44

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻👏🏻



*Page▶44*



Tun da suka kama hanya Wani sabon nishadi jasmine take ji Tun da har suka isa yola
Sabida gaba daya sai ya sauya mata tun ajirgi yake ta sata nishadi har suka iso bai dena ba.

Komai tsaf gidan tamkar basu je ko ena ba
komai ma'aikata sun gama hatta abincin ya zama ready,

Nan ma tana kan kammala ajiye tsarabn ta da mamyn ya leko ,
Yace mata tafito su ci abinci,
Toh ta amsa masa da shi sannan tayi saurin kimtsa kanta, ta fito.
Suna ci yau kowa da nashi har aka watse ba wani hayaniya.

Ashween Gaba daya ranar baije ko ena ba,ko ya fita ma bai kaiwa minti kadan sai ya dawo
Abum na mata dadi don bata saba ganin sa arha a gida har haka ba.

Wajen bayan isha nan tasha make up din ta
ta sa fitted gowm rigar atmpa pitch wanda yaji style din zamani mai kyau tana zaune gaban mirror tana admiring beautyn ta.

ganin gidan yana neman yi mata boring bai dawo daga masallaci ba, ya sa ta dauko wayar ta ta soma scrolling tana kallon hotunan data masa ranar a abuja,.

Sosai murmushi ya bayyana kan fuskan ta sai zuba zance take a zuciyan ta ita kadai,tayi zurfi ta shagala wajen kallon bata hankara ba taji kyat an kashe wutar dakin

A firgice ta dago zatayi magana sai kyat ya kunna ,
Ganin yadda tayi tsuru tsuru tayi setin kuka ya sa shi yin dan dariya yace  mutum sai shegen tsoro kawai, kika sake kika min kuka anan ko tam.

Bata fasa ba don gaba daya zuciyan ta bai daina bugun ba... , nan ma ta marairaice fuska sai ganin hasken flash tayi ya mata pics bazata.

    Tayi saurin rufe ido,alamn jin kunya .
...yace u look great da normal face dinsa still yana tsaye daga bakin kofa,

Murya kasa kasa tace thanks,you too
A kunyace tace Kaima kawo na maka toh

Yace ni? Noo.sai dai in zaki biya ni, haka kawai ki dauka min fuska kyauta.?

Tace ok fine. nawa ne?

Bai amsa ba Daga enda yake ya ware hannayen sa duka alaman ta taho ta rungume sa
Duk da taji kunya amma hakan ta daure ta je ta lume cikin kirjin nasa ya rungume ta,
Dukan su murmushi suke yi, itako sai dada boye face take wai tana jin kunyar sa,

Nan yace toh dago na nuna miki photon ki, tana dagowa kuwa ya dauka musu selfie mai shegen kyau dukan su suna murmushi,

Rigima ne ya tashi awajen don sam ya hanata ganin pics din, sai bori take karshe haka ya dinga jan ta har suka sauko tsakar gida tana binsa har ya fice gaban motar sa tana tafiya tana bubbuga kafa tana kiriniya.

bai kula  ta ba Sai da ya bude mota ya shiga kafin yace to zan baki ki gani amma sai kin koma kin dauko mayafin ki tukunna
  Tace tab, lallai yaya wayo ko... kawai kace na tafi gida zaka gudu ne kabar ni, ta cigaba da juyi kamar xatayi kuka,

Yace ni dai nafada miki
In kika bata lokaci natafi kuma shikenan sai nadawo ki gani
kuma in nadawo bana bayar wa sai an biya ni,
Choose now or later, ya kdan kashe mata ido yace your time starts now.

Ai da a gurguje ta juya ta koma cikin gida sai dariyan sa yake yi a gaban motar har ta lume ciki,
Dawo wan ta keda wuya taga baya wajen dayayi parking

A kasa tayi jefa da mayafin ta fara numfashi mai dauke da fushi zata soma aikin kuka
Bata hankara ba Hannu taji ya sa ya dauke mayafin akasa ya hada harda ita ya dauke ya cigaba da tafiyan sa yana mata murmushi

chak ta yanke kukan ganin wani uban murmushin tsokana dake fuskan na sa,
Ashe dagan gan ya juya kan motar don yaga drama,

Nan ya sata a ciki suka tafi holewar su cikin dare,ko huta gajiyar abujan basuyi ba.

