BABI NA HUDU
Wata nauyayyar ajiyar zuciya Inna ta sauke, she thought she won't agree. But dama sanin da tama Habiba tasan she would never go against her words. Da dai Sakeena ce, toh that's where her problem lies.
"Nagode Hajia, zaki iya tafiya da wannan din; nan da kwana biyu zan kiraki ki tafi da dayar. Kiyi hakuri na bata maki lokaci," Inna ta fada haltingly, tana ta yaken dole. Amma cikin ranta, ta ayyana irin bakar azabar da zata gana ma Sakeena har sai tace zataje wajen aikin nan da kanta.
Under the bloodshot eyes of Tukur, matar steadied herself uncomfortably. "Babu wani abu ai, wannan dinma sai mu tafi da ita. Ita dayar duk lokacin data shirya, I'm a phone call away," tana fadin haka ta fara zira takalmanta, ta kare matse yar karamar purse dinta.
"To muje ko? Yanmata," ta kalli Habiba, offering a helping hand.
Habiba zuwa tayi ta rungume Sakeena tana mai zubar da hawaye, itama hugging dinta back tayi, they both can't stop their streaming tears. Ita Sakeena hada haushi ma Habibar take bata, tunda a chance of helping her out yazo; but she choosed to still work as a maid. Saidai sukasha kukansu kafin Habiba tayi hugging Tukur slightly, yadda taji yayi hugging dinta back ne was astounding; dan she never for once thinks he would be this caring in his life.
But one thing about him da basu sani ba; dukda kasancewar Tukur dan iska, dan daba; dan shaye-shaye, bai hada family dinshi da kowa ba. Dan kuwa he knew how they would rape different girls of different ages, even though he wasn't into the raping aspect, but his heart always pains at the sight of a broken girl being raped by his gang mate. That numerous sights of the girls, made him promised to take a very good care of his sisters, sai yasa ko waje ya gansu sai ya masu dukan tsiya ya korosu gida.
"Any slight thing da baki yarda dashi ba, I'm just a phone call away," yana fadin haka yayi breaking hug dinsu. Kamar ya sani, jiya cikin wayoyin da suka sato, bayan an raba an bashi nashi; sai yaki sayarwa, hakanan yaji he wanted to be nice to his sisters. Dan haka daya ya dauka ya dauko daga aljihu ya mika mata.
"Make sure you take a very good care of yourself," yana mika mata yayi patting kanta hade da yawing gaze dinshi to the other side. Dan seeing how she is crying breaks his heart.
"Na tafi Inna, zan kiraki sai ki bani Saky mu gaisa," ta fada hade da juyawa tabi bayan matar, wanda har takai bakin kofa tana jiranta. Da yake sun haddace Number din Inna da Baba, Tukur ne kam no one knows his real number, dan he can call you yanzu, within seconds ki kira kiji kashe.
Crestfallen, Habiba trudged out of their home___with different thoughts rummaging in her brain. Wani numfashi Inna ta sauke, ganin sun fita lafiya kafin ta juyo ta kalli Sakeena; seething with rage.
"Ke kuma wallahi you will regret it, da kanki zakice a kaiki gidan aikatau dinnan dan ubanki," tana fadin haka ta dunguri kanta ta wuce daki. Yunkurawa Tukur yayi da niyya damko hannu Inna dan ya kashe mata warning, amma Sakeena tayi saurin riko hannun, flashing him a pleading look with pouted lips.
"Karbi kema, nasan that's what you have been pouting for," ya ciro wata wayar daga aljihunshi ya mika mata.
Wani irin tsallen murna ta saki, dama she kept mute ne taga ko zai bata ko bazai bata ba. Saurin sakinshi tayi ta fara taka yar rawarta, tanata dan ihunta. Sauran matan dake gidan duk suka firfito, dan dama azabar tsoron Tukur ne yasa da ya shigo gidan kowacce zata shiga dakinta ta kulle, yanzu kuwa da sukaji ihun Sakeena sunsan baya nan, dan definitely da yana nan da batayi ihun ba.
Maman Iliya, wadda itace dakinta ke kusa da na su Sakeena, ita ta fara fitowa. Yaranta uku duka maza, sai mijinta wanda yake aikin carpentry. Ita kuma Maman binta dakinta ne na karshe a gidan, amarya ce batayi shekara ko biyu ba, Yar ta daya Fatima suna ce mata binta, mijinta yana aikin gadi ne a wato babbar ma'aikata. Dakunan duka a jere suke cikin long veranda din dake gidan.
"Sakeena lafiyarki kike wannan ihu haka? Ba naji ance aikatau zaku tafi ba? Habibar ta tafi ne?" Maman Iliya ta tambaya, wacce dama itace tafi poking nose dinta a affairs din daya shafi Inna, sai yasa sunfi fada da ita.
"Nima dai kam haka naji," Maman Binta ta fada when she was coming out of her room.
All their bloods drained at the sight of Tukur, whom was piercely looking at them. "Ohhh wato dan bakin munafunci you all were eavesdropping on matters that doesn't concern you huh? Har yaushe kukaji zasu aikatau?" Ya fada yana mikewa tsaye, taking enigmatic steps towards them.
