59

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.





*Page▶59*



Jasmine Da tun tuni juyi take yi a gefen sa ta kasa baccin safen sai mutsu mutsu take tana kai kawo a zuciyan ta"da kuka ta tashe shi a nashi baccin duk da shima da kyar ya janye jikin sa daga nata ya bude ido a gajiye

Kallon ta yake kawai tana bare baki Ya kasa magana tsaban yadda bayan sa ke magana sai ya shiga shafo fuskan ta a hankali yana calming dinta
Ita kuwa Sai rusa kuka take tana cewa zafiiii take ji ,..still bai ce komai ba don ya sani sarai tsoro ke damun ta

don dazun da suka kammala sallahn asubahi ya nuna mata inya tashi a bacci zai kara shine take so a bari don har yanzu bata gama ji da durjewan da wajen yayi jiya ba...

Da kyar ya tashi ya kamo ta ya rungumota jikin sa yace ya isa haka jasmine,ena zafin yake lemme c ?
Ta make kafada idon cike da hawaye tace o'oo.

Yace to ba dazu mu kayi wankan kikace da sauki sauki ba.. tace uhm, uhm. noooooo, yaya ni zafi na keji Allah kuwa in kasake yi zai min wani zafi'

ya danyi murmushi yace toh yi shiru bazan kara ba,ya dan goge mata tears din ya nacewa c'mon stop, nifa kukan ne bana so.

Jin hakan Sai Tayi lumui ta yanke kukan tana shishiiga jikin sa tana goge sauran  hawayen a hankali ..

Duk ya fahimce ta akwai rashin sabo kuma gani take kamar zafi zafin bazai zo ya dena ba.....
Sai yayo murmushi cikin ransa yace ''hmm jasmine madam tsoro.com, kwanan nan zaki saba ai, wata rana ma da kanki zaki na bukatar kari.

Gefen zahida kuwa da safen A kwance  take tana murkusu su hannun ta akan cikin ta

sosai gabobin hips din ta ke mata ciwo har tanajin bazata iya tafiya.. Da kyar tayi wanka a daddafe nan ma bata iya ko suturta jikin ta ba tafadi kasa rigib

Sai da tayi kwanciyar minti 30 tana maida numfashin wahala kafin ta iya motsawa,
Cikin sanyin jiki ta rarumi wayar ta ta danna kira

jim kadan sai ga mrs rod ta shigo a daburce
Tana bude kofar ta dafa kirji tana cewa zahida?
Na shiga uku meke damun ki?
Maganan sam yaki fita bakin zahida sai tayi nuni da marar ta  tana dan tapping gabobin hips dinta cikin radadi.

A rude mrs hidayat ta sa aka kira ambulance akayi asibiti da zahida

*After 45 mins,"*

Ashween ne a hanyar kitchen  yana tahowa wayar sa ta buga ringing da kamar ba zai dauka ba,amma sai ya danne yace hello maam

A daburce  tasa muryan kuka tace "ohh, my son yau na ga takai na.

Cikin mamaki yace meya faru maam,Nan ta danyi ajiyan zuciya ta masa narrating  halin da zahidan ke ciki hankali tashe

Ba laifi yayi calming dinta har da ce mata in ya kammala aikin sa zai zo ya duba ta,

Yana wayar yana tahowa har ya karaso cikin kitchen din lokacin jasmine na kan tsame  hannun ta a ruwa zata goge sai taji yace " Allah ya bata sauki maam, sai nazo.

Ta dauke kai, kamar ba taji me yake cewa ba don ta sani sarai bazai wuci  hidiman zahida bane.

Amma sai ta waske Tace yaya waye baida lpya kuma?
Yace uhm, zahida ne mum din su  ne ma ta kira

Sai ta masa shiru bata sake tankawa ba ta cigaba da goge hannun ta.

Ganin in ya kawo wani magana game da zahida zai iya janyo masa liki sai ya canza topic Yace madam nima a wanke mun ya mata nuni da hannun daman sa da ta gama sa shi ya kwaba wajen bata abinci...

Ita kam Duk hankalin ta ba a kwance bane jin yace sai yavzo ,don harga Allah bata so taga sun rabu ko da na minti daya.

