71

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.




*Page▶71*



'Zahida ta fito Ba kowa a wajen sai mai gadi da driver suna hiran su

Ba takalmi a kafanta sannan idon ta sun kafe sunyi ja zir da hawayen bakin ciki da kunci..jikin ta na bari tana kyarma ta kira su a gagauce ta ce ma driver ena zata samu hot acid?

Ya gwalo ido cikin mamaki yace madam babu anan kusa gaskiya
Sunayi suna dar dar don yanayin ta ya nuna alaman ba lpya ba

Tace toh kaje ka bude gareji ka bude motar uban koma waye
Ka hado min ruwan batir  yanzu tafada da commanding voice.

Cikin tsananin tsoro dukan su sukayi shiru suna kallon ta basu motsa ba
Cikin Wani razannanen tsawa tace me kuke jira ne?look na baku 10 mints in ba haka ba harbe ku zanyi yau a gidan nan .ta ja gefe ta tsaya 

Ba musu suka bar wajen
Kowa jikin sa na bari hanjin su na kuka don tsoro

Duk sun sani cewa ruwan ba3 wani bin ma yafi hot acid illa domin kuwa zallan concentrated sulphuric acid ne wanda ko ma ginin block aka zuba sai ya narke ya zube kasa bare mutum..

,a yanayin zahida ko da ba'a fada musu ba sun san ba alheri za'a aikata da ruwan bat3n ba

Nan driver ya shiga kunce kunce ya soma hada ruwan ba3
Ganin yadda abun ke watso musu wani mummunan wari mai hatsari ma numfashim dan adam ya sa mai gadi yace wallhy wallhy nikam zan kira oga
Don Ba zan iya wannan aikin ba

Driver yace ka rage murya kar taji ka
Kayi sauri kayi hakan don nima bansan me zance ba in wani abu mummana ya faru.

Nan mai gadi ya boye bayan bishiya ya ci kirar ash bai daga ba
Chan hikima ta zo masa sai ya tura masa tex massage.

Suna gama hada ruwan ba3 ta karbe bata ko sauraran zafi da hargowan da yakeyi sai ta ajiye a dai dai kan step  daya raba site din gidan

Ta kamo hanya ko ajikin ta sai sauri take ta tayo dakin jasmine.

Idar da sallar ta kenan ta zauna tana lailaya cikin ta duk hankalin ta ya koma kan yaushe ashween zai shigo don tana mugun jin missing dinsa.

Zahida ta banko kofa tayi Wani munafikin murmushi ta bangaje kofar sai dayayi kara
Kallo daya zaka mata kasan bata cikin hankalin ta

Jasmine ta mike tsaye a dan razane tace mata lpyar ki?

  Dariyar hauka ta bushe da shi gashi kafar ta ba takalmi kanta ba dangwali sai uban hawayen takaici da ya bushe a fuskan nata.

Tace " yi min shiru munafuka karuwa, yar iska mai raba gindin ta a titi, yau ni zahida zan koya miki tarbiyan da uwar ki bata baki ba

Jasmine tace ahayye, kaji masu neman motar kano a china'wani tarbiyan ne dake wai goggo yaga gaban liman ?kije dai kiyi makarantar tarbiya ma kanki dan yanzu kece tababbiya,jaka.jahila anan wajen...

Zahida Ko sauraran wani magana daga bakin ta batayi ba tayi wuf ta chakoma hannun ta ta damke su duka biyu damka mai tsanani

Da shike ita kanta zahidan ba acikin hankalin ta take ba ta riga ta harba dokin zuciya wani karfi take ji da shi ma masifa..
Jasmine ta soma kokuwar kwace kanta a hannun zahida amma kamar bata komai

Sai jawo ta take a zuciye zata kaita enda ta ajiye ruwan batry ta watsa mata.

cikin bacin rai jasmine tace ki sake ni,

Shiru bata amsa ta ,ta cigaba da zagin ta tana cewa sai ta hada ta da yayan ta,

Nan ne ma ta juyo da murdadden fuska ta kalle ta "tace yaya indeed,
Wanda kika gama ware ma sa kafa ya dura miki dan shege ?
Wawiya,slut,ure a hoe jasmine dama naga take taken ki kaikayi kashin gindin ki keyi kuma kin ci nasara an sosa miki har kin dauka,
Ta dada zare mata furious eyes dinta tace
Amma ki sani da ga yau ba zaki sake aikata ma wani haka ba bare ni zahida..

