53

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Nash khurullah da'eeeman*😍❤👏🏻




*Page▶53*



Sati biyu chur salma sukayi agidan su ashween kafin suka koma da kamal,

kafin nan gaba daya sai da sukayi nasaran juya gidan ashween upside down
Don sosai suka cukusa ma zahida bakin ciki da bakin hali tsa jasmine ta sake hira sukan yi sosai har su hana kamal samun daman kula zahidan

Tun tana dannewa har ta soma nunawa boro boro don kafin salma ta bar gidan gaba daya zahidan ta dauke musu magana ko gaisuwa bai hada su bare zama waje daya.

Fadan kurmaye akeyi tsakanin su,don a boye cikin hikima su jasmine suke aikin su,

Yanzu  jasmine na zaman diris akan duk wani harkan gidan ta
wajen zahida kuwa ba bakin magana don ashween ya riga ya dauke wuta ma kowa cikin kwanakin

data ishe sa da kinibibi sai da ya sata kuka ido da ido a gaban sa don azaban wulakanci da takaicin.
Bata da choice don haka  don dolen ta tayi fushi itama tafi ta hanyar sa,

Burin ta idan su salma sun tafi zata dawo da shi saiti tunda gashi an kai proposalz din plantation itama kanta jira take a dawo kafin su kama aikin da kyaw.
Haka tayi ta zaman kunci ba halin tace ya koya mata wani abun bare ta samu hanyar lallabasa ,

Jasmine taci kuka sosai tafiyar salma amma saukin abun yanzu su kanyi waya sosai.

Ba tare da bata lokaci ba Ta soma shirin ta ,ya kansace ta kanje kowani safiya ta masa break fast amma sai taga baya ma tabawa sai ya fice abunsa ..

Infact harkan ta ma ya dena shiga ya koma yin rayuwar sa kamar baya gidan.

Hankalin ta ya tashi sosai amma sai salman ta dada kara mata karfin gwiwa,gashi tsaban shaye shaye da abubuwan da aka hada mata na gyran jiki
jikin nata har wani sacewa yake sai taji sha'awa na damun ta wata rana har tanajin ta ajike nasha nasha.

Dan dolen ta sarara ta bari ta koma shan zallaN fruits da vegetable,dates abarba,kankana ,cocunutda su apples etc.

Zahida dake turnuke da haushin sabon salon iskancin da jasmine ta tsiro da shi ya sa tace za tayi maganin ta..crwar ta ai yanzu kam salman ta tafi
Zahida ita Yanzun tana bukatar su dawo magana da ashween sosai ne don ta karbe wajen ta da jasmine ta cike a gidan sai ta cigaba ba da sharholiyan ta .

Jasmine kuwa Hatta abincin cin su ita take yi dakanta wanda bazai ci ya ci a waje ,bayan wannan kuma
komai kuma hannun ta ya dawo.

Zahida Abun ya ishe ta yakaita makura musamman in ta tuno ranar da tace zata fita da sabon motar ashween sai jasmine tayi kutun kutun ta hana mai kula da cars din gidan abada key ma zahidan abun ya mata zafii sosai
Gashi ba halin tayi iko yanxun anfi tsoron abata ma jasmine rai da ita
don kowa na tsoron bacin rana wajen oga

Da safe zahida na kwance sai juyi take a gado tana jimamain halin da jasmine ke nema tayi using ta kange rayuwar ta a gidan ,Ganin fa wasa wasa abun na dada zurfafa nan ta kira Karime ta ce dauki vibrato na kije ki tabbata kin ajiye dakin ta ,ni na san me zanyi

Ba musu karime ta dauka tana cewa angama madam

Zahida tayi mata warning kar ta sake a kamata,

Tace zata kula
Nan ta saci hanya tayi site din jasmine sai taci saa ba kowa a arean wajen

Daga dan karamin bulin kofar tana ganin jasmine ta shiga wanka
Nan ta dan jira taga eh bata fito din ba
Sai tayi saurin ajiye wannan sex vibrator
A kan gadon jasmine  ta fice a sabule ta bar wajen kwata kwata.

Itako jasmine koda ta fito bata kula ba sai tsantsame jikin Ta take yi ,
Tana zama kan gadon sukayi ido hudu da abun..
Cikin mamaki ta dago tana kallo.. Farko  dai tasoma wondering nawa ye ne abun ? Kuma gashi yayi kama da gaban namiji sak ba sauyi
Tashi tayi ta danyi tana dube dube har kofa saida ta bude amma sai taga ba kowa waje shiru.

Nan ta daeo da abun a hannun ta sai kuma ta shiga duniyan tunanin yadda itama zata bari abu mai kama da hakan ya shiga jikin ta.