Bata yi gardama ba ta kamo hannun nasa ta kunna ruwa akai tana wankewa ita kanta batasan kalar durzawan da takeyi ba don sake sake ne tam cikin Ranta

Ya sake baki yana kallon ta yana imagining irin kishi irin na jasmine

Duk zuciyan ta a dakule yake,don ta gama sawa arai zai tafi din ne

Baice mata uffan ba har tagama Tana goge masa Bata hankara ya ciccibo a hannu  suka bar wajen,

Lokacin Ana neman karfe 1.30 na rana kafin zahida ta samu kanta,
Likitan ta duba ta ce meke damu na ?
A nitse yace calm down madam ba wani abun tsanani bane,
Ta zaro mai ido fuskan ta ba alaman wasa tace tell me now,,"

Ba musu ya dauko result din test yace"im sory ma'am sakamakon result din ya kama dole zan miki tambaya fatan  bazai bata miki rai ba?

tayi tsaki tace ohh dama baku gwada meke damunan bake nan.wht type of uselesss doc are u?7to ni ba tambayar da zan amsa .

Doc Yayi saurin saukar dakai yace kigi hakuri ma'am ta wannan hanya ne kawai zamu gano me asalin yake damun ki ,pls ma'am

Nan girjin ta ya buga yana dukan uku uku dan tsoro tace go ahead..and be fast ta calla masa harara

Yace pls ma'am when last did u have sex

Ta watsa mai kallo irin " nan sai tace yestade

Sai yayi saurin cewa kina amfani da wani abu ne bayan patner ki?
Nan ma ta dan ja kafin tace yes ,nafi amfanii da su ma.

Nan ya dakata ya danyi rubuce rubucen sa kafin yace " madam ciwon da ya same ki yau sanadiyar amfani da sex objects ne,
Jikin ki ya  soma sabawa da su ,shiyasa in kika samu saduwa da namiji dole zaki yi ciwonda kikayi dazun

Ta gwalo ido in fear cikin ranta tace dama ashe dagaske da akace vibrators da sex objects na lalata gabobin sex din mutum..o.m.g  im dead""

Sai tuni yanayin ta ya sauya tace ma docfr "just 1yr nayi shine har ya min illah haka? Ko dai wani abun ne ya same ni baka duba da kyau ba.i just had sex yestade ta karashe  fuskanta kalar damuwa

Lura da hakan ya sa doc yace,calm down madam ai baiyi tsanani ba u just need to take caution saboda kowa da yanayi. Jikin sa wasu za su iya kaiwa tsawon lokaci suna amfani da shi bai hanasu saduwa da partners dinsu ba..amma tabbas in akayi nisa ya raba ka da sex da patner ka kenan har abada in ba da objects ba

Ya dan zaro wani paper yace 'sannan abide by the rules wanda yanzu zansa miki kafin nayi prescribing miki medications

Ranta a dagule ta gyada kai tace ok doc
Wahts d rules:

Ya bude file din yana bi yana duba result din hoton marar tan ,yace da zaki iya ki rage amfani s*x objects din sosai musamman vibrators.

Sannan a halin daki ke ciki yanzu ya kamata kina yin s*x ko sau daya ne a wata atleast in ma ace bakiyi sosai, ba tare da wani objects ba ... Sune kadai hanyqr da zasu kwato ki daga halin da kike shirim afkawa
i think thats ol ma'am

Jikin ta yayi sanyi Ta dan dube sa a sanyaye tace ok ,thnks
But pls kar ka fada ma kowa ,i mean my mum i can handle it..

Yace ba damuwa nan ya fice,
Wasu zafafan hawaye ke bin kuncin ta,cikin ranta tace wato duk s*x din da mukayi da saminu ne ya tada min wannan  fitinan?

Toh ni yanzu ena zan samu namijin da zai na biya min bukatu na while i know baby will neva eva accept dis. Ta sa hannu akai tace wayyo Allah na
Na shiga uku.

Jin karar  bude kofa ya sa tayi saurin  saukewa ta goge hawaye mrs rod ta karaso fuska dauke da damuwa tace 'ohh my baby, ya akayi haka? me doc yace ko kinyi ciki ne?

Ba tace komai ba Sai ta dan yi fuskan tausayi ta lafe jikin madam hidayat tana matse ido.

Tace come on zahida talk to mama, meke damun ki ,kinsa hankali na ya tashi i cant bear to see you like this sai ta sa muryan kuka,

Nan zaHidan ta dago tace ba wani abu bane mum kar ki damu, sai ta marairace murya ciki ciki tacw
I think im just sexually starve"

Mrs rod ta gwalo ido tace starve as in? Me kike nufi ne zahida.

Nan tayi shiru kanta akasa tana wasa da yatsun ta kamar abu na cinta arai,

Mrs rod dake kan dago abun aranta tana binta da ido cikin mamaki ta tabe baki ta gyda kai.
murya a sanyaye tace ma zahidan "uhm bai taba yi bane?

