BABI NA HAMSIN DA HUDU

Kwata kwata bata lura da halin da Arhaan ya shiga ciki ba, yan kakkabe kakkabe ta fara hada dauko wayarta tana haske kasan kujerar ko zataga spider din ta kasheshi. Arhaan har cikin ranshi yake kallonta, yadda take abun tana yamutsa fuska ba karamin turning dinshi on yayi ba, komai tayi sai ya mata kyau.

Kamar daga sama ya hango hitilar mota from the opposite side, kuma inhar motar tazo wucewa dan dole sai ta haske motarsu and dole na cikin motar yaga jikin Sakinah. Wani irin wawan juyi yayi before she knows abunda ke faruwa saidai taga Arhaan kusan a samanta, in a second kuma ya danna abun motar seat dinta yayi baya.

Sai a lokacin hankalinta ya dawo jikinta, ta lura da yadda take da kuma wanda take tare dashi and worst; yanayin da suke. Ita tayi baya tare da seat din, shi kuma yana hovering over her eyes dinshi fixed on her boobs. Wani irin yawu ta hadiya. Tasan Arhaan will never hurt her, me ma zaiyi da ita? Ita da yake kallo yana fada mata he hates her? Amma still she's not comfortable.

"Arhaan miye hakan..." ai bata ida magana ba taji karar mota gefensu, kamar motar tsayawa take san tayi shi kuwa cikin hanzari yabita shima ya kwanta a kanta while merging their lips. Baisan yadda akayi ba, yasan motar wucewa zatayi kawai he used it as an excuse ne, Allah ya so su wajen babu mutane.

Wani irin mugun mutuwar jiki take, gashi duka hannayenshi na kan boobs dinta while he's kissing her. Kasa hanashi tayi, she knows it isn't the right thing to do, amma kuma she enjoys it more than anything else. Ganin ya fara wasa da jikinta gaba daya yana neman fita hayyacinshi yasa Sakinah tayi hanzarin raba bakinsu, da lustful eyes dinshi ya kalleta sai ta girgiza mashi kai.

"Arhaan a kan titi muke." Abunda ta furta kenan kafin takai hannunta da niyar janyo rigarta ta maida amma batayi second daya ba ta maido hannun ta saka both hands to rufe fuskar ta. Yau ita ta shigesu, wai me Arhaan yake nufi.

Tanaji yayi yar dariya kafin ya koma seat dinshi still tana a kwancen, ta rasa me zata rufe; eyes dinta ko boobs dinta? "Sakinah dare yanayi, ko sai na saka maki rigar?" Abunda ya furta kenan, ba zancen wasa ko softness a tattare da voice dinshi.

"Aa Arhaan nagode." Cikin hanzari ta tashi zaune tana mayar da rigar ta, time din kuma shi yayi wajenta don ya maido da seat din normal, wani numfashi da taja ta dauka kara kissing dinta zaiyi, he only smiled.

Har suka isa gida babu wanda yace uffan, ita Sakinah bata da burin daya wuce ta ganta cikin dakinta yadda zata sauke duk wata ajiyar zuciyar da take rikewa cikin ranta. Suna isa tazo yin hanyar part dinta ya riko hannunta "I'm sorry, it wasn't intentional." Yana fadin haka ya saki hand dinta ya wuce part dinshi, feeling angry at himself. She will think of him as cheap and someone stupid. Just from seeing her boobs ya wani rude hada abubuwa, tsaki yaja kafin ya rufe kofarshi.

Sakinah mutuwar tsaye tayi a wajen, it was a mistake, baiso yayi ba kenan? Yana regretting ne because he kissed the girl he was supposed to hate? Wasu hawaye taji sunzo mata amma ta danne, she isn't supposed to be sad ai, itama bawai ta ce mashi tana sanshi bane. Wani tsakin taja kafin ta wuce part dinta. Wanka tayi ta shirye tsaf dan saida sukaci dinner gidan Mama kafin suka taho, whatsapp dinta ta shiga a nan taga pictures din da Muhibbah ta turo mata tana fadin akan ta tura ma Ya Arhaan ita bata da number dinshi da yake whatsapp.

Kallon pictures din ta tsaya tanayi yadda suka mata masifar kyau, contact list dinta ta shiga cikin saa kuwa taga number dinshi kuma he's online. Instead of ta tura mashi pictures din sai ta fita ta shiga snapchat dinta, dama Safiyya ta nuna mata yanda ake snapping pictures da filters. Vest ce ta saka even though hannunta nada dan kauri amma armless ce, gashinta babu dankwali sai leggings dake jikinta.

Pictures kawai ta fara dauka ai sai taga sunyi mata kyau, nan ta rika snapping pictures with different poses hada dariyarta. Gajiya tayi ta koma ta zauna kafin ta tuna she has to send wadancan pics din ma Arhaan, bata san yadda akayi ba, dan bawai ta gama iya wayar bane, kawai tayi mark all din pictures din dake gallery dinta, dama su kadai ne. Ta tura mashi, tana turawa kuwa kafin ta lura hada wanda tayi snapping yanzu har sunyi tick kuwa sunyi blue tick alamar ya bude. Ita gashi bata san yadda zatayi deleting ba. Wani gajeren ihu ta saki kawai ta fada kan gadonta, shikenan he will think of her as cheap.

