12..east meet west

*♡TUNTUBEN HARSHE🌺*
_The voyage within a heart_

*WATTPAD@SURAYYAHMS*
_Brilliant writers Association_

_Toast:Be humble nd neva think ure better than anyone,for dust u are and to dust u shall return!_

_Any resemblence of story or lifestyle shud be considered as a coincedence!_

_12...when east meet west_

*This is for ma ppl at SURAYYAHMS coment room(real tuntuben harshe fans),hmmmm im speechlesss jare😭❤*

Bayan fitar su wajen ya dawo daga hm sai uhm wasu kuwa Har muka bar wajen basu dena maimaita zagin danayi ma su molly suna dariya ba,...

Nida asad Tare Muka raka fatima har gaban motar ta munata surutu Asad sai yyi shiru kamar bayajin zancen mu...

"Im so pissed,amma haka nake dannewa dk da haka duk abunda nakeji araina game da carmila shi nayi ta fada ma fatima..,alhmdull ko fatima bugaje ma bata musa min ko daya ba."Nace neman ilimi hauka ne?wannan ai bakin ciki ne kawai da nuna hassada da rashin tawakalli irin nasu na tabbabu.

I can understand in mutum yaji haushin kansa dan baisaba da xuwa na biu ba,amma meye dalilin ta na ta kurawa rayuwar Asad?nace mace ta sake haka tana marin namiji ai rainin yyi yawa,niko in har ina da rai tayi na karshe kenan..Kuma in har halin ta kenan baxamu taba shiryawa ba.

Shidai Baice uffan ba har muka dawo gida duk ina lura da shi,So nake shi da kansa ya jawo maganan kafin inyi masa tas tas"i tot he said she is his friend?bayan ni banga wani kawance awajen ba sai tarin raina sa da tsanar sa datayi..all for what? cikin raina na furta ina ta bambami kallon sa nake har ya kammala shan ruwan sanyin daya dauko a fridge.

Bayabo ba fallasa shima ya kalle ni nima sai na masa shiru,shidai be nuna min bayajin haushin behaviours din carmila ba haka ma be nuna alaman yana bin bayana ko baibi ba..this has left me confused a bit cikin dauriiya nace da shi"..miye kake kallo na..Are u eating?...atake ya girgiza min kai alaman a'ah,sai yayi hamma kadan tare da sauke ajiyan zuciya..nadra?nace naam,a hnkli ya furta sai da safe...cikin wara ido na kalle shi nace what? baxaka fito ba ne?Yace ehn,i need ma time alone..kinji?..sai bance uffan ba na bishi da ido har ya juya ya barni anan ban motsa ba

"Huhhmm...na sake wata gajiyayyr ajiyan zuciya,Araina ina cewa Allah yasa asd ya fita a sabgar yarinyr nan da wuri,nidai bana jin na tsane ta but i really cant tolerate her,musamman in abunda nake matukar kauna zata rika walakntawa.

Yau Haka na wuni ina take masa wajen su kawu,gashi sai tanbaya na yake yi akan abubuqa daban daban،karshe nace musu ai dama da ciwon kai ya dawu yayi competition a schl kuma ya gaji sosai shiyasa yake ta barci.

Daga nan Kawu be sake kulawa ba ya cigaba da jin haushi aransa"how lazy can he be,in ya tuno da yadda azad yake da azama da son faranta ma iyayen sa rai sai yaji hankalin sa ya dada kwanciya...kawu ya runtse ido aranshi ya furta Allah ka taimake Dana Azad ka kare shi  duk inda yake. .kullum dai aransa baya gajiya wajen furta hakan.

Nikuwa Har dare yyi nisa banyi barci ba,juyi nake akan gado na daga dungu zuwa dungu,tunanin Halin da asad yake ciki ya gama galabaita min xuciya,chan na tashi na zauna wani sasaaynr ajiyar zuciya ya kufce min...

What is Asad thinking?..i need to figure out..inda hali zan bashi shawara kawai ya dena competition din.

