84

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Page▶84*



Tun daga ranan Abubuwa sai worst suke yi wajen jasmine don kuwa tun dawowar ta daga ukraine din ta soma wani lalataccen sakalci da bacci ga uban cin abinci ...

Kwana biyu kenan tall amma saida mai aikin gidan ta fahimci wani abu game da ita  sosai
Amma kawai saita yi shiru bata tambaya ba..

Salma ta sha wahala sosai don labour  ya dauke ta almost 1and half day gashi saida ta samu tear kafin sankacecen baby boy dinta ya fito.

Ashween anan yake zama tare da kamal sunyi cirko cirko suna jira   a kammala komai cikin  lpya.

Gashi in banda mai aiki ba wanda yake wajen saboda umma bata nan itama taje medical check up dinta a india gabanin salma tafara labour

Karfe 9 saura na safiyar mondayn doc ya sanar musu da an samu baby boy.
Kamar zasu daga shi don murna,

hakan ma akayi rige rigen wajen shiga rest room da already ash ya gama sawa an kawata musu shi sa duk abunda suke bukata.

Tana kwance ita kadai shirye tsaf cikin riga da zani na atamfa dark purple baby kuma na gefe a kan wani haddadiyar tsaddaden baby bed da ash ya siyo domin sa a dubai.

Sai suka shigo tare a  hargitse shi kamal ya yo kan matar sa da sauri yana mata sannu cike da nuna mata farin cikin sa mai dauke da tarairaya da kauna ,

Ash kam na gefen baby yana faman gushing gaba daya sai ya dauki babym yana zuba masa addua kala kala cikin farin ciki,

Tsaban yadda suka ga yana murna Duka sai da suka soma masa dariya da kyar kafin ya hakura ya zo musu da shi ya bama kamal domin Yayi masa duk abunda uba ke ma dansa ranar farko

Nan shi ma ya shiga ba salman gaisuwan ban gajiya yana dan tsokanan ta,ita kam kullum inta gansa hakan tausayin shi ke damun ta don kamal bai fada mata sun koma da jazmine ba ta dauka duk dauriya ne irin na namiji.

Sukam ba ruwan su don Gaba daya ta rasa wani irin farin ciki take ciki don sum gama ruda ta da shirmen su

Kamal da salma tun a asibiti suka ma dan su huduba da sunan Ashween don haka aka soma ce masa junior.

Ash Yaji dadi sosai don haka ba wanda yakai sa kula da babyn harda sa masa karaman gold ring a hannu
Iyayen na gefe sukam suna jone suna shan love dinsu..

Gaba daya kwana biyun da suke asibiti jasmine bata gane kansa ba sai ta dauka ko don sabon salon halin da ta ke masa shiyasa ya ke share ta
Gashi kullum in tace zata bari sai kuma taga sam abun yaki barin ta itama kanta ta rasa meyasa ta dawo so childish and spoilt, .gashi yanzu in tana bukatar sa bata iya hakura don yana bada uziri kadan zata  soma masa kukan fitan rai wani lokacin har sai ranshi ya so ya baci kan tayi shiru..

Da dafe Suna falo ne da mamy sai ta bata shiru tana tunnin yadda zata dan rage sabbin halayen nata don ko yau ma sau biyu kacal sukayi waya a kuka a kuka har aka kare

chan sai ta langwema jikin kujera ta kwanta kamar wacce ta bata da lpya sosai

Mamy na lura tace jasmine lpya dai ko?
Cikin shagwaban da bata san tayi ba tace mamy bacci nake ji..

Baki a bude mamy tace ,bacci dai jasmine jiya fa gaba daya kika dauki ranar kina baccii ace har yanzu bai sake ki ba..

Ta dada sakalcewa tace uhmm mamy baccin sosai ne yake damuna

Sai mamy ta tabe baki batace komai ba har jasmine din ta tashi  ta haura sama dakin ta

Wani kallo mamy ta bita dashi don harga Allah ta soma ganin changes a jikin jasmine amma sai tayi kokarin kaucarwa da cewa ai stress din karatu ne kawai da zama waje daya

Sai dai kuma blushing din da fuskan ta yake sam baiyi kama da wanda bata dauke da juna biyu ba.

Itakam tana shiga daki da shike 10 ne na safe sai ta cigaba da jera masa misd cols bai dauka ba
Da wayan a hannun ta har tayi bacci

Shima daga baya ya yazo yayi ta kira bata farka ba duk sai ya damu ya dauka ko fushi tayi don yasan kwanan biyun nan yana dan mata masifa.