Arhaan kuwa tunda yayi wanka ya rasa abunda yake mashi dadi, dan har yanzu ya kasa komawa daidai, tunawa yayi da maganar da Mama ta mishi akan ya mata alkwari bazai kara barin Sakinah ta kwana ita kadai ba koda fada sukayi dan kuwa akwai wani babban alamari daya faru da ita a rayuwarta yanzu kuma yana hunting dinta, she wants him to take a very good care of him.

Yana cikin contemplating akan yaje wajen Sakinah ko ya fasa kawai sai ga messages daga number dinta, dama ranar yayi saving. Shi wanda sukayi a gida ba sune sukayi catching eyes dinshi ba sai wanda tayi da daddare, ji yayi bazai iya jurewa ba, ko ida kallon pictures din baiyi ba ya tashi ya fita dakin, direct kofar part dinta yabi ya iske duk ta kashe lights alamar tana daki.

Ko knocking baiyi ba ya bude kofar ya iske ta kwance rub da ciki sai dukan gadonta take alamar taji haushin wani abu. Ga shape dinta ya fito yadda kasan mermaid with only a vest and a leggings. "Sakinah." Ya furta a hankali tana juyowa kawai ta fara magana.

"Arhaan wallahi it was a mistake, bansan nayi marking all ba. God, ka fada man baka gani ba Dan Allah." Da gaske take maganar har ranta, ta manta da ko ya gani ko bai gani ba a banza tunda dai gata gabanshi yanzu.

"Na gani, sai yasa nazo na ganki a mutum. Muje." Hannunta kawai ya rike ya fara janta out of dakin. Babu irin maganar da bata mishi ba akan ya tsaya amma yaki, tace she wants her hijab yace ai ba Sallah zatayi ba. Tanaji tana gani haka ya jata har part dinshi har dakinshi.

"To ni wai what do you mean? Dazu kace it's a mistake ko? Yanzu kuma what again?" Ta tambaya tana daure fuska, murmushi yayi cikin ranshi ganin abun ya bata mata rai.

"You're here for the sake of Mama, tace na daina barinki kina kwana ke daya a daki. Me kikaje kika fada mata? Halan ce mata kikayi kina bukatar miji ko? Na lura da yadda kike wani lafewa a jikinta, to gani sai ki cinye ni ai. Ina ganinki hakan nan ashe..." ai bata bari ya ida ba ta fara dukan chest dinshi.

"Wallahi mantawa kayi, kai idan ma akwai kwazzababbe ya kai ka? Allah ya kyauta man nikam. Kuma naga ko hannu na ka taba cikin dakin nan." Ko kallonshi batayi ba ta haye kan gado hada lulluba da blanket, batayi gardama akan abunda yace Mama tace ba, dan tasan Mamar zata iya.

Dariya yayi me isharshi kafin ta hau kan gadon hade da kashe hasken dakin. "Ai kuma yarinya karya kike wallahi, nufinki ki kwana a dakina for free kenan? Baki isa ba." Blanket din ya yaye gaba daya yana kare ma jikinta kallo.

A masife ta bude ido ganin yadda yake kallonta yasa ta maida ta rufe, "Arhaan ka maida man blanket dina, wace irin rashin kunya ce wannan? Har da me zan biyaka? Wai me kake nufi? Naga dai har dakina ka bini ka dauko ni tsabar..."

"Tsabar me? Rashin kunya zaki man ko, Sakinah? Jiyan nan kamar ta Allah ashe dai halin yana nan."

Eyes dinta a rufe still dan kallon da yake mata ita kadai tasan condition din da yake sakata ciki. "Nidai ai ba rashin kunya na maka ba, maganar gaskia nakeyi da hakkina kuma ko? Kiri kiri kana neman kaja man sharri bayan kai ka dauko ni."

"Oh wai dama kinsan akwai hakkin ashe, to yarinya wallahi baki isa ba. Bude ido zakiyi muyi magana, hakkin naki na fasa tauye na baki abinki ko? Umm Sakinar Mama?" Dariya kawai ke cinshi yadda ya lura tayi lakwas ga hawa da saukar kirjinta ya karu alamar tsoro takeji amma kuma Sakinah will never show it to him.

"Saboda me zan bude idona? Kasan Allah karka sake ka taba ni? You hate me ai ko? Kuma wallahi ko hannuna ka taba yanzu sai na kira Ya T da safe na fada mashi!" Bata rufe baki ba tayi hannunshi saman boobs dinta, yet again. Wata daukewa tayi.

"Na dazu ma ai baki fada ba, you enjoyed it ko? Yanzu kam I'll make sure ko sunanshi bazaki kara tunani ba." Kissing dinta ya fara, tun tana tureshi har ta fara mayar mashi, saida taga abun nashi na neman wuce gona da iri ne ta fara baccin karya dan dole Arhaan yayi hugging dinta a haka sukayi bacci. Shi kanshi mamakin kanshi yake, what's happening to him?

Aishatuh is a good girl! Iya iya wo!

Ina jiran comments dinku, nagode.

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top