Tsaban ciye ciye da zagaye zagayen da sukayi ko karfe sha biyu sauran ma da suka dawo a hannu ya shigo da ita gidan don tuni tayi bacci jikinsa tun a hanya

Washe gari sai kusan 11 suka kimtsa kansu don bayadda baiyi ta amince yayi ba haka taki fir ,cikin borin nata
Har da cewa ita bata so kuma baza tayi da shi ba.
Abun tun tuni yake damun sa jasmine me take nufi da bazatayi sex da shi ba
Amma dai sai ya bari a maganan shirme don yasan ya mata ba dadi a jiyan...

Haka yau ma tana  ta jira taga ya tafi office amma sai shiru ,
Nan ya zauna yana debe mata kewa,sai uban soyyayr su suke ci da wayo kamr zasu hadiye juna...

Suna gidan sai Bayan azahar ne ya shirya su tsaf suka sake ficewa nan ne ya kaita,wuraren sa,musamman plantations din sa da ranch masu shegen kywu da girma,

Turawa ke kula masa da wajen shiyasa ma girman kayan marmarin wajen daban suke tsaban sun samu advance tech.

Awajen Kowa saida yayi admiring dinsu don kuwa sosai ashween ya soma bayyana ma zuciyan ta tafi komai muhimmanci a rayuwar sa

Itakuwa yadda yake nuna ma bainar jama'an sa yana matukar  ji da ita yake dada burge ta
taji kaunar sa ya dada ninkuwa a ranta

A ranar Tsaban yadda take ji har ta mance da wani fargaban wata zahida addu'an ta kawai da ma haka zasu kasance dashi har abada,

Taji dadi sosai ,don ya nuna mata oda site na halayen sa da soft side dinsa
  Haka ma da suka bi shoping mall duk da ma ba abunda yake bukata awajen hakan ya sa ta making masa choices
Yaki ya dauki komai, sai da ta musu komai base on yadda take so.

Feeling like a queen jasmine  ke jin kanta har suka kashe ranar cikin tsatsar faranta ma juna rai da shakuwa,

Kafin maghrib suka dawo lokacin kowa cikin sa dam yake,

Nan ya kyaleta yaje dakin sa don ya duba sakon da mrs hidayat din tace ta aiko masa da shi,

Bayan ya gama komai ya kitmsa ya zauna gaban computer yabi komai a hankali,
Nan yayi wani irin shu'umin murmushi har yana sosai kansa alaman abun ya tsuma shi
Allah ..allah yake ya sanar da kamal abunda yake gani agaban sa boro boro,
Hmmmm yace ya fashe da dariya shika dai,

Nan ta bude kofar ta shigo suka sakar ma juna murmushi
Yace zo nan ki zauna bari na karasa did u need sumting?
Ta gyada kai alaman a'ah
Sai ta zauna gefen gadon kusa da shi
Yana ta aikin sa,

Ganin baida niyyar kammalawa yanzun ya sata jawo wayar sa dayan ta shiga dubawa a sace ,amma ba abunda yake ciki sai game da contacts,don taso tayi leken asiri ko zata ga wani abu game da soyyar su da zahida amma sai taga wayam babu komai.

Bai ma hankara ba gani yayi,ta tashi ta fita batare da tayi masa magana ba,..
Shima Bai kula yace mata ta jira shi ba don ya lura attention dinsa kawai take so gashi yana daf da kammala saving komai da komai ba dama ya bari.

Dakin ta taje ta sa hannu a bra ta fito da wayoyin sa duka biyu dayan da bai cika shiga hannun ta ta soma kokarin budewa amma ko haske bayayi bare ta samu cluen ya ake bude ta,.haka dai ta gaji ta ajiye, sai kawai ta dauka wanda ta saba amfani dashi ta cigaba da buga game dinta

Baifi da minti 20 ba ya karaso dakin , gani tayi ya sauya ya sa sky blue armless shirt da farin wando shi ba boxers ba three gtr ba, dai rabin cinyar sa amma baikai gwiwa ba sai qamshi mai sanyin dake binsa.

Dan dolen ta ta kalle sa,ya zo daf baice komai ba tukun sai da hango wayoyin sa, nan ya ce"la ila, yau na kamata wayace ki dauko min wayoyi na bakiji ko,?

   Ta janye jikin ta kadan kusa da shi tayi juyi ta dawo tana fuskan tar sa,cikin shagwaba tace yaya ka koya min mana ban iya bane,
Ya fauce wayar sa yace ena miki magana kina basar wa

Tayi saurin cewa ai kaima basar dani kayi dazun,

Ya ja kumatun nata kadan ya hado kansu a hankali yayi kissing dinta,yace chori.