Awa biyu ta shara tana deban baccci Tana tashi shine ta ga misdcol din saita kira
Yace haba princesss kina so zuciyan ya buga ko?

Wani feeling din tayi masa kukan ne ya taso mata amma saita danne bata yi ba,a tunanin ta maybe ya fara gajiya ne da childish behavious dinta kwana biyu shiyasa baison daga kira amma duk da haka sai ta shagwabe
Tace yaya ena so na gan ka ne?

Yace of cous bby na ,ki shirya anjima kadan nima ena matukar son na ganki

ba bata lokaci tace to gani nan zuwa ya gwalo ido cikin suprise yace yanzu?
Tace ehmmm
Sai yace to shikenan taho ena jiran ki..

Tana katse wayar ta shiga wanka ko wani kwalliya bata yi ba ta sa fitted gown na material ko babban mayafi bata dauka ba sai tayi rolling kanta .

Ta hanyar baya still ta sake fita don tasan mamy na chan ta sake baki jasmine na bacci a daki
  
Tana isa ta samu shima yana saukowa da ga sama
Yana tahowa yana kare mata kallo yace nikam bana hana fita hakan nan ba?

Ta turo baki tana kan matsowa har suka hadu
Yayi rounding hannun sa akan waist dinta ya ya manna ta a jikin sa ya cigaba amma ko ta amsa shi sai ma dada shagwabe fuska da ta keyi a jikin na sa
Tana shafa kan kirjin sa

Da shike ashraf ya riga ya siya bakin dan gidan mai gadi,dan har waya ya basa akan in jasmine ta shigo ya masa alama in yazo sai ya taimaka masa ya shigo.

Shikan sa yaron ya karba ne kawai amma ya na tsoro don daga kauye yazo gaishe da baban sa baisan komai game da aikin gidan ba.amma da shike yaga kudi wajen ashraf sai bai damu ba.

Jasmine gaba daya a on take tana matukar bukatan sa amma sam ta kasa fada sai ta cigaba da langwemawa jikin sa tana shahafa shi cikin wani yanayi,

Ya dan sauke kansa daf fuskan ta yace baby lpya kuwa,da kyr tace babu komai
Don a yanxu enda san samun ta ne ko wani tashin ta a bacci ace da shi zata fara karyawa.

  Ya jawo ta suka zauna kan gujera amma taki sam sai kan cinya
Anan ma ya kyale ta ta taba nan tayi nan ta gama sukurkata masa jiki shima tun yana daurewa har ya fara responding.

Jasmine Gaba daya in abun ya zo mata wuta wuta yake yi sai taji ta a matse.

shikuwa tunda ga Yanayin yadda idanun ta suka sauya ya gano tana cikin bukata sai ya jawo lips dinta ya shiga kissing like crazy don ya dada tabbatrwa
anan ta soma sake mai nishi masu zafi tana dada saka sa a  hanya.

Har Ta shiga zare button din rigar sa tana shafa kirjin sa da kyau while hannun sa gaba daya ya tallafo ta jikin sa sosai yana shafa ta
A hakan a hankali har ya zuge zip din gown din wanda dama batayi masa bra ba pants ne kawai a jikin ta sai rigar.

Dai dai nan Ashraf ya iso  sun sakankan ce dama Ash in yana gida basu kulle ko ena

   Yana daga bakin kofar glass ya sa clear cameran sa na samsung  yana daukawa,da shike wajen da haske so ba ruwan sa da flash komai clear yake fita.

Sai dai tsayuwan ne ta soma gagaran sa abunka da wanda ya saba latsa mata ganin yadda ashween yake romancing sassan jikin jasmine ya sa shi shiga wani mummunan tashin hankali

Gashi ta camera yake kallo don yanaso komai ya fito ne ras yadda zaiji dadin aikin sa.

Ash ya riko hannun ta da kyar ta soma yunkurin zatayi mai kuka gashi ya gama zame mata rigar kaf daga ita sai panties ajikin sa sai ya ja rigar sa da ta cire masa ya sa mata

Tana turo baki ya ce c'mon baby ba anan ba muje daki ,bai jira wani sauran kiriniyar ta ba
Sai ya tartakata ta suka shige daki

Ashraf na kallon komai
Suna shiga sai ya sake bin su cikin sanda sanda har ya iso daf bakin kofar

Sukam Sunyi nisa basu jin kira don ba abunda ke tashi cikin dakin in banda moarning and groaning na nishi da numfashin su.
hakan ya basa daman dada tura kofar kadan ya sa bakin cameran sa sai dai wannan karon baiyya ganin real show din da kyau.

