57

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Page▶57*


Murmushi ne akan fuskan ta yayin da Waya ke makale a kunnen ta

Jim kadan da ajiye wayar ta soma nazarin yadda zata soma amfanin da abubuwan da salman ta mata baya ni,
  Nan dai tace bari dai nafara da mai sauki mai dadin'
Cook nana ta kira ta bata odas yadda za'a koma shirya mata abinci a gidan ' sannan tace ta hada mata ruwan dumi wanda zata sha da pure zuma yanzu.

' yana daya daga cikin shawaran da salman tabata akan in ta lamunci sha, zai sa duk wani ciwo da gurjewa ya warke da wuri ajikin ta sannan zai dada sauko mata da ni'ima yadda bata tsammani.

Ta kuma bata shawaran ta lamunci cin fruits da safe fiye da wani hadi ko tarkacen gyaran mata tace musamman apple da pear don suna da muhimmin tasiri akan daidaita lamarin mahaifar mace,sannan kowani bayan al'adan ta tana shan fresh pineapple drink ko zallan shi domin yana sa zaki da qamshi mai dadi a kasan mace,da dai sauran diets musamman ganyayeki, sannan ta jaddada mata muhimmancin tsarki da ruwan dumi a kowani lokacin bukata..

Duk da ma yawanci abune wanda ammy take yawan daura ta akai tunda amma sai yanzu ta dada fahimtar muhimmancin su.

Tana zaune tana kan shan ruwan zuman ta ,taji hannu ta baya na dan shafo fuskan ta
Dan juyi kadan tayi ta gane shi din ne ya dawo
Murmushi ya sakar mata yana zagowa har ya iso
Tana tura baki sai ya zo ya tsugana gaban ta yana binta da ido

Cup din hannun nata ya karba ya taba yaji sannan Yace"naji dadin ganin ki anan madam ciwon ya dena zafin kenan ko? Ya dada kaiwa baki ya kurba yana kan kallon ta

Tayi shiru ta shagwabe fuska kamar karamar yarinya tana magana ciki ciki kamar mai neman fada.
Dariya abun yake basa in tana haka gashi ya rike kofin a hannu sai sha yake duk da ma baisan meye bane shi dai yaji ruwan dumi da zaki zaki

Sai yanayi yadan satan kallon ta kamar da wasa nan ta soma zubda hawaye bakin ta na motsi duk ta ya mutsa fuskan ta.

Ganin haka yasa Yyi saurin ajiye cup din ya tallafo fuskanta yace toh yau na shiga magana
Daga tambaya sai kuka?

Tayi saurin taran numfashin sa cikin kukan shagabwan tace ai kaine kasha min abu na,

Yace laaahh yanxu dan nasha abun nan shine? ,to meye nayin kuka jasmine yi hakuri ki goge hawayen toh,na tuba

Ta cigaba Ta make kafadar ta alaman taki

Yace to fada min me acikin ni zan je na sake kawo miki abunki sai magana ya kare

Tace bana so,ai cewa kayi bazaka dade ba kaje ka zauna.. sai ta sake fashewa da wani
kukan.

Mamaki kawai take bada da dariya inta soma irin wannan rikicin Shi kan sa baisan lokacin da ya zauna gabanta ba
don yanzu ne ya gano kan rikicin
  kunnuwan sa ya rike hannu bibbiyu yace im so sorry madam mai ciwo.
In kika ce ma kar na sake fita bazan sake fita ba.
Ta dan zaro ido waje ta kalle sa alaman what?

Bai kula ba ya maraice fuska yace kinyi hakurin?
A hankali ta gyada kai sai ya tashi ya manna mata kiss tare da dago ta suka haura sama.

Da isar zahida abuja ta nufi wani hotel ta zauna, nan ta shiga nazari tana tunanin Abubuwan da suke faruwa dasu wanda tunda basu bada muhimmanci akai ba

Kamar will dinsu da rabe raben kaddarorin su da mahaifin su ya bar musu

Sam Basu da access da su ko dan wani bayani akai. komai kawai ana musu jam' i ne  as su yaran rodriquez .

