67
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶67*
Tun kafin Ash ya dawo dakin jasmine ta daddafa ta kimtsa kanta tayo sallah
Sai dai tanayi ne amma jikin ta har rawa yake tsaban zazzabin da ya rufe ta
Anan kan daddumar tayi dukunkune waje daya ta kwanta kamar wanda ruwa ya kwaso ta.
Yana shigowa ya karaso daf da ita ya dan dago ta
A hankali ya maida ta kan kafar sa ta kwanta tana maida wahallen numfashi,
Gaba daya duniya tayi masa zafi har yanzu bai jin zai iya yafe ma kansa da halin da jasmine ke shiga ciki akan sa ba.
Ya dade yana kallon ta yana shafo fuskan ta a hankali ita ma tayi shiru tana kallon sa
cikin zuciyan sa fall yake da tausayin ta gaba daya idon sa suka ciko da hawaye amma sun kasa saukowa.
Ganin damuwar dake kan fuskan sa ya sa ta daure ta kamo hannun sa da niyyar zata rarrashe shi, bata ma bude baki ba ya soma zubda hawayen a hankali,sai tayi yunkurin tashi cikin firgici zatayi masa magana ya ce no princess,kar ki tashi kwanta kawai doc ya kusa karasowa
Pls, kinga baki jin dadi ko?
bakin ta har na bari tayi yunkuri
Tace masa no, im fine,ya girgiza mata kai wani hawayen na kan droping yayi mata alaman bai yarda ba
itama sai ta langwame masa jiki cikin sanyin murya tace yaya shine kake kuka ko? To me na maka,?ai Ba laifi na bane nake ciwon kayi hakuri mana.ta karashe da muryan kuka.
Sai Ya danyi smiles hawayen na shi na dada zuba yace i know,ba laifin ki bane princess komai laifi na ne...pls forgive me kinji? i just hate to c u like dis.
bata ce komai ba ta sa hannu ta share masa hawayen tana turo baki cikin dauriya ta shagwabe tace one more tears frm u and i wll neva forgive u.
Yayi murmushi ya dada rungumo ta yace ro shikenan.. anything for u gal.
A haka suka jira likita har ya zo ya dan duba ta,allura kawai ya bata sannan ya musu bayanin
Effect din maganin ne kawai yayi saura amma zai washe kafin ta tashi a bacci,
Sannan a tabbata an bata well balanced diet bayan ta tashi saboda ya raba ta da shi a hanyar jinin ta yace komai zai dawo normal in sha Allah.
Ash yay godiya,..sannan doc ya fice.
Tun da aka mata Allura idon ta keyin dishi dishi kamar ta shawu,
Ya kama hannun ta tana kwance kan gado chan ta soma surutu tana ce masa i love you,yayi shiru yana rike da hannun ta yana kallon ta da wannan kalmar a bakin ta har ta yi bacci.
Sai yayi kissing forehead dinta ya gyara mata kwanciya yace i love you more princess.sannan ya fita.
Kafin nan zahida ta nan har yanzu a sume
Ga Hannun sa har yayi layi a wuyan ta wajen yayi jajir dabn da fatan jikin ta.
Bibiyan hanya karime take yi amma shiru har karfe 12 rana bata ga zahida ba.
Shine ta yanke hukuncin shiga dakin anan ta samu ta taimaka mata har ta farfado a gigice tare da wani irin kuka
'kukan kawai take yi tana cewa shikenan mumy ta cuce ni na shiga uku ash ya rabu dani,
Bata ji bata sauraran kowa ta haukace ta zauce ko tsayawa sauya kayan jikin ta batayi ba shiga dura zage zage tana cewa wallhy bazata tafi ta bar gidan ba dole sai ya aure ta
sosai hauka ya soma bayyana mata lokaci guda tana fincike fincike tana fashe fashe
Hankalin karime yayi mugun tashi don bata taba ganin irin wannan tashin hankali ba.
Haka tayi har ta gaji ta koma ta kwanta a kasa ta cigaba da kuka tana kiran sunan sa tana cewa "pls dont leave me Ash i love u..ta nayi tana maimaitawa
Har zazzzabi mai zafi rufe ta,
Ga shi karime tana tsoron tace zata kai magana ma ogah, bata san meya faru ba hasashe ya nuna ba lpya ba..
Sai tayi kokarin kiran mata home doc akazo aka soma ba zahidan treatment.
Ash na chan part din sa yana kula da jasmine bai ma san me sukeyi ba
Jikin zahida na dada zafafa ,don sosai tasa abun aranta har ta samu nervous breakdown da high blood pressure.
