88
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶88*
Jikin zahida gaba daya rawa yake bata masan meta keyi ba burin ta kawai yanzu tagan a nigeria tana chackaka gawar jasmine
Tana sa hannu zata rarumo jakar ta ashraf ya mike a hujajan yamata wani irin wawan riko
Ta soma yunkurin fada da shi tana daka masa tsawa tana cewa ni ka kyale ni .
Leave me alone sai naje na kashe ta..
ta dan ture sa da karfi amma sai ya sake kamo ta ya wanka mata wani lafiyyyen mari kafin ta dago a gigice ya kuma hada ta da bango ya makure wuyan ta yana huci.
Numfashi sama sama zahida keyi kamar wanda zata sheka lahira yanzu yanzu.
Cikin mugun muryan sa wanda bayi kama da na masu imani ba yace kika ce zaki kashe min jasmine?
Zahida ta soma hawaye ya daka mata tsawa yace answer me?
Bata da bakin maganan ya sani sarai amma sai ya cigaba da razana ta da ita tambayar,
Zahida da ta tabbatar ashraf zai iya kaita lahira nan bada dadewa ba Sai ta soma tapping hannun sa a hankali don ya sassauta mata rikon
Kamar ya fahimce ta kuwa sai ya sake mata wuyan tana kan wahalallen tari bai hakura ba ya sake jawo ta da gashin ganta ya dangwala ta akan kujera..
Tsoro in yana da karshe zahida ta kai wajen tsorata a lokacin
Nan ashraf ya zauna gaban ta kamar wani zaki mai shirin cinye mutum yace kimin shiru mahaukaciya kawai,
Wai ke kishi kike yi a hakan? To haramun ne in ya auri jasmine din ,ke wata irin jahila ce,bakisan yana dama ya aure ta ya aure ki ya auro biyu bayan ku ba?
Sai Ya bita da kallon mugun ta.
Kuka zahida take yi tace ashween yaci amana na ai baice min yana da mata ba tun farko
Ashraf ya fashe da dariya yace yaci amanar ki ta yaya?
Ke ce dai kika ci amanar sa yanzun nan ba ma wani namijin kika bada kanki ba duk da yace zai aure ki?ko abun da mukayi yau ba cin amana bane.?
Sai tayi tsit tana bin ashraf da jajayen idanun ta
Ya sake mata murmushin mugunta ya jawo dayan wayar sa ya kunna mata video a hannun sa ya ce kalla nan dai yan mata .
Tin Kafin kice zaki je ki daga masa hankali ki bata min plan yanzun nan zan aika masa wannan sakon video ya sha kallon yadda kika haukace min.
kinga in hankalin sa ya tashi sai ya sake lalumo jasmine ta kashe masa wutar gabar sa ya karashe maganan san da wani annoying smiles yana mata kallon mugun ta.
Zahida ta tsaya shiruuu ta rasa yau wani irin bakin ciki ne yayi gamo da ita.
Yau ne rana na farko da ta soma tunanin ena ma ace tun da chan bata san soyayya ba.
murya a dishe tace me kake so dani kuma yanzu ,dama kaima kayi videon abunda mukayi anan ne don ka bata ni a wajen sa
So kake ka buge ka hanani kuka ko me?
Ashraf yace to waya jawo ? Wai mani zakiyi wa haukan kishi ?
nida na hakura na barshi yana abunda yake so da jikin jasmine din ance miki Bani da kishi ne ?ko ce miki akayi bazan iya kashe ashween din naki bane
Tace don't u dare touch him, wallhy duniya zata tashi maka in ka taba shi
Ta karashe har bakin ta na bari
Ashraf ya wani ja shaukin maganan nata cikin dariyar mugun ta"yace fine in kin amince ba hannun ki akan jasmine har abada
Nayi miki alkwarin bazan sa hannu akan ashween ba
Ai nace miki taimakon juna zamuyi tun farko me kike ce ?ya nayi yana dan marin fuskan ta in a stupid way gwanin ban haushi
Dam ta rike hannun sa cikin bacin rai tace ya ishe ka haka malam ni na gaji
Yace bai ishe ni ba don bana barin wanda ya taba jasmine ya sake numfashi a duniya ko shi waye
Sai Ya bita da wani irin kallon banza yana cewa not even some cheap sluts wanda basu da taste akan gado
Ta gwalo ido cikin wani sabon bacin rai, yace yes?akara kokari dai zahrod don mutumin kin mugun dan iska ne
Kinga yaji zuman da bai taba ji ba a jikin jasmine shiyasa yake miki yankan banya baya so ya bata lokacin sa a empty pot din ki.
