10:voice afar


_10...voices from a far_

Bamu sake samun daman cewa uffan ba Jim kadan sai ga cunkuson mutane suna turuwar fitowa daga hall cikin ware ido na dube su sai na kalle shi"..asad ina kuma za'a tafi?shiru yyi shima yana ta leke leke sai can ya juyo da murmushi akan fiskn sa yace "..brain box competition,nayi rau da ido slowly nace ohhh but i tot kace tunda hakan ya faru da ita ba asake yi ba?,hannuna ya dada kamowa cikin nashi yana yunkurin dago ni,..babe we have to go...hala ko ta sauya ra'ayin ta ne yau,i need to be there.kema kinga dole kije kiga ya abun yake ko?..babu musu na gyada mashi kai na tashi na biyo sa muka sauko kamar wata yar kwai haka asad ke bi dani amma ni zuciyata cike yake da son ganin ita wannan yarnyar.

Nasan Asad bai iya boye min komi ba ko min munin sa"araina I was like wat the heck,a duniyan nan har ana kokawa akan ilimi?..thats nonsense..hakan na cigaba da rayawa araina shikuwa sai jana yake har muka isa hall din,Babban waje ne mai dauke da 1000 lush arm rest chairs masu laushi kamar office chairs bt dayake bakake ne dai wajen yayi so eminent and matured na dau minti shida ban dena kalle kalle ba.

"Hy,..mukaji daga bayan mu,asad yay saurin juyowa da murmushi a fuskan sa,mace nagani queit beutiful duk dama na dara ta a hasken fata,dont know why but murmushi kawai naga babe din dake gaban mun tana yi

"Asad Ya juyo ni da kyau sai ya kalle ta,itama batace komi ba,ta zuba min ido bata kifta ba,Kallon burgewan data keyi min bashi ya hana nima Na kare mata kallo ba,"Asad yace uhm uhm cikin gyran murya sai yace mata ques who?...cike da murmusawa Sai ta dan yi kwafa,chan tace ur naddyy?..wani chakk ya dauke numfashin sa gwanin ban sha'awa da ban dariya yace "smart,"..so smart..
Sai ya dada jawo ni kusa batare da ya sake hannuna ba ya manna ni da jikin shi..,"nadra,meet fatima..she is ur friend..Mentally nace ohhh this is the Fatima bugaje'?

murmshi nayi na mika mata hannu mukayi musabaha she seems friendly so ba wani matsala,tace ure welcome babe na dade inajin labarinki nace Allah ko? ..sai na dan kalle shi a sace nayi murmushi
Araina sosai nake jin dadi yadda yau din ya makale min making me look like am irreplaceable to him..bayan mungama gaisawa da fati bugaje..sai fatimar tace Asad mutumiyar ka ce fa ta dawo u have to get ready today tayi scoff daria asad yayi yace tun dazu nasani,but i dint expect that...na dauka da aka manna result karshen abun kenan,cike da tabe baki fati tace karshe?ahh lallai har yanzu baka san campbells ba fushi kawai tayi dan tazo kasa da kai amma bazata rusuna ba ai kowa ya gane ta,'.asad yace toh
mudai bari mu zauna muga dame aka zo,har xai sake magana fati tace "and dont faul ma hand,sai yay dariya yana sosa keyan sa...kallon su duka kawai nake fatima tace min to muje chan ga sit din mu,tare da Asad muka biyo bayan ta,dede xamu zauna kenan naga shigowar wasu yan mata kyawawa su guda uku tarin dalibai guda 8 abayan su..

Hannu na dake sarkafe cikin nashi ya dan matse da karfi dan na farga naji abunda yake fada min kusa da gefen kunne na.

Yace kinga waccan Na farko ta gefe yar fara mai bakin riga.. itace molly brazy,a gefen hagu choklate skin girl mai damammen denim jean itace rico nasty,sai d girl in the midlle wacce  rigar yar cikin suit din ta ne kawai akan skirt,itace Carmilla campbells obasi

'..Nace ohhhhh na karkace da kyau Sama da kasa na ware idanuna boldy na kare ma halitar su kallo sukuwa har suka zo suka wuce ta gefen mu basu ko kalle mu ba.

Yanayin takawar da suke yi a hankali ne amma a bunkase cikin bayyana kasaita da nuna sun bambamta da ajin kowa ta irin sigar daya nuna su yan mata ne masu ji da kansu dan ko kallon arziki basu yi ma na gefen su bare suce dasu sannu.

Na bisu da kallon rainako naja tsaki araina,asad yana jira ince wani abu amma tabe baki nayi dan haka kawai naji basu burge ni ba,Normally kowa yana mu'alar sa ne yadda ya kamata,we are all matured and graduate, chasing for professionalism ya tara mu.

