ta wannan tunanin sai charaf idanun sa ya sauka akan cup din dana zo dashi sai ya dage min gira..nikuwa cikin sanyin murya nace..."tea? Na dauko na mika masa,ayayin da ya tashi yaxauna akan gadon yana mai nade kafafun sa"..ba jira ya karbe tea din ya shiga sha da shike ya dan huce sai bai bata lokaci ba ya juye tas acikin sa yana min wani irin kallon gefe da idon sa guda daya,shidai bazai ce min ya gode ko ya yaba ba anma wani irin sace zuciya ya iya da salon sa na nuna yaji dadi sosai danayi masa hakan.

Forget abt the ginger and herbal lipton"tafashen mint da pure zuma maganin kara ilimi ne,many scholar have proven that mint da honey suna warware jijiyon dake kara kaifin tunani da iya rike karatu cikin sauri..

Asad yyi yunkuri kamar zai aje empty mop nikuwa har na sake jiki na xan gyara zama charaf sai naji ya wani finciko ni na fado kan kirjin sa, a dan firgit na dan tura shi na bata rai,shikuwa fuskan sa dauke take miskiliyar dariya yace wai kinyi mafarki na ne?..a shagwabe nace stop it da Allah..ya dada manna ni da jikn shi,nace Asad ka bari mana,ya tallafo waist dina a hankli yana matsowa da fuskan sa ta gefen kunne na,dede kan kafada ta ya ajiye kansa yana mai sake slight breath cikin sauri na runtse idanu na sosai,kirji na ne ya shiga bugu batare da na sani ba ma jiki na yafara kyarma sai naga nafi mayar da hnkli na akan zazzafan numfashin da dake saukar min da feeling din dake sakani sake asirtaccen goose bumps,"..zanje daki...yace akan me?ba mafarki na kikayi kikazo ba,oya tell me what happen?xan jnye jiki na naji ni dan dam kamar zanyi kuka nace toh ka sake ni..nifa tea na kawo maka"...yace and?na turo baki cike da shagwaba na matse bance uffan ba yy murmushi ya tabe baki"baxakiyi magana ba,ok to mucigaba da zama ahaka ,nace no pls,ai ai kaima kasan meya sa nazo ko?,dole ne in zo in duba lpyar ka,jiya baka ko ci abinci ba...jin haka ya sa naji Ya sake ni da dan sauri,nikuma sai na juyo cikin wara idanuna ina duban sa kamar bani ke gudun jikin san ba,"yace nadra kikace dole?

Na yi rau rau da ido sai ya girgiza kansa kawai yyi yana me kare min kallo,yace hmm fuska ba yabo ba fallasa sai yyi kwafa yace ko da shike ance wai zaki aure ni,i gues thats why na zama miki dole ko?... a baxata na galla masa harara..cikin sauri na dauke kaina na hade raina kasan makoshi nace ohhh maganan banza xaka fada min? banko karasa ba na sake kara a firgit zan mike...a mugun firgice na  juyo sakamakon tsakura ta da yyi,Asad bana so,na fada cikin muryan da yayi kama da wanda zatai kuka."

Yace baki so ko baki sona?..cike da turo baki nace both..nidai kadena .

Yay dariya mai sauti yace To kema ki dena,nace mene?yace takura kanki akaina mana,kamar zan cinye sa na hayayyko cikin harara nace wake takura kai akan ka?kai din wa
Hannu na ya capke abazata ya riko ya dora akan fuskan sa queit serious yace ga ki? mama cewa fa kawai tayi mun dace,hala hala in mun girma muyi aure,shikenan sai abu ya dawo official?

Nace kuttt,waye ya dawo da shi official,yace ina wata?toh ni dai ba ruwa na,tsaban takaicin sa ji kawai yayi na maka masa pillow a krji,na fizge tsaye a masife,a duk dama ban yarda Asad baya so na ba amma nakanji fargaba sosai in yana cewa hakan akan tarayyar mu.

Nace akace dakai dan haka nake zuwa wajen ka,ya boye fuskan sa a pillow cikin neman tsokana,na hade rai na kwace pilown na jefar,nace wayake rudin ka?ure not even the deal..ya wani fashe da dariya,..nace im serious da munin kan nan ma wazai aure ka?ure so so disquisting nd useless..,ya kure ni da ido dan yaga ko alaman wasa da dariya babu ayanayi na.. yace to shikenan bude cahn ki ban kwalin taba ta jiya dama ban shaba..,'nace inyeee?ka ma raina min hankli aikuwa nayi wuf na juya kan drwer na jijiga zan bude buri na nayi seizing tabar sai naji shi gam gam a kulle,..tsakin dana ja ya sa shi dariya yace taaaaaaah  i gat u?

Ai sai ki bar mumunan yaron yy kashe kansa why are u angry at my ciga..wato dan in na mutu ba wanda xaki aura ko?

"Nace really,to ka mutu man,inma me kammanin nake so i wll marry azad..ai shima dan mama ne ko?...daga cewa hakan sai naga yyi shiru bansan meyasa ya dena murmushin ba daga baya yace nadra just admit it na fiki gaskiya akan komi...cikin kin sarewa nace"ure so useless..ka kasa fahimtar komi dai..kaifa dan uwa ne Asad,in na kula da kai ma duk yiwa kaine...ya sake yin dariyar yace kai da kaya duk na wuya ne ko?..naja tsaki...anan na hade raina Sosai nace
Im being serious here,na kalle idanun sa,yes i care about u Asad,amma bawai ina takura ka bane dan wani abu," ai ko jiya ma na lura ne baka jin dadi,and u know zuwa party da shan taba sam sam baida kyau....shiyasa nake
Yawan magana

Sai kawai ya kyabe baki playfully yana kashe min ido,cahn yace And?