A chan gefen kuwa a haukace zahida ke bori  gaban ashween wai an dauke mata abunta,
Nan Ta narke ta ce ai wulakanta ta ake so anayi agidan nan kai ka hanani naka sannan an kama andauke min nawa

Kuka take masa tsakani da Allah tana fade fade ba kunya har da cewa ai ba yau aka soma daukewa  ba..

Shikuwa daman ya fito ne zaije office  da safen
Ganin inyabi na zuciyan sa zai iya mata badai dai ba

Sai yace suje ya tayata dubawa in ba asamu ba zai bata kudi ta siya wani

Tace sam ita nata take so kawai a duba ko ena a gidan in dai bashi ne ya dauke ba.ai dama yasha cewa baya so.
Bai amsata ba yayi gaba tana biye dashi
Nan aka kira masu aiki,
Karime da nana duk tace su biyota kamar karimen bata san komai ba

  Nan tace masu aikin su duba kasa ita da ashween sai su duba dakin ta
Bincike iya bincike basu gaji ba sai dada bori take yi,shi tsoron sa ma kar arasa abun nan tana takura masa da maganan suyi aure kafin akawo wani.

   Yace zahida pls, in ma kudin ki ne baki so kicire ki saya wani nace zan siya miki ko?
Anan ma ta turje tace sam bata yarda ba
Sai ma ta balbale sa da masifa tace hala shi ya boye mata  abun ta dama kwana biyu wulaknta ta kawai yake yi

Daurewa kawai yake yi agaban ta don tuni Ranshi ya soma baci,don gani yake kamar fitina kawai take nema da shi

Tace nifa wallhy ban yarda da kai ba don haka kaima sai anduba dakin ka
Baice uffan ba ya fice ya fara gaba
Don Tsaban baison fitina yace suje din

Takaici da Mamaki yake ta sha don zahida tayi kuka har idon ta ya kumbura ..

Suna kaiwa kan step  na site din ya soma jin karar abun
Amma sai bai kawo ba don tunanin sa baije nan ba kwata kwata

Jasmine ko na nan da abun a hannun ta na zauna ne tana kan xploring ta kunna ta kashe wai ahakan tana ma kanta training ko da zata yi na ainihi karta tsorata

Cikin hakan Bata hankara ba taji an bude kofar dakin ta bazata
Da sauri ta sake abun akasa ta mike tsaye tana kallon su
enda zahida ta rugo a guje ta dauke abunta cikin muryan kukan munafurci tace  ga
Barauniyan,munafuka kawai ai se kice ya saya miki badai kina daukan min nawa ba.ta watsa mata harara tace kar ki sake taba min abu na
Kalar aje asa min cuta tayi tsaki ta fice ta barsu wajen.

Durus jasmine ta tsaya tana kallon sa kirjinta na bugawa saboda gaba daya ta rasa wani haukan ne ya sa ta ta ma taba abun har yakaita ga dubawa..
Zuciyan ta yace Ko dan na sa araina zan sadaukar ma kaina wa yaya ash ne.?

Shikuma a lokacin Kamar zuciyan sa zai fita haka ya tsaya daga bakin kofar yana huci yana binta da zazzafan kallon fushi baice uffan ba

Bari jikin ta ya somayi ta soma dukar da kai kasa,ganin ya na karasowa wajen ta
Bai dauke idon sa ba
Sai da yazo daf nan ma ya kare mata kallon takaici sai
Yace kema hakan kike so ko jasmine?
Ta yi saurin dagowa zata kalle sa ya tare numfashin ta da wani murmushin takaici don
Sai yanzu ya ke bada kansa amsar maganan ta da tace kar ya sske taba jikin ta ,ai zata sama makanta kwanciyar hankali batare da shi ba.

Ganin zai iya zautar da kansa da bacin rai kawai sai yace uhmm to good for you Allah ya bada sa'a...sai ya juya ya bar mata dakin..

Tsabn yanayin data shiga ciki na firgici
Har ya fice bata dago kanta ba ,silent tears ke saukowa akan kuncin ta.Cikin ranta tace , bakomai
Kinyi na biyu zahida..amma na rantse miki kinyi na karshe kenan bazan bari ki raba ni dashi ba

A Hakan ma bata fasa kukan nata ba sai da tayi sosai taji sauki kafin ta shirya ta cigaba da hidimomin ta normal kamar ba abunda ke mata zafi..