Nan ne Jasmine ta soma kukan bacin rai tace enough,
Pls leave me alone zahida bana son tashin hankali.kije chan kiyi dashi bada ni ba

Tace da Allah yi min shiru,dake zanyi munafuka. don Na yarda da ashween shi ba dan iska bane tunda har ya zauna da ni tsawon lokaci bai taba ni ba, look at me, im so beautiful amd sexy.
Ke ce munafukar da kika zo kikayi seducing dinsa
Kika lalata masa rayuwa
Saboda haka ke zan hukunta...
Lokacin sai hankalin jasmine ya tashi
Zahida Ta hankado ta tace idan na ma fuskan ki fenti da ruwan batry danga wani shegen ne zai sake kula ki bare kiyi seducing din sa ..munafuka kawai shegiya mayya.

Kuka jasmine keyi ta rasa abun dake mata dadi
Gashi ta damke ta in such a way dat ko motsi batayi a hannun ta

Ganin eh dagaske fa ruwan ba3 din ne a gaban su ya sa ta tsala ihu tana bubbuga kafarta a kasa  tana kiran sunan sa

Sai surutu zahida take tana zagin ta ,tace mai hanani ma fuskan ki wanka da wannan abun sai Allah.
Ki nitsu ta daka ma jasmine din tsawa..

Kuka har sheshheka tsoro da fargaba ya kama zuciyan jasmine
Ana cikin haka sai  ashween ya shigo a gaggauce

Cikin kuka tana hango sa Ta ce yaya, yaya dan Allah kazo kataimake ni zata watsa min...

Hankalin sa a tashe matuka Yayi saurin yunkuri zai hauro saman inda suke zahida ta sake yin wani irin firgitaccen tsawa
Tace,ka kara one more step wallhy sai na watsa mata a dukkan jikin ta ma ba fuskan ta ba.dare me ta karashe a zafafe

Sai ya kasa motsi yana saita numfashin sa A dabuece yace dan Allah zahida kibari wai meye hakan ne kinyi hauka ne,ki sake ta mana
Are u insane?

Cikin hatsala Tace yes i am,kuma
Kai ne silar haukacewa ta
And So u better be careful,
Sai ta karashe da kuka itama tace me na maka Ashween da zaka yaudare ni
Don kawai ena sonka shine zaka na min haka?

Toh bakomai Ai Da ma,na fada maka wallhy duk abunda zai rabani da kai bazan barshi ba,dont think u can fool me again yau sai na kona yarinyar nan since u have the guts ka tara da ita

  Kanshi a kasa don ranshi ya gama hargitsa ya birkice da tashin hankali da bacin rai.
Yace zahida pls, i think nine mai laifin ba ita ba
Sai ki sake ta kiyi facing dina na yarda ,
Pls zahida ki kyale ta ,ko zaki iya fadan me laifin ta don muna samun mis uderstandings dake

Tace masa just up, yaushe ka fara karya ashween?
Dont even pretend dat baka san me kuke ciki
Ba ,haba ashween under my roof? Baka jin kawaicin presence dina agidan nan har zaka tara da wata ya mace ka mata ciki?
Nan ta sake murya tace kafito fili ka gaya min who is she to u?

Ya budi baki zaiyi magana tace stop ,and 1 more lie
And i will pour it all on her kasani sarai zan iya.

Ya rusuna ya danne zuciyan sa don yau kam yasan asirin sa ya tonu
Dan shiru yayi  cikin dogon nazari chan ya dago ya kalli jasmine dake kan kuka tana fiffincike hannun ta gwanin tausayi

Ya dukar da kai A hankali ya furta ma kansa im so sory princess i know im gonna hurt u right now.amma Indai har haka Zai  sa ki kubuce ma wannan fitinan am ready to take the  consequences.

Nan Ya dago ya daure fuska yace" bazan miki karya ba zahida i promise
But u have to give me ur words in Na gaya miki gaskiyar lamari Zaki kyale jasmine

Ta ce good one.
Wannan me sauki ne so just start talking now
Wani kasallalen kallo ya bi jasmine din dashi mai dauke da kalmomin hakuri sannan sai ya kau da kanshi cikin dauriya
Yace"
Yes, kina da gaskiya jasmine tana da ciki na.
But it happend out of no will ba da so na bane,hasali ma ke kika jawo
U tried to drug me to sex kafin na lura sai jasmine ta sha and i have no choice dan to help her that night..its hard for me zahida i think it was the biggest mistake of my life kiyi hakuri ki kyale ta na roke ki sai yayi shiru

Chak kukan jasmine ya tsaya tana kallon sa cikin tsananin mamaki da kuncewar tunani

Ganin har yanzu zahida bata gama yarda ba

Ya cigaba, yace i know
Is all my fault da bana baki kulawa zahida, amma ai na fada miki relship dina da ita but it seems har yanzu baki yarda ba ko?

