4

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

'''aslm alaikum mata da yan mata, muji tsoron Allah mu dena kebewa muna gamsar da kan mu ta hanyar "masturbation" ,
maganganun batsa da kalle kallen batsa,
walau a hotuna ne ,shafinan internet ko videos" HARAMUN ne, CUTAR da kai ne sannan kuma hanyar bada SHAIDANU kofa su shiga jikin mu..
Wannan karamin tunatarwa ne ,Allah ya tsare mu daga sharrin shaidan ameen🤝🏼🤒
'''


*Page▶4⃣*


Tun ranar da zahida ta soma ganin sa itama ta qudiri niyyar shiga harkan sa,
Komin shi private ne don haka bata cika samun information akan tattalin arzikin sa ba,
amma duk enda ya sa kafan sa acikin fadin garin sai an fada mata .

Tun tanayi tana jan aji ganin matsayin ta da kyanta,
har ta hakura ta soma cusa kai tana bibiyan sa  kai tsaye
Sai dai sam ashween baya bata kai..hirar su dayan biyu shikenan ya dauke mata wuta'

Cikin gidan su da safe misalin tara da rabi jamal ne agefe sai jabir dauke da wata karamar baby girl a hannun sa ,dukan su kannen zAhida ne duk da ma ba uwa daya bace ta haife su.

kallo daya zahida ta musu ta ajiye spoon din hannun ta
"Guys...ban fada muku ba :
  Nayi new catch..sabon saurayi dal a leda.

Cikin hanzari jabir ya ajiye spoon din shi yana neman tare dariyar da ta so ta shake shi
Haka ma jamal ya tsura mata ido cikin mamakin maganan nata

Ganin yadda ta ke musu kallo alamar tambaya ya sa shi saurin cewa
Good news sis,shi kuma daga ena ne haka ?

I know he must be handsome 'jabir ya tari numfashin sa da cewa
Ba tan tama tace of cous
Kyawun ma na bugawa a jarida.. im floored,ga kudi ,ga aji ga structure ,brothers i think ive found the one

  Shiru su kayi suna kallon yadda ta karkace sai zuba take kamar ta haukace
Da kyar jamal  yake  sake mata wani makallen murmushin yake amma sun kasa tanka mata

Dan harGa Allah ya gaji da settling kara na auri sake da zahida take yi da maza
can yayi kwafa yace
"Toh Allah ya sa dai wannan na zama ne
tare da mikewa tsaye yana dan gyara suit dinsa

Wani kallo ta bisa da shi tace" Buuuh tab, jamal?
Me kake nufi da Allah sa na zama ne ?..msww to zan baka mamaki wallhy '
I trust you sis wallhy nasan xaki iya"Cikin wata shu'umin dariya jabir yace " ta galla masa harara
Hhh Allah ya kaimu  toh
So when is d weeding?

Nan Ta dago spoon dinta kafin tace"Uhmmm look jabir, bawai mun fara bane fa
Amma kwanan nan zamu zama daya nida shi
Har gidan nan zan kawo shi ma mummy zaka gani..
Ta mike ta fice abunta .

Dariya jabir ya cigaba dayi inda jamal dake tsaye kansu ya kada kai ya Bi bayan ta shima

Gefen su jasmine kuwa Durgushe tayi gaban ammy tayi zuru zuru da ido ammyn tace
" baki ban amsa ba fa jasmine
Murya chan kasa tace babu komai ammy
Bacci ne ya debe ni ko nima vansan na yi ba ..
   Hmm toh shikenan jeki ki kira min ashween ina son ganin sa yanzu
" dan shiru tayi
Kafin tace ammy?
Yes, ta daga tana kallon ta
Uhmm..uhmm...shikenan dai
Sai ta fice da sauri ta bar dakin
Baki wangale ammy ta ke kallon ta don ta tabbata akwai wani abu strange game da jasmine

' tana kaiwa bakin kofar ta kalli kanta da kywu simple riga da skirt ne na english wears mai vneck ta sa sai dan pure white hular ta mai kywu da ta makale akan dogon suman ta
knocking ta soma yi a hankali
Amma shiru bata ji amsa ba ..
Takai kusan minti biyar
Daga bisani kawai ta dan tura kofar ciki ta leka
" ennalilhi wa enna ilaihi rajiun yaya?
Tafada a razane tayi kansa da gudu
  Kwance yake a tsakar dakin daga shi sai farar armless da ash colour three qtr suman kansa ya barbaje a fuskan sa a hankali yake fitar da numfashi
Take hawaye suka soma sauko mata
Yaya meke damun ka
Baka da lpya ne tafada a rude
Dan lumshe ido yayi alamn yana so yace mata ta fita amma sam ya kasa bude bakin sa
  ' hannun sa ta rike gam gam amma ta kasa motsa shi bare ta raba shi da kasa
Ita kanta bata san lokacin da ta soma shafa fuskan sa tana calming dinsa ba
Shi kuma Gam ya rufe idon sa, yana kokarin saita kansa amma sam ya kasa
Sannu yaya ,bari na kira ammmy muje asibiti,
Bata jira ba ta wuce da gudu tana kwalla kira
  Tun kan ta karaso ammyn ta jiyo ta don haka itama ta fito a hanzarce
Jasmine,lpyar ki kuwa
Ki ke kwala min irin wannan kira?
Ammy, yaya ne vaida lpya tafada cikin muryan kuka da tashin hankali