Cikin wannan tunanin nayi bacci,washe gari da safe bayan duk an karya banga asad ba sai na haura dan in shirya inje in same shi,to fitowa nan kenan najiyo muryan sa naji dadi sosai dana gansa a tsakar gida already yana sallama ma kawu zai fice,na dada lekowa naga mama ne agefen sa tana murmushi
,wow,its seems like today is gonna be a gud day,cikin sauri na karasa saukowa dan na ma kawu sallaman nima

Na rusuna a ladabce,nace a dawo lpya..kawu ya juyo ya kalle ni ya dan gyada kai da alaman saka min albarkan shi,"ya kuma tambaye mama ko ina da wata matsala a schl?da fuskan murmushi mama ta kalleni tace dashi babu matsala ai na tanbaye ta,yace to alhandulh in akwai kuyi tunani daga na dawo azo asame ni tace toh daga nan ya kada kafar sa yayi waje tana biye dashi ko kallon asad baiyi ba."he care so much abt me,sumtimes much more than his kidz..hakan kuma na debe min kewar mutattun iyaye na arayuwata shiyasa nake mugun daraja kawu,har ya fita agidan kaina na kasa cikin yabon sa araina..dawowar mama daga rakiyan tace to zaku wace kenan?

"Nace eh,shikuma Asad yadan sauke boyayyen ajiyan zuciya ya gyada kai," daga ni har mama bawan da ya lura da yadda ya dauke abubuwann aransa,tambaya yake meyasa duk wani so da gata kawu baya saukewa akansa?isit a crime to do what he want in life?da kawu yake tambya na...'he just tot ko anya ma tunda aka haife shi ya taba ce masa yay kake bare menene matsalan ka, .but who cares now..,ya ciza labbansa wishing that akwai cigarette a hannun sa yanzu to blow away the dust...Yau ko magana bamuyi ba while azuciyiyon mu daga ni harshi Allah Allah muke mu kama hanyar schl dan mu tattauna abunda ke ran mu.

Har mun fita a falo sai ga mama ta biyo mu da glass cup mai zurfi a hannun ta bansan me aciki ba amma da alama yayo sanyi sosai"...

Tana murmishi tace Kunga madara na aje muku jiya akan in kun dawo kusha Unfutonatley sai gashi na manta..

Duka muka juyo muna mata murmushi,just so that na bata damar nunawa danta kaunar data dade tana killacewa nayi flako na ce ni na koshi..،ai kuwa ta saka shi agaba ta tursasa shi sanda ya bude bakin sa ta bashi da hannun ta she look very happy doing that,daga yadda take kallon sa zaka san tana makutar kaunar sa

Shikuwa daya gane hakan sai Yana sha yana wani sauke nishi dan yasa taji farincikin alaman Madarar tayi masa dadi sosai,"tce Allah ya maka albarka,yyi sauri ya dora mata kiss a goshi,maka  ta kai masa tana murmusawa tace"..baka san ka girma ba ko,irin abunda kake yi kenan baban ka yake gani yana jin haushin ka,Asad yay kwafa yace "kai mama its just a peg,just to show u that i love u...nidai babu wanda zai hana ni kaunarki mama na.murmushi mama takeyi cikin rasa tacewa yace Take care of urself mum sai mun dawo mama tace ok bye,har muka shiga motar bata dena jin farincikin kalamann sa aranta ba..

A hankali yake tukin kamar baze min magana ba sai kuma naga ya juyo ya kalle ni?...da muka hade ido sai na dan murkuda mai baki,yace hmm ya tabe baki yace ohh tsaban an tsane ni ko gaishe yau baza'ayi ba?na kau da kai cikin tsimewa nace ni ban tsane ka ba... Why dint u open ur door?tunanin me haka ya ja lokaci?kasan su mama zasuyi ta tambaya ko?awar ka nawa a dakin?ya dan lumshe ido yy shiru can yace
Nady,...ban kula ba ya kyabe baki yace ...baby nace tunani nakeyi fa..na ce toh ka gama tunanin so what?