A dakin nata aka jona mata engine oxygen aka kyale ta on bed rest.
Jasmine tun bayan baccin da tayi shikenan ta dawo normal kamar ba abunda ya faru da ita,
Sai dai har yanzu ash yana jimamin abun a ransa duk da ma sam ta hana shi nunawa,
Yanzu Burin sa ya baata farin ciki mai daurewa me don
Haka ya sa ya yanke hukun ci zai bita ukraine tunda yau saura sati biyu kacal wata 6 ya cika ta soma practical classes dinta..
Washe gari zahida ta soma samun Sauki amma sai ta dawo shiru shiru kamar mai ciwon haukan gaske.
Kullum tana jira taga ko zai leko ya ga halin data ke ciki amma shiru karime ne kawai ke jigila da ita,
Gashi duka suna tsoron zuwa duba shi ko masa magana gani take wannan karon zai kashe ta in ya sake ganin ta a gidan sa
Amma taurin kai ya sa ta dawo bata da Burin da yawuce tayi ta zama a gidan har sai ya hakura ya sauko sun dai daita.
Bayan kwana biyu da faruwan abun jasmine na zaune a falo misalin karfe 8 na dare
bayan isha ya shigo da dan gudun ta ta fada jikin sa yayi murmushi ya dago ta sama ya mata juyi sannan yace r u ready?
Ta gyada kai tana smiling tace yes 'yace to zo muje mu shirya
Nan suka shiga suka shirya tsaf,inda tasa wani riga mai kyau black iya gwiwa sannan da turkish jacket iya knee pepper red mai manyan buttons , sai ta hada da bakin wando tayi roling da bakin veil dan karami .barakallah
Shima leather jacket ne jikin sa baki da farin riga ta ciki sai bakin wando ya kamo hannun ta daya yana amsa call da dayan hannu har suka kai bakin motar sa.
Daga jikin window zahida ke kallon komai ta harde hannu tana ruwan hawaye masu zafi, sunyi kyau na fitar hankali gwanin sha'awa
A idon ta ya bude ma jasmine motar ta shiga driver na kan loading trolleys din su,
Sannan shima ya shiga aka ja su suka bar mata gidan.
Tun a mota yake rungume da abun sa har suka kai aiport gashi ko wani minti goma basu kara ba jirgin su ya tashi sai kasar ukraine.
Kafin nan zahida ta kasa daurewa ta rugo a kuje akan zata zo waje sai ta tambayi mai aiki inda ya shaida mata ai makaranta madam zata je amma tare da ogah.
Tace what Tafiya ma Ash zaiyi ya barni a gidan nan a haukace
Ta rarumi key kanta ba ko dan kwali ta bi su aiport,.
tayi neman duniya har ta gaji ba su ba masu kaman su.
Da kuka ta dawo gidan ,gashi maimakon son shi yayi sanyi a ranta sai taji a duniya yanzu aka fara zuba mata kaunar sa a jinin ta.gani take zata haukace in wata ta mallake shi
Tayi kuka tayi jimamin har ta gaji ,bayan 2days da tafiyar su itama ta tattara komai nata ta tafi abuja.
Nan tayi zaman ta batare da ta gaya ma kowa halin da take ciki ba,
Asali ma sai ta danne abun aranta ta sa a zuciyan ta duk mum dinta tane ta jawo mata komai.
Kullum takan fita club tayi dare ta sha giya iya son ranta don ya fitar mata da tunanin Aash da jasmine ..
yau ana neman kwana biyar kenan da barin su nigeria
Har yanzu bata faskara ba.
Mrs rod ta buga ta rawa ko zataji silar dawowar ta amma sai tace ai ashween yayi tafiya ne kuma jasmine ta tafi schl
Itama Ta dawo abuja ne don tayi aiki.
Da haka suka rabu lpya.
A chan bangaren su jasmine kuwa sosai take ganin duniyanci wajen ashween sun isa ukraine sukayi kwana biyu, daganan ya soma debar ta suna yawo a nearby countries suna shakatawa..
Gaba daya ya dada sakalta ta har mota ya sa aka mata designing na musamman a companin roll rolce mai shegen kyau.
Rayuwar su suke cikin tsafta da soyayya shakuwa na dada ninkuwa a zukatan su.
Sai da ya rage sauran 6 days sati biyun ya cika suka dawo cikin garin ternopil enda universtyn su jasmine yake.