Zahida na gefe  tagana dariya tana xpecting ta ji sun haura amma sai taji shiru
Sai bata so hakan ba.
Hakan ya sa ta fice a gidan bata dawo ba sai chan dare
haka ma bata kuka kowa ba ta lume dakin ta ta kwanta

Jasmine ko tun da data lura da enda ya kanje ya zauna ya rage dare kafin ya shigo dakin sa. Sai ta qudiri niyyar itama zata cire duk wani hijabin kunya ta je wajen don ta bashi hakuri har sai ya fahimce ta sun shirya,

Tun bayan faruwar abun takejin takaici hakan yasa Ta dauki lokaci tana hade haden plan din ta itama.

Ranar kuwa sai akayi sa'a sanyi ne ya sauko sosai ga haddari sai gidan yayi tsit alaman kowa ya nadu a dakin sa.

Har wajen Karfe 9.30 tana tsaye a waje ta bayan gidan kusa da wajen dayake yawan zaman sa yanzun.

Gashi yau tazo da wuri tun bayan isha'i take jira gashi yanzu har 9 ya wuce bata hakura ba ta cigaba
Hankalin ta a dan tashe sai lekawa take dada yi don Ta jira ta jira har ynzu bata  gan sa ba

Ganin waje na dada yin shiru ga ba daya ta ga alaman kamar bazai fito ba ne ,nan sai taji ranta ya baci sosai, da gudu ta koma dakin ta ta fada gado tana rusa kukan fitan rai, cikin ranta tace kullum fa anan yake zama meyasa yau yaki fitowa?
Chan sai da ta saita kanta kafin ta sake ta shi tsaye.

Kara wanke fuska tayi
Ta dawo ta sake maida make up din ta
Haka ta shiga zame rigar data sa don ya dada zama dam dam  ajikin ta sannan ta kare ma kanta kallo da kyau, farar nitie ne wanda ya dame ta sosai ya fitar da dik wani shatin shape din Jikin ta

gashi short iya  rabin cinyar ta ne wanda ko tsuguno tayi sai anga pants din ta awaje

sharaa shara ne complete kamar rariya Ba dai marabar ta da tsirara

  Ganin fita zatayi Hakan ya sa take daura karamar jacket akai shima iya kan cinya ta sannan ta sake fitowa,

Da har tayi niyyar kaiwa dakin sa ne kawai tunda dai duk yadda akayi anan zata same sa,sai kuma wani abun yace taje ta sake duba wajen for d last time in bata ganshi ba sai taje dakin

Tana kaiwa kuwa ta hango sa ,sanye da buton shirt mai strips red, ya dauke kai yana jin karan ruwa dake sauka awani katoton aquarium awajen..
Bai kula da zuwantan ba
Da alamun Hankalin sa na kwanciya inya zo wajen don karar ruwar na tafiya da shi away from tuna wani abun.

A hankali ta taho kirjin ta sai bugawa yake tana salati aranta,
Tsoro da fargaba ne ya balbale zuciyan ta sai kokarin danne wa take ,

Ta na kaiwa daf ya soma jin wani kayataccen qamshin turaren da shi kansa ya kasa banbancewa wani iri ne.
Ba bata lokaci ya juya ya kalli wajen charaf suka hada ido da ita
Kallo daya ya bita dashi ya kau da kai ya hade rai,

Nan na Hanjin cikin ta ne ya dada zirrrrrr don tsoro sai taji kamar ta tsala ihu ace mata komai angama ya wuce..

Bata fasa ba ta iso daf,
Tayi tsayuwan minti 10 bai motsa ba ita ma bata motsa ba hakan kuma shiru ne ya ratsa wajen

Chan sai yayi yunkuri zai tashi
Cikin azama ta dan rike shi tace yaya,..ya..h

Yana shiru sai ma dada daure fuska da yayi, ya koma ya zauna alamn enajin ki ...
Numfashi ta sauke tace
Dam..dama sai ta birkice bakin ta yakasa fitar da wani magana sai inda inda

Abun ya ishe sa Sai ya dago kai ya kalle ta batare daya daga ido ba
Nan ta marairace fuska murya kalar kuka tace im sorry,yaya dan Allah kayi hakuri.
   Jim haka yasa Tuni ya sauke idon sa,
Ya mata shiru chan yace its ok.
Tunanin sa ko dan sex vibrator ne tazo bashi hakuri.
Kan ya hankara gani yay ta tsunguna kan gwuwrta kusa da shi ,
Ta ce ,nasan na maka laifi dayawa yaya,but pls find it in ur hrt to forgive me ..wallhy rashin sani ne and i promise bazan kara ba.pls forgive me ta karashe murya a sanyaye har na karkarwa

