7
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Salam sisters*
'''Kullum ki kasance bayan kowani sallahr farillah kina karanta kulakulan nan guda uku(surah nas,falaq,da nas)
Babban kariya ne daga mahassada daga cikin mutum ko aljani,makiya,mugaye, sannan kana cikin gadin malaikun tsaro daga duk wani cutar wa da zai shafe ka''' ,
*Yadda ake yi*
'''Sallahn safiya wato fajr da magrib, zaka karanta ko wanne sau uku uku,
Sauran (zuhr,asr da ishai)kafa daddaya
Allah ya taimake mu baki daya ameen'''
*Page▶7*
Bori sosai jasmine ta shigayi, ita kanta tasan harda fushin abun da take ji a ranta ta hada take ma salma
Wacce tuni ta gama fahimtar ta
'to jasmine in magana bai kare kema sai ki rama tunda duk hakurin dana ke baki baida ma'ana awajen ki
Shiru tayi ta kau da kai
Nan itama ta mike da niyyar barin waje
Da sauri ta damke ta
Ta shaqwabe fuska tana dada marairacewa
Salma tayi "msww tace,
Iskanci
To meye kuma? ba fushin zaki cigaba da yi ba
Ah ah..tace" sannan ta kalle salman a sanyaye
Amma kun ganni lokacin da muka shigo da yaya ?
Gyada kai salma tayi alaman eh'"
Kuma kinga
Wacce tazo daga baya ta same mu?
Eh mana salma tace tana kallon ta
Dan shiru tayi tana sake sake aranta "can tace Uhhm na tambayeki mana salma'
Zama salma tayi kafin tace ena jin ki '
Ki fadi tsakani da Allah
Dani da budurwan yaya wayafi kywu ?
Wani boyayyen murmushi tayi na mamaki tace
Are you ok? Lpya kike wannan tamvayar jasmine
Ni dai kawai ki fada min.. Tace fuska a shake
Tabe baki kawai salma tayi
Ganin yadda jasmine ta daure fuska snnan tace"
" tsakani da Allah aunty tania tana da kyau sosai .
Harara masu zafi ta watsa ma salma bazata ta Kau da kai gefe tun kan ta sake cewa wani abu
" wacece kuma aunty tania ?
Salma ko Kamr bata san meta keyi ba
Ta sake cewa girlfriend din yaya ash mana
Dum taji kanta ya sara
Sai ta yi shiru batace komai ba
Itama salman shirun tayi tana binta da kallo
Cikin kula ta kamo hannun ta
"jasmine' kywu irin naki ba za a hada da nata ba..ke ta daban ce"
Kin gan ki kuwa da kuka shigo tamkar wata angel kowa ke yake kallo
So its obviius kin fita kyawu ki dena hada kanki da ita ..
Duk maganan da salman take
Ji take kamar karya ne
Don gaba daya taji
ta tsani komai a lokacin
Ga zuciyan ta sai maimaita sunan tania yake idon ta kuma yaki dena nuna mata smiles din da suke
Xchanging da yaya ash dazun
Dan buga table a hankali salma tayi "ke, Ohhh kin tambaye ni na baki amsa kin wani share ni ko
Ba laifin ki bane jasmine ni kinga tafiya ta ma .
Tsaye ta muke zumbut itama kamr mai jinnu
Sai yanzu salman ke lura da yadda idanun ta suka sauya sosai
kallo daya zaka mata kasan tana cike da damuwa '
Zauna jasmine ta fada a sanyaye
Ruwa ta tsiyaya mai sanyi 'ta mika mata' ga shi pls take
Ba musu ta karba ta sha
Tana ajiye cup din ta sauke numfashi a hankali ta kife kanta kan tebur
Whts wrong ?
Salma ta tambaye ta cikin kulawa
Tana dafa ta
Da kyar ta amsa tare da cewa babu komai salma
Kawai raina ne ke baci
Musamman en naga wannan gf din yayan
Ni wallhy bana son shi da ita
Murmushi kawai salma tayi tace gf dinsan kuma? To meye a ciki
Dagowa tayi ta dan harare ta
Ita wannan Tania?
Eh aunt taniar fa,
Mswww wai yaushe tadawo auntyn ki ne s ta karashe a fusace tare da dan buga table din
Huh? Calm down mana jasmine chill
Toh kedin Shi yace miki gf dinsa ne
Ena dai don nafada ne kika hau kai.
Shiru tayi batace komai ba in banda dada daure fuska da tayi
Hmm jasmine kenan to fa ba ruwa na Nifa bance miki gf din sa bane
Kawai nafadi ra'ayi na ne...
To Jasmine wai ma me laifin ta ?
Kafin ta dago ta amsa
ji tayi mutum akan su bazata
' murmushi ta sakar musu
Yayin da Lokaci guda zuciyar jasmine ke harbawa kamar zai fita
Hi gurls ....
