MAIMAITA TARIHI (DANDANO)

MAIMAITA TARIHI (DANDANO)

129,695 6,315 14

***Wannan labarin somin tabi ne. Za a iya samun cikakken labarin akan manhajar Okada cikin watan Janairu, 2021. In sha Allah****** #1 aure 9th 01 2021Tarihi yana kunshe da fuskoki da dama. Banda na wucewar abunda ya shude harda kasantuwar abunda ya shude a rayuwarmu ta yanzu. Sannan a duk lokacin da aka Maimaita tarihi, farashin yana karuwa ne fiye da kima. Hakan ne ya faru da Maryama-Siddiqa a lokacin da ta dauki alwashin bazata bari ta maimaita tarihi ba duk da kasancewa dukkan alamu sun nuna hakan ne yake shirin faruwa. Bayan zaman aure na tsawon shekaru ashirin tare da mijinta Sufyaan Barkindo Sajoh, sun gamu da kalubale wanda ya sa Sufyaan tono abunda ya dade da burnewa yayinda Siddiqah ta jajirce wurin neman 'yancinta daga rayuwar da ta samu kanta a ciki. Sai dai komai ya kwabe musu a lokacin da suka samu masu kalubalantar matakin da suka dauka. Siddiqa ta gamu da abokan hamayyar da suke neman rayuwarta wadanda bazasu tsaya ba har sai sun ga karshenta. Shin zata zakulo kanta daga wannan kangin, ta samu rayuwar da ta yi karfin halin mafarki wa kanta, ko kuwa za a maimaita tarihi ne?Shin wani bangare Sufyan zai zaba idan tura ta kai bango?***…

DEATHLY PRETTY

DEATHLY PRETTY

32,354 578 2

Hafsat is a wholly original woman. A 26-year-old single mother, charmer, and politician with dainty and deathly expertise in manipulating people and events.Single-minded in the pursuit of her desires, nothing and no one can stop her ambitions. She meets and marries a man she barely knows which leads her to war-torn Libya where she has to find a way to survive. All her plans were well underway until she finds out that her husband isn't who he said he was.In the quest for escape, she has to face her inner demons or give up a promising future she sees for herself including seeing her daughter again.…

BEING BILAAL'S WIFE (Completed)

BEING BILAAL'S WIFE (Completed)

1,727,611 10,984 6

THIS BOOK IS NOW A PREVIEWIt wasn't the color of his eyes, or how they were hooded and look almost half asleep, everything took on life as long as she stared into his eyes. It was what she saw in them, what he made her see, how he looked at her, there was not a single stare of his that hadn't plunged her more in love with him, with his eyes he made her feel loved, he reprimanded her with them and he made her toes curl under her feet. All the deep, dark twisted side of him became opened to her, through his eyes, at his expressive best, or when they shifted to conceal a pain that he was sure revealing that would cause her pain.His Hazels. ***If Being Bilaal's wife came with a price, it was a tag worth every cent, every pain and sacrifice she'd made all her life..…

Al'amarin Zucci

Al'amarin Zucci

272,652 16,619 26

#13 in romance hot list. 25/1/2017 Still faring high after months of completion. Thank you. A duniyar Aneesa babu abinda ya kai mata Innarta muhimmanci, gashi Innarta ta tura ta birni ta zauna da mutumin da bata taba haduwa dashi ba iya rayuwarta. Shin Tafiya birni zai rufe duhun dake cikin rayuwarta ko kwa zai yi sanadin tono abubuwa masu daci?Ba abunda Sagir Daggash yake so a macen aure sai wayewa, ilimi, sanin ya kamata da iya magana ta yanda zata iya raka shi duk inda zai shiga a duniya cikin harkokinsa, su halarci dinner parties. Mace kyakkyawa ajin farko, wacce zata rike masa kasuwancinsa idan ya matsa.Abokansa sukan masa tsiya da cewa sekatariya yake nema ko macen aure?Yanzu, daya daga cikin richest bachelors a gari an manna masa hadin gida da macen da kaifin hankalinta bai wuce na 'yar firamare ba, bata da ilimin boko bare na kasuwanci macen da ta girma a kauye futuk! yanda babu yanda za ayi ace ta taba jin kalmar dinner party.Shin yaya auren nan zai yiwu? Ko Sagir zai watsar da batun ya munanawa mahaifinsa da yake kan gangarar mutuwa? Shin zamu ga wedding of the decade? Biyoni a labarin Al'amarin Zucci don jin yanda zata kaya.Azizah Idris Muhammad.…

BECOMING MRS BUGAJE (COMPLETED, 2019)