Nady i think i have to see that girl once again

"Nace what?akan me?Ita bata zo ta nemeka ta baka hakuri ba sai kai zaka nemo ta wow now i got why,dole ashe tana marin ka...." A sanyaye yace pls enough babe..ki fahimce ni Ni bawai nace zan je na bata hakuri bane,nadra ki lura mana yarinyar tana da matsala..sannan kuma Akwai rashin fahimtar juna a tsakanin mu,.nifa cewa danayi ina son ta ba dagaske nake ba..hasalima bana tinanin hakan araina...jiya nayi tunani sosai akan maganganun da tace akaina...and i really wanna make things clear

Nace hmmmmm to anji, sai dole kaine zaka je ka same ta?dole ne sai ta fahimce ka?ita waye haka?

Cikin roling eyes Yace,Ohhh nady Baki gane ba,nasan dai wasa nakeyi tun farko ai nagaya maki kawai dama so nake in ga ta fadin,but right now i want to clear things up..wallhy har tausayi take ban duk ta wani susuce akaina Besides Ni ba karatun nakeyi ba,who cares in banci law schl ba?tunda tana so kawai  zan bar ta ta samu,but i wanna make sure ta dena kira na da munafuki me fuska biyu..i want her to get it i meant no harm

Jinshi kawai nake can kasan makoshi nace hmmmm...
yace noo,pls dont hmmm me naddy
Nasan kina jin haushin ta amma dan Allah ki fahimce ni,nace ok..2scnds ina shiru,can ya kalle ni da wutsiyar ido yace nady inje?..na gyada kai nace fine sai kaje ka same tan...yay murmushi ya harare ni.. Na maida masa nima na hade rai cikin wasa nace amma da sharadi..hannun shin daya ya bari akan stirn ya juyo da shi ya kalle ni a miskilance,"..asad in har kaje ta sake marin ka bazan kyale ta ba,i mean it...."'dan dariya yayi ya kwalo idanun shi,yace inye?toh soryy mrs Asad,ba mai mara miki ni,sai yay dariyar sosai yana kallon turo bakin danayi yana mai kara gudun motar,sautin wakar "breathless"na shyne ward ya fara playing yana miming da sweet voice dinshi yana bina da wani dan iskan kallo yana murmushi"while he take it as nothing ..a fanni na kuma all this are confusing my heart,wani bin asad in yana min abu sai inji a duniya babu wani sai shi" ya cigaba da wakar sa..nidai bance da shi komai ba,a hankli dauke kai na ina kallon window blushing very shyly inajin kalaman nasa wanda kamar feelings dinsa ne yake bayyana min azahiri..

Muna shiga harabar schl ya sauko ya bude min mota ya riko hannu na as usual,daga nan muka isa aji nan na lura kusan kowa ni yake kallo ana famar tuna abunda nayi jiya,..

Ban wani kula ba har aka tashi,yau carmilla batazo ba Haka shima Asad ya wuni neman ta bai ganta ba wasa wasa har tayi kwana uku batazo ba su molly ma sam basa son kulashi musamman in suka ganni awaje ko tsayawa basuyi, na lura hakan sosai ya so ya dame sa amma baison cika nunawa.

A rana na hudun,mun sauka kenan a mota zamuje schl market fare mu ci junks sai muka ga cunkuson mutane..

'Get away from me..muryan carmilla ne ya fargan da shi da sauri yace min come lets go ban musa ba na bi bayan sa.

"Wani dalibin muka gani,wanda kwanan nan mukaji kishin kishin cewa ya bude nashi kungiyar and abun mamakin shine nashi kungiyar ma is strong kamar dai na carmilan.

Shine yasata agaba da tsokana bisa abunda tace nacewa xata bar ma asad brain box,gashi babu su molly anan ita kadai ce,sai kokarin tare hawaye takeyi amma ina...