Asad ya gyara zama ni iNa xauna kusa dashi hannun shi still cikin nawa yana dan juyawa fatima ne agefen mu..

Ni Tun da nazo banko kula da kallon bakwanta da akemin ba,aynzu kuma hankali na yafi komawa kan wayannan yaran da ayarin su,..'fati tace sis naddy wayannan ne brain box club members an gaya maki?na gyada kai tace ok"..i hope tunda asad be samu shiga ba ke xaki shiga kinga sai musami namu muma aciki,kwafa kawai nayi na maida mata murmushi,"sai yanzu nagane su tsaf dana tuno da labaran da asad ya ban akan su...dan kadan muke hira da fatima
Har usher ya shigo aka fara fafatawa..

Its fun and very educating amma
Ko dariya carmilla ta kasa yi Duk sai hankalin Asad ya koma kanta, duk wani motsin datayi sai ya fasara aranshi,as usual da aka kagama da brainbox sai aka bada fili ma amsa tambayar da suka kasa amsawa.

Cewar usher in ba a samu mai amsawa ba zaa bada brain box queen fili.

Shawn mendes wato babban abokin gaban carmilaa shi ya soma kawo korafin cewa"su fa suna da brain box king wanda yafi musu ita sosai,dan haka ko  ba'a samu ba shi zasu daga ma hannu ya amsa ba carmila ba...acewar sa ai asad ya fi carmilla.

Alot of ppl cheer to that waje ya dauke da kananan magana in favour of Asad,..".Alokacin sai carmilla tayi tsam ta dake cikin kangarriyar yanayi me daci tana mai cigaba da kallon su.

Chan Ta kalle yan club din nata,ta juyo ta kalle mu,kamar a mafarki sai taji ta kasa dauke ido akaina da asad..

gani na agefen Asad sai ya fara taba mata shedanun dake kanta..."ni ba mace mai diri bace amma nasan kyaun  fuskata da tsananin hasken ftar jikina mai mugun dauke hankali ne,the feeling of who i am struck her,she tot am arabian,take tasa aranta daga saudi arabia na fito..

Wani haderai tayi A fizge tana shirin dauke kai Ji tayi Ta rasa me ke bata haushi guda daya ayau dan har wuya take jin wani abu mai xafi na shake ta har ji takeyi baxata iya controling anger ta yau ba,nikuwa dana ga idon ta ya dau lokaci akan mu sai na kure ta da ido nima ina kallon ikon Allah,araina tun tuni ganin kasawar ta nake yi Asad in ya dan kalle ni ya kalle ta sai ya tabe baki,..

Wani fauce mic din usher datayi a zafafe yasa waje yy shuuuu ana sauroro.

Club din brain box na tane,kowa ya san da haka..kuma ansan tsaban daurin gindi yasa aka bata wannan daman hr aka sashi acikin gurbin karatun mu mai dungurungum,da kuma dan asa mana aranmu cewa itace tafi kowa so that in akazo bata best law in nigeria sai ya zamto bata da yan kushel..

Toh Asad yy sanadiyar girgizan wannan al'lamarin kuma awajen su hakan ba karamin baraxana bane ..tsayawa tayi fuskan ta a murtuke sannan ta shiga bayani..

'Tace bata tsoron baiwar wani,se de taji tausayi ta bashi dama daman da har ya mutu baxai sake samun irin shi ba.

Kafin ta cigaba Kowa anan sanda ya yajinjina ma rainin wayon dake cikin kalaman nata dai aka dada yin mata shiru

Daga inda take tsaye ta dube cikin idanun shi,tace"
har yau itace carmilla campbells obasi,the brain box queen dan haka ita zata cigaba da shimfida dokar gasar..like it or not babu ruwan ta da wanda be kai ma tasa shi a kungiyar ta ba,wani sheigiyar murmushi ya kufce masa hakan kuna ya sa student sara baki akanta duk dama ta toshe kunnen ta amma da kyar ta iya sake hade ido dasu
,...tasha kallon banza kam wasu suna tsaki musamman ma da usher ya shiga bata hkri kamar itace uwar sa

Sai wani jadadda magana awajen yakeyi akan inhar mutum zai zo nan dan ya karu ne to dole ne yabi dokar shugaba carmilla..

