BABI NA TAKWAS

Sakeena na fitowa ta saki wani gauron numfashi, so all she had been dreading would happen kenan? Dan from the looks of this husband, he surely isn't benevolent.

Tana nan tsaye ta rasa abinyi su Hafsah suka fito; hannunsu ta kama tana fadin "A ina zakuyi wanka ku cire wadannan kayan? Come, let me help you kunji?" Ta fada tana kakaro murmushin dole, but deep down; only Allah knows what she's going through.

"Nidai da kaina nake wanka, so you can help them, but not me," Kamal ya fada egotistically, daga ganinshi he's the exact replica of his father.

"Toh fah!" Sakeena hushed. "Hafsah muje dakinki, so Shaheed kai kanaso?" Ta tambaya gana riko hannayensu, tare suka nufi dakin Hafsah.

A kitchen din kuwa, Halima ce ta tsare Baban Shaheed da idanu, dan kuwa ba tun yau ta san halinshi ba"Ina wuni? An dawo lafiya," ta furta a hankali, kasantuwar ta mace ma tsananin biyayya, duk kuwa da hali irin na Baban Shaheed.

"Wacece wannan? Ni fa na fada maki wallahi banasan kayan masu aikin nan. Me zaisa bazakiyi adhering ma words dina ba?" Ya fada in a wrathful voice.

Kara kwantar da murya tayi, "Haba Baban Shaheed, kana gani fa aikin gidannan yamin yawa, kuna ba munyi maganar dakai ba jiya ka yarda? Kaga ga aiki ina zuwa; gidan sai ya lalace idan bai samun cikakkiyar kulawa fah. Kar muyi haka dakai dan Allah, kaji?" Yadda ta marairaice mashi bazai iya cewa Aa ba, dan kuwa ba karamin ganin girma da darajarta yake ba, kuma tsananin kaunarta yake dukda halinshi.

"Naji. Amma kinsan dai halina da abunda banaso, she should make sure batayi abunda banaso ba, kuma banasan ganinta anywhere da nake sannan banaso naga tana mingling da Ya'yana, abinci, wajen...," bata bari ya karisa ba tayi cutting dinshi off with a chuckle and a soft smile on her lips.

"Baban Shaheed duk na sani, karka damu zata kiyaye kaji? Yanzu go and have a bathe kafin na gama abincin, ko ma kai zaka ida ne?" Ta fada tana shooing dinshi waje.

Dan yak'e yayi, dan shi saita kure mutum yake ganin dariyarshi. "Bari naje na shirya na fito, sai na tayaki," yana fadin haka ya fice. Dan ba yau farau ba, sometimes ma saidai ta zauna ita da yara suna kallo yaje yayi girkin ya kawo masu.

Yana fita ta girgiza kai tana murmushi, "Abun Baban Shaheed sai shi," daga haka ta cigaba da aikinta, without any worry in the world. For she knew Sakeena is with the kids, dan ta fada mata kullum ta rika masu wanka idan sun dawo.

***

Inna ce zaune kusada Baba, tunda ya dawo ya tambayi whereabouts din Sakeena ta fada mashi ta tafi aikatau bai kara magana ba, don from all indications he's ruminative akan zuwan Sakeena aikatau dinnan, could he allow her ko kuwa yaje ya karbi yar sa? For he couldn't stand her being humiliated.

Zama kusa dashi Inna tayi, dan kuwa duk wulakancinta idan yana cikin damuwa bata jin dadi. "Naga baka ci abinci ba tun lokacin dana kawo maka, ko baka lafiya ne?" Inna ta tambaya tana tsareshi da fiesty orbs dinta.

Har ya juyo kamar ya amsa sai kuma yaga arguing with Inna isn't worth his time. For he knew the moment he utter a word about Sakeena being a maid, she wouldn't take it easy on his. And her rants are the last thing he wants his brain to consume.

Ganin da gaske fa ba magana zai mata ba yasa Inna dan daga murya alamar ranta ya fara baci "Wai kai bawan Allah tun yaushe nake maka magana ne? Kasan halina fah, danma ka samu ana lallaba ka? To kar kaci abincin, ita zama da yunwarka. Aikatau ne kuma sun tafi, dan nasan shine abunda yake eating dinka up," tana fadin haka ta mike tsaye hade da dusting off zaninta kafin ta shige cikin daki.

Girgiza kanshi yayi yana adduar Allah ya shiryata. Daga sama ya fara jiyo hayaniyar Tukur da matan gidan, dan da alama saida yasha yayi tatul kafin ya dawo gidan, holding a black leather, it was obviously for Sakeena.

Tasowa Baba yayi cikin natsuwa yazo ya kama hannunshi, bai direshi ko ina ba sai bisa tabarmar da yake zaune. "Tell me, what's the problem? Gashi dai kayi shigar kalama, but your actions are saying otherwise," Baba spoke softly, for he knew acting harsh on Tukur won't change a slight behaviour of his.

"Ya zan shigo gida, only to hear those stupid women talking about my sisters being maids? Wallahi I must teach them a lesson," Tukur ya furta a murya irinta yan daba, his eyes were red, lips curved enigmatically as if he would kill a soul.

