64
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶64*
Washe gari da safe Ashween ya koma tafiya office din sa normally karfe 8 ko 9 ya bar gida
Sai dai in yaje baya dadewa kamar da chan sai ya dawo gida ma matar sa. ..
Cikin tarairaya da soyayya suke zaman su a kwana biyun har Allah ya sa zahida ta kira shi a waya.
Yana kwance kan cinyar princess din nasa data sha pink top marar hannu da dan karamin bomb shot din ta kanta ba kwali tana karatu.
Ya dauki wayar ba yabo ba fallasa yace helo,
Sai da ta danyi karamin ajiyan zuciya sannan tace"ai sai kazo ka dauko ni ena airpot ena jiran ka yanzu.
Yace haba zahida ni kuma, to wai ba driver ki ne ko yaya ?
Tayi masa shiru alaman ranta dama a bace yake da shi sosai
Jin haka yasa shi cewa hhmmmm ok toh shikenan jira ni ena zuwa.bai jira ta kara magana ba ya katse wayar sa ya ajiye gefe
Jasmine tana lura da shi sosai sai juyi yake kan kafar nata amma sam ya kasa tashi bare yace mata wani abu
Cikin ranta tace ai wallhy ba enda zaka je..in taga dama tayi ta zama acha har mahdi ya bayyana.
Can da ya ishe ta da juyin tace"husband tashi mun to ni zan je waje.
A hujajan ya mike yace nima zan biki kinga sai muje yawo ko? ta daura hannu kan kugo sigar masifa tace no ba enda zaka je zauna anan ure under arrest 'tayi masa alaman bindiga da dan yatsun ta biyu
Abun ya bashi dariya sosai musamman yadda ta riko hannun bibbiyu tayi fuska kamar da gaske harbin shi zatayi
Ganin yana mata dariya yasa ta dauke wayar sa ta seti fuskan sa sai flash ya haska alaman ta dauka masa pic shiko har yanzu dariyar na cin sa sai da kyar ya dakata
Ya dan ci magani yace bani waya ta, wai wayace ki dauka min ne 'daga soja kin dawo photographer ko?
,oya bani ya kawo hannu zai kwace tayi saurin ja da baya ta sauka a gadon tayi masa gwalo ta ruga a guje. .
Jin yana biyo ta ya sa suka ta tsala ihu tana dariya haka suka ruda gidan da surutu
Don sam taki yin shiru da bakin ta sai magana take yi na shagwaba da sakalci,
Cikin hakan Har baya tayi da shi tana cewa in yana da karfi yazo ya kwace ta gani,haka suka zageye swimming pool kusan sau biyu
sai da taga yana daf kamo ta ta daka tsalle ta fada cikin ruwa.
Chak dariyar nasa ya tsaya yana zare ido tunanin sa ko bata hankara bane ta fada ciki.
Ko ajikin ta sai tayi saurin iyo dai dai yana shirin fadawa ciki ta fito da kanta waje kadan ta zare wayar daga cikin boobs dinta ta ajiye a bakin pool din.
Cikin mamaki ya sake baki na kallon ta kafin yace wani abu ta jawo sa ciki fanjam
Kanshi a daure yake da mamaki a ranshi yace dama jasmine ta iya swimming ne?
Nan yaji ta chakule shi yayi saurin binta cikin ruwan sun kai minti 30 suna wasan su don ta iya sosai..
Da kyar ta bari ya kamo ta gefe suka iso baki baki, enda ya manne ta jikin sa sosai yana binta da mahaukatan kisssess..
Ko ena yake shafawa itama sai bin jikin nasa take suna watso ma juna hot romance..
Karar budewar gate ya fargan da su sai yanzu ma ya tuna ashe zahida tace ya zo ya dauko ta daga airpot.
Ya dan dafe kai yace ohhh God , jasmine tayi kamar bata san meya ke nufi ba tace meye ne,? yayi shiru ya na kallon wet and sexy lips dinta ta sai yaji ya sake lumewa duniyan kissing din ta,
Zahida da ke shakure da haushin sa a bayan motar driver Tun daga saukar ta idon ta ke harsashen ganin su suna kissing,amma
Da shike bend ne wajen bata gani sosai Allah Allah take ta fito ta leka ta gane wa idon ta hakan ne ko karya ne.
jasmine ta dan ture sa a jikin ta don har wani zugi bakin ta keyi
Nan tayi wuf tayi gefe tace masa toh ya fito su tafi daki ta gaji,
A lokacin Zahida na kan tahowa kamar zata tashi sama don yanzu kam taga ni sarai eh shine fa a ruwan
Gashi babban abun da ke damun ta irin kalar dressing din dake jikin jasmine din,
Jasmine na hanakare da zuwan zahidan shikam Bai ko lura ba ya shashantar da fuska ya ce kizo nan na tambaye ki wani abu kafin mutafi dakin, ta make kafada tace kai dai kazo nan ai kaine babba.