" gayen Yace Yaga tun ranar data haukace bata zo ba ko lpya?taki ta kula shi,..dariya yayi ya fara maimaita mata zagin danayi musu in an embrassing way..iya dannewa tayi sai ta dada share shi..xata wuce ya jawo arms din ta tare da dangwala ta gabansa kamar xata fashe ta nunasa da dan yatsa amma tsaban fusata bata iya cewa uffan ba, sai yace mata shikenan ya fasa tanbayar tunda tanajin haushi anma ya maganan barin ta brain box club?..kau da kai tayi dan abun yana bata mata rai matuka,koda ta daure ta budi baki zata amsa sai ya tsare ta cikin kwaiwayon muryan kukan datayi ranan sai ya ke sake  tsokanar ta,bata zubda hawayen ba amma Abun ya ci mata rai sosai har jikin ta ya shiga rawa bata sani ba

"Gayen is really anoying sunan sa noah scot,club din daya ke son budewar kuma shine "the law buccaners'..a wani tarihin ma ance shi dan cult ne dan kungiyar bucanners suna daya daga cikin the most dangerous cultist nd confranternity grop a kasar nigeria,dede zuwan mu wajen da asad mukaji yana ce mata tunda brain box ya fadi kasa shi  zai bude club dinsa..me zafi..and he wont take her becos she is not invited...Asad yaji wani iri duk dama shima hakan tayi masa a farko

Sai ta kasa cewa komi duba da yadda mutane ke kallon su,koni taban tausayi shiyasa da ta wuce Asad ya fara bin bayan ta ban ko bishi ko na hana shi ba.

Basu tsaya ba sai bayan wajen pool din mu,babu kowa anan for now dan wajen akwai sanyi yanzu ne ma hasken rana yafara budewa,a gaban ruwan pool din carmila ta tsaya tsam kamar wacce bata gansa ba ta fashe da wani irin tsumayin kuka mai ban tausayi,yayi shiru yana kallon ta
For some moment He cant even believe that duk binta dayayi abaya har suka iso nan bata ma lura da shi ba,"wani irin kuka kawai takeyi tana rirrike jikin ta salon da zai bada duk wani mahalukin dake kallon ta tausayi,"hakan kuma sosai ya taba kwalwalar Asad,"..sun kai minti biyar ahakan sai can sai ya lunshe idon sa ya taho kusa tausayin ta ne ya cike masa kirji..a hankli ya matso ya miko hanayen sa ya jawo arms din ta tare da cewa carmilla?cikin shako tattausan muryan san ta rufe ido ...Sai tayi tsit amma bata dai juyo ba,da kyar ya jawo ta yana rungumar ta ta dada fashe masa da kuka mai sauti  "ya rasa meke masa dadi musamman yadda hannun ta yyi karfi jijiyon ta suka taso ,hakan ya dada daure masa kai sosai he felt like she is heartbroken nd sad bata ma cikin hayyacin ta,daurewa yyi da karfi dan ya dago ta amma sai yaga taki ta sake shi ta dada rungume shi sosai..
Kasa yin komi yy a sanyaye ya shiga cewa ..,"its ok,kidena kuka.. i wll talk to him if u want...ta cigaba da sheshekan ta batare da ta kwace jikin ta ana shi ba, a hankli ta shiga furta what did i do wrong?im just being serious here hakan laifi ne?babu wanda yasan meyasa na dage ma karatuna,why does my litle failure become a cursed kusan kowa yana min abunda yake so kamar dama jira na akeyi.! ..asad shiru yy,sanda ta maimaita hakan sau ba adadi cikin kuka sannan Ya taba ta dan ta farga ta ganshi ta san shine fa awajen,sai yasa hannu ya dago chin din ta da palms dinsa,cikin nitsuwa yace hey look at me..da kyar ta iya dago kai ai kuwa suna hade ido tayi saurin kau da kai ta ja wani karamin tsaki mai nuna tsana a hatsale ta juyo kamar xata bige shi,but da tazo xata wuce sai ya fizgota ta fado jikin sa.."get away from me... ta daka masa tsawa cikin kiciniyar kwace kanta..kirjin sa na diff diff sai bugawa yake cikin sauri amma haka yaki fir yaki ya sake ta,hawaye take tana kokowar kwace kanta but da taga ba sarki sai Allah sai tayo lamo ajikin sa idanun ta a rufe ta soma  maganganu cikin sheshheka da nuna ta gaji da rayuwar ta.."voicing out how badly she need to be the best tace "i want this for father,nasan baxai barni ba in nayi wasa..i must win this..