Komai Mrs hidayat tayi dominating ko aikin gashin kanka kakeyi zai zamo komai naka yana hannun ta ne indirectly.

shiyasa ma sai abunda ta fada musu ba a ketare dokan ta ta dadi.

Anan zaune Zahida Bata ba ta lokaci ba wajen hada plan din yadda zata bullo ma mahaifiyar nata cikin dabara

Don haka ta kwantar da hankalin ta har sai washe gari da safe sannan ta isa mansion din rodrig-
Quez

Gefen su Ashween kuwa Har wajen karfe 10 na safe  gidan shiru kake ji ba motsin kowa,

Daga dakin sa yana zaune akan gado alaman
Yanzu ya gama fitowa daga wanka har ya dan kimtsa ya bar kansa da ga shi sai boxer ba ko aran riga kirjin sa.

A hankali ta bude kofar bathrum itama tayi kamar mai jin tsoro
Tana fitowa a rakube

Kallon ta yake cikin ranshi yana dada gode ma Allah da yaba shi ita,
Duk da ma jiyan da kyar yayi hakuri ya barta a kayi bacci lpya ,amma zuciyan sa cike take da burin sake jin dumin matar sa

Hannu ta mika ta sake daukar closed mop cup din da ruwan zuman ta ke ciikin ta sha.

Shi dai baice komai ba har ta kammala Ta juyo sai ya mata hannu alaman ta hauro ta same shi,

Duk da ma Towel ne ajikin ta sai batayi musu ba ta dan dage kafa ta hauro kan gado

Jawota yayi jikin sa Kamar baby ita kuma langweme kan kafadar sa sai ya tallabo ta ya dan daura fuskan sa akan nata

Good mrning' tace da sanyin murya

Bai amsa ba sai ya dukar da kai kasa kasa ya capke lips dinta yadan tsosa "sannan yace tell me,meye wancan kike tasha tun jiya nikuma en na dauka nasha sai a soma min kuka

Nan tadan kifta masa ido tace ruwa ne fa yaya,

Ya danyi dariya yace hmm fadi gaskiya kar na nemo shi da kaina

Nan ta dan sake murmushi tace im serious,ruwa ne da honey kawai ena sha ne saboda naga is good for my health sai ta rage murya tace kuma ni bana son zafin nan

Yace ohhh dama abun kenan,well well yanzun ba zafin kenan?

Tayi saurin girgiza kai tace 'ah a..wallhy akwai, jiya kawai fa na fara sha ta sa muryan shagwaba

Shima Ya dan motsa fuska yace so what, ai ya kamata ace yadda kika dage din nan kina sha sai yayi aiki sosai

Tace uhm uhm fah..nan ya gyara ta kadan yace
ok toh lemme c it,a bar nima naga wajen inga kobyana aiki inba haka ba kin dena sha kenan

Da har zatayi wani kiriniyar sai ta kuma hadiye kawai, da shike ta najin dadin abun ajikin ta sai tace toh ,

Yayin da shikam tuni yayi ready sai ya hau gyara mata position ya kwantar da ita da kyau yana fuskantan ta

Dama jiya bai taba ta na yau din Allah Allah yake ya dan sama makan sa relieve ko da kadan ne.
Jin yana kokarin yaye ta gaba daya ta riko Hannun sa Ta kama dam dam
ya dan dube ta yace madam ya haka ai dole sai ancire komai kafin na gani ko?

Tace ai ba duka zaka cire ba
Nan ya marairaice fuska yace ai bana gani da kyau ne inban cire ba kawai ki kyale ni inba wani ciwon kike so ba.

