58
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Page▶58*
Washe gari da safe Mrs hidayat hankali kwance take aikin ta akan takaddun har saida ta kammala..
Nan ma ta fito tace ma maikacin dake kula da office din ya hana kowa zuwa arean da zata je yanzu haka har sai ta fito
Yace yes ma'am.
Nan ta kama hanya wani sashi a gidan enda ba mai zuwa bare su san me yake wajen.
Su dai sun san anan save din mahaifin su yake bayan nan basu san komai game da shashin ba kuma..
A tunanin su ko dan muhimman kaddarorin gidan yana ajiye a wajen shiyasa tun farko ba asake musu suna shiga ba.
Daga sama zahida ke tsaye tayi lamo tana kallon madam hidayat din har ta shige site din
Cikin dabara ta sauko kasa itama kamar ba komai a ranta,...a ladabce ma'aikacin nan ya gaishe ta
Ko amsa shi batayi ba tace masa ena mumy?
Yayi saurin Cewa ta shiga sama sannan tace kar......
Ta daga masa hannu tace hang it ...bana son surutun banza ni bude min office din ta na shiga na mance waya ta a ciki
Ba musu ya bude mata cikin bun kasa da takama ta shiga
Yana jan kofar tayi wuf ta soma duba files din dake kan tebur wanda ta tabbata yanzu aka barsu anan
Files ne na plantation din ne guda biyu ,da wasu papers na fake legal preceedings data ke shiryawa
Ba bata lokaci zahida tayi sauri sauri ta karanta ta bi ta ajiye ta rufe ta nufo waje
Bata ji dadi ba don da ma ta so ta karanta komai a nitse ko zata fahimci wani abu amma tsoro take ji sanin yanzun nan mrs rod zata sauko shyasa sai ta fice kawai.
Abun ya dame ta sosai a ranta" tace legal precceding ga kuma file din plantation din mu?
Me hakan yake nufi kenan? Siyarwa zatayi ko dama ta sayar ma wani ne? Ta tabs baki tace hmmm
Toh lallai maganan baby zai iya dawowa gaskiya dole na san me ake ciki da will din mu.
Haka rayuwan ta ya kasance a gidan kullum cikin labe da bibiyan takaddu dik da ma bata samun wani kwararren bayani
Sai dai tsakanin ta da mum din ta Yau har tana neman kwana hudu a gidan amma sam taki nuna wani changes a behaviurs dinta
gashi iya bincike tayi ko zata ga "takardun will "amma bata ga komai ba
Su dai wannan files din na farko data gani har yanzu akai taga mum dinsu na aiki cikin sirri da su.
Zahida ta gama lura da komai kaf
Har lawyer da suke kus kus din dashi sai da ta gano shi
Amma da shike tantirin kwarraren dan iska ne sai ta ji aranta bazata iya hada kai da shi ba
Don sun sha samun sabani da shi waje daban daban.
Ranar tana daga jikin flower ta labe nan taga mum ta mika wadannan files din ma lawyer wanda ke amsa suna brster saminu
Nan ta yi room dinta tana tunanin wa ye zata samu ya tayata warware wannan matsala don ta zaqu ta ji meya kawo legal precceding ya hada da plantation din su wanda tun da tasan gadon su ne ,
Chan sai tayi wani tunani ai a hujajan ta rarumo wayar ta ta dialing number ,
Cikin rashin sa'a sai number bai shiga ba ,ba shiri ta suntumi jakarta ta fice a gidan
Tafiyar minti 15 yakaita wani flat mai shegen kyau dan dai dai.
Daga nesa yake hangota yayi murmushi yana lasar baki har ta karaso
Yace kyau ne da kansa a gida na
tace ehm..just hang it dere kar ma kafara ba abunda ya kawo ni ba kenan
Yayi murmushi yace tohm mu shiga daga ciki mana
Nasan dai ba haka kawai kika zo ba
Tayi tsuka ta ce no, thanks nan ma ya isa,ta daurw fuska tace
Baristr Saminu ..