Tsaban tausayi muryn asad har yayi sanyi,yace Shushhhh...da kyar sai tayi shiru,
..batare da ya dago ta yace mata ta yi kkri ta cire hakan aranta in ba haka ba abubuwa da yawa baxata gane su ba.Yace pls Live for urself not for ur dad

A zuciye ta dago ta ture shi Tace who the hell are u to tell me that?.kamar me kenan baxan gane ba?i respect nd worship ma dad..duk abunda yace yana so dole ne xanyi..u have to get that too...

Hmm kawai asad yace Kamar maraya ya matso kusa da ita,sincery speakng from his heart yace".. Carmilla Ba rayuwa kike yi ba,ure in pain,ke baki jin tsoro ne?see, bcos of that biyayya makiyan ki kullum kuntata miki sukeyi And u wont get things now Kamar halayyar mutane,sai ya riko hannun ta yay ajiyan zuciya ya kuma dafa kafadun ta camly da kyar ta iya dagowa ta kalle cikin idanun sa ita kan ta tasan yaji tausain ta yau sosai araunane yce "am soryy for what happen,and even for yestade.. ok?ni bada nufi nake miki haka ba,i neva want to humiliate u duk dama niyya ta kenan a farko na karbi position dinki dan naji haushin mari na da kikayi bayan ni ban maki komi ba..asali na shiga gasar ki ne sabida friend dina fatima amma badan ke ba...u did embrassed her that day kuma banji dadi ba...sai Abunda kika fada jiya akaina shima naje nayi tunani,i admit na yaudare ki akan bana karatun jarabawa sorry again,..sai tayi shiru ta dan kau da kai bata tashi sake kallon sa ba sanda taji yace actually cewa danayi ina sonki da duk abunda nakeyi domin ki shima karya nake..,but i swear to u am not fake now i feel pity,banso inga mutum yana takura kanshi da rayuwar sa..i just want to get to know u please.

Yana ta maganan amma Bai sani ba in shock take kallon bakin sa zuciyar ta na wani irin kuna da zafi..aranta tace ita koma yaya ne bata so ace Ya furta son daya ce yake mata a matsayin karya ba...so maimakon maganan san yana shigewa kunnen ta sai gaba daya taji bata ma son jin shi amma bai hakura sai zuba yake faman yi...

Yace I respect u,kina da ilimi da basira and i know ure kind...in kinaso daga yanzu bazan sake zuwa brain box dinki ba..and u knw what?..ni nasan kinfi karfin wancan yaro....like a lost dog haka ta sake baki tana binshi da kallo tana ta fama da xfin dake damun ta azuciyar ta sosai jikin ta yay sanyi..duk dama asad ya bata mamaki sosai.

Har itace namiji zai basar?..duk kyanta fuk ilimin ta?So its all fake btwn them,while sumhow she felt sad in tana zagin sa dan harga Allah taso ace soyayyar daya firta ko baxai amfane su har abada da komai ba yadai kasance gaskiya....

A hankli ta janye jikin ta kusa da nashi,tayi tsamm kamar zata ce wani abu daga bisani sai ta rungume hannayen ta akan chest din ta tayi shiru kamar me tunanin wani abu,.

Shima ya kure ta da kallo,wanda ita kadai tasan irin kokarin datakeyi sosai wajen kamewa da nuna kamar yanayin dake cikin kwayan idanun shi basu kafa tarihi a zuciyar ta.