Ta wanka masa mari nan ma idonta ya ciko da wasu zafafan hawayen kunci da takaici
Ko ajikin sa sai yayi murmushi ya sake ta ya mike tsaye yace look,
Joke apart zahrod...nasan yaudara da zafi amma ki tuna shima yaudarar sa kikayi anan..so, banga wani abun da zai sa ki daga ma kanki hankali har haka ba,
Acikin wannan harkan babu wasa ena so ki je nigeria ki tarwatsa cikin dake jikin jasmine ki jawo duk abunda zaisa iyayen ta su sake kwace ta a hannun sa kin fahimta?
Ai ke macece kunsan makirci da sharri ba sai na gaya miki plan din da zaki yi ba
In ki kayi mai kyau kinga daga nan ma aka ji haushin abun a muku auren ku ki huta.
Ni kuma sai na samu jasmine.
kinga na raba ki da wani fitina a rayuwan ki nima kin raba ni da fitina a rayuwa ta.
Zahida tayi shiruuuuu kamar wanda bata da jini ajikin ta
Gaba daya duniyan ta sai ta ji ya rushe komai ya fita mata arai
Ga tsoron yau ace sex videon ta da ashraf yaje gaban ashweeen ko ba ace mata komai ba tasan ashween zai iya wanke kansa ya barta da laifi tunda shi aure yayi ba zina ba.
Na haukace wajen daukar fansa akan jasmine na rasa shi kenan har abada?
A ranta Tace in har ma na taba jasmine nasan bazan tsira ba wajen wannan azzalumin mugun dake gaba na yanzu.
Karshen ta zai kashe ni ne sannan nayi asaran rayuwa ta da na dade ena gina mana da ash.
Kai bazai yuwa ba ,dole na yarda nabi akalar sa ni na san yadda zan tada fitina dole en raba auren nan haduwa gobe.
Jin tayi shiruuuu ya sa ashraf yace ke bani da lokaci
Sai ta tari numfashin sa da cewa ok deal, na yadda zanyi.
Gobe zan koma nigeria nima sai kabani details inda suke.
Ashraf yayi wani hazikin murmushi yace thats my bbyhot
A haka suka rabu ashraf yayi mata gargadin tana yin wani kuskure sai ya tura ma ash videon ta komai ya lalace mata shi baruwan sa.
Haka zahida tayi dakon kunci daga ranar ta soma koya ma kanta shan cocaine don giya kamar ruwa ya dawo mata
inta zauna ba abunda take ji akunnen ta in banda moarning da groaning dinsu sannan ba abunda take gano a idon ta in banda yadda suke sarrafa junan su a videon sa.
Ashraf yaji haushin tarwatsa masa wayar da tayi amma da shike abunda yake so ya samu sai bai damu ba.
Washe gari tun safe mamy ta ke wajen jasmine ta gama sake sanyaya mata jiki da nasihohi masu ratsa zuciya da shawarwari
Ita ma mamyn ranar zasuyi tafiya da abban ashraf dan haka da wuri ta shiga shirya komai da komai na tafiyar jasmine din a ranar.
Ashween ba abunda yake sai godiya ma Allah gashi jabir yace yana tahowa gobe shida matar sa jummai don ya zo yaga jasmine su gaisa tun kafin su koma gidan su chan yola.
Ashraf anan paris ya zauna hankalin sa kwance tunda zahida ta fada masa ta tafi nigeria tun safiyar farko.
Shi dai jira yake yaji mamy ta kira sa ance masa wani tarzoma ya sake tashi sai ya dawo ya daura daga inda ya tsaya.
Da karfe 11 na safe mamy ta kawo jasmine da kanta ita da abban ashraf
Duk dama tana cikin farin cikin dawowa hannun mijin ta amma saida tayi kukan rabuwar ta da su mamy
Musamman abban da ya nuna mata kauna irin wacce ko wata ya zata nema wajen mahaifin ta su mamy suna komawa suka harba suma kasan waje a lokacin
ashraf na chan ya ma manta da sun fadi hakan agaban sa ranar.
A gefen su ashween kuwa Cikin farin ciki suka rungume juna da jasmine
Wani sabon salon soyayya mai tsafta suka bude sabon shafin sa ranar kamar zasu hadiye juna.
Zahida na gida bayan dawowar ta dan har yanzu tana ganin abun a idonta,kishi sosai take ji barin ma inta tuna wasa da hankalin ta da yayi tayi a yola da jasmine
.