Hy.. salma tace tana binta da ido da karamun murmushi
Jazmine ku taho yayan ki na kira
Banza tayi da ita fuskn ta a daure
Batace uffan ba
Tania ko da ke tsaye tana kallon su bata ko nuna alaman wani abun aranta ba
Sai ma kure su da ido
Tashi muje salma tace tana tappin dinta
Kamr ta kwalla ihu haka taji
Da kyr ta mike a fusace
Ta kama hanya
Suna bin tania
Chan cikin wani wajen ta musu jagorA tace musu tana zuwa zata masa magana
Enda sukayi tozali da wata secndry schl friends dinsu zaune da wasu yan mata su biyu wanda daga ganin su kaga turawa
Da sauri salma Ta karasa suka rungume juna
Marriam ?
Jasmine,salma, duka suka kwashe da dariyaa
Yaushe kika dawo nija maryam ? Jasmine tace ..
'Kafin kace wani abu Zama sukayi nan aka bude shafin hira
Wanda Har ya sa ta soma samun saukin nauyin da zuciyan ta ke mata
a haka suna wajen a zaune masu aiki sai safaran kayan makulashe suke musu wanda
Hakan ya dada debe musu kewa
Salma da jasmine har sun mance da me ya kawo su wajen.
Gefen su ashween kuwa Hidima akeyi sosai
Kowa na harkan gaban sa anata ciye ciye
Zahida data ki ta matsa kusa dashi musamman ganin yadda ranar ya ba ta lokacin sa da kulawar sa'"
' ba tare da bata lokaci ba ta soma nuna masa asalin son dake zuciyan ta
Don sam ta hanasa sakewa da tania gashi sam bata boye komai'
Wacce itama daga gefe ta ki matsawa daga gefen su
'
Chan irin karfe 1.3pm lokacin waje ya soma sauyawa hidima ya jika sosai, kusan rabin bakin sun watse sai ya rage few friends din su da ladies
Kowa na harkan gaban sa
Ba abunda ke tashi sai music da ke background irin na masoya
Shine a tsakiyan su tania na gefen dama zahida tana dayan gefen sa
Lumshe ido tayi take jin shigar wata wakar mai taken "breathless" wanda shyne ward ya rero ta
" kasan wani abu handsome ? Tace tana duban sa da murmushi kan fuskan ta
Ah' a... Yafada yana kallon idon ta dake neman lumshewa
"Im dedicating dis song to you'
Drink ya dada sipping ya dube ta "Wow" na gode yace a takaice
Nan ta shiga bin wakar tana yi tana kashe masa ido
Cikin wannan yanayin charaf taga tania ta damke hannun sa cikin sexy move
Hade da wani irin kashe masa ido
Let's dance "kawai tace
Ta mike tare da juya wa kadan da sexy bodyn ta
WandA Hakan ya bala'in sosa ma
Zahida rai amma sai ta dake"
TaKe ta cize bakin ta tana watsa ma tania mugayen kallo
Itako tania da taga reaction din face din zahida nan ta dada zafafa abun ta soma winning jikin ta tana rausaya wa tana shafa gefen fuskan sa cikin salon rawa"
Cup din wine dake bakin ta ta ajiye cikin tunzura
Nan take ta mike ta karasa wajen su a dance floor
Kamar wacce ta rasa hankalin ta
Fin cike tania tayi da karfi a jikin sa bata ba ta lokaci ba ta sauke masa wani irin hot kisss
Cikin hanzari ya ture ta
Juyawar ta ke da wuya taci karo da hot slap daga hanunTania dake tsaye a gabanta rai a bace
Itama tas ta juya ta rama ba bata lokaci Nan wajen Ya hargitse attention din jama'a ya soma kaiwa kansu
Sulalewa tayi kasa daga gefe duk sassan jikin ta sai bari suke
A razane ta sauke wani zazzafan kuka mai cin rai tana dafe kirjin ta
' don duk abubuwan da suka faru kaf a idon ta ne
Dama Saboda shirun dataji tania bata dawo ba ne ya sata sace jiki ta zo neman yayan nata da kanta
Tsakani da Allah ta baje a kasa sai Kuka take sakewa
Daga nesa tana jin duk hayaniyan da ake tafkawa tsakanin tania da zahida da yayan ta
Minti 10 tana kai ba kakautawa '
Can taji an riko ta
Tana daga kai taga salma ce sai sa sake fashewa da kukan
" jasmine ,
Meya faru? me aka miki.?