Kan kace Arr! Ko wacce ta koma dakinta tayi locking, dan ko mazajensu bai bari ba balle su. Yadda Sakeena taga mood dinshi, she knew he wants to be high, sai yasa kafin ya juyo itama ta shige nasu dakin and locked it.
Ganin babu kowa tsakar gidan sai shi, yasa saida ya gama yan maganganunsu irin na yan daba kafin ya fice daga gidan. A haka har dare yayi kafin Baba ya dawo daga kasuwa, wanda yake aikin labourer, duk yayi fiki fiki ya fita hayyacinshi. Sakeena helped him with water and something edible, before he sat down on a mat, resting a bit, before it would be time for Isha. A nan ne yake tambayarta ina Habiba, of which she answered with "Ta tafi aikatau Baba."
Upon hearing that, saida gabanshi yayi wani mummunan fadi, ya rasa gane dalila, but he knew what he's feeling isn't something close to good, but if he dare say it out____Inna!
Bai ce komai ba har akayi Ishai, saida sukayi Sallah sukaci dinner kafin kowa ya tafi makwancinshi. But Sakeena couldn't even close her eyes, she kept having bad feelings about her sister. Had she been accepted? A ina zata kwana yau? Taci abinci? Had she been crying ko ta hakura? A haka dai har dare ya raba kafin eyelids dinta sukayi cooperating tayi bacci.
***
Asubar fari, before she could even tilt on her mattress; taji saukan ruwan sanyi saman ilahirin jikinta, yadda kasan ana ruwan sama. Abruptly, she stoop up, wiping the drips of water on her face, sai lokacin all downed on her___she had bedwetted again! And Inna choosed this way of waking her up. Dama Habiba ce tun kafin asuba take tadata, sai ta tashi ta gyara inda tayi fitsarin kwance da jikinta kafin Inna ta fito, duk dan gudun kar Inna tayi bala'i, but still bata tsira, dan Inna na fitowa tayi tozali da jikakkar katifar Sakeena ta dinga wulakanci tsakar gidan kenan, sai yasa ba ko yaushe Sakeena ke kwanciya saman katifar ba, she prefers on the floor, yadda idan tayi data saka ruwa ta goge, kafin Inna ta fito wajen ya bushe.
Upon the realisation, Sakeena broke into tears, crying profusely. "Wallahi ko kimin shiru ko in tattakaki, yarinya katuwar budurwa dake, but you still bedwet? What a shame on you, Sakeena!" Inna bellowed wrathfully, bawai dan itama bata tausayin Sakeenar ba, Aa, sai dan ta gane kurenta.
Ganin Sakeena didn't move a finger, as she was still crying, yasa Inna dauko dorinarta ta karaso gabanta "Don't hype me up, Sakeena. Ki tashi ki dauki kayan kazantar nan ki wanke su, kuma in the blink of an eye____I want this house clean and clear! Sai uban zauri kamar rakumi yayi fitsari," tana fadin haka ta fita dakin tanata banbami, Baba was hearing all that happened, but he doesn't have a say.
Tana fita Sakeena ta kara sakin wani kukan. Kuka take that emotes sheer anguish, wannan wace irin rayuwa ce? Ita ta dora wa kanta? Ace mahaifiyarta ta mata haka, inaga matar da zatayi wa aiki? She spent almost 5 minutes tana kuka, kafin ta tuna cewar idan har Inna ta sameta a wajen nan, to she will beat the hell out of her.
A hankali ta mike daga zaunen da take, ga fitsari da ruwan dripping from her body. Katifar ta fara dauka da changing clothes dinta kafin ta fita daga dakin; tears streaming down her cheeks, dan har ga Allah abinnan ya mugun ci mata zuciya, bata tabajin ta tsani kanta ba kamar yau, bata taba jin bakin cikin yin fitsarin kwancen nan ba kamar yau.
Tana fita dakin, kafin ta samu kusurwar da zata saka katifan sai ga Maman Iliya ta fito, yawning; as she was stretching her body. "A'ah, Malama Sakeena an malalashi kenan," she sniggered with a chortle.
Sakeena batasan lokacin da she abruptly looked at her ba, "Ya isheki Maman Iliya, you of all people knows I won't take this nonsense! Better mind your business. An malala din, a katifar ki nayi ko kuwa?" Kafin Maman Iliya tayi magana Inna ta duka wa Sakeena wani irin mugun dundu, wanda made her almost spewed out her intestines.
"Dan ubanki karya tayi? Ba malalawar kike ba? Katuwar budurwa dake amma ki saki abu kita uban fitsari? Dallah ni yi maza ki cire wadannan kayan, har katifar yau ki mata sharkaf, idan ta bushe to. Wai mace ce tayi fitsari Amma yadda kasan rakumi," Inna na fadin haka ta buga mata wata irin kwanya, kafin ta dauki buta ta wuce toilet.
Wata irin shewa Maman Iliya ta saki. "Abida kam batayi karya ba, dan tun daga daki nake jiyo zarni, nayi tunanin rakumi ya kwana gidan namu har ya sakar mana albarkaci," she snarled sarcastically, tana yin hanyar da take ajiye robobin ruwanta.
Sakeena stiffened in her spot, dan gaba daya zuciyarta kasa welcoming any feeling tayi. Right there, she believes tunda Inna tace sai ta wahala____no doubt, zata wahala din.
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top