Aikuwa hakan aka sassauta mata ba'a amsa tambayar ba sai ita ta amsa dakanta tana wani jii da kanta..bayan ta kanmala sai ta kuma rubuta wani akasa a box din sai tace asad yazo ya amsa aganin ta tayi wayo ne dan kar stduent aji haushin ta da yawa har arenata..Asad  baiyi musu ba ya sake hannu na inata kallon sa har yakai wajen spinner...yayi wining wata paper ta fito amma Bai bude ba ya make a tafin hannun sa,ni banji ko shakku araina ba dan nasan ze amsa koma meye ne,to
Kafin ya amsan ne,yayi takaitaccen bayanin sa..mai sa nishadi but simply formal

Yace"..shi baida ilimin yin gasa yazo ne ya karasa requiemnt dinsa as a a lwyer.
Sai dai shi yana da ilimin bada kanshi freedom, yace i wll neva be part of mental slavery club"dayawa daga dalibai suka cheeering....he said i want to be a lawyer who will set ppl free not a lawyer who enslave his own freedom...kuma ya saka kowa ya maimaita

Lokacin Carmilla Tana ta kallon bakin sa,har ya gama ya fara war wara da tambayan data bayar,cikin ko wani bayanin sa yana jefa mata magana kusan kamar ya gama karanto yanayin rayuwar ta

Sai jikin ta yy sanyi tayi shiru kamar tana so ta gane but ta ina ya fahimci halin data ke ciki?..
Ita dai tasan Mental Slavery,freedom sune kalaman data fi nazari akai in ta tuno rayuwar ta.

But hell no,bazata taba bari asad ya kirata slave insearch of freedom ba..no way..

Cikin rudanin da batasan da shi ba,ta tunkaro sa tana clapping cikin gatse  tace taji yy solving wannan,amma shin ya tuna lokacin datace masa in har sonta yake yay beating dinta a 3days brain box?

Asad Ya sake miskilyar murmushi ya kura mata ido,..harara ta baka mai tace is on..

Tun be amsa ba Sai ta juya ta dube su,..."tace musu duniya dame ilimi take xagawa anmar asad yace makansa baida ilimin yin gasa,"..tunda yacefr he want to set ppl free tace xata kawo gasar da zasuyi amfani da kwakwalwan su dan su warware shi..

No law chapter no section zallan kaifin tunani ne da zai iya tabbatar ma kowa cewa dagske yakeyi he want to set ppl free.

In return tayi masa alkwari,xai shiga brain box club sannan zata bi qudirin shi ako yaya yake..the topic is freedom and slavery,..

A hankli na mike tsaye cikin jinjina ma guts din ta samrrr banga iliimin da zatayi alfahari dashi ba cos duk abunda akayo awajen nasan amsar sur

wasu dai sun karaya ne dar yanayin xafin rai da naciya dake tattare da muryan ta,wasu kam ko ajikin su dan basa kallon ilimin ta abakin komi agaban na Asad..

A Tsakiyar fili aka rantaba doka gobe za'afara case din..
Itace lawya me tuhuma shikuma asad lawya mai karewa.

Daga nan Ni da fatima muka isa inda asad ya tsaya shidai gaba daya a hankare yake da yadda carmillan take satan kallon mu har fatima ta masa sallama ta tafi bata gane masa ba nima da kyar ya jani mukayo waje .

Tin a mota nake ta kan jan tsaki cikinr hirar ta dayake min..

Yace naddy yarinyar bata baki tausayi?
Akan karatun nan fa karatun so take ta haukata kanta

Nace so?..so dai take ta Kashe kanta
,wannan ai kashe kai ne,"im carmilla campbells obasi bla bla bla yadda nayi mimicking muryan ta ya sashi jan hanci na yana mai fashewa da dan dariya.

Yace wallhy tausayi take bani,..nace ohh  nidai bata bani tausayi..i dislike her attitude

Wani sauke ajiyar zuciya Yy yace uhmm,"..kekam ai baxaki gane ba sabida layin ku daya.

Na galla masa harara nace nidai kar ka hada ni da wannan yarinyar ta ina muka zamto layi daya?

Yace kawunki mana..,nace what?me kuma kawu yay,yace seriously kuncika tsoron sa..wai sai wani daban ya hana ku jin dadin rayuwar ku
Ku in the name of rspect,..Cike da dakatarwa nace Asad pls..kar mufara wannan maganan..duk abunda kaga uba yayi ma yayn sa wallhy don yana son su ne..

"Ok i hear,nima dai ince ina son kaina?

Na girgixa kai nace ta ina?kai da ka kasa dena shan taba..freedom doenst even fit u..abunda kawu yake ma shine dai dai ...wani  gwalo idanun shi yy yace but i wll set ppl free
Nayi rau da ido nace set urself first dariya ya fashe da shi yana dan girgiza kansa,baice uffan ba sai sautin kidan dake tashi har muka kai gida.