BECOMING MRS BUGAJE (COMPLETED, 2019)

1,976,824 35,685 15

#1 Youth 13th October, 2019.#1 parenting 11th August, 2019.#1 attorney 30th Sept, 2020#5 Youth 1st October, 2019.#3 youth 28th August, 2019.#15 English 30th August, 2019Maryam was afraid of how he made her feel. The reality of her circumstances. She had never been this emotionally raw, weak as she was with Mubarak, she physically felt safe in his presence. She had never felt safe in the presence of a man like she did with him. That was not on her agenda. She wasn't supposed to be feeling all the things she felt now, but they were there. That was the last thing she wanted. She could sense his resistance, she had never seen a man so intent on not liking her as he. The rest just ignored her, him? He saw her but it felt as if he didn't want to.And here she was all intent on Becoming Mrs Bugaje.What would he say to Maryam? This would devastate her beyond all measures. His hands travelled to hold his nape, squeezing the thick muscle there, he had never felt so worthless all his life like he did now. A graceful light-eyed girl who brightened a crowd with her mere presence, a girl with the heart of gold, his young gazelle.He had her right where he wanted, loving him like no other, despite him being reckless, nonchalant, a liar by omission and a rogue she still loved him whole. Her love made him so full that despite giving her his all he was still left with excess from her. This was the woman he would inevitably lose because of his recklessness. She would face the pain. A pain of Becoming Mrs Bugaje.He had vowed to protect her from herself. Yet he had pushed her over. He had vowed to make her see what people had done to her, she taught him forgiveness. Under all that crazy bubbly mouthiness, was his angelic queen, compassionate, loving- a jewel. Yet he ruined her. Now her ruin was his ruin, he had carried his pain long, hard and deep in his heart. She was a pain he was willing to live through life with. Her voice what he lived for. Her smile his home.…

KE NAKE SO

KE NAKE SO

180,059 12,509 19

#1 sacrifice 21/08/2020#5 in romance 27/09/2016 "Malam, ka yi kuskure, idan ka na tunanin zaka canza min ra'ayina a minti biyar". "Ko za ki gwada ki gani?" Ya tambaya, yana murmushi, ita ta rasa ma yadda aka yi ya iya murmushi, da dai ba ta ganin hakan a tare da shi. Ta kan dauka shi haka Allah ya halitto shi, duk lokacin da ta samu ganinsa a rayuwarta, sau daya ta taba ganin murmushinsa, ko ba da ita ba, idan tana wurin, baya yin murmushi da kowa. Ta danne zuciyarta, sannan ta zauna, don ita ko ganinsa ma ba ta son yi, bayan abin da ya yi jiya. "Tambaya na ke son na miki. Shin Alhaji Yusuf da ki ke son ki aura, kin tabbata ya damu da farin cikin ki, ko kuwa bacin ranki?" "Wace irin tambaya ce wannan?" Kallonta yake yi kamar zai hadiyeta "Ki amsa min, me ya sani game dake?" Kafin ta ba shi amsa ya ci-gaba. "Shin ya san cewa ba ki son turare mai karfi, saboda ki na da Allergy, ko kuwa ya san idan kin sha ruwan sanyi ciwon Agalawarki na tashi? Ko kuwa kin fi son kasancewa cikin mutane ki yi walwala. Ya san da cewa ba ki amfani da Salary dinki, sai dai ki yi hidima wa wadanda ki ke so?" Ya numfasa cikin murya kasa-kasa ya-ce. "Ya san cewa ba kya son shi?" This is the limit. Ya kai ta makura. "Yaya aka yi ka san duk wannnn a tare da ni?" "Saboda Jidda, na sanki. Na san komai game dake every. Little. Detail. na sani". Ya fada cikin wani yanayi mai tsinka jiyoyin jikin mai saurare. "Well, abinda ba ka sani ba, shi ne ka bata kan batun Alhaji Yusuf, domin kuwa SHI NA KE SO!…

The Mechanic's Wife (Preview)

The Mechanic's Wife (Preview)

672,334 19,657 17

Disclaimer ***Before you start, this book is now just a preview, don't ask about the rest of the book. It will be available in prints in sha Allah. Not on wattpad***Scrolling down her phone, Zeena was reading her message log, when suddenly she stopped at a particular one that sent her heart racing, sending shivers down her spine. She almost dropped the phone. Not that she'd not seen odd messages before but this one, in particular, brought her world crashing; because she'd never seen this message before, how would it be that she was the person that sent it? How could she not remember ever writing this message? The words, the contents all didn't make sense. Her head started spinning and she felt light headed, her knees became weak like melted rubber. Before she knew what was happening she felt herself collapsing...…