Kanshi ne ya soma daurewa ya kasa gane ena ta dosa da magan nata
Sai ya mata shiru,ya cigaba ma da danne dannen wayar sa ,
Aransa yace to ni kuma nawa a wanne ?
I just made a mistake of making u feel ure mine har kike ce min en ba tsoro ba na dena taba jikin ki  mana.hmmmmm
Anyways na dena, thank god ma yau naga komai da ido na.hakurin me kuma za'a bani?

surutun sa kawai yake
Cikin ransa baijin duk maganan data keyi,
Ta gama wanke fuskan ta da hawaye sosai tsugune agaban sa tana roko

Kamar kiftawae ido ta mike tsaye ,
Sai yana jin maganan kamar a sama sama

' cikin kukan ta fizge tayi zuciya tace itama  zata mutu kawai hankalin sa ya kwanta tunda bazai yafe mata ba, nan ta nufi wannan katoton aquarium din bata ko juyawa

A haukace ya juyo, yaga eh da gaske fa ta kama hanya, gashi ta nayi tana kuka tana maganganu ko takalmin ta ma awajen ta bar masa

Jasmine, ya kira ta a fusace yana mikewa tsaye

Ko ajikin ta  Sai da ma ta juya ta kalle sa da kyawu sannan tayi super ta fada cikin katon ruwan abun ta

Wani kara ya sake ya na kiran sunan ta Kan kace kobo ta lume kanta ba a ganin komai..

A razane ya karaso wajen yana kan kiran sunan ta a firgice
Don iya sanin sa bai san ko ta iya swimming ko bata iya ba

Lokacin Zuciyan sa tayi mummunan bugawa duk gabobin jikin sa take suka mutu suka soma karkarwa duk ya bi ya rude.

Ai Ba shiri shima ya fada cikin ruwan nan ya hango
Suman kanta da ke yawo beautifully a cikin ruwan tare da yayan hallitan aquaruim din sai tayi kamar mermaid a cikin su

Dagangan jasmine din ke dada motsawa don sosai ta san kan Wasa a cikin ruwa har swimming competition tayi a secndry schl dinta

kuma hakan na daya daga cikin plans dinta  shyasa ta nace sai ta same sa anan enda yake yawan zama yanzun

Diving yake ta ciki Yana kawo hannu zai jawo ta sai ta ja jikin ta kamar ruwan ne ke janta ,

Gashi Ta dauke numfashi ta sake jikin ta
Hankalin sa na dada tashi sai binta yake dada yi cikin sauri da azama

Ganin abun zai mata illah
Ya sa ta hakura ta barshi ya kamo ta  ya rungumota suka fito baki baki

Murya na rawa cikin firgici ya chincibo ta  a hannu yana cewa jasmine...jasmine im sorry ,hey wake up
Pls wake up jasmine ni baki min komai ba ..pls

Tayi kus tana jinsa don Jin hakan ma  ya sa ta dada jin nishadi

nan sai ta dada langwame hannu kamar ba sauran numfashi   jikin ta ,
Shikuwa ya gama rudewa a kanta sai rokon ta yake ta tashi har suka fito asalin waje  gefen ruwa
Nan ya zube da ita kasa ya daura ta kan cinyar sa yana so ya mata blow out ko zata numfasa

Koda ya kai bakin nasa cikin nata jitake kamar ta cafke kawai su kama daga wajen.
Amma sai ta tsime ta barsa,.ya hura ya hura mata iska A baki tana kus.

Sai da ya soma yunkurin cire dan jacket din zai dan danna mata kirji sai  ta soma tarin karya  alamn ta farfado

Cikin firgiji da tashin hankali yayai saurin  tallafo ta  ya rungume ta tsam ajikin sa yana mata sannu sannu ita kuma tayi luf ta kwntar da kai kan kafadar sa batace komai ba.

Shi dai har yanzu zuciyan sa na mugun bugu yana ganin duk laifin sa ne daya ki mata magana tuntuni a wajen

Itako A hankali ta soma janye wa ajikin sa in such away that saida fuskan su ya gogi na juna....wani
Kasalallen kallo take masa cikin idon nasa daya gama gauraya da fargaba da tsoron rasa abun kaunar sa

  Tana kallon sa Cikin sanyi murya tace yaya sanyi nake ji muje daki

A daburce ya gyda kai  Ba tan tama yace ok.ya suntume ta a hannu
Duk ya bi ya rikice yayi hanyar cikin gidan da ita.

*uhm uhm toh fah☺☺☺☺*
fans me kuke ganin zai faru, shin ashween ya hakura kenan sun shirya ko jasmine zata iya yin wani abun ? 🤒🤔🤔🤔


Meet tmro😉


*Suriiem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top