Yace yes,zahrod
Ta dada shakewa tace nazo ne akan maganan files din plantation mum tace kabani akwai abunda ba a gama ba..
Yayi shiru chan ya dago yana mata wani irin shu'umin kallo, sai ya fashe da dariya
Hahahaha yace yarinya kenan no way, ke,in kinga na baki wannan files din to mum dinki ne dakanta ta kira ta fadamin
Ta daka masa tsawa tace kai din wa kare da gudun lahiya?pls give me jor.. ai files din ba na uban ka bane
Sai ya tuntsire da dariya mai ban haushi yace" zahida rod kenan..the most beautiful among rodriquez.
To Kiji kuma ki saurare ni da kyau
Mrs rod ta riga tagaya min komai mun riga munyi yarjejeniya babu third party acikin maganan mu.
kinzo kina min wani burga da karya kina bude min ido na karya ance miki ena tsoron ki ne?, wani dum taji a ranta don tsoro batace komai ba
Nan ya kalallame murya yana bin surar jikin ta da wani shu'umin kallo,yace
Look ki fada min meya kawo ki zan taimaka miki kin sani ai ba sai na gaya miki ba ya karashe da wani irin dariya mai kularwa..
Nan ta danyi ajiyan zuciya tace ohhh"dama wani secret abun kuke kullawa ko?i will sue you both, joke with me.tayi tsaki
Ya tabe baki cikin halin ko in kula Yace not at ol zahrod.infact duk abun da mrs hidayat take yi yanzu duk don ku ne
Tace uhumm is that so,? to ai sai ka bani files din nima naga alherin da ke ciki tunda haka ne
Bai kula ta ba Ya dauki gwalban giyan sa ya bude ya kwankada yaji dai dai
sannan ya dawo daf da ita yana shafa gashin kanta a hankali yace and what did i get in return zrod ,?
Tayi saurin ture sa cikin fushi tace" a slap' in ka sake matsowa kusa dani
U disgust me saminu..tafada cikin tsana ta kyama ta kama hanya zata bar wajen
A haukace ya damko ta saida ta tsorata yace
Na san abubuwa dayawa zahida, kuma nasan kina so ne kikaga me ake ciki ko ba haka bane?
Ta galla masa harara ta kau da kai gefe sai ya dan sake ta yace toh kije ni dai
Na baki zabi,ko ki amince mu huta na baki abunda kike so ko na sanar da mahaifiyar ki yarta tana bincike akan ta..
Cikin hatsala ta wanka maSa mari ta ce" hold ur empty threath saminu kuma god forbid na baka jiki na,.. ka rike abun ka na fasa har abada tobhell with u bastard, nan ta juya ta tafi a zafafe..
Baice komai ba yayi murmushin keta ya kada kai ya juya abunsa
Tana isa gida tayi kokarin saukowa da fushin dake fuskan ta kar mrs rod ta fahimci wani abu
Ai kuwa tana kaiwa sitting room ta hango ta zaune tana shan coffe hankali kwance
Gefe da ita ta zauna ,.mrs rod bat are da ta dago ba tace
Daga ena haka zahida,naga tunda kikazo gidan nan baki da lokaci na beauty whts poping
Nan zahida tace aiki nake yi mum,
Kinsan har yanzu ena hada abubuwan da suka ruguje don na nema mana wasu contarctors su maye gurbin na farko da muka rasa yanzun.
Mrs rod ta ce im impressed,lallai ashween son yayi miki training da kyau, amma kar ki damu ai ba laifin mu bane,and im assuring you kwanan nan zasu nemo mu dakan su
Itakam shiru tayi Sai da mum din ma ta kira sunan sai ta tuna ashe yau kwata kwata bai neme ta ba.
Ta kwakulo murmushi tace ba laifi mum ..baby yana kokari sosai
Anan suka cigaba da hira enda zahida ke zubo karya da gaskiya akan tana kan aikin Kokari akan plantation din
Duk dama mrs rod ta dan sha mamakin rashin sa hankalin zahida akan rugujewar plan din su da first contarctors din su kamar yadda ta so tayi da farko kafin tazo Abujan
Dan tuni ta gama shirya karyan da zata mata koda ya kai ga zata tambayi will din ne.