Sai tace wannan wani irin rayuwa ne
Anya ashween duk don yana sona yake min haka?
He fooled me alots mena masa da zai min irin wannan karyan?
Abun na cin ta a rai sosai
Gashi ba halin masa wani abu bare uwa uba jasmine don ashraf ya riga ya mata tabaibayi ta rasa meke mata dadi
Gashi bata da wanda zai rarrashe ta bare ya bata shawara ita kadai ce
Duk sai taji bazata iya yin komai ba anan ma tasha cocaine dinta cikin dacin rai tana kukan bakin ciki har tayi bacci.
jasmine su biyun su ne a gidan ranar baki daya ba wanda ya leko su cewan su washe gari idan suka kammala karban bakin su zasu koma yola.
Washe gari sai 10 kamal ya zo tare da salma anan ma tare sukayi sabon abun kari su kaci Abinci ana hira gwanin sha'awa
Kirar jabir ya daga ashween daga wajen sai yace musu zaije ya same shi kawai daga inda yake sai su taho gida tare tunda baisan inda gidan ammy yake ba
Jasmine tace to ai ya kamata na shirya musu wani abu special shap shap kafin tazo
don haka sai tace yaya kamal kataimaka ka kaini market nayi siyayya kafin ya dawo pls.
Ash Bayason fitina ne amma da bazai kyale ta ta fita ba
yayi niyyar dama duk abunda ake bukata oda kawai zaiyi direct akawo musu
Sai salma tace nikam ba inda zan je suje su dawo ena jiran su
Nan ta karbe juniorr wanda dama a hannun Ashween yake tun zuwan su har ya sauya masa zobben gold dinsa da wani tsaddaden azurfa sakamakon Babu kyau ma da namiji ya sa gold a matsayin sutura a duniya.
Nan aka watse aka bar salma tana kimtsa inda suka ci abincin
Kamal da jasmine ne su suka fara fita a anguwar kafin ash ya biyo su a baya kowa yayi hanyar sa.
Dai dai nan zahida na dosowa anguwar itama da bindigan ta a mota don dama ta shirya ne tayi ma ashween barazanar kashe kanta in tazo har sai ya amince ya aure ta a ranan.
Anan bakin gate tayi parking mai gadi ya fito
Sai ya sanar da ita ai yanzu ash ya fita ko 10mint baiyi ba
Tace ta ena yabi sai ya mata nuni da hanya don shi harga Allah bai sani ba.
Ba shiri ta shiga motan ta ta juya a guje ta shari kwana ta bi kan hanya
Sharp shap jasmine ta kammala siyan abunda zata siya tana sauri kar suyo latti,
Lokacin kamal wayar sa tayi ringing da wani irin farin ciki akan fuskan sa ya dauka,
gaisuwa cike da abun dariya da barkwanci su kayi da Matar dake wayar sannan tace masa yazo kawai su gaisa
Jasmine kallo ta bishi da shi aranta tace ohhm dama ashe akanyi waya da yan mata ,i hope dai yaya na baya yi.
Kamal yana katse wayar kuwa ya juya da smiles a fuskan sa yace muje ki gaida kishiyar ki shap shap sai muje gida.
Ta dan turo baki kalar kishi tace kuma ai sai nafada mata.
Yayi dariya ya ja motar suna tafiya yana dada tsokanan ta kamar zata yi kuka don kishi
Jasmine tunda tasan dadin soyayya ta dawo ita sam bata son kishiya ko kadan a rayuwa.
Daf zasuyi kwana sai zahida ta hango su taga eh lallai fa jasmine ne gaban mota ga kuma kamal sai musu suke yi yanata dariya abunsa.
Ita ko zahida mamakin ganin hakan ya sa ta dada shan kwana ta cigaba da binsu a hankali
Suna isa suka sauka a wani haddaden estate bai shiga ba ya tsaya
itama zahida anan gefe wani lungu ta tsaya tana kallon su da kyau
A waje sai ya kira number matar yasa a handsfree muryan ta mai dadi ya bayyana yace ki fito mana sauri fa mukeyi gashi na taho miki da princess din mu maman baby ..
Jasmine ta dan harare shi tana sunkuyar da kai
Nan bada bata lokaci ba TANIA ta fito sanye da dogowar riga wanda ya mata kyau sosai ta baza brazillain hair dinta so cute
Smiles ta sa akan fuskan ta lokacin kamal yace ma jasmine Fito muje
Ba musu ta sauko don har yanzun bata mance fuskan tania ba
Suna kaiwa tania ta rungumi jasmine tace hey swthrt ,gaskiya kin kara kyau im so happy to see you ena ashween din?