Cikin dauriya,fuskn ta a murtuke tace are u done?..ya bita da kallo a marairaice yace yes...a hnkli tace ok,daga nan juyawa tayi cikin sauri xata bar wajen batare da wani response ba,"sai ya dada cewa pls am soryy..bata kula shi ba ta dada saka kai, jin bai ko motsa awajen ko yayi wani yunkurin biyo bayan ta ba sai ta tsaya chak batare da ta juyo ba tace naji...its ok..."amma zan yarda da kai ne in har ka fita a tsabga ta...and neva tell anyone about today pls act asif dani dakai bamuda wata alaka....i cant be ur friend,so u can't get to knw me ..ni buri na nazo cikawa..
bana bukatar taimakon ka kona wani,in har kana daraja ni to kar ka sadaukar da komin ka akaina,just act asif we are normal student, kowa sai ya saka kansa kawai akan abunda ya kawo shi makarntan nan...cike da sanyin jiki mai ban tausayi ta sauke ajiyan zuciya ta lumshe ido tana budewa ta furta ..'yanzu da kasan menene burina,will u pls let me face it?Wani shiru ne ya gifta baice uffan ba sai ta juyo kalar tausayi ta dubi kwayan idanun sa muryan ta har na rawa tace
"...Am sorry...for being rude to u..

But Pls do not tell anyone abt today,by the way i am carmila campbells obasi it nice meeting you...

Cikin danne abunda yakeji na tausayin ta yayi murmushi me ciwo,Yace Asad zain Abduldshakur....

dan karamin murmushi kawai ta sakar masa daga nan ta juya ta barshi a tsaye bata sake juyowa ba.
#haaaaaaa let me see todays arquements...nidai nace gamu ga Allah
*TO GA tambaya ta daya ma fans,wai shin meyasa asad duk da asad yana nuna yadamu amma yayi saurin karyata kalman son daya furta wa carmilla agaban ta ya kuma jadadda amma bai iya fitowa fili yace ma nadra komi game da abunda ke tsakanin su ba duk dama ya san tana son sa sosai kuma yasan tasa aranta zasuyi aure...why is that pls?...why is it that ko a jokes matar sa yake kiran ta amma be furta mata a gaske ba?..,i want to knw the answer am curiously curioss😂🤣over to u MUM ZAHEEN,MAMAN MUBEENA,kawata, Surayyahms novels and all the wattsap groups da nake posting dakaina..nidai nace uhmmm asad din na mugun ajawo ne baibai yake kamar pant din medina🙈 Real maman sudess ta freedoom are u with me?😂🤣.*

*TALLAH*

_"uhm uhm ina yan mata da uwaye  masu bukatar karanta littafi domin samun karin ilimin sanin  istimna'i wato(masturbation )?nau'oinsa,illarsa na fili dana boye?...labarin kudi kumbar susa ya kafa jigo ne da hikiman Allah,zamantakewar Aure,yarda da qaddara da abunda ya shafi sihiri da son duniya'kks littafi ne mai tsada badon kudin da za'a saka mashi sai dan darasun da zaizo da shi wanda suka fiye faruwa agaske shin ko kina so ayi budirin nan dake?TOH👇🏿.._

_MAZA GARZAYA KI NEMI KUJERAN ZAMAN KI A KKS PAID GRP,domin kuwa labarin Kudi... kumbar susa zai fara zuwa ne a ranar Ashirin da shida ga watan mayu 26/5/2020 AMMA Kofa a bude take ga duk mai bukatar biyan kudin labarin iyanzu".FARASHIN SA #300ne kacal,zaka iya biya direct ta ACCT  0152983148  @surayyah muhammad suleh GTB ko VTU transfer ko mtn digits ta wannan number 08060712446 sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!..hey masoya  abun alfahari inbada kaina a sare domin ku inje gida ince ya fadi😁kuyi kokri ku shigo adama daku don tsabar kauna da nake muku yasa bazan so ace wannan labari ya wuce masoyi na ko daya ba😆ITS GONNA be WORTH..insha Allah!_

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top