81

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Page▶81*



Ranar da suka dawo daga ukraine kamar zai mata kuka dan zaman su acan tare kullum yana jin duminta ya ke ganin kamar kar ta koma gidan mamy kuma...

Ko itama bata ji dadi ba amma haka take yin dauriya ta lallashe shi don farin cikin daya ke sata in suna tare kullum abune wanda take jin tana mugun bukata kamar yadda rai yake bukatan numfashi .

a ranta tace, im not ready for any trouble ne kawai da wallhy en nazo wajen miji na bazan koma ko ena ba sai dai ayi min duk abunda za'ayi..

Yanzun bata kaunar abunda zai sa yayi nisa  da ita ne shiyasa take bin komai a sannu sannu da mamy.

Ita ma zahida wani aikin ne ya sata dole ta bugo waya ta sanar da shi zata l dawo nigeria urgent cikin garin abuja washe gari  sai tayi 2days kafin ta koma.

akan lallai yazo ya same ta anan din,don duk a tunanin ta har yanzu yana chan lagos ne.

Mrs hidayat,ena fatan kinzo da cikakken shirin ki kinsan wannan malamin ya gabata wajen aikin so, bana son sanya ta wajen ki..cewar kawar ta magajiya

Mrs rod tace,tabbas na shirya mana,jiya fa gwalagwai na na siyar ma sake hada wasu kudi,ta cije baki cikin dacin rai ta kuma cewa ke me kawai baki san yadda nake bukatar aikin nan ba ma ashe.

Magajiya tace,hmmm shikenan ta shi muje nikam ai mai sauki ne
Ba bata lokaci suka kama hanya tafiyar minti 50 kafin suka iso wajen.

Gida ne na almajirai da gardawa manya bakake kirin kirar maguzawa sai dai kowa na harkan gaban sa

Daga gaban gidan zaka gani kamar wani abun arxiki ake yi aciki
Amma kana zaga wa baya nan zaka soma ganin safaran manyan motoci da jifajifai ana zuwa ana tafiya.

  Suma mra rod sai suka zauna akan layi cikin wani zaure har aka iso kansu.
Suna shiga ciki
Mrz rod jiki na bari ta tsuguna gaban malam dake zaune akan buzo idon sa yayi baki kirin,ta zuba gaisuwan ban girma

Ya dube ta closely kamar mai karanta wani abu a disturbed face dinta sai ya tuntsire da dariya marrar dadin ji

Nan Suka kalli juna da magajiya
Baki na rawa tace malam lpya dai ko?

Yace kunsan doka na ai ba sai an mun bayani ba na gane matsalar ki...

Tayi lamo cikin yanayin jimami tace toh malam ka taimaka min mana,

Sai yayi dariya ya nuna mata wani bakin kasko alaman ta zuba masa kudin aikin sa.
Ba laifi mrs rod ta zaro bunch 500k ta ajiye su..

Sai ya cigaba da zane zanen sa akan kasa yana buge buge..

Kusan minti 15 yanayi yana dagowa yana kallon ta da wani irin fuska mai tsoratar wa..

  Hankalin ta ya dada tashi sai suka kasa magana tsaban fargaba ita da magajiya

Malam ya dago ya cire nadin kansa tare da dauko wani bakin ruwa a kwarya ya ce zo ki  wanke hannu da fuska..

Ba musu tayi hakan ,sai ya mika mata dan karamin madubi yace dubi nan" tana kai idon ta maimakon taga fuskan ta sai ta ga na barister saminu

Wani irin shock ta shiga tace kan uban nan..bura uba saminu?

Malam ya danyi dariya ...yace shine karamin alhakin da ya shiga rayuwar yarinyar ki kwanan nan don ya tono asirin ki..

Cikin tsananin mamaki da tashin hankali tace ohh, dama gangami ma akayi min bashi kadai ba ma kenan?
Yace habawa ai Dama nasan an hade min baki ne mana.to karyan su ta fada a zafafe

Malam ya sake bushewa da dariya, ...ya ce...uhmmm an yanka ta tashi,to kisani na biyun ya dade yana tare dake ,kuma jinin ki ne.

sai yayi shiru ya cigaba da buge bugen sa yana cewa babban al'amari ne,
Don kuwa ganin sa bazai yiwu ba, Allah ne a gaban sa kuma yana cikin kariya mai karfi don ko Shedanin jikin sa ma baida sukuni bare mu anan..

