Soyayya da Rayuwa
Da gaske duk daɗinki da miji sai ya miki kishiya?An ce wannan jarabawar tana da tsauri, tana kuma ɗauke ne da ƙalubaleAmma..Shin me ake riƙewa a ci ribar wannan gwagwarmayar?Ku biyo ni a cikin soyayya da rayuwa ku ji yadda zata kaya…