UMM ADIYYA (Read Full Book On okada)

UMM ADIYYA (Read Full Book On okada)

109,040 2,946 7

#6 in Romance 14/04/2017Tunda take bata taba ganin mugun mutum marar kunya irin Zaid Abdurrahman ba. Ta so ta juya amma ganin su Maami yasa ta fasa ta shigo falon ta gaishe su sama-sama don tare suke da yayanta Saadiq. Har ma yana tambayarta "Ummu A. da fatan dai wadannan basu baki wahala a wurin aikin?" Murmushi tayi har sai da kumatunta ya loba sannan tace "Mutanen da suka bini har da roko saboda na musu aiki ba sau daya ba ba sau biyu ba, ai kaga bazasuyi garajen bani wahala ba, don haka ina aikina cikin kwanciyar hankali with full amenities. Ko ba haka ba?" Ta fada cikin dai murmushinta hade da harde hannayenta saman kirjinta. Idanunsa ya zuba mata tamkar mai karantar duk wani motsi da ruhinta yakeyi, "Saadiq, dole mu kula da Adiyya, saboda ko ba komai ta san yanda take amfani da kwakwalwarta, she's very smart." Ya kare maganarsa cikin murmushi. Tsumewa tayi hade da aika masa kallon banza, "Dole kace kuna kula da Adiyya, banda dan karan wuyar da kuke bani me kuke yi? kullum nayi aiki sai an kwakulo kuskure a ciki, ko me ya kaishi daukana aikin ma tun farko oho." Barin falon tayi zuwa kicin inda tayi zamanta a can taci abincinta. Bata sake bi ta kan falon ba bare ta san lokacin tafiyarsa. Tana kwance kan gado sai aikin sake-sake takeyi abu daya ke yawo a kwakwalwarta, kuma hanya dayace da zata bi don magance wannan damuwar- itace ta bar aiki a AZ IT consultants. A karo na uku! Ko su kadai suke daukan ma'aikatan da suka karanta fagenta ta yafe wannan aikin da irin ukubar da take shiga kullum wayewar gari, "To ma wai aikin dole ne?" Ummu Adiyya ta tambayi kanta, ba tare da sanin dalili ba ta samu kanta tana tsiyayar hawaye. "Duk harda laifin Abba ma yaya za ayi bayan na fada masa komai kuma yace na ci gaba da aiki dasu?" ******…

AMAREN BANA

AMAREN BANA

141,447 9,276 17

#9 in romance on 05/09/2016"Wai ina son ki fada min, me yake damun ki ne, da za ki haddasa irin wannan fitina, sannan ki zauna lafiya, kamar ba abinda ya faru?"Dubansa ta yi a sanyaye, sannan ta-ce. "Ina da dalilina.""Wane irin dalili ne, zai sa ki na ji, ki na gani auren iyayenki ya mutu? Idan banda irin gurguwar tunani irin naki? Ashe ki na da halin yin gyara a wannan al'amari, ba za ki yi ba?" Mikewa ya yi daga kan kujerar zai tafi, da sauri ta kamo bakin rigarsa, ya tsaya, ganin zai saurareta, ya sa ta sakar masa riga."An fada maka ni ma ina jin dadin ganinsu da na ke yi a haka ne? Sam, ba son raina bane, amma na daure na kauda kaina, saboda mu kawar da gagarumar matsalar da ta fi wannan. Na san halin Momi, tana da fada, tana da rashin son gaskiya, amma kuma haka tana da saurin nadama, na san za ta nemi afuwa, kuma Abba zai saurareta. Sai dai wannan tafiyar, dole ka taimaka ka ba ni goyon baya, don mu shawo kan al'amarin nan tare."Kallonta ya yi, ita ma duk ta jikkata, ta jejjeme ta zama wata iri, tabbas yadda take ji haka yake ji, koma fiye, don bayan baya sonta, ya tsani uwarta, sannan yana mutuwar son Meena."Ki yi hakuri, amma ba zan iya aurenki ba."Ranta ya baci kwarai, har ya juya zai fita ta-ce. "Saboda me ya sa ba za ka iya aure na ba? Saboda me ya sa ban kai matsayin na zamo matarka ba?""Ki fada min, ta yaya zan iya zama dake, alhali ki na matsayin 'yar matar da na tashi da tsanarta a zuciyata?" "Wane irin dalili zai sa maka tsanar mahaifiyata, har da zai sa ni ba za ka iya aurena ba?" Shiru ta yi don ta ji dalilin wannan tsanar.…