56
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
ka lamunci karanta kulakulai guda uku wto suratul,nas,falak,ikhlas.
Allah sai ya Kare ka daga sharrin mutum da aljan makiyi,mahassadi,mugu da azzalumi,ma cuci kai har ma da ma yaudari
*Allah ya dada kare ki My kakus UMMU FARHANa.da mu baki daya*
*Page▶56*
Washe gari da safen ma shi yayi mata komai kamar yadda ya kamata
Sannan ya sata a gaba ta ci abincin da karime ta sake yi musu.
Anan Ya shirya kansa tsaf Cikin lallashi da tarairaya har suka rabo da ita da sharadin bazai jima ba zai dawo gidan.
Ya sha mamaki kwarai da zahida bata lekosu ba don tun jiyan da sukayi maganan ta tafi office bai kara ganin ta ba shikam
A office Karfe 11 saura kamal ya iso ,nan suka dan taba dan hirar su sannan ash ya ce to lets gets down to business mana ni fa matsu naji bayanin da kace ka samo min jiya
Nan kamal ya danyi murmushi yace hmm.hmm man,im scared of this world
Ash yace meya faru kuma
Kaml yce nothing serious Na danyi reaserch ne akan files din will din baban ku da yake hade da documents din plantation din nan.and guest wht?
Ashween ya dada gyara zama yace ehum what enajin ka.
kamal yace" A takaice dai plantation din nan ba na mum din ku bane sannan ba na daya daga cikin yan uwan ka bane
Ashween ya danyi dariyar mai cike da remorse da tsantsan mamaki
Yace na waye kenan? Dama na fada ba mu kadai bane ,akwai sauran bayani akan dukiyan nan
Sauke ajiyan zuciya kawai kamal yayi ya zaro wasu papers daga yar jakar sa yace kalli nan.
Baban ku yace ya bar plantation dinsa as gado na halak malak ma abun da mrs rod zata haifa don lokacin da ya mutu ya barta da ciki,
Wai a ganin sa shine abun dake cikin ne kawai bai zubar da jinin kowa akan plantation din nan na
Don haka sai ya hana su jabir da su zahida ya mallaka komai ma abun dake cikin ta.walau na miji ne ko na mace
Ashween ya danyi shiruuu yace ,uhmm wata sabuwa.. so,kuma mrs hidayat duk ta san da wannan?
Kamal yace of cous ta sani tun da abun a hannun ta ne su zahida ne kawai basu sani ba , i got d news directly wajen wata tsohowar secteriyar ta mai suna mrs jamila.
Ashween yace aina ka same ta? I know her lokacin ita take cemin mahaukaci bani da lpyar brain, Pls lets go and c her mana nasan akwai abubuwa dayawa da tasani akan hakan .
Kamal ya dan harare sa yace hey relax, kasan matan da shegen wayo kuwaa da kar na sha wajen ta wallhy
Wai don ma Na dai nuna mata zahida ce take son ta san gaskiyar will din shine tafada min,ai ba sunan su bane akai.
Ashween ya tabe baki ,yace uhmm chan musu i dont care abt thy money ,ko ban zubar da jini akai ba ai akwai hakkin jama'a sosai a kai ban isa ba.
Kamal yace ,ka isa mana
kuma dole zaka amsa abunka tunda lailah bata duniyar yanzu"u can still hepl people with it ko Allah zaiji kan mahaifin ka ya masa rahma
ai ba laifin ka bane Ash.
Ko ajikin sa sai ma ya juya kai ya masa shiru ,
Kamal bai damu ba yace Labari na biyu kuma shine jiya contractors masu aikin proposals din plantation sun yarfa zahida akan cewa basu yarda da documentation din ba sabida haka ba zasu sa hannun jari akan gonar ba
Ash ya ce ,oh no wonder mana banga mutumiyar ba,Allah sarki im sure hankalin ta a tashe yake yanzun
Kamal ya danyi dariya yace of cous
Yanzu me abunyi.?
Dan shiru ash yayi sannan yace ka barni da ita kawai,
Ni Zan sa ita da kanta ta tono asirin mana will din nan i want to know everthing. Kuma kaga da ga haka rashin yarda zai soma shiga tsakanin su har mu fahimci sauran gaskiya.