Yau ma naji dadi sosai,dan tunda muka isa gida muka kimtsa asad yake dakina munata hira kamar shekara dayawa muka dauka bamu hadu ba..time to time ne hirar schl yakan shiga but yafi damuwa da tambaya ta akan familyn mama na da yadda ake treating dina acan

Washe gari da asubahin fari bayan mun gaishe da su mama kowa ya shiga dakin sa ya soma shirya kansa.

Asad ya sa pure white shirt akan bakar wando da farar sneaker bakaramin nuna shi shigar tayi ba,tsaban shigar tayi masa kyai da ya fito kawu tun asama yake hararar sa aikuwa kafin na gama rufe baki naga ya kira shi.
"Cikin mita ya shiga aibata kayan,yace kwaikwayon arna ne wando in ya wuce idon sawu kuma baze lamun ta ba,na kasa karasa saukowa dan nima satin top nasaka akan jeans sai  nasakaya da wata court jacket mai kauri mai tsayi wanda takai iya rabin sawun kafata.

Yadda naga kawu yayi daya daya ma dressing din asad,na shafa ma kaina ruwa amma zuwan mama yasa dan dole nima na fito fili ina ta fargaba,...da mamaki Sai naga kawu be ma kalle ni ba...shima asad din kin tashi yy da alama yau yan taurin kan nashi ne ya motsa baison ya koma ya sauya dresing dinsa.

Haka yyi ta kicin kicin har sanda yasa mama tayi ta sa baki,nan asad ya nade kafar jean din ya dada jan sa sama sosai,duk da haka har muka bar gidan abban sa bai dena bambami ba.

A gurguje muka wuce schll Yau sama yay kyau da kalar zallan bluesky waje yay haske sosai iska kadan na hurowa ...tun daga mota nake ganin student kowa yana harkan shiga cikin aji, har wajen parking lot asad ya aje car din sannan ya fto ya bude min door muka jera tare.

Yau kam Sosai aka tsura mana ido ana satan kallon haduwar mu dan bakaramin dacewa mukayi da juna a bayyane ba.."asad love to hold my hand and pull me closer a duk lokacin da muke tare...
nasan duk yawancin  tambayar su bazai wuce ni waye ce awajen asad ba.ina da kyau sosai,tsiririn fuska da penciled nose da tulin baki kirin din gashi dayayi min saje shiyake dada ruda su..

Duk da haka nasan baxaisa ayi saurin cewa ni kanwar asad bane..so ppl see us more like friends or cousins

Dadin karawa da aka ga fatima ta tarbe ni hannu bibbiyu kuma take riritani..dan ko yau a aji ana lectures  cemin take wallhy sosai nake mata kyau..."tun banson na sake da jin haka har na dan bada kai ina biye mata..araina nace tunda asad ya amince da ita she is welcome to ma heart too...
#hmmmm taskar surayyhms in suka saka ka agaba to fa sai yadda Allah yay😍😍
#hatt off wa coments din mamuh gee fans4
#nd all oda grps dake discussing labarin i feeel you😍😍

_"uhm uhm ina yan mata da uwaye  masu bukatar karanta littafi domin samun karin ilimin sanin  istimna'i wato(masturbation )?nau'oinsa,illarsa na fili dana boye?...labarin kudi kumbar susa ya kafa jigo ne da hikiman Allah,zamantakewar Aure,yarda da qaddara da abunda ya shafi sihiri da son duniya'kks littafi ne mai tsada badon kudin da za'a saka mashi sai dan darasun da zaizo da shi wanda suka fiye faruwa agaske shin ko kina so ayi budirin nan dake?TOH👇🏿.._

_MAZA GARZAYA KI NEMI KUJERAN ZAMAN KI A KKS PAID GRP,domin kuwa labarin Kudi... kumbar susa zai fara zuwa ne a ranar Ashirin da shida ga watan mayu 26/5/2020 AMMA Kofa a bude take ga duk mai bukatar biyan kudin labarin iyanzu".FARASHIN SA #300ne kacal,zaka iya biya direct ta ACCT  0152983148  @surayyah muhammad suleh GTB ko VTU transfer ko mtn digits ta wannan number 08060712446 sai ka tura shaidar biyar ta 08036651119 domin Asanya ka a grop din!..hey masoya  abun alfahari inbada kaina a sare domin ku inje gida ince ya fadi😁kuyi kokri ku shigo adama daku don tsabar kauna da nake muku yasa bazan so ace wannan labari ya wuce masoyi na ko daya ba😆ITS GONNA be WORTH..insha Allah!_

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top