Baki da lpya ne
shiru batace komai ba sai ma dada kankame salman datayi tana dada kara sautinn kukan nata
Cikin tashin hankali salma ke dube dube tana dan bubbuga mata baya cikin rarrashi
Sai chan ta lura da cinkoson mutane sannan ga tania chan ta na kokarin fizGewa daga hannun kamal yana rirrike ta
Itama bada hankali tayi tana kallon dramar
Bata dai ji mai yaya ash din ya fada ba gani kawai tayi
Tania ta watsa masa sauran wine din a jiki ta fice awajen a fusace "
Baki bude take ganin yadda ya ke rarrashin zahida sai wani yauki take tana kakaucewa
Kamal kuma ya fice yabi bayan tania
Kau da kai tayi itama da sauri taja Jasmine din da kyar suka wuce wani empty room
Da shike kaf arean wajen ankama domin hidiman ne
" takai kusan rabin awa tana kuka wanda daga jin sa kansan ranta ya sosu sosai '
Jiki ba kwari salma ke bata baki tana llabata
Har ta soma sassautaWa sai sheshheka take
'komai yayi zafi maganin sa Allah jasmine
Ki yi hakuri ki fada min meya sameki,,walhy banajin dadin kukan nan naki
Problem said is a problem half solved ko?
Ko naje na kira yaya ash ne ?
Da sauri ta gyda kanta alaman ah 'ah
Toh kifada min
Whts wrong waya taba ki? Ko kinga ruhin naki da wata ne anan din
...
A sanyaye ta mike ta hada kai da gwiwarta murya ciki ciki tace
Ba ni da wani ruhi salma"
I hate myself for loving him.
Sai ta sake fashewa da wani sabon kuka kuma
Hm?
Waye wannan shi din
Tell me mana jasmine im getting curiuos wani abun ya miki?
No ..ba abun da yamin salma baima san inayi ba
Ni ce..ni ce ..ni c..nake son shi
Sai kuma tayi shiru tana goge hawayen dake dada bulbula a face din ta
' lumshe ido salma tayi tace
To Im sorry,kiyi hakuri to kidena kuka
Tunda yace bai son ki Allah zai kawo miki wanda ya dace dake
'
Dama wajen sa kikaje?yaushe ya zo? shine kika sabule kika barni ko
Kallon salman ma kawai take cikin mamaki ' wai me kike fada ne salma?
Ce miki nayi yace bai so na
Kawai naga kamar baya so na din ne
What?
Shine kika daga min hankali na jasmine
Buuhhh "
TOh ya kike so nayi bayan har mata biyu ke fada akan sa
Salma i wish zAki san ya nake ji araina game dashi
I love him to dearth "i so much love him
Zan iya shiga mummunan hali en na rasa shi
Ya zanyi?
Tsaye salma ta mike cikin mamaki tana kallon ta da alaman maganan kawai take bata san ma tana furta su ba
' who is he ?
Salman tace tana kure ta da ido
Fuska ba alaman wasa
Wani zazzafAN hawaye ne ya sauko mata murya na rawa tace it donst matter salma
Sanin shi bazaii amfanar da ke komai ba
abunda ya faru ya riga ya faru..
Ohhhh haka ne?
Wow kinyi kokari fa..and thanks dor letting me know how useless i am in your life
Tafada a fusace ta juya da niyyar fita
Cikin hanzari ta damko hannun ta ta
Fuska a marairaice tace
' ena za kije salma ?
.fincike hannun ta tayi tace
Wajen da nafi amfani mana
Hawaye ne ya cigaba da sauko mata ' yanzu akwai wacce ta fiye miki ni salma ?
Ba Tare da ta kalle ta ba tace Babu Jasmine
but Is better to be alone dan to be with someone dat dont trust you
Ai kinki ki fada min waye ne kike cutar da kanki akansa don kina ganin bani da halin taimaka miki ne
But its ok..Allah ya zAba miki mafi alkahiri
Stop ..tafada da karfi cikin kukan daya gama cin karfin ta
Ki dena cewa haka salma da me zanji ne wai
Ko sai zuciyata ta fashe kafun kusan enayi ?
Duk duniya ba wanda na aminta daita kamr ke kinfi kowa sanin
haka
Kuma nasan ban aikata daidai ba dana boye miki but
But Please understand me
Na rokeki
'.kukan ta cigaba da yi sannu a hankali ta sulale kasa kan gwiurta can cikin makoshi tace
' i love him salma...shine ruhi na
Kaunar sa a jini na take
Jiki a sanyaye salman ta dafa ta tace
Waye wanannan din jasmine dont hide it pls kina cutar da kanki dayawa
A hankali ta dago kai ta riko hannun salman tana kallon ta da rinanun idanun ta
' yaya ne...yay ashweenn nake so
Ena matukar kaunar sa.
Amma kinga kamar baisan ma enayi ba ko? Muryn ta na krkarwa fuskan gwanin tausayi ta tambayi salma da tuni
Ta san da haka
Amma sai ta waske tayi kamr abun ya mugun bata mamaki
Yaya ash kike so jasmine?
Toh meye abun boyewa
Batace uffan ba sai ma sunkuyar da kai datayi tana sheshhekar kuka
Cikin kula ta soma share mata hawayen ta
Ya isa haka jasmine
C'mon
Muje gida gobe akwai abunda zan fada miki
But promise me bazaki a
Sake wanin
kukan ba
A hankali ta gyda kai ...nan salma ta tallafa mata ta wanke fuskan ta
Sannan suka shige mota driver ya kaisu gida tare.
❤
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top