Kamal yace good one, amma nima zan sake komawa wajen mrs jameelah din nan, i want to know the origin of zahida ...
Ash maganan nan fa akwai nauyi sosai akwai abunda zahida bata sani ba a rayuwa.
Ash Ya dan zaro ido a kasale yace Allah ko kamal?
Nika san meye ma nake so
Kamal yace sai kafada
Nan ash yace ,i want to know our full origin daga ena muka fito duk maganan nan banga ance ga yan uwan uwar mu ba bare yan uwan uban mu..
Kamal ya danyi shiru yace, gaskiya ne to ka barmin komai a hannu na kawai i wll get bak to u.
Nan Suka cigaba Suna cikin dan tataunawa sama sama sai ga zahidan ta shigo hankali a tashe,
Fuska ba yabo ba fallasa duka suka gaisa ,sai ta dawo gefe da shi ta zauna tayi shiru.
Kallon kallon suka mayar ma juna da shi da kamal sannan ya ce baby na.
Meke faruwa ne u look dull,?ko ba lpya ne
Ta dan yi ajiyan zuciya tace baby lpyata lau, im just so sick and tired. wai ace duk kokarin da nake yi akan plantation din nan amma har za'ayi rejecting proposals di na?
Sai Ya dan gyara zama alaman kamar baisan da maganan ba yace" subhallahi,im so sorry baby but how comes?
Cikin tashin hankali ta riko kanta tace i dont know baby,and dats wht is freaking me out yanzun nan.
Yace oh no, c'mon calm down Yanzun ya ake ciki kin fada ma mummy? Or can i help ya fada yana dan kashe mata ido
Dan tabe baki tayi cikin salon rigima tace just dont remind me baby, na kira ta amma mum is kind of busy da wasu abubuwan ban fahimce ta ba kwata kwata.
Yace ok,to tsaya leeme call d contractors naji matsalar ta wajen su ,tayi shiru nan yayi dialing number batare da bata lokaci ba aka dauka .
Bayan gaisuwa sai ya sa wayar a handsfree inda dukan su uku zasu ji yace 'wai meke faruwa ne naji wajn ku sunyi rejecting rodriguez plantation plan wht happend?
Mutumin dake kan zuba fadanci ma ashween nan yace Allah ya taimake ka ranka dade,komai zam zam yake game da setting din plantaion plan din rod amma da mukazo verification din documents din su sai campany ta fahimci akwai matsala , da har an so a warwareta amma baiyu ba
Toh lura da abubuwan kunya da na zubar da mutunci da ya sha faruwa da su yasa board of directors suka yanke hukunci a bari kawai a nemi wani kar aje ajawo wani abun da zai bata sunan campanyn mu.
Ashween yace ok,meye ne matsalan documentation din ko wani yace muku ba nasu bane?
Nan mutumin yace ,eh toh gaskiya babu wanda yace mana komai, don kuwa tabbas mallakin rodriquez ne amma saidai as a will ya zo mana.
Sannan ansamu sa hannun mai will din amma mrs rodriquez ta kasa verifying mana waye asalin mai plantation din yanzu acikin yayan ta in person.im sory sir kai kanka kasan doka ce dole abi komai akan tsari don mutanen duniya zasu iya komai akan dukiyar da bana su ba.
Ashween yace gaskiya ne ,thanks zan neme ka anjima pls nan ya datse wayar sa
Kafin kace kobo zahida ta riga ta mike tsaye
Kamal ke tambayar ta meye ne zahida ,whts wrong beauty?
Ta cije bakin ta cikin rudani tace ,kaji fa dama akan will ne
What nonsense ta fada a hatsale har jikin ta na rawa
Ashween na zaune na kallon ta kamal ya tashi yace calm down pls,zahida zauna mana
Ai kamar ana hura mata wutar abun ne a ranta ,don a tunanin ta indai har will din uban su ne tasan dole plantation din na daya daga cikin su ne
kuma ai ga dukkan su suna raye sai take ganin to meye aciki don an kira su anyi verifyng komai ya wuce.
Ta dauki waya zata kira contractor cikin fushi ,Ash yace zahida dont ..
Ta juyo a hatsale tace but why, baby kana ganin rainin wayo a fili kace kar na kira?
Ya daka mata tswa yace ba kiji yace yayi ma mum dinki magana akai bane or are u deaf?
