65

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*Page▶65*

Yanxu Jasmine ita kadai ce a gidan ba zahida bare kuma Ashween,yau satin sa biyu kenan achan porland

Itama Dan dolen ta tayi hakuri ta danne missing din nasa tana karatun ta sosai a gida,
shikan sa bai samun lokacin waya da ita sai dare.

Tana cikin juyin ta a daki salma ta kira suka cigaba da hirar su, enda take dada mata godiya akan taji dadi sosai da shawarwarin ta,
Gashi yanzun zahida da kafarta ta bar mata gidan ita kadai ba wani tashin hankali.

Salma tace ai  dama nafada miki ,abun duk hakuri ne da juriya kedai kiyi kokari kiga hakan ya kasance har abada,ya samu ya rabu da ita kwata kwata har ki dawo masa one and only,

itama matar akwai shegen rashin zuciya da naciya salma ta karashe cikin karaman dariya

Jasmine tace hmmm barta kawai salma,ai wallhy ena dai dai da ita yanzun.
Hirar da suke yi kenan, salma ta dada karfafa mata gwiwa har suka katse wayar

Daga gidan mrs rod chan abuja,
Zaune take gefen zahida tana rarrashin ta tace beauty wai meye sa kike da taurin kai ne haka?
Na gaya miki ga abunda yace still har yanzu baki sauko kin sa ranar komawa yolan ba?

  Dan tears dinta ta goge tace mum,Yanzu kin goyi bayan ya dinga min irin wannan cin fuskar ena kallon sa ko? I told you wallhy da ido na gani he's becoming too intimate da yarinyar nan,i just hope he's not fooling me.

Madam hidayat ta dan murmusa tace c'mon zahida, kishi karya rufe miki ido mana
Ash fa ya gaya min abunda ya faru kece ma baki da gaskiya, ba ance ta baki hakuri ba meyasa kika ki hakura.?

He even told me dat kina raising masa voice da haka zaki cimma burin naki?
Xahida Tayi shiru chan tace " u wont understand mum,
Nikadai nake jin abun da nakeji a gidan
I think Ash is into dat girl, mum wallhy son ta yakeyi.

Mrs rod tace da Allah kimin shiru, ena nuna miki gabar kina hanyar arewa kishi hauka ne ?
Ni yanzu abunda nake so dake ki tattara ki koma yolan tunda yace shi bazai zo nan ba.
Atleast ki samu ma ki danyi relax a gidan dis week zai dawo daga porland .
Ba sai kuma na fada miki ba u know what to do ko?

Ta dan turo baki tace haba mum, wallhy nagaji kawai nike nan ya dinga cutar dani ena gani amma kullum ace na saukar mai da kai na bisa..

Ta watso ma ta harara tace "Just shut up zahida.
Toh shikenan sai ki zauna anan ki rike girman kan kin har saiya auri wancan din sai ki sauko.

Nan ta fashe da kuka tace mumy ki daina gaya min haka dan Allah,ash ni kawai zai aura

Mrs rod tace ,aikin vanza ai baki sa niyya ba.to mezance miki yanzu?,look just get up girl kije ki lallaba sa ki samu kiyi amfani da maganin nan in the next 3 weeks a soma maganan auren ku..

Sai ta gyada kai kalar tausayi tana goge hawayen ta ta ce  toh naji mummy gobe zan koma yola,.

Tace good for u.oya tashi ki kimtsa kanki bana son kukan nan ..sai ta fice ta barta.

Ashween ya gama zakuwa ya dawo wa matar sa don kwana biyun gaba daya sha'a warta na mugun damun sa..duk dama video call din za'ayi kamar ba za'a gama ba, da kuka da komai suke rabowa kan ayi bacci amma still yana Allah Allah yaji shi a nigeria.

Ana saura kwana biyu ya dawo lokacin zahida ta riga ta iso yola yau kwanan ta hudu ba wanda ya lura.

Don kwata kwata bata zaman gida ganin ta zuciya bazai bari su zauna lpya da jasmine ba

Gashi ta kudiri niyyan wannan karon ba gudu ba ja da baya Sai Ashween yayi sex da ita.

Ranar da ya dawo ena ka saka da juna da matar sa sosai suka moshare , musamman ma da ya gaya mata yana nan zai danyi hutu  na 2weeks kafin ya sake komawa bakin aikin sa.

  Ranar Shigowar dare zahida tayi shiyasa bata samu halin ganin sa ba.
Ta so taje rum din sa a daren suyi magana amma wani abu yace kawai tayi zaman ta, in yaso gobe da safe zata masa sammako

A dakin nasa kuwa ba abunda ke tashi illa sautin nishin su da numfashi mai gauraye da so da kauna.

Ko da zahida ta zo da safen haka taci tsayuwan bakin kofar har ta ta gaji ta koma basu bude ba..

Wajen karfe goma na safe kokacin jasmine na kwance akan jinyar sa sun sha kwalliyar su, ta saka material bluewish green ,lips dinta ya sha pink lipstick sai shagwaba take zuba masa akan yadda yayi handling dinta jiya,

Tadin shirmen su kawai suke yake ce mata ai ba laifin sa bane yayi missing dinta sosai ne..

Suna cikin haka karime tayi sallama ta shigo a razane  tana haki numfashi sama sama tana nuni da hannu ta kasa magana

Duka suka mike tsaye don mamaki ash yace ke lpya kuwa?
Ta ce ogah madam ne zata kashe kanta ..