Tayi murmushi ta Lafar da kai a jikin sa tana smiles

Yace ro tashi min, kawo na koya miki yanzu tace no thnks, zanyi abu na

Yace ok fine
Ya juya yayi kwanciyar sa ruf da ciki yana chating kadan kadan ita kuma tayi pillow da gadon bayan sa  tana game din
shiru ne ya dan ratsa wajen
Har cikin ranta take jin haushi don takasa iya game  din yadda ya kamata tutuni waje daya take,
Nan  ta juya ta ce
Yaya ,bai juya ba yace jasmine

Take ta langwame masa murya tace ka koya min to,
Ba musu ya ajiye nashi ya jawo ta ya sata tsakan kanin kafar ya rike duka hannuwan ta  suka somayi tare,
Sosai take jin dadin wasan musamman yadda yake comenting yana zugata,
Har suka kai stoping points  taga tayi winning ... da dariyar ta ta juya ta rungume sa tana murna kamr da gaske.

Yace tashi min to zan tafi daki na, bacci nake ji, fuska ba yabo ba fallasa tace ai anan zaka kwana

Yace Uhm uhm, jasmine kar mu fara,

Nan Ta tashi tsaye kamr mai shirin masifa ta daure fuska tace sabida me bazaka kwana anan ba?

Yace babu komai madam,, na hakura kar a buge ni.
Yadda yayi da fuska ya bata dariya sai yayi kaman yaro karami ne gaban maman sa,

Nan Ya dan gangaro gefen gadon ya zauna ya dube ta ya mika mata hannu cikin sanyin murya yace zo nan,
Ba musu Ta mika hannu ya janyo ta kan cinyar sa,
Cikin ido yake kalmashe ta da kallon so mai karya gabobin jiki, kanta ta sunkuyar  amma sai yayi saurin cewa jasmine,
En tambayeki ? Ta dago
Ta gyada kai tace eh,

Yace good,
Did you trust me,?
Tayi sauri ta kalle sa cikin ido daga bisani tace yes,

Yay murmushi ya riko hannun ta yana wasa da shi a hankali nan ya soma da cewa
Ki dauka duk abunda zan fada miki yanzun is jst a favor da nake nema wajen ki, inkin ga bai miki ba ki fada min kinji?

Tace to yaya,

Nan ya soma bata labarin yadda sukayi da mrs hidayat ,cikin hikima da iya tsara zance ya hada mata maganan zahida zata dawo gidan.amma kuma ga condition din daya sa.
Yace to kinji ,ke kuma me kike ce?
Look ,In baki so shikenan i promise you dat.

Bata iya cewa komai ba Kirjin ta dukan uku uku yake yi ,don sam bata son abunda zai sauya musu sabon yanayin su.

Amma sai ya marairaice yace i promise bazan bari wani abu ya sake samun ki ba, gidan ai naki ne madam zaki iya korin duk wanda kike so in aka miki ba dai dai ba,.im i right ?

Tayi shiru jikin ta ya danyi sanyi ta kasa zaban abu daya, chan kamar mai nazari tace
To yaushe zata tafi,?

Yace tana kammala training dinta zata tafi ta cigaba da aikin ta abuja
  Kin aminche nace tazo din?
Ta bi ta dubi yadda ya marairaice ta dan turo baki tace ok,
Na amince.

Nan yayi smiles Baice uffan ba yayi kissing dinta a fore head ya jawo ta suka fada gadon tare
Ya rufe su da bargo.


Da shike ranar bai wani dame ta ba baccin su kawai su kayi manne da juna cikin so da kauna,
Amma still tanajin abun aranta kada kadan.

Washe gari ma bata barsa ya koma dakin sa ba gashi lallabata yake kar ta wargaza magana don yasan yau din nan sukayi da zahida zata dawo yola...