Nagane so yake nace ina matukar kaunar sa,sai na hade rai Naki na biye masa...

Haka kuwa Yayi ta tsokana ta,some of his words are actually deeply affecting my feelings amma sai na barshi awasan daya dauke sa.

Atleast he is smiling so broadly now,naji dadin daya kasance nice na sanya shi cikin wannan yanayi da safe nan,dagan gan na dada bata rai sosai na ja gefe kamar dagaske raina ya sosu da wasan dayake min,iya yi yayi ya gano ni amma haka na cizge naki sam,cahn dayaga na kafu wani ajiyar zuciya ya sauke salon rarrashi ya sauke muryan sa ya dafa kafadu na slowly yace,hey..na basar shi na ki na juyo,karshe ma na sunkuyar da kaina kamar anmin mutuwa..hnkli atashe yace ya salam Daga wasa sai bata rai?..toh ki kalle ni mana..na dada share shi..yasan bana son tickels dan haka shi ya min a baxata wanda ya sa na fashe mashi da asalin kuka na tashi da sauri kamar zan bar masa Wajen azafafe sai ya finciko ni jikin sa...'hey hey,ya shiga shafa fuska ta cikin tsumayin kaunata daya ke yi aransa wanda bai san da shi ba,da kyar na nitsu sai de ina kau da kai ne shima yana cusa min fuskan sa a haka dai har sanda yaci nasaran saka kwayar idanun sa anawa muka lume cikin idanun juna muka lula duniyar gajimare...a hankli hannun sa yake shafa gefen fuskata kamar mai gyara tsillin suma na daya dan fito"giran sa ya dage cutely tare da sake sautin muryansa cikin sanyi da karairayewa,ararrabe cike da shauki ya furta"hey,..that..pulchritude...(Hey that physical beauty)

Wani sanyi ke ratsa zuciya ta..a Lokacin na dade da suman zaune ajikin sa,duk jiki na yay sanyi dazun amma ina yunkurawa zan dauke ido ya fauce hannu na dacewa '"hey am sory..na bude baki kenan kamar walkiya naji saukar cold nd vibrant lips dinsa akan nawa quickly yayi brushing light peg akai,tsaban bugun zuciya na lunshe ido hawayen tsoro da fargaba dakansu suka sauko,shikam be damu ba..jin hanayen sa nayi yana tarewa da yatsan sa.,"nadra,pls ya isa...karki min haka mana,in farinciki na tayi hawaye nikuma me xanyi kenan?..u have no idea how much u mean to me
Meyasa xaki sani agaba kina min kuka?nifa ba hakan bane ya dameni kawai kiss din ne dayayi min bemin ba..still bance komi ba na cigaba da hawaye sai Ya tallafo fuskata cike da sigar rarrashi yace akan auren ne?ido na kamar zay fado kasa ayayin dana balla masa harara..hey Im just jokin ai kinsani ko,infact am ok.. Nd seeing u this morning make me so happy babu mahadin shi..u wanna tell me what u want?baby fadi
Duk abunda kike so yanzun nan zan miki..i promise

Tausayi ma yaban da naga ya kawar da wasa a fuskn sa a karo na farko yana lallabi dan kawai na bata raina ina kuka..

This became an oputurnity for me sai Na dago da kyar cikin shagwabben yanayi Nace r sure?

Yace yes name it...

Nayi shiru can,na kalleshi a marairace kamar marainiya
Nace Asad,yace uhumm say it...

A sanyaye Nace"..Nide bana son abunda zaisa ka rinka kasancewa cikin damuwa

Yace i know..,

"So i want u to pls,listen to me

Yace ok

Nace Asad,ina so ka dena shiga harkan wancan carmillar, i mean tunda ita dakan ta tace ka kyale ta sai ka hakura,nidai i want you to face ur own life..ga abubuwa dayawa wanda zaka iya dubawa..kamar shan taba,yawo..ga kuma kawu.. Pls...kaji?na dada marairaice masa

Shidai Baice min uffan ba Kusan minti goma yana ta kallo na,har na gaji nayi lamo gwanin tausayi akan kirjin sa...

"Chan sai na farga cikin juyi sakamakon jin Hannu sa dake yawo acikin nawa,da dan karfi ya jawo ni a hankli ina kallon sa har ya dora ni akan kirjin san da kyau inda xan ji bugun zuciyar shi

Wani shiru ne ya sake ratsa tsakanin mu ya lunshe idanun sa tsam kmar me naxari cahn ya kuma budesu tare da sauke su akan nawa

Yace In na kyale carmilla shikenan? A langwabe Kamar kyanwa Nace dashi eh..witou any delay yace ok I will do as u say.. kinji?...a baxata nayi murmushi shima ya maido min ..
#Pls i wanna have somtime with ma family today shiyasa zan aje page da safe but i wll be coming online time to time to check on ur coments.
#...tuntuben harshe mai cike da sarkakkiya,..ina fans din campbells ne pls who understand carmillas reaction today?why is she ironically laughing? atemaka amana bayani..

Team nady...😪😪my pppl me kuka ce ne?im emotionally unhappy,wai meyasa maza ke wasa da feelngs din mata ne musamman in suka gane suna son su?
Shiyasa bana team asad..buut lets wait and see..bahaushe yace yaudara yana daya daga cikn sunnonin soyayya..isit true?😪
Karma is a bitch fa Asad beware👹👹

Floor is still open for purchase of kudi kumbar susa..contct me @08060712446 to get added.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top