48

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Page▶48*



Tun daga ranar zahida ta soma wasu irin halayen banza,tana bin duk wani hanya yadda zata annoying din jasmine taga dai ta daga mata hankali

Kwata kwata ta dena sa kayan mutunci  acikin gida
Haka ma in ta dawo daga office sai ta bar guntun skirt irin na suit sai ta sa riga shara shara tana bibiyan sa duk enda ya zauna.

Ashween tun yana daga mata kafa,har ya komo yayi masifa ya gaji amma sam taki ji bare ta daina

Hankalin jasmine ya tashi sosai itama cikin kwanakin don abubuwan da zahrod take yi ya soma zautar da ita,

Tun daga ranar data samu wani sara sai ta fada kasa tace tayi tintube ko ta yanke hannun ta da shapners dagangan sannan ta sa shi agaba yana kula da ita,tana ma jasmine kwale
Tuni jasmine din kuwa ta soma jin Haushin abun gaba daya komai ma na gidan ya soma bata haushi

Gashi yanzun shi da zahida sun kammala admistrative part har sun soma zuwa yana nuna mata practical field na aikin

Haka sukan fita tun safe tare, yaje yana nuna mata abubuwan daya kamata ta sani
Sai dai mamakin sa achan bata masa iyeyin Da take masa a cikin gida.
Don kuwa suna sauka a mota sai ta sauya ta soma kawo abubuwa kala kala,yana kullace da ita amma sai yayi shiru.

Hakan suka cigaba da rayuwa
Bayan kwana biyu
Ranar yana zaune yana downloding file a pcn sa,.
Bai hankara ba ya gan ta ta wani kwanta agefe tana neman daura kai akan cinyar sa..
Da wuri ya janye yace zahida pls stop it. hauka na damun ki ko?,

Da sauri ta mike tace why ?
Ba dama na zo kusa daki haba baby,

Ya ce baki da tausayi zahida, am so weak and tired now
Hutu na ke bukata ba wannan katon kankin ba.

Ta zauna gaban sa ta gwalo ido tace hutu fa kace ,kana jarumi dakai ,? Tab di jam.
Ko da shike ka rage zuwa gym shyasa kakejin weakness yanxu
Why dont u try tomrow? Ta fada da dan serious look a face dinta

Kallon da ya bita da shi ya sa ta sake cewa"
Kaga nima sai na danyi bacci kafin kagama sai muje office ko

Nan Ya danyi murmushi ohh ,kice dama lalacin ma har dake hutu kike so kike min wani corner hmm yayi ajiyan numfashi yace " anyways na gode da shawaran ki i think i will try  d gym tomrw

Nn Tayi murmushin keta tace ok,
To ni na tafi bacci sai da safe

Ya mata sai da safe shima ya nufi hanyar dakin sa.

Kan gado zahida tafada
Rigib ta kwashe da dariya mai sauti.
Nan tace gobe akwai drama agidan nan ai sai na gane karyan wata a gidan nan.sannan ta juya tayi kwanciyar ta xuciyan ta fari fal.

Shi kuma ashween Da kamar zai wuce sai ya dawo ya shige dakin nata,
Duk da kullum takan tsaya tana gadin sa a sama yau din sai ranta ya baci da taga alamun sun danyi hirar a cikin mutunci da zahida
Haka kawai taji ta tsani komai,shima bata jin ya mata magana.

Yazo ya zauna daf da ita Yayi iya yinsa ta ki kula shi haka taki fir ba don ya so ba  ya tarkata kansa ya tafi dakin sa cike da kewar ta.

Sai da tayi bacci ta tashi ta sannan ta soma jin haushin kanta, don tasan kwana biyun nan bata masa adalci,dalilin kishin abunda zahida ke mata a gidan yasa ta dawo
Ko ya neme ta bata son zuwa bare kuma ya samu halin jin matsalar ta

A nashi fannin kuma  ga hidima aiki yayi masa yawa da daddaren ne kawai chance din su tare.

Jasmine Tunani tayi mai zurfi sai taga ya dace ta je ta lallaba sa ai koma yaya ne mijin ta ne,

Nan shikuma tuni ya
wuce gym da sassafe don ko bacci mai kyau bai sama ma idon sa tsaban yadda yake ji da tsananin kewar ta

gashi cikin sa na yawan masa ciwo kwana biyun don yana mugun son ya cire sha'awar dake damun sa.

Dama Design din gidan side biyu ne achan sama sannan ko wani site acikin su akwai two main rooms.
To na shi site din dana jasmine ne
Ita kuma zahida da fankacecen gymnasium ne a gefe

Jasmine tunda take a gidan  bata taba sa kafar ta hanyar daya bi site din zahida ba don haka bata san da wannan ba.


Zahida da dama tuni ta sauya sugar da sex vibrator, ba wanda yake jin motsin ta ta wannan fannin
In hankalin ta ya soma ta shi sai ta kunnna ya cigaba da bata saiti tana kurma ihun dadi,

  kana cin karo da
Girman abun nata zaka san lallai jaraba ya kai jaraba a jikin zahida
Wani lokacin karime takanyi gulman azuciyan ta
Sai tace" yanzu har wannan abun yana wucewa hqn madam? Tab di, ashe kan mutum ma zai iya shiga ya kuma fitowa  kenan...lol

Yana cikin gym din yana kan xcise, dama singlet ne ajikin sa da wandon sport dan dogo baki.

Yayi zufa sosai don da karfin sa yake yi musamman ma da kwana biyu baizo wajen ba
gashi sam hankalin sa baiya wajen don tunani kala kala ke yawo da shi.

