Komin hasken farin wata... (COMPLETED)

Komin hasken farin wata... (COMPLETED)

136,585 11,016 52

A idon duniya ya kasance abin Alfahari, kuma abin koyi ga kowani Da musulmi...Amma a idonta ba kowa bane face mugu, azzalumi ta gwamci ganin mutuwanta akan shi... Hakan ba abun mamaki bane in aka yi la'akari da masu iya magana da su kace KOMIN HASKEN FARIN WATA DARE ABIN TSORO NE ... Ku buyoni a cikin labarin Fatima Zahrau da kala kalan mazan da su ka afka cikin duniyar so tare.…

ABINDA KAKE SO

ABINDA KAKE SO

83,304 7,156 72

Cike da takaici ya ke kallon ta yayin da idon shi su ka kada su kayi jajawur. Da kyar ya ke iya magana saboda zafin da kirjin ke masa "Asmau? Meyesa za ki mana haka bayan kin San muna son junanmu?kin cuce ni Ku kin cuci kanki. Ina kike so in saka raina. Ba ki min adalci ba ba kuma kiwa kanki ba" ita kam kuka ta ke wiwi da kyar ta ke iya magana "Kayi hakuri Ya Mukhtar ba zan iya ba"... Kallon tara saura kauta ya ke binta dashi kafin yace " kinji kunya Suhaila, kinyi asarar rayuwa in dai wannan rayuwan ta marasa tarbiyya kika zabawa kanki" ba tare da ta kalle shi ba ta tabe baki tace "Da kake maganan tarbiyya ai da sai kaje ka tuhumi Mahaifiyarka domin ko komai kaga ina yi tarbiyya..." Bai bari ta karasa ya kifa mata mari. A zabure ta dago idanuwanta tana shirin ramawa sai dai ido hudun da suka yi yasa ta yi kwafa ta wuce daki hade da jan tsaki. Zaune ta ke kan kujera a zahiri tana kallon yaran da ke gaban ta suna homework sai dai gabadaya hankalin ta bai kansu. A haka mahaifin yaran ya fito daga daki ya iske su "Ah ah Fadila ya kika kyale su su kadai suna Homework in ai da kin jawo su kunyi tare koh" kerere ta kalle shi sannan ta tashi a fusace ta yi daki ba tare da ta tsaya sauraren Abinda ya ke fada mata ba. Direct kan Gado ta nufa tana fidda wani hawaye mai zafi. Shin wannan wani irin rayuwa ce? Ta rasa wani irin zama ta ke a gidan Najib. Ita dai kam ta gaji dole ta nemi mafita. Kanta a sunkuye har ta gama sauraron mahaifinta. Kaman ance ta dago su kayi ido hudu da Faisal yana shigowa falon nan take idea ya fado mata da sauri tace "Yauwa Ya Faisal kazo a daidai" bai gane mai ta ke nufi ba har yazo ya zauna kaman yanda aka umurce shi. Cikin dakewa ta ce "Yauwa Abbah daman Ya Faisal ne kadai mu ka daidai ta dashi yace zai zo ya same ka kuyi magana yau" siririn murmushi Faisal ya saki gane idan zancen ta ya nufa. Lallai yarinyar nan dole ya koya mata hankali "Hakane Abbah daman munyi da ita yau zan same ka" murmushi mahaifin nata ya saki cike da farin ciki...…

Labarin Rayuwata

Labarin Rayuwata

16,444 3,123 51

"Believe me ba wani abun birgewa a labarin Rayuwata shi yasa na gwammaci mutuwar akan Rayuwa irin wannan" idon ta a bushe karoro ta ke maganan ba alamun kuka ba wai don kukan ba Zama dole ba Aa, ta gaji da kukan ne saboda Bai da amfani a gareta domin bakin tabon da ke jikin ta ba zai taba gogewa ba. Hakika ko wani Dan Adam tun kafin ya Zo duniya da irin rayuwar da zai yi cikin ta a rubuce. Hakan ya kasance a Rayuwar Wannan baiwar Allah, inda na ta rayuwar cike ya ke da kalubale, matsaloli daban daban hade da tangarda. Ku biyoni cikin labarin Suhaima Adam Bello domin ji...…

WA MACE KE SO? (On Hold)

WA MACE KE SO? (On Hold)

355 122 14

WA MACE KE SO? Me take duba a wurin zab'an mijin aure? Littafin na kunshe da gajerun labari guda hudu. kowanne na dauke da jigo guda d'aya da Mace tafi duba wurin zab'an abokin rayuwan ta.…

Zuciya Da Gwanin Ta

Zuciya Da Gwanin Ta

19,064 655 21

Burin zuciya a ko yaushe shine ta samu gwanin ta. Ko da kuwa hakan zai zama illa a gare ta. To amma in hakan ne kadai ya rage zabi, ya abin kan kasancewa?Ku biyo ni...Ku fito kuji labari zazzafaKan zuciya da gwanin taTsokar da babu irin tamai son cikar burintaMai karkata hankali zuwa gun ra'ayinCikin tsuma da dimautaIta in dai taga gwani naiTo hankali ka tsaiwata…

FALLING INTO INFINITY

FALLING INTO INFINITY

480 37 2

ABSTRACTUnconventional love story!Life expresses itself through love...Love is one of the great mysteries of life. It is something everyone wants and aspires . Nowadays, the word LOVE is a common and ordinary word that circulates among the teens. Amidst these teens lies an epitome of elegant and amiable lady whose aura Yells esteem and appearance demands attention. She a was chaos and beauty intertwined. A tornado of roses. He is a mysterious oblivious guy who didn't even care about his existence. An introvert, complicated and carefree homo sapien. On the other side he will be considered as Mr perfect personified. for every stable lady will die to have him... However, there world chooses to revolves around each other, Suffering from a chronic feelings of emptiness whenever they parted. Stay tuned as i narrates the long bumpy ride of life in the brink of adulthood. #sigh##wide eyes"#Chilled drink"#enjoy#...…