Ta calla masa harara a shagwabe tana wasa da ruwa da hannun ta.
Ba musu yayi yunkuri zai taho wajen,ai da gudu ta fice a ruwan tana masa dariya bata kula ba sukayi kicibis da zahida enda tayi nasaran ture ta har kasa ta fadi..
A dan taorace ta juya tace "oh my god im sorry fuskan ta dauke da murmushin keta don tuni ta hango zuwan nata'
Dago kansa a ruwa shikuma a Lokacin ne yaga event din don zahida ta riko kugun ta akasa tana wayyo wayyo ,wayyo baya na ,jasmine na tsaye kanta tayi tsuru tsuru da ido kamar da gaske
Kafin ya fito zahida tayi wuf ta tashi tsaye cikin fushi tace wallhy baki isa ba,ai ke karamar yar iska ce sai na rama.
Jasmine ta dan ja da baya tace sorry pls kiyi hakuri
Zahida dake bude mata ido tana matsowa daf tace just shut up Dagan gan kika ture ni,'sai tayi kifi kifi kalar tausayi gaban zahida bata ce komai ba
Ashween na karasowa wajen ta koma bayan sa da sauro ta kankame shi ta fashe da kuka.
Wani uban harara da kallon sama da kasa ta watsa masa musamman data lura da yanayin sa don har yanzu sandan girman nasa bai gama sacewa ba .
fuska ba yabo ba fallaza
Yace zahida meye haka tun tuni tana baki hakuri dukan ta zakiyi ne?
Ya dan juya yace yi shiru jasmine ba laifin ki bane kinji, ita dai kifi kifi tayi ta manne a bayan sa har da zagowa da hannun ta kan wet chest din sa
Tana dada matso hawayen karya.
Zahida ta gama kulewa ranta ya kai 100 degress Cijan baki takeyi hannun ta na rawa ga idon ta sun cicciko da hawaye"" tace yanzu abun da kake yii yayi dai dai kenan ko, ka gama sake mata ai shiyasa take raina ni son ranta.. kai kuma bakka ganin laifin ta ko? to ni wallhy nagaji..kawai ka fito fili kace...sai ya dakatar da ita da hannu
Ya daure fuska ya tari numfashin ta yace,
Pls ya isa haka zahida,enough ,abu bai taka kara ya karya ba sai ayita case akai kar ki maida shashasha da ta ture kin mutuwa ki kayi,?look another word abt her anan wajen ranki zai baci.
Sai Ya ja hannun jasmine yace zo mu tafi, tayi lumui sai bibiyan bayan shin take tana satan kallon zahidan dake shirin dauke numfashin ta
Har suka wuce gaban ta ,Ta na tsaye wajen zuciyan ta na bipping kamar zai fito.
Ganin lumewar sa cikin gida ya sa ta buga tsaki tana taron sauran hawayen bacin rai dake shirin fitowa
Ita ko jasmine ko ajikin ta sai tayi lumui fuska kalar tausayi alaman bata ji dadin yadda ta ma zahidan ba amma cikin ranta dam yake da farin ciki.
Da gan gan ta dan gogi kafar ta kan steps ta tsala ihu cikin Sauri yace meye ya faru kuma
Ta riko kafar tana yarfa hannu tace zafiii yaya na buge ne..
Ya ce sory duk da ma na riko ki kina buge kafa ena hankalin ki yake?
Sai ta turo baki ta mika masa hannu ta shashance alaman ya dauke ta ya karasa da ita saman
Ba musu ya aikata hakan,
A dakin sa suka dire ya ajiye ta kan gado suna maida numfashi,
A kasale take kallon sa shima haka,can sai ya dan kissing lips dinta lightly yace meye ne kuma madam ko kafan ne bai dena zafi ba ?
Ta girgiza kai ta sakalce tace ah,a kawai banna jin dadi ne
Ya kalli ta yace why not?
Sai tayi shiru ta kasa kawo kisisi nan data kulla zata fada akan zahida,
Shiko ya kure ta da ido..yace c'mon wify fada min mana
Chan tace yaya, zahida tayi fushi ko ? duk laifi na kaga fa na buge ta ne, pls kabata hakuri mana.
karasa maganan sai
Tayi saurin sunkuyar da kai.
Mamaki ne ya kama shi sai yayi boyayyen smiles yace ,hmm matsalar ki kenan? ta gyada kai a hankali tace eh
yace
Hmmm jasmine kenan to dnt worry she wll be fine
Ya dada sanyaya murya tare da kamo hannun ta yace " ai kinga na miki alkwarin bazan bari wani ya taba ki again ba ko?
