Rayuwar Maimoon.

Rayuwar Maimoon.

68,709 10,403 57

Rayuwa na cike da ƙalubale kala kala. Allah na jarabtar bayinSa a duk yanda Ya so, hakan ba yana nufin ba Ya son su ba. Kyawun halitta, tarin dukiya ko mulki ba shi ke nuna son Allah akan bawanSa ba. Amma dayawa mutane kan manta haka.Me yasa suke ganin laifin ta akan abunda su da ita basu da iko akai? Me yasa suke ƙasƙantar da ita suke wulaƙanta ta da ahalinta akan abunda Allah Ya azurta su da shi? Wanda ba dubarar su ko wayon su ya saman musu ba, hakan kuma baya na nufin sun fi su wajen Allah ko sunfi su kusanci da Shi ba.Ba'a cire rai da rahamar Ubangiji, dan haka Maimoon bata fidda rai ba. Wataran zasu fita daga mawuyacin halin da suka tsinci kan su ciki, zasu samu kwanciyar hankali da farin ciki mai ɗaurewa. Amma faruwan wani al'amari yasa Maimoon tantama, anya suna da rabo anan duniyan? Musamman ma ita. ***Idanunta kaɗai ya gani duniyar shi ta juya gaba ɗaya. Allah Ya yi halitta a wurin! Bai taɓa ganin idanu masu kyau haka ba, gasu farare kal! Kaman farin wata. Amma kuma a maimakon ya gano haske kaman na wata sai ya gano duhu mai rikitarwa, duhun da ya hango cikinsu ya tada mai hankali. Tabbas ba zai samu sukuni ba har sai yaji labarin rayuwarta kuma har sai haske ya mamaye duhun da ya gani.© Wannan littafin mallakar Maimunatu Isyaka Bukar ne. Duk haƙƙoƙi. Babu wani ɓangare na wannan takaddar da za a sake fitarwa ko watsawa ta kowace hanya, lantarki, inji, kwafin hoto, rakodi ko wani abu ba tare da rubutaccen izinin Maimunatu I Bukar ba.Wannan aikin almara ne. Sunaye, haruffa, kasuwanci, wurare, yankuna, da abubuwan da suka faru ko dai samfuran marubucin ne ko kuma anyi amfani da su ta hanyar ƙirƙirarrun labarai. Duk wani kamanceceniya da mutane na ainihi, rayayyu ko matattu, ko kuma ainihin al'amuran sun faru ne kawai.©Maimunatu I Bukar…

Lokaci Ne

Lokaci Ne

14,012 1,920 25

Lokaci ne.…

Jewels ✔️

Jewels ✔️

1,157,459 121,724 68

{Completed} Jawahir Malik Zayyad, the last thing she expected to happen to her is getting married. Especially when she has just finished high school and about to have as she thought, the best time of her live. All those dreams and desires were abruptly snatched away from her when her grandmother demands she gets married this instant.Then came in Aayan Abbas Abdullah, the last thing on his mind or agenda is getting married, he has no passion or interest whatsoever. Then all of a sudden his parents proposed the idea of him getting married to one of his dad's best friend's daughter. 'The ball is in your court' they said. He has the utmost desire to fulfill his Ammiey's wish, which is to get married, as he is the only son. Will they learn how to love each other? Or will darkness take over?!What happens when they each find out that there's more than what just meet the eyes between the two of them?Join me as I tell you the love story of Aayan and Jawahir!!!#JaYan❤✨🌹🔐Rankings;#1 in arabs#1 in hausa#1 in wattpadbanters#2 in spiritual#2 in nigeria #3 in nigerian#3 in muslimlovestory#5 in muslim#8 in arrangedmarriage#8 in baking #21 in halalSTARTED: 19th June 2018COMPLETED: 27th February 2020Copyright © 2018 Maimunatu I Bukar. All rights reserved. No part of this document may be reproduced or transmitted in any form or by any means, electronic, mechanical, photocopying, recording or otherwise without prior written permission of Maimunatu I Bukar.This is a work of fiction. Names, characters, businesses, places, events, locales, and incidents are either the products of the author's imagination or used in a fictitious manner. Any resemblance to actual persons, living or dead, or actual events is purely coincidental.©️ Maimunatu I Bukar…

JIDDARH  ✔️ (Preview)

JIDDARH ✔️ (Preview)

442,838 13,723 12

NOTE: THIS BOOK IS JUST A PREVIEW. An announcement would be made when the complete book becomes available.Hauwa'u Jiddarh is an ambitious, hardworking young lady with a fierce attitude. She's ready to fight for what she believes to be right even if the whole world were to be against her.Her life took a turn for the worst when her hero turned into a villain. Suddenly, she found herself saddled with responsibilities that came without a manual. She had to improvise, after all, giving up was not an option, not when the lives of the people she cared the most for were at stake.Jiddarh built so many walls to protect herself from more emotional scars after being hurt by the one person she thought would protect her for the rest of her life.With no other alternative, she had to be strong. But even the strongest women get tired, because of all they carry. She's strong, but she's exhausted. Will someone finally break down those walls? *******Copyright © 2020 Maimunatu I Bukar. All rights reserved. No part of this document may be reproduced or transmitted in any form or by any means, electronic, mechanical, photocopying, recording, or otherwise without prior written permission of Maimunatu I Bukar.This is a work of fiction. Names, characters, businesses, places, events, locales, and incidents are either the products of the author's imagination or used in a fictitious manner. Any resemblance to actual persons, living or dead, or actual events is purely coincidental.©️ Maimunatu I Bukar.…