Jasmine ta danyi smiles don harga Allah bata son tania har yanzu gani take zata sake shiga mata harkan mijin ta
Kamal na lura da ita sai dariyan taa yake
Tania ta cigaba da hirar ta da kamal tana fada masa tayi missing dinsu tun bayar auren ta a england basu sake haduwa ba
Kan jasmine sai ya daure tace ashe tania tayi aure ?
Cikin haka sai ga wani chokolaty very handsome guy ya fito nan suka gaisa tace masa hubby meet jasmine itace matar Ashween di na.
Ya mata smiles ita kam sam ta kasa fahimta shin wai da ba tania bane budurwan yaya? Yanzun har tayi aure hmmm ta dan tabe baki
Nan akayi hira sama sama wasa da dariya da kamal har tayi musu alkwarin zata zo ta duba su dukan su sai sukayi sallama da jasmine aka watse suka dawo cikin motar su
Lokacin zahida tayi wani wawan shan kwana tayi saurin bacewa daga wajen
Wani hanya daban tabi don gaba daya jinin dake gudana ajikin ta na neman daukewa
brain dinta na neman yayi busting sai tace makanta wai shin waye Ashween?
Me ya kawo shi rayuwa na?
Ta tsala wani ihu ita kadai tace tania tana raye??? kamal , kamal kamal...su biyun nan
duk munafukai na ne ashe?
Who are they? Tafada cikin wani hatsallaen kara
Nan ta birkice ta na hana zuciyan ta yarda da maganan mrs rod
Anya kuwa ashween ba wani abun ya sa shi shiga rayuwan ta ba.?
Im ba hakan bane meyasa komi take ganin daban yanzu.
Farko tania ne gaashi yau taga tania da ranta suna muamalan su da kamal normal.
Na biyu jasmine ne gashi ta gani da idon ta jiya cewa matar sa ce na gaskiya,tace hmmmm
Na uku ya yaudare ni akan shi bana miji bane saiga matar sa harda cikin wata biyu
Ashe karya yake min?
Everything is fake about ashween meyasa?
Anya ma soyyayyar mu ba fake bace?
Dole ne nasan matsayi na wajen sa dole ne nasan suwaye Ashween
Don haka da gudu tabi bayan su jasmine da kamal
Sukam suna tafiyan su normal nan yake gaya ma jasmine ai tania best friend din ash ne a makaranta bayan shi,yace bata da gata amma saboda ita tana da ilimi sosai aka bata schorlaship a makarantar mu, ashe bata da iyaye yar tsintuwa ce a hannun wani mai gadi take
amma data zo sanadiyar ashween ta samu duk wani rayuwar da take bukata daga ci sha sutura har kudin kashewa yana bata har muka girma muka tsaya da kan mu.
Kamal yace ba karya tania taso ashween ko dan ta biya shi alkhairin daya mata a rayuwa amma tunda ta lura yana da ke a zuciyan sa tunda chan sai ta cire sa a ranta ta bar miki shi .duk don kar ya saki a hidiman zahida shiyasa yace tania gf din sa ne.
Sosai jasmine ta jinjina labarin sai tace lallai kam no wonder bana ganin ta kwana biyu ashe dama karya ne ba gf dinsa bane duk ya sa min ciwon zuciya,Allah sarki shine har tayi aure abunta naji mata dadi
Kamal yace ehmm mrs kishi wallhy ku rage wani lokacin dan dole ake fada muku wani abun ta turo baki
Yana kokarin shan kwannan gidan ammy sukaji wani wawan taka mota a gaban su
Da sauri zahida ta yi juyi ta sha kwana ta taresu shikan sa kamal da kyar yayi control
Bata cikin hankalin ta don haka yana ganin ta yace zauna nan jasmine kar ki fito waje tsaban tsoro sai ta nitsu tana jiran taga me zai faru
Kamal na fitowa zahida ma ta sa kafa ta fito kan yace zai budi baki yayi magana ta dauke sa da bindiga tau tau har sau biyu a gefen hannu
Ta juyo tayi nuni ma jasmine tace maza fito ko na harbe cikin kin nan..
A tsorace jasmine ta fito tana karkarwa zahida ta kamo ta ,ta tura ta a mota suka bar kamal wajen kwance cikin jini.
*Tohm😑😑😑*
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top