40

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.





*Page▶40*


Kallon jasmine din ya cigaba da yi tana famar rigimar ta yayi shiru

Ganin in ya biye mata za'ayi shagali babu shi, ya sa ya zaro mata ido ya tsorata ta,
Cewar sa in har ta bari ya duba yaga ba wani ciwo awajen ya mata alkwari sai yayi s*x sau goma da ita ba daga kafa,

   Ai mel ta nade bakin ta ta wuce sul sul ta kimtsa kanta a  bathrum

sai da ya tabbata ta ci abinci tayi dam sannan ya ciro wasu sabbin kayan na daban a jakar sa ya bata.
Bakar dogowar riga ne baka kirin wanda taji kywu barakallah har ta fice a hayyacin ta

kallo daya kamata kasan tsaddadiya ce wanda kamfanin su mariya zakir ta buga tun daga dubai fashion..

Classy and porchy jasmine ta fito,karya ne ka maya kallo daya kace ba wata hamshakiyar model mai kudin gaske bace..

Hajiyan da shike akwai son ta da son gayu tuni ta hau rigima
Shikuma abun na mugun burge sa , don ita in abu ya mata  aranta dole ka gane a reactions din ta

Haka suka jera cikin motar sa ,suna tafiya suna hira jifa jifa,
Ta dauke sa hoto a sace yafi kala 15, shi kuma tun a gidan ma ya mata guda biyu bata sani ba.

Sun Kai kusa da babban events center don dumbin jama'ar da su mrs hidayat suka gayyata  bazai yiwu ace za'ayi hidiman nan acikin hall ba.

Wankan fitina da class kawai ake yayi kowa naji da kansa
Musamman zahida ta mrs rod

Kayan su kalar gold ne kowa da launin nasa da kuma styles dinsa

Na zahida har yana wani glittering da haske jelar rigan yana bin bayan ta gashi ya kama jikin ta das das ya bayyana beautifl figuren ta wow,

Zuciyan ta fal yake da shaukin son taga habibin ta ashween
don kuwa magana sukayi sosai da kamal dazun shima ya dada bata laifi akan abun ya kuma zurmar da ita sosai,

Jasmine hankalin ta na gaba tana kallon yadda haduwa yake magana awaje ta glass din mota ,amma har cikim ranta damuwar ta duk zahida ne.
Ai taga ni a news ance  jabir rod faundation, tun daga nan ta gane hidiman na su zahida ne hakan yana daya daga cikin abunda ya sata bori ajiyan duk bai sani ba.

Dan takaitaccen Kallo ya mata yace,
Ki naji na ko?

Ta juyo a kasale tace eh.
Yayi ajiyan zuciya yace"saura naga kin motsa batare da izini na ba, stay in just one place.

Ta takune fuska tace ,in zanyi fitsari fa,yace call me.
Kar dai nagan ki a tsaye in ba dani bane.
Are we clear?

Tace yes, don taga ba alaman dariya ma yanzun a fuskan sa.

Ana daf za'a soma red carpet jabir an gama masa shiri ana ta lailaiya sa a dressing room,

gashi yan matan nasa anko aka musu ,jummai kuwa na chan hannun ma'aikatan sa a asibiti yarinya ta yage sai dinkita ake kamar buhun masara,

Ash Yana parker motar sa suka sauko,lokacin mrs hidayat ,zahida da kamal na tsaye sun zuba ma motar ido kowa da abun dake cikin ransa,

Gaf gaf gaban zahida ke yi, tana saita kanta tun kafin ma taga fitowar jasmine  a motan,

  Ga shi ashween yayi kyau na fitar hankali "grey suit ya sa da baki ta ciki irin mai guntun hannun nan gaba daya structurn sa ya fito sosai,

Yana tahowa a hankali ya dauke kansa baya kallon kowa cikin googles din dake manne akan fuskan sa,

Numfashi ne ya soma yin sama wa zahida don sai yanzu ta lura da hannun jasmine din a cikin nasa, hankalin jama'a duk ya koma kansu in admiration

Gaba daya sai suka sauya mata kama suka mata kamar ba jiya jiya ta bar su ba sai tagasun wani yi kyau tare ba karya.