Jin haka yasa tayi maza ta sake masa nan ya zare towel din gaba daya yayi gefe da shi

Dukkan jikin ta yabi yana shafawa a hankali Sai da dukkan su suka shiga sauke boyayyen numfashi

Ta naji ya na dan ware kafarta ta yi ajiyan numfashi mai nuyi ta lumshe ido

Shikuma nan Hankalin sa a take ya soma tashi ganin yadda wajen yake fresh har wani damshi damshi yakE

Cikin kulawa yake dubawa a hankali yana ganin komai da komai
Yaso yayi controlling kansa kar ya sa mata hannu amma ena
Tun yana yi yana shafawa a hankali
Har ya soma dan wasa da shi

Tuni ta damke dayan hannun sa da karfi tana sauke nishi ..duk da akwai zafi zafi kadan shikam sai dada zurfafa yake yi musamman da yaga tana responding sosai.
Daga baya da abun ya dan fi karfin ta sai ta sake masa kuka,

Lokacin Yayi nisa Baya cikin corect senses dinsa don kukan nata hade  yake masa da wani sinadarin kara masa azama
Gashi ya taba yaji sarai bata gama warkewa bare yace zai sauke farillah,hakan dai ya danne zuciyan sa ya bar wajen ya cigaba da romancing dinta.

Dan karamin kara data yi ya sa shi sassauta wa hannun sa kadan yayi saurin haurowa kanta yana sauke numfashi  gefen kunnen ta

Bai fasa ba tana kukan yana dada hura mata sexy tune na breath dinsa a kunne har sai da  kukan ya soma dawowa wani sabon nishi

Tabi ta Kankame sa jikin ta na karKarwa
A Dabaran ce har ya sama Musu sauki tare da biyan bukata,sun dade a kwance manne da juna
Tayi kwanciyar ta saman kirjin sa,sai yadan tsakuri kumatun ta yace madam kin taba jin wani magana da aka ce zafi ne kawai ke cire zafi"

Ta danyi shiru kadan sannan ta juyo a kasale muryan kasa kasa tace eh...

Yayi saurin cewa yawwa kinga kenan  nima sai na cire miki zafin naki tunda kince komai na miki zafi ne.

Nan Ta yi wani yunkuri a tsorace zata bar jikin sa ya dada jawo ta ya cigaba da dariyar sa kasa kasa

Tsoro ne fal ranta duk dama a zuciyan  ta tasan ba abunda yakai mata shi din dadi amma yanzun tsoron sa takeji sai ta daure ta dan kai masa dukan shagwaba akan chest din shi,cikin dariyar nashi ya kamo hanun ta yayi kissing
Yace baki fa amsa min ba ko nayi ne ba damuwa?

Nan ta fashe da kuka mai dauke da bori
Tanabcewa baka tausayi na fa yaya, wallhy,.. wallhy ciwo ne ,akwai zafi fa

Ya takune fuska exactly kalar yadda tayi yana kwaiwayon maganan ta cikin kukan har sai da ya sa ta fashe da dariya

Yace kaji ta, ai da haka ake dawo wa mace,ko ke baki so uhmmm?
Don't you wanna be my woman in a sexy cool tune yace yana mata kallo mai kashe jiki

Chak ta yanke dariyar tare da wurga masa wani murmushin jin dadi
Sai ta gyada kai a hankali
Alaman ah'a bata so

Har cikin ransa sai da yaji wani yarrr duk da ma yasan bada gaske take ba da sauri ya mike yace ,haba madam why?
Ta dan kalle sa batace komai ba

A take ya sa fuska kamar yadda takeyi in zata soma kukan shagwaba yace nima fa zanyi kuka.

Nan ta sake fashe wa da da dariya tadan fada kan kirjinsa
Sai Ya sa hannu ya nade ta yana murmushi zuciyan sa fal da farin ciki

Sai da ta kammala murkususn ta ajikin nasa tukun ta dago tace "i want to.amma kuma
Da sharadi

Yace yes, im oll ears, sai ta dan kalle sa da serious face tace promise u wont do it har sai naji na dan warke promise?