Hankalin ta ya tashi sosai Cikin zakuwa mrs rod tace  to meyasa haka malam? Malam waye ne pls ka fada min jini na fa kace,? acikin yaya na kenan? Jamal ne ko jabir..zahida ce?

Ya mata wani irin kallo mai wuyan fassara baice komai ba ya dukar da kai yana shakar hayakin da ya soma fita daga ruwan dake gaban sa

Ba tare da ya dago ba yace ku tashi ku tafi, wannan aikin bazai yuwa ba.

Ta sa hannu akai tace malam kayi ceto ,kasani a rudani bazan iya tafiya anan ba batare da naji na biyun ba, domin shi ya fi muhimmanci a waje na yanzu malam a taimaka

Ya dago fuska adan tamke yace so kike muyo asaran aljanu akan kudin ki da bai taka kara ya karya ba?

Sai Magajiya ta dukar da kai cikin fadanci tace tuba muke malam amma dai ataimaka ko kari ne ai zamu bayar..

Mrs rod tayi saurin gyada kai cikin jimami tace eh haka ne malam ataimaka mana zamu bayar.

Nan ya dan sassauta yayi wasu abubuwan sannan yace " aljani dumurza, ya amince amma zaki bashi tokaci

Ta gyada kai da sauri tace fadi koma menene malam
Yayi mata nuni da wani daki mai rufe da bakin kyalle ,
Yace in har kina so ki ga wanda yake miki wannan abun dole sai anhada da abunda zai sada mu da layin da yayi mahaifar sa.

Don haka aljani dumurza sai ya durmumuza ki sannan ya cire gashin gaban ki mai dauke da manniyin ki ko min kankan ta sa zamu samu biyan bukata..,

Mrs rod Ta runtse ido gam, tace,omg im dead,ni dai hidayat na shiga uku ema zansa kaina? take ta kejin wani kuka na tashin hankali na tasowa a chan kasan zuciyan ta amma sai ta danne su,tunanin ta akan
Da shekarun ta da girman ta? Ace tayi sex da aljani?

Malam ya ce in bazaki ce ba ne sai ki tashi enada baki.

A sanyaye suka kalli juna da magajiya wanda tuni take mata idon akan ta tashi kawai ta shiga

Ba musu ta sullebe ta shige room din da ba aganin komai sai uban duhu ko tafin hannun ta ma bata gani
Ga wani irin kazamin warin tsami da dauda da ya gauraya da warin kazantar dake ciki

nan malam ya bace daga enda yake zaune ya biyo bayan mrs hidayat ba ta hankara ba taji an damko ta damka mai tsanani

Ta soma karkarwa ,tana jin yadda ake sullebe kayan jikin ta da wani irin force don har wani kwarzanin ta faccen sa yake yi,

Ba lallami ko tarairaya haka dumurza dake jikin malam ya rinka chakka mrs hidayat ba sauki har ta kasa daure zafin ta shiga ihu tana neman ceto,..

Magajiya sai leke take don ita kam in har da sabo ta saba irin wannan.
Tsawon minti 40 kafin duburmuza ya rusuna ya kwawkule gabanta ya dan tsinki gashin awajen buuuut ya bace ya barta kasa tana fama da radadin chacchakan da ya mata,

Ga mummunan warin sperm din sa daya ya ishe ta ya ke tada mata zuciya tayo lamo tana kakarin wani amai mai zafi..

Chan cikin 10 mints ta daddafe ta fito,
Ta sami malam da magajiya tamkar yadda ta barsu,

Sai nishi take tana kakkama jiki amma bai bari ta zauna ba ya mika mata wannan ruwan yace sake wanke fuskan ki da hannun ki,..

Tana yi tana nishi kasa kasa tayi hakan sai ya mika mata madubi

Tana kaiwa idon ta taga fukan latteef,daga bisani sai yana juyawa yana dawowa na ashween,,

sai ta soma kuncewa tana haukacewa brain dinta na wani moi moi kamar zai bursting a razane ta sake mirron akasa ya fadi ta fasa wani irin firgitaccen kara

Kowa ya mike tsaye kanta kan magajiya tace zata  kamo ta ta sulale kasa summamiya....

Malam kiwa ba ruwan sa sai ma ya dake yace aikin banza aikin wofi tarkata abar ki ku bani waje kar kumin asara customers ..

Magajiya da ta gama kaiwa karamshe wajen tashin hankali haka ta dauko madam hidayat ruwa ruwa tana tangal tangal har suka kai mota..

Kwanan ta biyu a gadon asibiti tana fama da serious nervous breakdown oxygen kadai ke iya bata iska jinin ta ya haura sosai..