Kamo hannun ta mrs rod tayi cikin sigar lallashi a dabarance tun ta gama lura da yadda abun ke cinta arai.. ko kamal dake gefen su bai lura ba,

Mrs hidayat Batace uffan ba sai fake smiles dake kan fuskan ta cikin ranta kuwa tace" wow, ashe dai ba laifin ki bane beauty na, irin wannan body chemistry ai dole sai da kishi?

mmmm If not na yarda da ashween di na,nima  da sai nace karya ne su couples ne "the gurl is so beautiful
anya wannan 18 yrs ce ko baby na ta razana dai? She looks perfect komai dam dam. Ta karashe zancen tare da sauke numfashi tana musu kallon kurel musamman ma jasmine

  Suna tsayen ya doso su, tuni ya tsassafo wani munafikin murmushin mai ninnike da sarkakkiya, ya rusuna a ladabce ya gaishe da mrs rod
Kanta ne yayi kato cikin alfahari take ta soma jin ta asama don lura datayi kowa idon sa na kallon beautiful people dake zageye da ita ne.
Tayi murmushi ta riko hannun sa tana masa wani kallon so

ya sake cewa, ure d most beutiful mum of the world,our queen mother ya dada rusinawa a ladabce

Ta sake sauke murmushin jin dadi tana tallafosa jikin ta don sosai da sosai take ji da Ashween,
ya iya zuga ta kuma ya iya nuna mata ita wata ce a fadin duniya

Sunyi musabaha da kamal normal, ya dubi zahida dake ji kamar ta nitse a wajen don har wani zufa take yi ta rasa hankalin ta gani take jasmine tafi ta haduwa awajen don tun zuwan su ta lura kuwa ya maida hankali kanta har ana satan kallon ta,

nan ash ya mayar mata murmushi ya kau da kansa,

Hannu mrs rod ta mika ma jasmine tana binta da kallo har yanzu,don saida aka matso daf ta dada ganin tsaban kyun fuskan tan,

Yayi murmushi yace she's jasmine maam,
Sai ya kasa cewa sistr sa ne kamr yadda ya saba ya cigaba da smiling

  Nan mrs hidayat ta dan tallafo ta da hannu idon ta cike da admiration
Tace jasmine

Take shima ya mata ido alaman ta saki jikin ta su gaisa da mrs rod,
Tayi murmushi ta gaishe ta cikin sanyim murya

Tace ,my daughter ya kike,
Jasmine tace lpya lau maam, tace gaskiya ne son,  i think i like her shes as beutiful as a pearl ,

Duka sukayi murmushi
Mrs rod tace "welcome to our family..your family. ta karashe tana duban jasmine tana murmushi

Ita kam jasmine kanta a daure ne don haka komai sai ashwee  yace tayi sai ta keyi

Don ba damuwar ta hidimar su ba  ita alokacin Damuwar ta zahida dake gefe tuntuni take kalla mata miji ba daga kafa

Shikam kamal dan ayi ne ,yasan komai yana dai lura da kowa awajen Musamman abokin sa,
Don ya lura akwai abunda ke gudana a zuciyan ashween a lokacin na takaici.

Nan mrs hidayat ta sa akayi musu family pics
Dukan su har da kamal,
AKayi Da wanda babu shi, da wanda ita kadai ne da jasmine da kuma wanda sukayi da ashweeen da jasmine din

Dariya kamal yayi aransa ,yace billahillazi sai na samo copies din hotunan nan what a historical events
dama ba ayi na biki da su ba ,gashi yanzu ancike gurbin hoton familyn ango,
Ya karashe da dariya a bayyane wanda yasa ashween kallon sa nan suka soma yin yar ido.

Suna cikin shirmen nasu
Aka soma jan hankali taro zai fara ga jabir ya fito..

Kowa ya zauna,su mrs hidayat da sauran su duka sun maida hankali wajen jabir

Ita ko zahida kallon jasmine da ashween kawai take musamman da taga ya dan lafar da kai yana gaya ma jasmine magana cikin kunne

Ba afi minti 30 da soma events din ba, gashi kowa ya bada hankali ana introduction

Nan Security suka soma safara, sukai sukawo wajen mrs hidayat Ana kus kus magana kasa kasa

Kan kace kobo waje ya soma rudewa...sai gani kawai akeyi fbi agents suna Shigowa

Tayi saurim mikewa ta same su don kar su disgracing mata events

Su kuwa suna ganin tasowar ta nan ne suka maida mata tambaya
  ena jabir A rodriquez?

Duk yadda ta so su koma gefe ayo magama sam suka ki,
Dadin karawa tana juyi ta hada ido da gangamin mata rike da rally troll.
Suna jira ace za'ayi wani magudi su dau action.




'''Mutane na ku sani ..I heart ur coments ko ban samu damar amsawa ba, o hope u know i really apreciate, sakallhu khairan.
Wallhy enajin dadi kuma ena gode muku har cikin raina
Godiya ta musamman ma babies and mumies n''' a *Surayyahms fans page and novel*

☺Drama is coming tmrw😂



*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top