Yayi shiru kamAr yaron da aka hanashi sweet sai ya gyada kai yace na yarda anything for  u my madam jasmine

Ta wani calla masa hararan so murya ciki ciki tace ni ba madam bane kamar wata tsohowa
Yanajin ta sai yayi dan dariya yace nima ba yayan ki bane kamar wani tsoho
Ta rufe ido alaman taji kunya sai ya jawo ta jikin sa yana dada shunshina ta a hankali  suna dan rolling akan gadon

Ganin yanayin su zai iya sake canzawa da kyar muryan ta ya fito tace yanzu fa kamin alkwari
Murya a kasale Yace i know madam 
Amma dai ranar da aka warke ba bacci ko?

Ta dan naushe shi tana dan kukkuni nan suka chigaba da shirmen su
Har suka sake kimtswa sannan suka fito suka yo breakfast

Ranar Tsaban sun manne ma juna harta manta ta tambaye sa meya hana shi zuwa office gashi har ana neman yin azahar

dadin karawa yau bata ga hajiya zahida agidan ba tun jiyan da safe

A bangaren zahida kuwa da shike mrd rod bata san da dawowar ta ba
Home office ta nufa bayan ta duba ta a daki bata ganta ba

  Tana shiga nan din ma taga ba ta nan sai wasu files akan table alaman yanzu take dubawa

Cikin hikima ta karaso wajen ta dan daga a hankali tana kallo
Nan ta soma ganin laid out na arzikin abdul fatah rod
Details ne na gidaje da motoci har da companies din su da suka ruguje dan kwanakin nan

A gaggauce ta karanta ta ajiye duk da ma ba su tazo nema ba
Sai ta soma dube dube akan table din ko Allah yasa zata ga wani abun kuma
Amma bata ga komai ba.

Jin karan takalmi akan steps yasata saurin yunkurin barin wajen sai fas a kasan tiles
Taji karan abun ya fadi
Cikin sauri da fargaba ta sa hannu ta dauko keys ne manya guda bibbiyu gida hudu amma kowa da tagwayen suna ajiki

Daya An rubuta HRod"a kowanne
Sannan dayan Arod.

Bata tsaya dogon tunani ba ta ajiye ta koma gefe da sauri ta zauna

da kyar ta saita hankalin ta ta dawo normal akan kujeran don lokacin har madam hidayat ta shigo

Cikin mamaki tace beauty?
What a surprise ,lpya kuwa naganki haka?

Bata ma amsa ba
Mrs rod ta kuma soma daga maga hannu tana cewaa
No no no kar kice min kin Sake tafka wani haukar ya koro ki'

Zahida tace noo, c'mon mumy haba da Allah.

Yanzun fa nazo ko tarba na bakiyi ba kin soma min fada
Mrs rod ta danja tsaki tace
Well in matasala ce ta kawo ki kam ai kinga ba maganan tarban ki
So whats poping?

Zahidan ma ta danyi tsuka tace normal
Nima aiki ne ya kawo ni baby yana gaishe ki.

Ta yi ajiyan zuciya tace yanzu naji magana

  To yanzu dai kije ki huta am having a lookin at sumtin important  i will get bak to u

Zahida ba tace uffan ba ta dai sa hankali tana lura da motsin ta ,fon
Taga Alaman wasu takardu ta debo zata yi aiki a kansu bata bukatar kowa ya sani

Nan dai ta tashi ta haura sama zuciyanta cike da son ta san ma'anan keys din nan musamman mai dauke da tambarin HrOd

Shin yana nufin akwai secret safe  ko  wani room a gidan ne da bazu sani ba
Ko akwai masu amsa sunan HRod Da Arod ne na daban

Dama tuni Arod ya zo mata as sunan baban ta ne tunda har key din cars dinsa akwai wannan tambarin kafin ya mutu

Yanzun tambayar ta shine waye H rod.


*Im Kind of busy peeps ayi hakuri👏🏻*




*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top