Sosai cikin hiran nasu zahida ta soma fahimtar
akwai abunda ke boye,
Sai dai sam bata san ya za tayi ta sani ba.
Karshe yanke hukunci tayi akan kawai zata sake tafiya wajen brstr saminu su sake yarjejeniya don shine kadai yasan asalin meke tafiya akan plantation din bayan mrs rod
ranar gaba daya da wannan tunanin ta haura sama sai juya wa take ita kadai.
Gefen su jasmine kuwa cikin 4 days din gaba daya ta sakalce ta dawo uwa ba kwaba awajen sa..
sosai yake sakalta ta duk da ma yayi kokari wajen cikamata alkwarin ta na bazai taba ta ba sai an duba ta warke
Ranar da 4 days din ta cika,Ta ci kwalliya kam ba laifi suka kama hanyar asibiti da safe, duk dama shikam tun a kwana na uku ya so su koma a duba kamar yadda doc ta basu zabi
Tun a gida yake famar mata zumudi gani kawai yake gaskiya yau sai an sake bashi zumar ya lasa
A asibiti Normal aka bincike ta aka ga eh ta samu waraka ba laifi,
Sai dai babban matsalan shine wajen gaba daya sai ya dada tsukewa ya ruhu kamar ba shi ya sha dagargaji wajen ashween ba.
Tun da taji hakan ta shiga sabon tashin hankali Da shike yasan mutumiyar tana hankalce da shi sai ya kyale maganan bai sake nuna mata yana bukata ba sai ya cigaba da hidamn sa,
Ita kam Sosai zuciyan ta ya turnuke da fargaba ta san yau kam ba mai hanashi yin abun da yake so.
Bayan isha' ya dawo ko leka ta baiyi ba kawai ya nufi dakin sa
Nan ne ya daga wayar zahida suka yi magana ,enda take gaya masa maganan key din data gani amma sai ta kasa fada masa ya take ciki da maganan binciken ta
Hira mai tsayi sukayi wanda mafi akasari zugi ne cikin aminci ashween
Yake mata akan ta binciki uwarta sosai,
sai ya gaya mata abu in ta hau ta soma nazari akai sai ya dawo ya na cewa koma meye ne ki sani mahaifiyar ki ce ,u must trust her.
Cikin haka jasmine ta shigo sanye da hijabi kalar kasa , ..jin muryan zahida ta video call din yasa ta daure fuska sai taja ta tsaya a gefe ta harde hannu..
Ganin ya kura ido yana kallon jasmine ya sa zahidan cewa baby me kake kallo haka,
A daburce ya ce babu komai,look bae ki kwanta gobe zamu karasa maganan kinji.
Bai jira ta amsa ba ya katse call din abun sa
Nan ya juyo ya dubi jasmine yace yau kuma madam duka za'ayi min ne shine kosallam ba ayi ba?
Ta dada harde fuska tace salam alaikum
Abun ya bashi dan dariya ya mika mata hannu hade da sace mata jiki da wani irin kasallen kallo
Come here, ya fada da sanyin murya
Duk dama bawai abun da ya tokare ta a kan kirjin nata ya sauko bane
Ba musu ta karaso kusa da shi ,sai ya sa hannu ya jawo ta kam cinyar sa.
Kansa kadan ya daura setin kirjin ta yace whats wrong kike bata rai? Ko nayi wani laifin ne
Ta dan motsa jiki batace komai ba alaman tana maganan a ranta .
Ya tabe baki yace toh afuwan na tuba, koma miye nayi kinsan ba don na bata miki rai bane.
