'Yan Gidan Gwaiba (Completed)
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.…
Yanka mata wani wawan mari tayi though ba yau suka saba gwabzawa ba, cikin masifa ta nuna mata ɗan yatsa "karki kuskura ki kara faɗin haka, any resemblance to you is what I hate most about myself" saita fashe da kuka.…
Dan mutum yana maka wasa da dariya kuma ya nuna akwai aminci tsakanin ku ba lallai bane yana kaunar ka. Makashinka yana tare da kai, da dan gari ake cin gari... Ku biyo ni…
Ahlam yearned for acceptance, but was rejected by all -except for her Grandpa, Omar Bako. Unlike most hybrids, she wasn't proud to be one. She was tagged as a Kabila and shunned serially. General Omar Bako was an affluent man who had a capital M to his money. On his quest to acquire more fortune, despite Ahlam being his favorite-he betrothed her in a parley. Money first, then family. She was left to joggle between her career - Software Engineering (to the Bako's, there were two occupations. Engineering and the disgrace), one sided love of her cousin Omar Jr. who avoided her like a plaque ( doggelganger to his Grandpa), and meeting her new family. Omar Bako always said, "It's better to choke on greatness, than to nibble on mediocrity." What seemed like literal words became a reality when he was found in a pool of his own blood. Stabbed by his own! The family he worked hard to build. What was the reason-money, greed or betrayal?…
Zuciyar sa yana mashi wasiwasi, abinda yake gudu shi ke shirin faruwa dashi. Bai taɓa samun kansa cikin wannan yanayin ba. Yanayin da zai zama useless baida amfani. Sai yanzu ya lura da dalilin dayasa ya kasa barci. Ba komai bane illa wannan sabon shafin dake baƙunta sa.A hankali yake mamayansa, ya shammace shi cikin dare. Yanzu gashi yazo yayi kane kane yana kokarin gina muhalli cikin rayuwarsa. Tabbas zuciya batada ƙashi, kuma ba'a kwaɓanta. Amma idan tace zatayi mashi abinda yake tsammani bata kyauta mashi ba.Tayi mugun cutan sa. Ya kamata tayi tunani saboda abinda take so yafi karfin ta. Runtse ido yayi ransa yana mashi ɗaci. Shi dama dukansa akayi da itace zai fi jin daɗi akan raɗaɗin dayake ji cikin ransa. Akwai abubuwa da ke faruwa da bawa wanda baida ikon hanawa. Kamar yadda zuciyar sa take raya masa ga abinda takeso yanzu, idan kuma bata samu ba tabbas zatayi masa tijara.Toh tijara na yaushe kuma, fafur ta hanashi barci. Murmushi yayi na takaici, "akwai ƙura," yace a fili. Dimplicious Empire, ku biyoni sannu a hankali domin jin wannan labari. Love you Fisabillahi ❤️…
Wannan ba labarin mu na gargajiya bane, it's not the normal boy girl thing, wannan tafiya ne wanda zamu kalle duniya ta wani fanni. Rayuwar da muka tsinci kanmu yanzu bai wuce rayuwa na zalunci ba, masu mulki su tauye ma talakawa hakki, sannan su kuma talakawa suna cikin ukuba babu kwanciyar hankali tareda su. Suna wani irin rayuwa domin su kwata yancin kansu walau hanya mai kyau da kuma mara kyau. Labarin ya ƙunsa cin hanci da rashawa, sace sace, shaye shaye, safaran mutane da duk wasu mugayen ɗabi'u da bariki ya ƙunsa.…
"Bad luck! har nan kika biyoni?" ya tambaya kansa rhetorically.…