BABI NA UKU

Galala suka saki baki suna kallon Inna da bakuwarta, dan bawai sun gane wani abu bane na maganar da sukeyi. Iyaka sunji ana maganar daya a Tudun wada whilst daya a GRA, that means dasu ake kenan.

Before Inna or bakuwarta could talk; Sakeena intruded their conversation with a high pitched tone. "Inna, ni wai ban gane kan maganar nan ba, naji ance babbar a Tudun wada; Beeba ake nufi ko? Then ita karamar GRA; that is me___only if I'm not mistaking," ta fada tana kuresu da bulgy eyes dinta, dan kuwa she was seething inside. Wato Inna tsabar cin zarafi; they just talked yesterday, that means wato kafin ma tayi masu magana saida ta saka a fara neman masu.

Matar data zo kuwa surprisingly take kallon Sakeena, does this mean they weren't aware of it ne ko me? Dan wani confused look da suke wa Inna was a clear evidence. Itadai bawai ta damu bane, she was only afraid karsu kashe mata hanyar samu.

Rike haba Inna tayi tana flashing Sakeena a 'you'll pay for it' look. Dan she almost kibosh her plans, what if matar taji haushi? "Sakeena wannan wane irin diban albarka ne? Are you trying to tell me bakisan maganar bane ko kuma yaya? Would you shut up and you girls kuje ku fara hada kayanku koko? Wallahi sai na tattakaki, shegiya me bakin banza," Inna ta fada cikeda masifa, da dan turancinta da bai cike cokali ba; wannan dinma dan zaman da sukayi Lagos lokacin da Baba yana direban babban mota ne yasa ta danyi catching up.

Gaba dayansu tashi sukayi suna kallon Inna, flashing her a puzzled look. Basu gane wai they should start packing their clothes ba. Tana nufin sha yanzu magani yanzu za'ayi or what? They can't take this, the idea of being a maid doesn't even find a place in their hearts, talkless of putting it in practice.

"Inna, kina nufin yau zamu tafi or what? Because I really don't get you, naji kince we should start packing our clothes," Habeeba ce ke tambaya fuskarta a hade, dukda dai muryarta cikin sanyi ta fita, but one could tell the rage She's seething within.

Inna kallon matar tayi, flashing her the factitious she could ever curve in her life. "Ina zuwa dan Allah, sun saba da gida ne shiyasa abun yazo musu a haka," tana fadin haka ko kallonsu batayi ba tayi hanyar dakinsu.

Ganin ta shiga gashi seconds passed by, amma basuzo ba, yasa ta kwalla kara hade da dura masu ashar "Wai dan ubanku baku nake jira anan bane? Kaga man yara da iskanci!" She had been roaming around the room, thinking of how she could deal with them. Har sun isa su bata kunya gaban bakuwa? They will really smell pepper today.

"Gamu, Inna," suna fadin haka suka shigo cikin dakin, they were quivering; for they know, nothing could stop Inna from beating the living daylights out of them.

"What was that? Nace menene haka?! Dama baku da kirki dan ubanku? To wallahi idan baku hada kayanku in the next thirty minutes ba sai jikinku yayi tsami," she roared, how her fiesty voice echoed through the confines of the room; it send chills down their spines.

Ko gaddama basuyi ba, a haka ko wacce tayi wajen da kullin kayanta suke. Ghana must go suka dauka kowacce ta fara loda kayanta, wanda bawai kayan sunada yawa bane. Saida suka gama tsaf, dan zuwa yanzu their faces were already wet with tears, they knew; no one could stop Inna from doing what she intended to do.

Inna na tsaye tsakar dakin har suka gama hada kayan "Ku sako Hijabs dinku da takalmi, yanzu zaku tafi. This would be the last time da zakuyi arguing dani a gaban baki na," tana fadan haka ta fita daga dakin. Wani loud wail ne yayi escaping lips din Sakeena; Habeeba ma ba'a barta a baya ba. Dan kuwa hugging juna sukayi, crying their eyes out.

Jin shirun yayi yawa yasa Inna dago dirty and torn out curtain din dakin, amma abun haushi sai ganinsu tayi rugume da juna suna wani irin kukan da almost break her heart. Saurin masking up emotion dinta tayi "Would you girls come out or not? Kunsan akwai mai jiranku dai ko?" This time around, her voice was a little soft; for the sight soften her heart; she also felt like tearing up.

Habiba ce tayi saurin breaking hug din, hade da saka hijab da slippers dinta ta mike ta rungumi yar ghana must go dinta. Sakeena kuwa kai da guiwa ta hade ta cigaba da kukanta; dan she see no reason da zata tafi wani aikatau, all in the name of kayan daki. What's good about the marriage? What if wanda zataje ta wahala saboda shi is not worth it?

Gefe Inna taja, hakan ya ba Habiba damar wucewa kai tsaye ta fita dakin, tana fita tana waiwayen yar'uwarta, dan tasan it would be hard before Sakeena ta fita daga dakinnan, dan taurin kai gareta.