Sai ta soma jin sanyi sanyi aranta tana kan hawaye tana kallon sa amma saib tace kaima kasani words are so cheap ,,wallhy sai na kona ta anyday ta sake shiga trap dina sai dai ka kashe ni

Yace  pls dont say dat, im sorry pls let her go,for the sake of d baby.ke fa mace ce? Zahida kiji tausayin ta mana

Still Tayi shiru tana lailaya zancen a ranta tana kuka hannun ta still damke da jasmine da ta sandare tana kallon sa.

Yace pls zahida ko sai nayi proving miki ba abunda kike tunani bane kam
" ok fine sai ya zare wani karamin zobe a hannun sa na hagu
Ya dube ta yace  ok pls will u maryy me"

Dum wajen yayi, uwa makabarta kowa da irin reaction din sa ,
Tun kafin zahida ta sake ta tace yes jasmine ta fincike hannun ta da kargin bala'i daga hannun zahida ta ruga da gudu tayi site din ta a birkice..

Tam idon sa suka ciko da kwalla zuciyan sa na masa zafi
Amma sai ya kasa ko daga ido ya dubi hanyar da jasmine din databi
  Shi dai yasan ya tafko ma kansa bala'i yau
Amma ya sa a ranshi hakan dayayi yasan ya tseratar da jasmine kenan tsira na har abada a wajen zahida

Zahida Anan ta bar ruwan ba3 ta karaso daf da shi cikin mamaki
Tace da gaske kake yi ash zaka aure ni?
Cikin dauriya yace uhm,
And Im here for u to muje ciki ki huta,
Ya kamo hannun ta ya mayar da ita daki burin sa ya dawo ya duba jasmine ya take ciki don kanshi har sarawa yake.

Ita kuwa tana shiga daki ta suntumi jakar ta ,dan kudin dake cikin drawer sa ta kwashe ta debi atm card da visan ta ta sulale a hankali ta bar musu gidan

Ko minti biyar da fitan ta baiyi ba ya shigo dakin
Ganin komai a bude ya sa shi fita a hargitae yana kiran sunan ta

Sauri sauri take a zuciye tana kuka mai gadi tasa ya bude mata gate tayi saurin bace wa daga kan titin anguwar ta yanki jeji,lokacin ga haddari sai ta sulale ta yi ta bin hanya ko tsoro babu a ranta bare fargaban wani abu

Bayan ya duba ko ena bai ganta ba a gidan Da gudu ya fito waje yana waige waige amma shiru

Sai ya tambayi mai gadi enda ya sanar da shi ai yanzun ta fice
Ko tsaya wa daukan wani abu baiyi ba shima yabi bayan ta
Sai dai da mamakin sa bata ko kan hanyar
Ya mike straight yana kwala kiran sunan Ta  ita kuma wani bangern daban ta bi sai tsaga ciyawa take tana kukan fitan rai,

Kunnen ta sun kasa dena maimaita abubuwan daya fada musamman cewa dayayi it was his biggest mistake ,worst in ta tuna yayi proposing aure agaban ta ma zahida..

Ko gajiya bata ji Da kyar ta iso bakin titi lokacin ana daf kiran magrib kafar ta yayi futu futu,
Gashi ta riga da ta hau dokin zuciya burin ta ta cire biggest mistake din ashween a jikin ta ta huta da bakin ciki

Don gani take a duk lokacin da ta tuna akwai gudan jinin sa tattare da ita sai taji wani bakin ciki ya sake lullube ta.

Dan karamin anguwa ne bata ma san komai game da wajen ba.
Nan wani masallaci ta gamu da wani tsoho mai kiwon shanu..
Sai ta saita kanta kadan ta rusina ta gaishe sa

Ya sha mamaki ganin mace mai kyau kamar aljana gaban sa amma sai ya danne abun yace lpya dai ko wa kike bida?

Ta dan sanyaya murya tace ehmm, dama ena tambaya ne baba ko kasan enda zan samu asibiti anan kusa ko wani wajen siyar da magani?