Lokaci guda Su kace what?
Ena take ? Ash yake tambayar ta a yayinda suka fito duka suka nufi site din zahida

Yana turi kofar Gani yayi ta daure igiyan wani veil din ta a kan handle din chandellier tana tsaye tana hawaye kamar da gaske.

Lumshe ido yayi cikin bacin rai yace what are u doing zahida? Bata amsa shi ba bare ta juyo sai ruwan hawaye take

Kowa ya tsaya kallon ta barin ma jasmine da zuciyan ta tuni ya karaya ta soma jin tsoron abun.

Magana yake amma still tayi shiru, ya sa hannu ya kamo ta ya dawo da ita gefe yana dan mata masifa,
Jin hannun sa akan nata yasa ta juyo ta rungumesa tana wani sabon kuka har da shessheka,
Yace wai meya ne zahida me aka miki da zaki ce zakiyi comiiting suicide?

Ta dada rungumar sa tace am sorry baby, dana zauna babu kai a rayuwa ta kwara na kashe kaina ,""dan Allah ka daina fushin haka ka yi hakuri ka daina share ni, na yarda ni nayi laifi
Jasmine is always right pls forgive me ash i cant live witout u.

A lokacin Wani garas jasmine ke jin maganan a kunnen ta kirjin ta na bugawa da wani tsananin speed,
sai ta sunkuyar da kai kasa ta na kokarin neman yadda zata fitar da kanta cikin wannan yanayi ba tare da ta sake bama zahida daman kwace mata farin cikin ta ba

Shikam Baice komai ba ,yana jin kukan nata sai ya juya yace ma karime tayi waje ba su waje.
A gaggauce ta bace ,

Sai ya kamo zahida ya ajiye ta kan gadon a hankali ya gyara mata pillow zai juya ya fice, ta dada kamo hannun sa tana marairecewa cikin kuka tana cewa say somthing pls.

Jasmine sai ta daure ta karaso daf da shi itama idon nata sun cicciko don bala in kishi ke damu zuciyar ta,

  murya na rawa ta dube sa tace yaya kayi hakuri mana kaji?sai  ta dan make wuyan ta ta marairace itama jalar tausayi..nan zahidan ta sake shi yana kallon idon jasmine din don yasan daurewa kawai tayi tace hakan sannan
Yace  mata ni ai ba fushi nake yi ba, so stop  this nonsense

and this goes to both of u wata ta sake cewa zata kashe kanta agidan nan saboda ni, u will all get it from me ya janye jikin sa ya fita ya barsu wajen rai  a bace.

Hararar gefen ido suka watsa ma juna jasmine ta yi yunkuri zata bi bayan sa,

Cikin dauriya da munafurci  zahida ta kashe murya tace jasmine pls help me kinji ..karya yake yi yana fushi dani kinga fa ke sister sa ne in kika sa baki zai dena

Da kamar bazata amsa ba murya ciki ciki tace ok.sannan ta fice.

Ranar Da kyar zahida ta samu ta shawo kansa don bata hakura ba tun kafin  wani washe gari ta sa shi don dole sukayi magana har ya mata fadan akan hakan..
A zuciyan ta komai ya dawo mata normal.

Gefen Jasmine kuwa tana daki ta na fama da hidimar makaranta amma kuna sam zuciyan ta bayi mata daidai akan sabon salon saukar da kai da zahida take musu,
Tace hmmmm ena nan dai ko ma ya zakiyi da shi bazan taba nuna kishi na bare na nisantar da kaina daga shi..

A gefen zahida kuwa ta kammala shirin ta tsaf na daren yau ita da ash

daga kan sexy nity da zata sa ,sabon gyaran gashi, komai da komai saida tayi akan dis nite zata kai masa coffee har dakin sa ,sai ta jira sakamako.

A daren Ash bai samu daman shigowa ba kuwa sai karfe 9 saura don haka bai bi takan jasmine ba ma ya shige dakin sa yana dan duba abubuwan sa.

Jasmine ta shagala da Submiting files din ta, da shike itama yau din bata jin
Abun a ranta so take ta ja lokaci in taje masa sai dai kawai suyi bacci.

For d first time zahida ta sa hijabi a rayuwan ta dauke da tray dan karami da tea cup tana tahowa

Da sallamar ta ta shigo dakin shi kuma sai da ya kalle ta sama da kasa sannan yace come in.

Murmushi ta dan jefe sa da shi sannan tace sannu da aiki baby,

Fuska ba yabo ba fallasa yace' thnks, u look great

Ta sunkuyar da kai tace,uhmm aiki kake yi ne brought u some coffee.

Yace thanks ,to ke ena naki? I tot kin zo taya ni ne ai.

Fuskan ta cike da annuri Tace no way,ni bacci na keji yanzu just tot of bidding u gudnite,

Yayi murmushi ya mata peg a kuncin ta yace to nagode,jeki ayi bacci lpya.

Cikin ranta fall cike da jin dadi ta tashi ta fice a dakin

tana shiga room dinta ta kai super kan gadon ta don tayi shirin ta tsaf  sai ta kwanta tana jiran zuwan sa.

A tunanin ta tunda itace girlfrend dinsa a gidan dole in yaji he's sexually aroused ta kanta zai biyo.

Taso ta jira shi ya shanye tea din amma sai tayi tunani tun jiya in tayi hakan akwai matsala  washe gari in aka tashi

Sai ta gama kullawa a ranta in har taci nasara yazo din  da kansa koda washe gari ya tashi zai mata wani abun zata kare kanta tace ai shi ya biyo ta har dakin ta.




*Toh mudai zamu gani..😸😸😸ko ashween zaizo oho🤷🏼‍♀*



*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top