47
*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*
💔
*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_
_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥
*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.
*Alhamdullhi is just a 1 day drift,my people my friends and fans i cnt mention all "NAGODE sosai da kulawar ku...am perfectly ok yanzu kam. jazakhallhu khairan 4 zha prayers.*
*Page▶47*
Ashween daya san baida bakin magana sai ya tsaya gaban ta yayi shiru ,itako ta kafe sa da ido sai hura hanci take tana jiran ya fadi wani abun
Allah allah zuciyan ta yake ya fadi wani abu daya shafi jasmine ta hau ta zauna sai ya tabe baki yace,
And you,what are you doing here in my room da sassafen nan?
Harara ta Balla masa tare da kallon dama ban saba zuwa nan bane ko me,?
Yace yes,i mean waya bude miki kofa?last i rembr ba wanda yake da key dina agidan nan.
kinsan bana so ko?
Yabi ya daure fuskan sa ya ce" oya bani key din,ya ishe ki haka
cikin takaici take kallon sa tace mene? Ashween ena tambayar ka wani abun baka bani amsa ba sannan zaka kawo min wani maganan banza..
Im ur wife to be for god sake, miye laifin in ena da key din dakin ka..wani abn kake a dakin da baka so kowa ya shige bada izinin ka ba har ni din ma? Look baby i cant take ol dis shysa na dauki key ma kaima nima.
Ash dake kallon ta tana zuba Tuni ya juya fuska ya dada daurewa kamar uwar shi take zaga
Cikin tsawa da bacin rai ya dakatar da ita Ya ce i said give me d key now,bana son surutu
Nan ma Ta challa masa wani hararar Dan dole ta dauko spare kin din dake makale a dayan hannun ta ta mika masa ,
Fauce abunsa yayi
Ya dubi bakin kofar waje yace oya get out tunda kince maganan banza nake fada miki.
Ta budi baki rai abace zata balbale shi ya jawo ta da karfi har bakin door yace out.ya mata nuni da waje fuskan sa ba alaman rahma
Tsaban yadda ranta ya cunkushe da takaici bata iya sake yunkurin tankawa ba,Tsaki kawai taja rai a bace tayi fuuuuu ta bar arean wajen baki daya
Sauke ajiyan zuciya yayi ya dan yi dariya don shi kansa ya san baida bakin amsa tambayar nata.
Nan ya tarkace kayan data fito masa da su akan yasa ya mayar gefe ya shiga wanka abun sa.
Zahida Tana kasa tana jeka ka dawo ranta a dagule ,don kuwa taso taji ena yaje da sassafen sannan ya dawo haka,zuciyana na bani wani abu amma bakomai dai cewar ta cikin nazari
Ganin abun bazai fita aranta ba Hakan ya sa ta kwala ma karime kira ,a kunne tayi mata magana akan taje dakin jasmine taga ita me take ciki?
Nan karime ta saci hanya madel madel,tana yi tana dube dube kar aka mata
Lokacin shikuma ashween yaya shap shap har ya kammala shirin sa normal kaya yasa half jumpa golden brown ya da hula dark brown,
karime dake tahowa dai dai enda zai hadata da dakin jasmine Tun daga jin saukowar sa ta ruga a guje gashi tazo daf.
Nan ta yi kasa ta buya a bayan pillar har sai da ta dena jin sautin takalmin sa akan step
Jin shiru ya sa tayi tunanin ya koma dakin sa ne
A tsorace ta kuma lekowa ,tana ganin bakowa ta sauke ajiyan zuCiya ta cigaba da tahowa bakin dakin jasmine din
Ita ko jasmine tari ga ta gama shirin ta tsaf, amma yau din riga da zani tasa na babban atamfar super sheraton dark blue,
Yayi murmushi yana kallon ta yace, su uwar gida kenan.
Ko ta kula saima marairaice fuska da tayi
Irin nice uwar gida za agama dani akoma kan amarya ko.
Ganin zata bata masa lokaci da shirmen nata yace toh tunda bazaki ce komai ba na tafi,
And make sure kinci abinci ..
Ya juya abunsa ,
ba tare da ta kalle sa ba tace ai bazan cin ba,
Da shike dama hankalim sa na wajen ta sai Yayi dariya don ya san yar halin take so ataba,abu kadan yake daga mata kishin ta,
Musamman yadda taga ya mata kyau kayan sun karbe shi sosai,
Fuskan sa normal ya dawo inda take sai da ya tabbata ya zo daf da ita sannan ya susutar da nashi ya sanyaya murya yace pls" wai ke kullum sai munyi dake ko, so kikeyi na dawo ma roki?
Ta zaro ido tana kallon sa,
Yace ok fine, anything for you yanzun ma na roka pls madam jasmine eat for us,
Ta langwame wuya kamar baby Cikin sanyin murya ta tace for us?kai bazaka ci bane kafin katafi
Yace uhmm, ai nayi latti ne, kinsa ni latti yanzu ma gashi kina kai..ya shagwabe fuska shima gwanin dariya.
Tayi dan karamin dariya Tuni dan ture sa gefe ta riko hannun sa dake rike da karamin spare key din nasa tace to oyah bye,take care.
Nan ya juyo da ita sanda ta fada kirjin sa ya girgiza mata kai yace ni ba wannan nake so ba,
Tabi shi itama Tayi murmushin tare sannan su kayi kissing juna
daga nan sai ya damka mata key din yace,
To My room,karki sake ki batar mun kuma
Tace ok .sai ka dawo.