Nan ma ya kaita suka zaga sosai, don ternopil state medical university is the best medical schl a kasar baki daya,
Anan Jasmine zata karanta human anatomy and phisiology science,
Shi da kansa ya dauki alhakin zagawa da ita cikin schl din taga wajaje sosai sannan suka dawo ma saukin su.
Sai dai duk abun da ake taki ta bayyana ma Ashween halin da take ciki tun a gida nigeria.
Don tun kafin ranar da tasha wannan coffee din
Take fama da morning sickness da mutuwar jiki amma sai ta waske ta bar ciwon yana cinta ta ciki har ya sake ta..
Yanzun har ta saba ,da shike in ta daure yakan zo ya sauka sai ta barshi a hakan,
sai dai zuwan su dubai a cikin kwanaki nan ta soma jin wani abu na daban
Cikin ta na yawan ciwo sannan boobs dinta sun ciki har suna mata nauyi ga zazzabin safe da yamma.
Yau ma zazzabin ne ya tashe ta amma sai ta ce masa ai weather ne yake sata jin haka,
yayi da ita ta bari aje a duba Lpyar ta tace sam
Ita kam ma doki take so ta hau,
Bai sha mamaki ba don ra'ayin su kusan daya ne yana mugun son wasan polo,
Sai Da yamma late around 5 aka samo horse kosashhe
Tana gani amma sai tana fargaban wasan sabida yau fa ita kadai tasan me take ji a jikin ta.
Ya hau yana gwadawa tana zaune tana kallon sa a farfajiyan gidan
Daga bisani ya karaso daf yace mata 'u wanna try?
Sai ta gyada kai ya sauko ya tallafa mata ta hau,
Lapya lapya take zagawa yana videon suna hirar su gwanin shaa"awa
Can kawai cikin ta yayi wani irin murda wa a hujajan ta sake sirdin horse din ta soma layi zata fado kasa.
Jasmine,!!!!!!!!? ya kwala kiran sunan nata yayi saurin gudu ya bi bayan dokin ,
Yana samun nasaran kamowa ta sulale kasa da kyar ya samu ya taro ta ta fado akan hannun ta.
Cikin rudewa yake kiran sunan ta yana dan girgiza ta amma shiru bata motsa ba.
Yana dago kanta zai dauke zuwa asibiti ta wani yi yunkuri ta fetso masa amai a jiki.
Tun daga nan sai ta soma kwaza amai kamar zata fitar da hanjin cikin ta sai da hawaye suka wanke fuskan ta dan wahala.
Ba abunda yake yi sai sannu duk hankalin sa ya gama kaiwa 390 a tashi ya bi ya sukurkuce,
Goran ruwa ya dauko ya dan bata ta wanke baki sannan ta sha kadan .sai tayi lugwi ta koma kasa anan gefe ta kwanta.
A daburce ya sake biyo ta ya kinkimo ta suka koma ciki ko numfashi ma da kyar takeyi bare bude ido
Lokaci daya kawai jikin ta ya sauya tayi laushi.
Nan Ya musu wanka ya kimtsa su sannan ya ja ta zuwa asibiti.
Hankalin sa sam bai jikin sa don yanayin yadda ta gama narkewa ta kwanta anan ta tashi anan yayi mugun damun sa.
Ita da doc Sun kai 20 mint a ciki sannan ya fito da sakamako enda ya tabbatar ma Ashween jasmine na dauke da cikin 1month and 3days.
Murmushi ta sake ta ce alhamdullhi a zuciyan ta,lokacin shikuma na famar zuba godiya ma likita kamar shi ya basa kyautar cikin.
Farin ciki daya dade baiyi irin sa ba ya balbale sa.
Suka rungumi juna yana gode ma Allah tare da sa mata albarka har sai da yayi hawaye
ya shiga tuno ammyn sa.
Ita ma ganin ya birkice cikin farin ciki ya sata silent tears,daga nan yabi ya manne mata tun a hanya yake tambayar ta abubuwan data ke so ya mata har suka koma masaukin su.
toh fa we are pregnant👯🏻♀
*Jazakhallahu khairan fans and friends na kusa da na nesa,ena ganin comments yana kayatar dani, Don nima cikin comments dinku nake dada karuwa da ilmi Allah ya saka muku da Alkhairi netwk bai bari nayi magana afterr post kuyi hakuri ilsm...keep d fire burning ana tare*
*TEAMSMC💋💯🤝🏼*
*TEAMJASMINASH ❤💋*
*TEAMZAHROD😛😂😂*
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top