Ta gyada kai a hankali tana jin hadarin kaunar sa na ruri a zuciyan ta lokaci guda.
Ya tabe baki yace toh kinga kenan ba ruwa na da wannan,
Yanzu ki tashi ki sauya kar sanyi ya kama ki,
Tace no kai dai ka sauya naka kayan sai naje daki na..
Ya gigiza kao alamna Bai yarda ba a hakan sai da ya sata sukayi wanka tare sannan ya sauya kayan sa ita kuma ta sa wani t-shirt dinsa black wanda yakai mata daf cinya kadan..
Sai dai ya mata long kisses cewar sa she looks very sexy data sa rigar san ita kuma sai yauki take..
Nan ma ya kamo hannun ta suka fito waje ya kaita har room dinta sannan ya kamo hanyar site din. Zahidan.
Kafin nan bayan ta gama cin kukan nata ta tattaro ta shigo daki,
A kasa ta sake zubewa tace ehem, dama na sani sarai yana nan a mulkan zuciyar sa shiyasa na tafi abuja baiya ko kira na kuma bai damu ba.
Yarinya Makira,munafuka mayya kawai,ai sai na tona miki asiri kwanan nan aure zai hada ni dashi sai na hauka ta ki.
Tana cikin haka Karar shigan wayar mrs rod ya sa ta samun sauki sauki,enda ta dan rarrashe ta ta dada zuga ta,
Da cewa ai dama in aski yazo gaban goshi yafi zafi ta daure har burin su ya cika
Da hakan zahida ta tashi ta shiga wanka
Tana fitowa dai dai lokacin ne Ash ya shigo dakin
Ganin daga ita sai dan karamin towel ya sashi kai da kansa kasa da niyyar komawa waje
Sai Tayi sauri ta karaso ta cafko hannun sa
Dan sauke ajiyan zuciya yayi fuska ba yabo ba fallasa yace ,stop it zahida baki ga yadda kike bane,ni ki daina taba ni
Ki shirya kawai ai zan dawo
Nan Tayi wani munafukin dariya mai sauti tace what?
Ai baka isa ba baby, me hakan yake nufi?na daina taba ka fa kace ohhhhh i seee..
Wato Haramun ne ka kalli jiki na ,but na wancan yarinyar ba haramun bane ko?
Yayi saurin juyowa yace just shut d hell up, a ena ne kika taba ganin ta fito tsirara kamar yadda ke kike tallen jikin ki a gidan nan
Cikin tsawa tace nagani yau"
Ko za kace min wannan tsinananen kayan dake
Jikin nata dazun ma ba tsaraicin ta yake nunawa ba?
And what did u do?,nan ma tayi scuff ta hadiye yawon bacin rai ta cigaba:
Da shike bata taba yin laifi a wajen ka ai zama kayi mata tana lailaya ka kanajin dadin jikin ta,i can see it tunda dick dinka ma ya kasa kwanciya a gaban ta.ta karashe da tsaki ta harde hannu
Yayi shiru kamar jira yake dama ta kai full stop Sai tas ya wanka mata lafiyayyen mari 'rai a bace yace 'well enough, ya ishe ki haka.. kar ki sake kice zaki zo har gida na ki ci min Mutunci ai baki san meya faru ba but ur mouth can say anything akai ko?
Besides im not here f9r this nonsens in baki da time dina am out. Ya juya ya fice abun Sa..
Kuka taci sosai din harga Allah abun ya ishe ta yanzu, tagaji...tagaji,
Gani take kawai
Ashween yanada feelings ma jasmine amma sai yake boye mata
Cikin kukan nata tace wllhy bazan taba sharing dinka da wata ba
Yanzu dai ena hakuri ne,amma duk randa na san akwai wani abu a tsakanin ku sai na kaita lahira sai dai naje prizon din..
Har washe gari ba wanda ya kula juna tsakanin su
Bai damu ba don tun jiya yake tare da matar sa suna assigments din ta Tare,
Abubuwa dayawa yake koya mata cikin kwana biyun
Da shike ma aiki ya dan sha masa kai ita kanta jasmine yau kwanan ta biyu rabon sa daya yi sex
Da ita,sai dai cudlles da romance shikenan yayi baccin sa.
Sam basu lura da zahidan ta riga ta yi zuciya ta koma Abuja ba.
Har Sai ranar da ya shirya zai tafi porland tafiyar 3weeks nan ya lura ashe bata nan.
Da kyar ya lallaba jasmine a hakan ma din ya tabbatar mata yana dawo zata tafi ukraine ta soma attending practicals classes shiyasa ta nutsu ta barsa ya tafi in peace sai ta zauna ta maida hankalin ta kan karatu.
Allah ya muku albarka readers..we are together💯😂
Gudnite tities.
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top