Tace banyar da ba ai ka barni ne kazo nan kan..a.. Ta..uhm
Ya kure ta da ido sai kuma ta ki kara sawa yace ,meye na keyi jasmine waya fa kawai nake yi tunda na shigo
Tayi firgit ta turo baki tace to kai bakka gajiya ne da wayar
Har ya zaro ido zai tambaye ta da wa yake wayar da zace bai gajiya,.. sai call din zahida ya sake shigowa kafin ma yakai hankalin sa ya duba tuni ta riga shi kai idon ta jikin screen ta gani
Tsaki ne ya kufce mata bazata tayi wani irin juyi zata sauka akan cinyar nasa
Fuskan sa a dan daure ya damko hannun nata yace ena kuma zakije ' cmon sit
Tace o'o ni wallhy kabarni na tafi daki na..ni bana son a cikamin kunne ne ta karashe kamar mai shirin kuka
Kirar kuwa yake dena shiga yayi ya sa keyi zahida take dena kiran sa ba
Ya kalli jasmine Yace,ton naji.. naji, yanzu me kike so nayi ? Kinga ni sarai ai bani fa nake kirar nan ba kira na ake yi.
Ta turo baki ba kunya tace to aii sai ka kashe kawai ni ya na damuna..
Yayi dan karamin murmushi ya kada kai ya sa hannu ya danna off gaba daya ma comptr nasa
KAn ya juyo har ta mika masa phones dinsa duka biyu ta make fuska tace saura wayannan?
Ya dube ta ba musu ya suma ya kashe su ya bi ya mika mata
yana lura da ita
Tayi wani ajiyan zuciya
Sai Yace tohm my turn now
Ta gwalo ido cikin rashin fahimta ya daga mata gira yace" nifa bana miki musu nima yanzu zaki min yadda nake so ba musu
Ta narke ta wani yin lumui ajikin sa tace ahhhhh ni fa ba haka nake nufi ba' yana shiru ya soma zare hijabin ya jire shi baki daya nan simple nightyn Ta Riga da wando mai tsantsi maroon colour suka bayyana.
Yace wow a ran sa,sai ya dago ya dube ta yace to wai wanka kikayi kika barni?
Tace ai ka ki zuwa ne, yace ai yanzun ba ni na zo ba so, for ur purnishment ke zaki min wankan tunda kika sa nayi latti yau.
Haka suka dinga yi har yaci nasara suka sake komawa wanka gaba daya ya jika mata kayan chagwab da ruwa karshe dan dolen ta ta cire su,nan zance ya sauya inda yake ganin kamar ranar farko ne zata maimaita kanta
tsoro ne fal a ranta amma ta riga ta sake masa jiki sun daura juna akan hot sit ranar ma da kyar ya samu ya kai d*ck dinsa ciki don ta tsuke sosai shikuma ya gama daukar wuta musamman yau din dayaji dadin natan har zugi zugi take masa a brain da kunne.
Gefen zahida kuwa cikin daren ta sabule taje gidan barister saminu ta kammala iya lallabi da daraba wajen shawo kansa amma sam yaki ya fahimce ta,yana dai nan kan baknsa na sai ta yi spending night din da shi,
A karshe hakan ta hakura
Ta sullebe masa tsindir ya gama sunne mata jiki da romance.
Gashi jarabbe ne na karshe ,kum mashayi, He's a chronic sex maniac don hakan a round na biyu da zahida taga kamar kashe ta zaiyi sai ta turje sai ya bata informations dinta kafin su cigaba
Ganin kar ya bar banza ta wuce shi sai ya aika mata sakonnin file din duka a cikin wayar ta da private email dinta
ba bata lokaci ya dada chafko ta ya cigaba da suburbudan ta..
Gaba daya ta jigata don duk jarabar ta bata isa tace zata yi da saminu ba..
Ga wani azaban zafi da radadi da wajen ke mata ta rasa gane me ye ne guda daya ke damun ta..farko ta dauka ko dan ta dan tsaban yadda saminu yake kwasar ta ne
Amma ena abun yafi karfin haka don bafa taba kuka ma sex don wahala ba sai ranar.
Amma da shike ta samu biyan bukata, hakanta daddafe da safe takoma gida
dakin ta wuce rugib ta kwanta bacci kamar mutacciya.
*Im so, sorry my peopl nayi baki ne, amma gobe insha Allahu i will be steady❤💋💯*
*Surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top