Ai a daburce karime tayi wani backturn har tana ganin duhu takalma a hannu ta sauko, gashi sama sama take ji dama maganan nasu bada karfi ba.
Kafin ya bude kofar har ta bace a wajen
Yana saukowa Bai ko kula kan dinning ba bare ya bin kan zahida haka ya sa kai ya fice abunsa
Karime Saida tayi numfashin in and out sannan ta samu nitsuwa nan ta kama hanyar dakin zahida
Anan ta soma gaya mata bata ga komai ba don ba halin ta tura kofar ahankali oga na ciki
Ita murya kawai taji a dakin kuma taji kamar yana bata key din daki ne.
Duk sauran maganan a hankali suke yi.
Zahida Tace mswwww, ni ba wannan nake so naji ba,.anyways tashi kije
Duk kin bi kin ishe ni da tsami.
Ba musu karime ta mike sum sum tsuliya a zage kamar jaka ta fuce,
Jasmine Yau kam cook nana ta sa ta mata break fast,
Ta zauna kan dinning hankali kwance ta na ci har tayi nak,
Zuciyan ta yau fal take don taga alama ashween ita kadai ya kula a gidan.
A gabanta aka kwashe abincin da zahida ta sa aka yi domin su, aka mayar kitchen.hakan ya mata dadi sosai sai dariya take ciki ciki tace mayya kawai.
Lokacin Tana zaune karime ta lallaba ta kai gulma ma zahida ,ga jasmine a dinning
Kafin su fito suka tarar har ta bar wajen
Kamar barayi haka suka dinga bi a hankali har suka kai bakin kofar dakin ta,
Nan zahida tace duba kigani me takeyi?
Nan karime ta duba sai lekawa take yi amma bata ga alaman akwai mutum aciki ba
Nan tace madam bata nan fa
Zahida ta bangaje ta turo kofar ciki suka ga waYam ba kowa
Nan suka tsaya zagaya dakii zuciyan zahida na dukan uku uku karime tace toh ena ta shiga kenan?
Nan zahidan tace biyo ni muje,
Ba musu suka kama hanya fuuu kamar wanda zasu je sama taro yaki
cikin sauri sauri ba su tsaya ko ena ba sai bakin kofar dakin ashween
Jasmine Tana ciki ta gama shirmen ta
Sai ta shiga nade kayan da ya tura gefe wanda zahidan ta cire akan ya sa bai sa ba tana maida su mazaunan su.
Buutt taji mutane akan ta ba Ko sallama bare gafara.
A hujajan ta dago kai ta kalle su,
Kallon kallon kawai sukayi ma juna da zahida ba wanda ya tanka
Da kyar jasmine ta kwakulo fake smiles ta mata sai ta dauke kai ta cigaba da mai da kayan a nitse,.
Wani bakin ciki ke damun zahida a lokacin cikin ranta tace "adh ya mugun raina min wayo mswww"
ji take kamar ta kama jasmine ta dinga nada mata duka har sai ta huce haushin dake cin ta arai,
Nan dai ta danne zuciyan ta kar a kuma maimaita abunda ya faru don tasan ashween baida imani tawajen hakan,
Fuska ba yabo ba fallasa tace
Jasmine Aiki ki keyi haka? bari mana baga mai aiki ba ai zata karasa
Jasmine ba tare da ta juyo baTace uhm uhm thnks,
Na ma kusa gamawa
Besides yaya yace kar na bar kowa anan din.
Jin hakan ya sa Ta tabe baki cikin kunan rai amma saita fiske tace ok,shi ya bude miki kofar kenan
Nan Jasmine ta dago ta kalle ta da kyau tace no,nima ena da key.
Zahida Ta watsa mata harara bazata tace toh In kin gama ki bani key din zan ajiye masa
Wani kallon raini itama jasmine ta mayar mata tace no thnks,
Its mine.
Actually im here witout his permission
Kuma sai naga ya tar kace kayannan a gefe,u cee i have to adjust kaiwa nan ta juya cike da rangwadi ta cigaba da aikin ta
Zahida ta gyara tsayuwa aranta tace iyeeeeee kaji yar kinibibi da iya magana
Sai tace jasmine witout his permisson fa kika ce? haba jsmine,kinsan ash ya tsani ana bude masa daki haka kawai bada izinin sa ba,pls give me d key ni nasan yadda zan yi na lallabashi
Kota juya ta bata amsa sai da ta kammala saita komai,sannan ta mike cikin tafiyar ta na kasaita da rigima
Murya ciki ciki tace ai yasan da hakan yabani key din sannan ta yi gefe ta daure fuska bakin kofa ta tsaya tace
Ni Nagama zan kulle kofa
Tsaban bugun zuciyar zahida gani take inta kara minti biyu wajen zata iya rufe jasmine da duka amma sai tayi kokari ta cije bata ce komai ba cikin sauri ta fita karime na biye.
Karamin Tsaki jasmine tayi ta rufe kofar abunta ta koma dakin ta ta cigaba da karatu,
Zirga zirgan kunci zahida take tana huci, karime sai bata baki take tana ayi hakuri madam
Nan tace bari kawai ,nasan me zanyi karime kwanan nan zan gano wani abu game da yarinyar nan,in ma
Son shi take duk zan gano ta.kuma uban ta zanci karyan ta ta shige min gona sau biyu ena gani na kyale ta.
Nan tayi wani munafikim dariya tace Dani take ja.ba munafurci da kisis na ba
Ai ita karamar yar iska ce.
Just Wait and see
Kariime na jin ta shiru,har kammala ta haura sama.
🤒
*surriem*
Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top