"Calm down, what they said was true, your mother here wasn't taking it easy on those girl, I tried to reason with her but it's of no use. So yanzu, kindly go out, banasan wani rikici kaji? Ko kafiso kaita fada da matan wasu ne, Tukur?" Har yanzu muryan Baba was soft and calming, dan kuwa baiga use din yiwa Tukur masifa ba, it would only hype him up ma.

"For your sake. Where's Sakeena? I need to give her this, Baba," Ya tambaya yana dago da ledar daga hannunshi, dan kuwa bayan fitarshi gidan saida yaje yayi caca kafin ya samo kudin da ya siyo mata ledar.

Wani irin rueful smile ne yayi escaping lips din Baba "She's gone, ta tafi aikatau din itama," Baba ya furta a hankali, as if the words suffocates him.

Zumbur Tukur ya mike, without hesitation kawai ya nufi dakinsu Inna, not waiting for any permission he barged into the room; heaving. "What was the meaning of that? Na rantse da Allah ki tabbatar kice min bata tafi ba? How could you?! Bayan nace maki zanje na siyo mata ledar nan, were you that desperate?!" He roared, taking a step towards frenzed Inna.

"Kai, mind your tongue yanzu! Zaka fice min daga daki ko saina daka ka anan wajen?" She needed to act strange, not that she is; but to show him she isn't afraid inside.

"Kan uba! So you even have the guts to chase me out of your room? Wallahi yau me kwatarki sai Allah! Dukan da kikama Sakeena would be avenged now!" Without a second thought, Tukur began unbuckling his belt, walking towards her.

Wata irin kara Inna ta saka, ganin da gasken dukanta zaiyi, dan kuwa bayan shaye shayenshi hada bacin rai ke dawainiya dashi. Da gudu Baba ya shigo dan kuwa dama yasan zaa rina. Saurin riko hannun Tukur yayi, but he was trying so hard to get out of Baba's grisp.

"Wallahi she should better call that goddamn woman and tell her to bring back Sakeena. Ko kuma it's of no use, call Sakeena yanzu naji tana wane unguwa, she must come back today!!!" Har cikin brain dinsu sukejin ihun nan. Dakyar Baba ya samu ya zauna kan stool, ruwa ya mika mishi kafin ya dauko waya ya fara dailing number din Sakeena.

Inna nacan gefe, heart beating vigorously Allah Allah take Sakeena ta dauka, if not; tasan yau Tukur sai yayi abunda baaso cikin gidannan. Kafin daga sama suka fara jin ringing din wayar Sakeena daga jikin window din dakinsu. Da kanshi ya tashi yaje ya dauko wayar, yana jifan Inna da wani mugun kallo.

"Wallahi Inna if kinasan zaman lafiya cikin gidannan ki nemomin duk inda aka kai yarinyar nan; else______you know what I'm capable of doing," yana fadin haka ya fice daka gidan with Sakeena's phone in his hand.

"A word is enough for the wise," Baba ya furta sarcastically and sauntered out of the room also; whilst Inna heaved a sigh, slumping on the ground.

***

Yamma ce tayi likis, yaran gidan duk sun tafi Islamiyya, and Halima was in Baban Shaheed's side. Sakeena was all alone, tana zaune ne tana kallo, kasantuwar dakinta cikin main parlour din gidan yake, it was like stationeries room haka.

Sallama taji, it was obvious the beholder of that voice was knackered to the brim. Yana shigowa parlour din yayi slumping on the sofa, ko kallon inda take baiyi ba balle ta saka ran wai zai san tana wajen ma.

Gani tayi ya daga waya yana kira, "Hello Maman Hafsah, na dawo kuma banji motsinki ba, I'm too tired to move a finger....kuma gashi banyi ko lunch ba," Ya furta a gajiye, daga yanayin yadda take maganar, one could realize the love and bond they share with her.

Daga dayan bangaren kuwa Halima ce ta saki murmushi irin halin kaninnan nata, he's so clumsy kamar mace. "Man up mana, dan kawai bakiyi lunch ba shine kake fitar da numfashi kamar zaka rasu? Yanzu dai akwai yarinya nanan kaji? Sunanta Sakeena, kace ta kawo maka abinci, saura kuma kayi mata halin naka."

Scrunching face yayi, curving his lips into a pout "Haba dan Allah, nifa kinsan banasan wani jagwalgwalon mutanen can; kuma dai amanar Mama ne ni, dan hakan kisan abunyi ko in kirata wallahi," yadda yayi maganar kadai ya isa ya nuna he's the last born and probably must beloved.

"Kai Arhaan, yanzu kan mai aiki zata zuba maka abinci sai kace zaka kira Mama? Sharri ko? Yanzu check out the girl, if you're not okay then call me, inama Baban Shaheed abune, I would've come myself, kafin a fadama Mama," ta fada da dariya kafin ta kashe waya, tana kara jinjina halin rigima irin na kanin nata.

Dayake a speaker yasa, Sakeena taji duk maganar da sukayi, mikewa tsaye tayi jikinta har rawa yake; dan daga gani wannan sai yafi bata matsala.

"Na kawo maka abincin?" Kamar ranta zai fita haka taji, ganin wani disgusted kallo da yayi flashing mata.

#Ayshatou
#Beeba
#Sakee

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top