Dum zuciyar ta ta buga da sauri ta wuce sukayo dakin nasa tare
Koda suka shiga gani tayi har ya koma kan gado yayi ruf da ciki ya juya kansa gefe yana maida numfashi
  Meya same ka Ashween ..cewar ammy tana dan dafa kafadar sa
  Dan shiru yayi kafin ya juya
Charaf ya sauke rinannun idanun sa akan nata
Jikin ta ne yayi sanyi don ita kam ta fahimce komai
Kokarin mikewa yake kafin kace wani abu jasmine ta karaso gefen sa tana kokarin tallafa masa
Hannu ammy tasa ta taya ta a sanyaye ta jawo sa jikin ta tana dan bubbuga bayan sa cikin sigar rarrashin idanun ta dauke da tashin hankali itama
Jeki kawo min ruwa marar sanyi
Maza tace ma jasmine
Ba musu ta fice

Ajiyan zuciya ta sauke jin saukar hawayen sa kan kfadar ta
Stop ,ya isa haka
Meya faru ne ashween?
 
Jiya banyi bacci ba..yace a sanyaye yan dada lafar da kansa kamr karamin yaro
Dada kankame sa tayi cikin ranta tace i knew it'

Sai ta dube sa tace Thiis is not the right time ash "akwai muhimman abubuwa agaban ka yanzu ka dena sa past dinka a ranka kaji?
Ka tuna fa alkwari ne akan ka  mai girma "
Wanda kayi min' ashween hankali na yana tashi sosai"
idan wani abu ya same ka bansan ya zanyi ba, hala ma na samu na mutuwa ta kenan "ta karashe a raunane cikin jimami

mikewa yayi daga kafadar nata
Ya
Shiga girgiza Kai' Ah 'ah ammy"ba abun da zai sameni
i promise yhu zan kula da kaina mmm?
Im just stressed
dan Allah ki kwantar da hankalin ki kinji
tayi shiru tana kallon sa
'muryn sa na karkarwa yace nifa zazzAbi ne fa kawai ke  damuna
ba xaki mutu ba ammy pls dont say dat..

Kallon sa kawai ta cigaba ba tace uffaN ba sai ya koma ya dada lafar da kansa kan cinyar ta..yayi lamo yana jin haushin sata cikin wannan yanayin

Can tace "Toh bakomai ashween ' duk duniya ba wanda na amince da shi kamar ka' i believe in yhu son"
Amma Na roke ka ashween kar ka jefa kanka wani hali saBoda su
ka tuna fa
Ku kadai kuka rage min a duniya kune abin alfahari na

pleasee ....ya isah haka ammy
Ure breaking my heart in kina cewa hakan..halin da na saki ciki yanzu ma tamkar azabtar dakaina nayi ..bazan sake ba
Am here ba mai raba mu
Har abada ammy

  Da kyar ta kakulo murmushi cikin dauriya ta masa light peg a goshi tace insha Allahu
Ka huta,anjima ena son na ganka very strong and healthy tana fada tana goge masa hawayen da suka zuba masa dazun
Dai dai nan jasmine ta shigo,
Daga gefe ta tsaya tana kallon su tana zancen xuci
Kanta ne ya dada daurewa tace
" daga fita na dawo shine  har ya mike ?
Wanann wani irin ciwo ne haka?
Hmmm
Ita kam ammy bata ganta ba ma sai faman kimtsa shi take cikin bargon sa
Tana dada gyara masa pilow cikin kulawa
'rest"tafada tana kallon sa a sanyaye.
Baice uffan ba ya lumshe manyan idanun sa kamar mai baccin dole
  Ya jikin yayan? cewar ta a daburce bayan hada ido da sukayi da ammyn
Da sauki jasmine muje yana bukatar hutu ne nothing serious
Ba musu tabi bayan ta
suka fice

' ammy wani magani to ya sha?

Bawani magani jasmine hes just stressed abubuwa sun masa yawa shiyasa ma nace yayi barcin

Ah'a ammy nifa naga yana zazzabi mai zafi
Sannan kuma naga har hawaye yake miki
ko wani abun ke damun sa?

Tohh yar jarida?
Yaushe kika fara wannan aikin bansani ba

Shiru ta danyi ...sai kuma ta cigaba
Ni dai enaga hala sun bata da waccan budurwan san nan ne shyasa yake kuka ba wani stress

Tsayawa ammy tayi na musamman ta kalle ta cikin mamaki tace Lahhhhhh ila, jasmine lpyar ki kuwa?
I wato irin ena boye miki bari ki fada min abunda ke damun sa ko?
Toh ena jin ki physcologist
Jasmine
Kiyi dai ya jiki ni dai baruwa na  ehe

Tabe baki tayi tana turowa har ammyn ta lume ta barta tsaye wajen batace uffan ba
' toh nikam ya zanyi na gane komai"?nasan ammy ba gaskiya zata fada min ba , take fada makan ta

a hakan har ita ma ta gaji ta koma dakin ta

🤔.

*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top