Ko magajiya ma data gaji da kulawa da ita sai kukkuni take gashi tana son taji meye ne kanun labaran haka .

Don gulma Haka ta cigaba dai da daurewa  har hidayat ta farfado

Sai Likita ya basu shawaran karta sake daga hankali in ba haka ba wannan karon mutuwa za tayi
don zuciyan ta na gab da shirin buguwa.

Mrs rod tana shiru kalar wanda suka tashi a ciwon hauka..
Sai hawaye kawai take ruwan su

Da kyar ta iya bada magajiya labari cewa ,dan ta ne ashween
Wanda da chan ta tsame sa cikin yayan ta don munin halittar sa kuma ta masa sharrin kisan yar uwan sa aka kai sa prison at early age.

Magajiya ta tsorata dan haka ta jinjina labarin tayi mata Allah ya raba lpya  ta sulale ta gudu.

Mrs rod ta sha mamaki matuka don tunda take a
Duniya bata taba jin zata yarda da hakan ba.

A haka ma sai da aka shafe kwana hudu tana waswasi tana kawo halayen ashween tana tacewa

Sai dai duk enda ta juya sai taga kamar hakan ne gaskiya  ne  kawai ashween dan ta ne.

musamman data san daman asalin ya kullaci zahida aransa  don ita ta soma kashe masa 1st love dinsa kuma twin sister sa lailah farin cikin sa a Duk duniya.

A gefen ashween kuwa duk da yasan zahida na garin abuja kuma shi take jira sai ya nuna mata shikam yana busy a lagos ta dan sarara masa kadan zaizo bayan kwana biyu.

Mrs hidayat Tayi kuka ba adadi,ga sleepness night tun ranar da tabar gidan malam bata sake bacci ba abinci ma da kyar yake shiga bare wani walwala.duk tana tunanin wani action zata dauka nan gaba.?

Wani zuciyan yace kawai ta saduda ta jawo yaranta a jiki ta shirya su tunda ita ka soma kunna wannan wutar fitinan

Wani zuciyan kuma yace mata tab di jam, after all he did to u? Ya shiga rayuwan ki ya tarwatsa ki ya raba ki da kan yayan ki yasa suka tsane ki?
Kin dawo fakiiriya, abun tausayi hidayat, kudi ma baki ganin su ta dadi, ya tozarta mutincin ki a idon jama'a ya kuma yi wasa da hankalin ki,anya ya cancanci ki kyale sa kuwa?

Ki tuna fa kafin ma yaran ki ma su kalle ki yanzun  zaki wulakan ta, babu wanda zai saurare tubar ki ,wai har kin shirya kaskantar da kanki kenan?

ai tuni ta mike tsaye tana girgiza kai alaman bazai taba yiwuwa ba ta cigaba kawai da  dada tantance wannan zugin shaidan din.

Chan cikin nazari tace lallai tuba bata same ni ba.
Don kuwa saminu karamin shegen nan dan iska ,butulu ..shi zan soma shekawa lahira.
Ba kai dan leken asiri ba ta tabe baki ,tace hmm

Kafin daren ranar ya kai karfe 10 harta yi hade haden ta da shige shige  ta kai poison chan bar palour din da saminu yake siyan giya ta kuma bada umarnin inyazo asa masa yasha batare da ya sani ba..tayi aikin tane clean and clear sannan ta bar wajen

Washe gari kawai tashi tayi taji news din emergency akayi da saminu sai ta san babu tantama ya sha wannnan poison din ne.

kuma dama kwana uku tall zai yi yana fama da shi a jikin sa kafin ya mutu inda ba za ma ayi suspecting kowa ba.

Nan ta soma harsahshen to lallai zata iya sake dawowa kamar da chan yadda take in har burin ta ya cika akan zahida

Zaman diris tayi kan kujera tana jiran dan aikan ta ya tabbatar mata da location din zahida a cikin garin Abujan
Ita za taje ta fallasa asirin komai ta gaya mata cewa lallai ASHWEEN bro din ta ne kuma daukar fansa ya zo akan su har yaci nasara ya raba su.






*Filin nazari🤒*

*nace my Lovely fans, kuna ganin mrs hidayat xata kai labari kuwa acikin Wannan shagalin nata?*

*Sannan ena labarin kasantuwar amincewar zahida da labarin gaskiyar lamarin ashween? Anya zata amince kuwa, ko tsanar da ta musu zaiisa ta koma bayan hidayat?*

🤔🤔🤔🤔🤔🤔




*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top