Shima Allah Allah yake camera ya gama debo details sai ya je ya nitsu ya kalla da kyau don gaba daya jinsu a hakan ya rikita shi

Tsaban naci sai da ya jire ya ji ankai karshe kafin ya hakura ya juya yana sauke numfashi a hankali don sun mugun daga masa hankali daga ji yasan gamsahhen jima'i ne.

A ransa yace dama haka yarinyar nan ta iya juya namiji? Damn, cikin  shauki yace"yana dada matse kumburaraen abun sa.

Jin karar kofa ta ciki alaman sun shiga bathrum ya sashi ya fito boldly ya bar gidan.

Baba mai gadi da baisan shigar sa ba da har zai tsare sa ya tambaye sa
Amma ganin Ashraf na tafiya kai tsaye sai ya dauka ko dan lokacin da ya zaga ne aka masa izini ya shigo

Ashraf ya fice ba bata lokaci ya ja motar sa ya bar kofar gidan

Anan jasmine tayi azahar da la'asr, suna idarwa Shi da kansa ya shirya ta suka fito fuskan babu ko digon kwalliya.

  Eta dai bata san ena zasu je ba sai taga asalin car din sa ma ya dauka suka fita da shi.

A asibiti Ana yau za'a sallame salma rike da hannun ta suka shigo inda suna daf shiga dakin ta hango salma kwance tana latsa waya hankalim ta bai wajen su.

Da sauri ta kwace hannun ta taja ta tsaya bakin kofar don tunda ta samu komawa da Ashween sai bata damu da neman salman kamar da chan ba.
Tasha mamaki ashe har salma ta haihu?

Shiko bai takura ta sai ya sake ta suka gaisa da salma yana tsokanan ta ta gaya masa ai yanzun kamal ya fita wajen doc.

Sai ya koma kan jnr dake kwance luf luf yana dan motsi da idon sa tarwal
Ash yay bending ya kamo small hands din yaron wanda ke makale da gold ring din yayi kissing,

Nan ya shiga masa wasa gwanin sha'awa in reality ba wanda zai masa kallo yace zai iya kula da jariri har haka.

Gaba daya hankalin salma Sai ya tashi ba abunda take tunawa sai yadda ya rasa nashi babyn bai ma sani ba amma sosai ta shiga wani yanayin tausayin sa.

Jasmine na kallon su duka biyu sai ta sunkuyar da kai kasa ta soma kuka a hankali.

Sai yau taga zahirin yadda ash yake matukar kaunar baby amma sam bai nuna mata ya damu sosai ba data zubar masa da nasa sai yayi hakuri ya bada kansa laifi.

Abun sai ya dame ta sosai ta rasa me zatayi ta shigo ne ko ma ta bar wajen

Don kallon sa a hakan tasan zai iya tada mata tsohon ciwon nadaman aikata hakan da tayi dana ta babyn tasan kawai bazata iya daurewa ba.

Tana juyawa zata tafi suka hada ido da kamal da sauri ta sauke kanta kasa don fuskan ta ya gama wankuwa da hawaye.

Sai Ya mayar mata da smiles yace ,..c'mon muje kiga little husband din ki tun da ya zo yake neman mumyn sa princess.

Ta danyi smile wanda ya dada bulbilo da tears dinta bata ce komai  har ya dan mata jagora jiki a sanyaye ta shigo ciki ta tsaya tana zare ido

Nan Salma ta kure ta da ido cikin tausayi da haushi lokaci guda.
Sai kamal ya dan karaso ya samu ash da tuni yake hirar sa da babyn da ke kwance yana kallon sa kamar da gaske.

Sai yace man muje mu karbi sallama mutafi gida ko
Ash ya ce toh sai ya dada gyara ma babyn kwanciya suka juyo zasu fita.

Kamal na gaba shikam sai da ya dawo ya dan goge tears din kan fuskan ta ba tare da yace mata komai ba ya girgiza mata kai kawai alaman baya so...sai ya fice.

Chan wani corridor suka zauna suka basu waje.

Salma ba tace komai ba
Har jasmine ta karasa wajen babyn itama tana kallon sa
He's so cute don duk kammanin kamal ne amma farin fatan duk na salma ne.