Inna ce taje ta dauko Hijab din Sakeena hade da mika mata "Karbi, saka muje, she has been waiting for you guys. Akwai go slow a waje, Sakeena," Inna ta fada cikin sigar lallashi, amma deep down; her heart is breaking into shards; upon the broken sight of her daughter.

Sakeena ce ta dago bloodshot eyes dinta tana saukesu akan Inna, she tried stifling her tears back; but they were too stubborn to obey. "Don't you think ba'a shiga hakkina ba? Inna banasan aikatau dinnan, what if wanda zanje na wahala saboda shi would not be worth it? What if..," kafin ta ida Inna ta daka mata wata irin tsawa.

"The what ifs are enough, Sakeena! Ki tashi ki saka hijab dinnan ki wuce ko na babballaki," she roared, thrusting her the once milk Hijab that has turned into pale brown.

Sakeena abruptly stood, but instead of ta karbi hijab din, sai ta kara fashewa da wani kukan, her tears intensifying. "Wallahi Inna babu inda zanje. I need to see Baba, Ya Tukur ma; even though I don't show it; I love him. Inaso na masu kallon karshe a lokacin da farin ciki yake cikin rayuwata, dan nasan this would be the end of my happines," tana fadin haka taja baya ta toge, her hands at akimbo; shedding tears in an agonizing way.

Hannunta Inna ta rike, forcefully dragging her out of the room. Amma Sakeena kamar an zubo mata wani karfi haka taji "Inna ni wallahi babu inda zani, I need to see Baba and Ya Tukur!" Bata karashe rufe bakinta ba Suka jiwo hargowar Tukur a tsakar gida.

Wani irin breath ne Sakeena tayi heaving, even though she knew they aren't on good terms with Tukur; but tasan he might help her out. Yana yaye labulen ya gansu tsaye, Sakeena sai sharba uban kuka take, ga kuma infuriated Inna fuming with rage.

"Ke me ya faru kike kuka? Ko shagwabar ce ta taso?" Ya tambaya yana karasawa cikin dakin. Despite them never being on good terms, deep down; Sakeena is his favourite. He would trade the world for her happiness. To curve a smile on her lips, he can kill a being____if that would be the only solution.

Cikin kiciniya ta fizge hannunta daga rikon Inna ta ruga wajenshi, without hesitation; she engulfed him into a bone crushing hug, as she dug her head onto his chest____crying in an agonizing way. "Yaya T, Inna ce wai aikatau zamuje, kuma wai yau. Ni kasan matsalata, wouldn't that be challenging to me? Ya zanyi rayuwa a gidan wasu a haka? Nan dinma yana kare. Kuma she wants us to leave today, kuma ban ganka ba balle Baba," Kuka bil hakki Sakeena keyi, she could envisage herself harassed.

With a heavy heart, he wrapped his strong arms around her, sunan data kirashi kadai ya isa breaking heart dinshi. Patting bayanta ya fara yi, yana drawing soothing circles on her back; kafin ya dago rinannun idanunshi, wanda kullum cikin ja zaka gansu saboda tsananin shan taba da kayan maye___ya saukesu akan Inna, wadda tunda ya shigo ta sadakas; tasan tunda ya shiga maganar to babu wanda ya isa yakai Sakeena saidai ita tayi niyya.

"Babu inda zata, if she wants to; it's okay. If not; then maganar aikatau dinma dukansu sai a barta," he declared with a tone of finality laced on his voice.

Inna najin haka tayi saurin fita dakin tana fadin "Sai ka sakar min di'ya ai ko? Ka wani bi ka mamuke ta," saurin fita tayi, dan yadda taga ranshi ya baci, tasan kan Sakeena ne kadai wannan mood din nashi ke fitowa. To inhar batayi da wasa ba yana iya mauje ta.

Tana fita taje ta rad'a ma Habiba wani abu a kunne, hada share wasu crocodile tears dinta. Habiba nodding kanta kawai tayi tana kara share hawayenta itama.

Hands entwined; Sakeena da Tukur suka fito, with a smirk and a triumphant smile plastered on Sakeena's chapped lips. Saida ya kawo Sakeena har gaban matar, yana mata kallon tara saura kwata, ita kuwa tun dazu data ganshi take tsoronshi.

"Babu inda zata, itama Habibar idan bataso bazata ba!" Yana fadan haka ya kalli Habiba.

Habiba knew this would be her chance too, for if Tukur stands for you in the house, to let them all turn their back on you, that wouldn't be a problem. "Kina san zuwa ko kuwa?" Ta tsinkayo muryarshi, with his intense gaze staring at her.

Ta bude baki zatayi magana, her gaze landed on Inna; as she was clearing a lone of tear that cascaded down her cheeks with her thumb.

"Zanje, Ya Tukur," she answered haltingly, feeling something twinging her heart. Only if she knew; this decision would make a drastic impact in her life.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top