Ba tare da ta dago kai ba
Tace eh mumy ba abunda ya taba shiga tsakanin mu, baya so ma nazo kusa dashi in dai wannan fannin ne.

Mrs rod Ta danyi murmushin manya ta kamo hannun zahida da tuni tayi lagwas kalar tausayi " haba beauty na kina da mum kamar ni har akwai namiji da zaki kasa langwasa shi?

Just calm down ki sha kurumin ki yaushe ne zaki  koma yola?

Ta dago ta kalli mrs rod sai tace maybe gobe

Dan shiru tayi sannan tace bakomai,yanzu ki huta kafin ki koma nasan me zanyi...

ta gyada kai tare da kwakwulo smiles don dama plan din ta kenan ta sa mumyn ta ta taya gwada langwaso kan Ashween suna yi don karta karya dokan likita,

Gefen su ashween kuwa Chan wajen 5 suka fuce a gidan wannan karon itake da jan motar Ashween na gefe yana tsokanan ta sunyi kyau sosai da shike ma kanan kaya duka suka sa ajikin su.

Wajen cime cimen ta suka soma zuwa enda ta zuka ice creams son ranta,sannan suka tafi wani palour club na wata abokiyar business dinsa na polo tun a england,

   Gata nan dai ta kalar nigerians amma akwai dabi'un turawan sosai a jikin ta,sunan ta mardiya
Tare da wasu abokan games din awajen suka zo yawancin su kowa da patners din sa ,

da shike manya manya ne kowa na ji da kansa ba wani hayaniya aka soma chating ana hira,

Hannun ta cikin nasa ya na dan wasa da shi ita dai sam ta kasa gane kan wajen don gaba dayan su kowa ya sha gayu sosai mata da miji wasu dai dai ku ne tare gfs din su,

Mardiya,tace Ash ko da baka ce komai ba nasan wannan ne amarya,yayi kissing hannun jasmine yace of cous itace,sai ta mayar ma jasmine din murmushi tace masa u cudnt find a better match Ash she's so cute,

Ya dan harare ta sukayi dariya suka cigaba da hirar su"
Jasmine Sam ta kasa sakewa sabida wajen kaf dinsu idon su a bude yake ,ko wacce ka kalle ta ba abun kushewa jikin ta,it was fun don anan taga yadda mata ke tarairaya mazajen su ba wani kunya ko shakka,

ana wasa da dariya, ana raha  a tsakanin don anan din idan musu ya tashi sai asoma tone tonen asiri tun ana  college a kasar waje

Mamaki take sha a ranta don anan ta dada jin ashe asalin halin mijin nata daban ne.

Don Har yanzu bata ji ance ya nemi wata ba bare ace ga abunda ya aikata marar kyau sai dai ma sabanin haka.

Duk da surutun su sosai ta karu wajen matan don kuwa yan duniya ne bana wasa ba ,ko wacce tana iya bakin kokarin ta ta ga ta nanike ma mijin ta cikin sali kala kala.

Wani bin har su sata magana dole don ita sam take ganin kamar ba sa'oin ta bane duk awajen...

Karfe 6.30 dot ashween yace  ma mardiya shikam zasu tafi , taji dadi sosai tayi ma jasmine godiya  ta riko hannun ta itama har mota  ta kai ta sannan ta dan rusuna
Cikin kunne tace mata ' ure luckky girl, ki kula da shi da kyau kinji,

Jasmine ta danyi murmushi ta ce  i will thanks ,
Nan mardiya ta rufe mata kofar motar suka waving juna suka bar gidan

Gefen zahida kuwa ana sallamar ta ko hutawa ba tayi ba ta soma bin kan wannan files din su da saminu ya bata.

Gani tayi a rubuce yes plantation din yana cikin will din mahaifin ta kamar yadda contarctors suka fada.
Sai ga signature wanda saminu ya mata bayanin bana gaskiya bane fake ne ,

Nan ta bude wani shafi cikin files din
Anan ne take cin karo da bayanin cewa plantation din ba nasu bane ita da su jamal na abunda mrs rod ta haifa ne watoh lateef da lailah

Sannan  yanzu da ba  su duniya kuma bata so ta mayar ma yayan ta suci gado, sai ta kawo maganan
Legal preceeding don A juya amayar sunan ta a madadin lateef da lailah tun kafin su zahida su san da shi..

Wani dogon ajiyan zuciya zahida tayi kanta na sarawa tace 'oh duniya kenan. matan nan is too selfish and self centered
Komai dan kanta takeyi ba don mu ba,

hmmmm tabbas kudi shi zaiyi ajalin ki wata rana mumy.



🙂🙂


*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top