Ta sa hannu ta dauko sa nan ta fashe da kuka a hankali..tana kallon sa tace pls forgive me little hubby im not a good mother.
Not even to my own child kaima gashi na saka aciki har ka zo duniya ba abunda nayi mai kyau na kulawa da kai ,
Sai ta dada rungoma Sa tana bada hakuri sosai abun  sai da ya taba zuciyan salma.

Sai ta share hawayen ta ita ma ta sauko ta karbe babyn ta ajiye sannan ta kamo hannun jasmine din suka rungume juna

Da kyar ta rarrashe ta
Tace salma kiyi hakuri kar ki sake gajiya da hali na dan Allah when u left me i felt so alone and lonely nasan na bata miki rai kiyi hakuri.

Salma tace ,uhm uhm jas kina da right kiyi fushi ni fada na dake babyn mu ne,
Jasmine wallahy banji dadi bane kinga shiyasa nima na haura miki ranar am sorry bai kamata na sa zuciya wajen miki gyara but i cant just control it zuciyana ya raunana da naji kin cire babyn ki da kanki jasmine dats not fair...

Cikin kuka jasmine ta gyada kai tace hakane anan ma ta sanar da ita kalar nadaman da tayi sai suka zauna suka sasanta kansu har suka dawo hiran su normal su ash basu shigo ba har yanzu.

A takaice ranar Sai 6 Suka bar asibiti dukan su inda duka suka yi gaisuwa gidan su salma don tun safe su umma aka dawo aka shirya tarban sabon bakon gidan.

Ummah Taji dadin ganin su duka musamman su jasmine don dama bata da ma labarin meya faru da su.

Duk yadda jasmine tayi don ta zauna yaki sam haka ya yasa ta agaba yace su je ya kaita gida kar suyi dare sosai

Suna tafiya sai ta langwame kai akan kafadar sa ta zagaye hannun ta ajikin sa yana tukin hannun sa  daya nakan stiriing a hankali ba wanda ya tanka har suka iso

Sai Ya kashe motar ua dan motsa ta yace princess lpya dai ko?
Sai ta saurin goge Tears tace babu komai.

Yayi ajiyan zuciya don  ya san duk ganin babyn ne ya daga mata hankali take tuna nasu sai ya dago ta suna fuskan tar Juna cikin sanyin murya yace ,dan Allah ki bari mana bana son taurin kai fa yanzun kukan me kike yi kike boye min? Ko Baki so na tafi ne
But jasmine we spend the day together meye kuma matsalar talk to me mana..ya dan girgiza ta

Nan ta shiga sab9n bulbulan hawayen ta na dan girgiza kai can kasan makoshi tace,yaya dan Allah kayi hakuri  ka yafe min im soo sorry.

Sai ya dan bata rai yace, wtf! toh tashi ki fice min tun da bakiji..
Nan ta soma share hawayen a hankali gwanin tausayi tace toh nayi shiru yaya na daina taurin kai..sounding serious but funy

Yay danne dariyar sa Yace ko ke fa? Ni Bana son naji wani magana just rest sai ki Shirya da kyau ranan suna nakai ki ko?

Ta gyada kai tace ok...bazamu hadu bane kenan sai ranar suna?

Yace yes baby na ki daure kinji kinga muna dadewa awaje yanzu and i cant keep risking it ,ki huta kinji

Tace toh sai yayi kissing lips dinta ta sauka
Ta tsaya tana waving din sa har ya lume tana juyi suka hada ido da ashraf
 

Kallon kallon suka maida ma juna
Don ba tantama ta gane ya gan su ne ya tsaya.
Batace uffan ba taja tsaki Ta wuce ciki abun ta.

Sai Yayi murmushi a ransa yace yarinya kina dap da shiga hannu thank god yau kinsan na gano ki.

Ita kuma achan zuciyan ta na cewa...wayyo Allah na in ashraf ya fada ma mamy ya zanyi za'a sake raba ni da yaya na kenan?
Wani zuciyan kuma yace to ya fada mana nidai ma nagaji wallhy miji na zanbi sai dai ace nayi rashin kunya.




*☺☺☺☺uhm uhm to fah jasmine anya hmm mekai shut my mouth kar ace amebo😸🤐🤐🤐🤐🤐*


*Dedicated to all members of SURAYYAHMs fan group and page,*
*Allah sarki rashida abubakr moh'd sai yau na ganki  toh nagode,nagode muku baki daya duka Allah ya biya ku da aljanna?*



*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top