Nan ta dan dawo hankalin ta tace haka ne, but meyasa mum bata dauki wani mataki ba,naga komai da komai na gidan na hannun ta ne..
Yace c'mon just relax hala tanada better plan shiyasa
Tace karya ne bata da shi, infact i want to c the will kawai ai munada right muga abunda mahaifin mu ya bar mana
Dukan su sukayi shiru suka zuba mata ido ,
Chan ta shiga danne danne daga baya ji yayi tace baby ni zanje abuja kawai.
Nafiso na same ta muyi magana ban fahimci me akeyi anan ba.
Ash ya bita da takaitaccen kallo yace a'ah zahida zauna tukun muyi magana kar ki tafi cikin tashin hankali
Kamal yace gaskiya ne beauty ,u cant go like dis
Atleast ki danyi relax baki fa san dalilin ta ba.
Nan dai har suka ci nasaran zaunar da ita sai dai zuciyan ta ya riga ya kosa ta tafi abuja ta samu mrs rod ta amsa mata tambayar ta
Nan kamal yace shi zai tafi, Ash ne kawai ya raka sa har sukayi sallama
Ya dawo ya same ta
Zugum tayi tana kada kafanta a hankali tana huci kadan kadan
Cikin sigar lallashi ya dube ta yace are u still upset?
C'mon baby na this is unlike you ban sanki da haka ba
Ta juyo cikin dan karamin shagwaba tace baby amma kana gani aka raina min wayo ko.
Toh meyasa za a min wasa da hankali na akan will?
Abunda na san dole akwai shi a gidan meyasa ba za a basu ba kawai kowa ya huta,
Ya dubetta cikin lallashi still yace ,nasani baby, amma kibi abun a hankali kinji,
Mum ce fa ?kuma Ta fiki hangen nesa, ni dai
Shawara ta da zan baki shine pls act opposite,kar ki taba nuna maga kinyi fushi akan boye miki tayi mganan will da contactors kuma har hakan ya jawo kuka rasa contract din.
Be smart babygirl,kema sai kibi abun a sannu ki fahimta
Cikin gamsuwa ta gyada kai alaman ta yarda da wannan ta dada sa hankali tanajin sa
Yace good,sai ki fara nuna mata works dinki
Sannan ki ce kina so a baki duka documents din plantaions din da duk wani access zaki cigaba da aiki akai
Am sure Nan ne zaki fahimci komai ,
Ta juyo cikin mamakin basirar sa tace haka ne.
Ya dan riko hannun ta yace fada da fushi baida amfani,kiyi tunani zahida inda tana so kisan wani abu akan will din bazata boye miki ba .ko gani kike zaki iya sata dole tafada miki abunda bata da niyya ne?
And mind u she's d only one dat knows evrything ke baki da power da zaki mata na karfi am i right
,
Ta dan yi shiru tana kai maganan brain din ta cikin nazari nan ta sake ajiyan numfashi
Tayi saurin tahowa zata rungumeshi ya dan ja da baya yana murmushi yace c'mon stop it ,,meya kawo runguma kuma,hey ni banci komai ba zaki karya ni ai..
Ta danyi murmushi tace to na hakura, huhhh im so happy baby ure such an angel naji dadin shawaran kan nan kuma yau din zan tafi abuja,
Zan soma bincikar will din mu a hankali har sai na san komai da komai next time kawai saidai taga na yi closing deal
Yayi kayataccen murmushi yace good.
I trust my baby.
oya to tashi kije gida ki shirya
Ni zan yi magana airpot sai ki tafi ko
Nan ta mike hankali kwance tace im gonna miss u baby
Yace mee too oya ,quick quick bana son kiyi latti a hanya tace thom sannan ta fice
Wani shu'umin dariya yayi yace wow, i like dis game
Kuje chan ku karata ni ba ruwa na.
dama i need space i wanna be with my princess, yau ko aikin ma na fasa gida kawai zan koma ya fada yana murmushi shi kadai
Jirgin 1"ock ya daga zahida zuwa Abuja
Shikuma daga nan ya zauna ya kalmashe sauran ayyukan sa tsaf, sannan ya rufe office ya nufi gida abun sa.
*Hmm maza mutanen mu ,su ashween cikin zumudin amarya jasmine😸😸*
Good mrning peeps💋
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top