Bayan sun kammala ibadun su nan ma taki ya taba ta dan dole ta sa shi komawa bacci,

Nan har ta samu ta kammala shirin ta tsaf dakan ta ta gyara dakin sa, ta kuma je kitchen ta samu cook nana tana faman goge goge zata fara breakfast,

Tsoro ne fal ranta duk dataga jasmine a kitchen da safen duk da ma jasmine is friendly to her,amma dokan Da ashween ya sa akanta ya sa duka suke shakkan ta sosai,

Gaisawa sukayi ba yabo ba fallasa tace madam kina bukatar wani abu ne?
Tace uhm uhm, breakfast zan dafa,
A daburce Tace noo kiyi hakuri madam zanyi

Jasmine tace pls, bana son musu, nan taja gefe amma saita ki fita

Jasmine Ganin ta tsora ta ya sa take janta da hira kadan kadan tanayi tana tayata aikin har ta  kammala fresh pineaple and cocunt juice
Sannan ta soma aikin french fries qanda yaji komai da komai sai qamshi dake tashi wajen,

By then cook nana sai zance take zuba mata  tanayi tana dan dariya

Shiko ashween daya tashi ,ganin bata gadon ya sa shi fitowa a hujajan yana dube dube
Har hankalin sa ya soma tashi,

Jasmine, yaKe kira yana saukowa kasa
Nan suka ci karo da cook   nana tana sauri sauri itama zata fice, yace ena jasmine
A dan tsorace Tace madam tana kitchen boss,

bai jira wani bayani ba 
Ya sauke ajiyayan numfashin relive ya nufi hanyar kitchen din

Hankalin ta gaba daya nakan abunda take yi ta gama jerawa akan karamin tray white komai white ne hatta jug din da ta sa juice din aciki

Ji kawai tayi an dan rungumo ta ta baya, ta lafar da kai kadan a jikin sa tace good mrning yaya, katashi lpya?
bai amsa ba sai ya mata light peg a kuncin ta

  Yace waya miki wannan din? Ya nuna kan tray din

Tace wht waya mun kuma, ni dai nayi abuna dakai na,u wanna have a bite?
Ya girgiza kai alaman a'ah shi bazai ci shirmen nan ba,

Ai tuni ta janye ajikin sa ta sauya fuska harda harde hannu ta juya masa baya,

Yace meye kuma dan nace bazan ci ba da kin iya ne?

Nan ma ta dada kuluwa
Ta harde fuskan kamar zai fashe,

Yace to , sai kiyi ai.kalan na ci ciki na ya tsure dama so ake aga na mutu a gidan nan,tab nidai bazan ci ba.

Batace komai ba ,Kawai sai ta fashe masa da kuka tsakani da Allah har tana sheshheka

Tun abun yana wasa wasa har sai da ya cinye abinci kusan saura loma daya sannan tayi shiru

Nan ma dan yace zai dura mata abakin kuka in bata masa shiru ba yasa tayi.

Bayn ya kammala Kamar karamar yarinya haka ta shiga goge fuska
Yana kallon ta hankalin sa kwance ,ya dada daukar drink  din ya kurba sannan  shasahntar da fuska yace madam akwai kari ne nifa ban koshi ba,

Ta galla masa harara , da sauri ya kamo ta yana dariya, yace im so proud of u.amma anya ke kayi naji yayi dadi ne sosai saura kadan ya kamo na ammy.

Nan tayi murmushi tace ba ruwan ka da ni bayan sai da nayi kuka kafin kaci
,...
Ya rike kunnuwa yace im sory, u cook great.
Wow Ya kamata na baki gift fa, don tun jiya kike abun alkhairi a gidan nan, come here
Ya ja ta sukayi dakin sa..

A  Nan ya dauko papers ya bata, yace mata kina so?

Wani uban tsalle ta daka tana murna tace of cous ena so.. Cikin barin jiki tace
Yaya yanzu kabari naje har ternopil state medical university ukraine. nayi karatu? I cant believ this

Yana murmushi Ya cije labbansa yana binta da  kallo yan yace yes madam u dersv it.
Ai sai abunda kikace

tayi dariya ta rungume sa tace nagode yaya,komai yayi im sooo happy,

Yace uhm..uhm ai akwai sauran bayani ,
Nan ya zaunar da ita yace '"
Kin gani ,Six month zakiyi a gidan nan kina karatu sashin introductory part komai da komai online

sai kin gama shi kinyi passing da kyau,sai kina zuwa ko wani month kina yin 4 to 5 days ki na attending practical classes is dat clear,?

Tace yes nagode fuskan ta dauke da murmushi

Yace uhm.. uhm ..ni bana son wani na gide dinki
nan ya nuna mata lips dinsa da hannu alaman ta masa kiss

A kunyace ta karaso ta manna masa kis din da bai sake ta ba sai da yayi mai isar sa sannan ya kyaleta ya shirya ya nufi office.


*😸oya leeme kiss my fans too💋*



*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top