Nan ne ya dan dada kula yace Allah sarki ba lpya ne?
Ta gyada kai ,yace toh anan dai babu asibiti sai dai shago
Amma kuma ba lallai bane ki samu abunda kike so don Karami ne
Sai dai Zaki shiga cikin gari kuma

Tace uumm baba, ai ni bakuwa ce ko zaka taimaka kamin Bayani ena zan ce akaini

Yace tabbas ai na lura da hakan amma bari na nemo miki abun hawa sai na musu bayani,

Nan ta masa godiya ta zauna gefen masallaci
Har ya samo dan achaba ya masa bayanin komai gaban ta

Sosai ta gode masa har da bashi sadakar 1k achaba ya kaita har cikin garin yola cikin Wani tsohon kasuwan su ta bayan gari

Ba bata lokaci tayi bincike a net sashin indian online doctors ta ga maganin zubda ciki kala kala..
A haka a haka take dubawa Daga coments din mutane har tagane wanda zai mata aiki sosai don ance ko dutse ne a cikin in tasha zai fado.


*~" ~naso na fadi sunan maganin don karuwar mu but no ,cant say d name gaskiya
Kar wasu suyi amfani da wannan dama ta dalili na...so afwan👏🏻,abortion of any kind is injurious to health and a sin before our god.Allah ya kiyaye~~ mu 




Nan ta dosu shagon magani da shike comercials ne su ba ruwan su nan ta fadi sunan magani, ba bata lokaci aka bata shi
Sannan suka gwada mata hanya kala kala da zata bi don ta samu cikar burin ta a saukake.

Allah Allah take ta bar  cikin mutane gani take kamar ashween zai diro from nowhere ya hanata zubda cikin nan
Don a yanzu in akwai abunda ta tsana a ranta to cikin ne

Ta rasa yadda zatayi gashi dare yayi ba yadda zata ce zata fake,

Ganin da sauran cash a jakan ta,sai ta Sake neman kwatancen tasha aka hada ta da wani mutum ya kaita cikin sa'a kuwa sai ta sami mota karama 4 seater ta karshe zuwa garin abuja

Tana shiga suka bar wajen sai da taga anyi kusan rabi a hanya sai ta bare maganin ta sa a kasan harshen ta tayi lumui ta kwantar da kai kan seat.

Ko minti 5 baiyi da gama narkewa ba ta soma ji. Kamar ana sa scissors ne ana yayyyaka mata maran ta
But The pain is bearable
Amma ciwon ciki ne sosai yake murdawa dakan sa yana tukuwa
Ita kadai tasan yadda take ji

Cikin ikon Allah bacci ya dauke ta, bata farka ba sai wajen 4.15am na safiya
Enda driver yace madam mun iso

A kasale ta bude ido ,duk jikin ta yayi laushi har yanzu tana jin kamar kananun cizon ta ake yi a maran ta
Amma saita daure ta fita a motar ta je gefe ta zauna tayi zugum

Dauko wayar ta tayi dake silent taga tons and tons of mesagges dinsa da misd cols
Ko bi ta kansu bata yi ba soma yunkurin kashewa ma gaba daya.

Hannun ta na kan off kiran salma ya shigo.

Da kamar bazata dauka ba chan sai ta yanki draw ta dauka don a halin datake jiki she knew she needed somone to talk to.

Sai dai da mamakin ta sai taji salman ta mata magana normal, alaman bata ma san komai ba
Sai  nitsu tace kikace kina abuja salma?

Salma tace eh  ena gidan mu, ai tun shekaran jiya nazo yaya ash bai fada miki  ba ne munyi waya dashi fa yau da safe yace kuma zaku dawo yau.

Tace uhmm bar wannan maganan yanzu gani nima ena abuja ,ki bani 30mints zanzo gidan ku yanzu.

Cikin mamaki Salma tace ,ok sai kinzo ..sai ta kashe wayar

A jike ta ke jin kanta alaman  jini ke bin pants din ta kadan kadan amma hakan ta daddafe cikin radadin kananan murdawan cikin ta taho gidan su salma.






*patience is indeed a true virture of humanity,*
*sometimes we go wrong and hurt our dear ones to save wats right, we hurt to protect, we hurt to save life,we hurt for peace sake,we hurt to live*

*sometimes we hurt even our selves for being too patient that has no harm but good to us, patience is indeed d hardest thing and the only thing that can save u from dreaded regrets in world and hereafter*

*Wishing my fans  a hrt full of patience one luv guys💋❤*



Vote..........

*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top