Nan aka bude kofar
Zahida ce ta zo suka gaisa lpya lpya ,ta kunna masa ac
Tace haba baby, ai sai kayi suffocating akwai zafi fa..

Yace noo baby da baki kunna ba na ma gaji tafiya zanyi

Ta budi baki suprisingly ta ce waht, ai baka isa ba yanzu ka shigo ba.?
Ko nazo muyi tare ne ta shagwabe fuska ta soma yunkuri zata cire nitien dake jikin ta

tuni ya dakata yace ah ah
Bari bari..jeki kawai baby naji zan kara 20 minutes

Tayi murmushi ta juya tare da kunna tv ta kure volume tace yafi dadi in akwai noise,just keep up "sai ta masa blowing kiss

Tsaban baison Fitinar ta yace yes,yes i will ,yana Allah Allah ta tafi ta bashi waje
..

Ta na fitowa kuwa ta hango jasmine tana dube dube a kasa alaman shi take nema
sai da ta ja ta tsaya da kyau sannan ta sake wani irin dariya a zuciyan ta
duk dama ma hakan tayi niyya ba.

Nan ta sabule ta shiga dakin ta a hankali ta tura kofar tace planed changed.
Sai Tayi sauri ta dauko vibrator ta labe setin kofar dakin tana jira taga ko hankalin jasmine zai bata ta hauro saman nan ta duba sa.

Shiru shiru jasmine bata hauro ba sai Kusan ana saura minti 5 acikin minti 20 din daya ce jasmine ta soma tahowa setin dakin zahida

Gashi Gaba daya bata jin dadin ranta haka kawai taji zuciyan ta ya dagule da bata gansan ba.

Ta na kaiwa daf ta soma jin karar tv don vulme din yayi yawa sosai gashi ta kasa tantace wani daki ne guda daya karan ke fitowa

Zahida tana ganin ta iso ta yi lumui ta dauke numfashi

  ita kuma jasmine sai ta tsaya tana kokwanton ena ne yaka mata tayi knocking ko ta shiga

Ganin confusion din dake fuskan jasmine a lokacin

Nan sai zahida ta kunna sex vibrator ta cusa a kasan ta
Ba bata lokaci ta soma kara tana ihun kiran ash...ashw..een tana kiran sunan sa cikin wani irin shaukin jin dadi kamar tare suke a lokacin

Dada sautin nishi take  kamar ranta ake cirewa gashi tana dab dab bakin kofa ne enda duk yadda akayi na waje zaiji ta

Jasmine dake tsaye daf da kofofi biyun nan ta soma jin hauhawan numfashin da ihun sunan ashween cikin wani yanayi
Don abun da zahida takeyi yayi tsamari duk da ga karar tv amma komai na fitowa fili

Zuciyan ta ne ya buga Amma saita daure ta sa kunne kofar da tayi kamar taji muryan mace na tashi aciki

Da shike abakin kofar zahidan itama ta labe sai ya kasance jasmine tana jin komai da komai exctlly

Duk wani kiraye kirayen sunan sa datake tana wasu zantuka da sexy voice  duk jasmine sai da ta ji su...

Yawu ne ya dauke a bakin ta Take numfashin ta ya dauke hajijiya ya dauke ta kamar zata zubee kasa ta fadi sai tayi sauri  kokarin control
Ta kama madafan step ta tsaya
Wasu ma haukatan hawaye ne masu zafi suka sauko mata baki na karakrwa tace
Sex? Zina ya keyi da wata ? Wa eyazubillah,
Nan ta yi wani yunkuri a haukace zata sauka kasa cikin sauri taji kiii an bude kofa

Shi kuma mamakin ganin ta ya sa ya kwala mata kira yace jasmine,

Nan ta  dan dakata amma Da kyar ta juyo ta kalle sa don ta tabbatar makanta eh fa shi din ne,

Ai kuwa suna hada ido da shi ta soma karkarwa
Ganin duk jikin sa zufa ga singlet dinsa a hannu
Numfashin sa ma kana gani kasan iz not steady dan yanzun ya sauka akan machine din gudu..

Jasmine Daura hannu tayi akai tana bubbuga kafa a daburce ta bi ta Rufe bakin ta karta tsala ihun dake shirin kufce mata,

Ai Da uban gudu ta juya a haukace tayi site dinta tana rusa kuka duk gidan saida ya dauka da sautin kukan nata.

Duk abunda akeyi Zahida na labe na kallon ikon Allah sai dariya take ciki ciki tace wow, na fahimce ta da kyau yanzun wato son shi take ko?
Hmmmmmm.
Wani munafukin dariyar ta sake  fashewa dashi mai kunshe da takaici
Musamman data ga gogar nasu ya bi bayan jasmine hankali tashe yana kiran sunan ta.

Dariya takeyi har tana rike ciki tace ,ohhh ai tunda mutum yace dani zaiyi kishi agidan nan sai na gwada masa ni cikakkiyar yar bariki ne wallhy ba a hada kafada da ni.

Mssw karamar yarinya da munafircin banza Dan taga baby na is pure hrtd and innocent tana wani wasa da hankalin sa don ya ce yana son ta

To Ena nan a gidan nan da kanki zaki daina haukar naki ki rabu min da shi he is mine.ta ja tsuka tayi kwanciyar ta.




*Fans me kuka ce ne, anyi 1-0 zahida issagoalllll😸👯🏻‍♀🏃‍♀🏃‍♀*







*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top