39

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Page▶39*



Jabir A. Rodriquez ne jikin kofar wani fankacecen office daga kungiyar bada tallafi na yan mata da marasa galihu.

Dama al'adan sa ne duk ranar da wata cigaba mai girma za ta zo masa sai ya sha giya yayi shagali da mata biyu zuwa uku daga cikin yaran dake hannun sa ,

Wannan karo ya san har en komai ya tafi dai dai to shikam yasan yayi nisa kenan har abada.

  Bayan yan mata guda Biyu da ya kwana yana lalata da su, da sassafe ma a office ya sa aka kira wata marainiya sabon zuwa mai suna jummai chn wani kauye agents na women affairs ya dauko ta bata da kowa sai Allah,karamar yarinya ce gata virgin bata ko san me ake nufi da sex ba,
Dama Tunda tazo yake sata a target don kuwa komai ajikin ta fresh ne yanxu ne suke tohowa,

Jabir ya gama shirin sa itace wacce zai soma bude karfin sa yau kafin a asoma taro,

Da shike abu ne wanda aka saba yin sa awajen ,haka ya sa aka kawo ta office aka rufe musu kofa
   Jim kadan wajen ya gauraye da ihu da kuka alaman ya farmata,
Kusan minti 25 sai shiru
Numfashin sa kawai ake ji
Nan ya bude kofar office din ya fito yana gyara wandon sa sai karaf sukayi ido da wani mutum
Shi dai ba ma'aikacin sa bane kuma baiga ya sa wani kayan masu arziki a jikin sa ba normal civilian ne.

Dan kunya yaji don yasan duk cikakken namiji da ya kalle sa ya san me ya aika ta yanzun

Mutumin Yace lpya kuwa ogah?

A daburce Jabir yace lpya,uhmm pls kira min japhet da musa (sune lalatattun maikatn sa masu kawo masa yan mata)

Baiyi musu ba ya kira su sannan ya biyo bayan su shima,
Su kuma musa da japhet sun dauka shima mutumin ya san komai ne, don ba mahalukin da yake shiga wajen da safe haka sai wanda yasan me akeyi.. so,basu tsaya bincikar ko shi waye bane da sukaji ya ce ogan su jabir na kiran su.

  Kafin su zo jabir ya riga ya kimtsa kansa ya na dan shan wine dinsa hankali kwance ga jummai kwance cikin jini tana numfashi sama sama tamkar yanzu zata sheka

Suna shigowa yace yawwa ku kai ta asibiti ku kukarasa sauran aiki ni na gama, and yhu ya nuna mutumin zo nan ka goge stains din nan kafin mutane su fara zuwa
Yace angama oga
Ai da sauri da sauri yake gogewa yana bi yana zare secret camera da recoder a jikin desk da bango,

yana Allah Allah jabir kar ya tambaye sa shi waye ne don ya lura hankalin jabir din bai wani gamsu da shi ba,
Nan har ya kammala tas
Ya ajiye mopper ,gefe yayi yace sai kafi to ogah,

Har ya juya ,jabir yace dakata,waye ma sunan ka?
Yaji wani dum a zuciyan sa,.yana juyowa a hankali

Jabir ma ya tashi yana yunkurin zagowa don ya zo su hadu da kyu.

Charaf sai sukaji knocking a kofa
Ai a tsorace yace yi sauri ka fita pls anjima kazo nan ena neman ka

Mutumin yace toh ogah
Ya bude kofar

Nan kamal ya shigo ciki.
 
Jabir Ya sauke ajiyan numfashi ya kwakwalo smiles suka gaisa
Waje suka samu suka soma Gudanar da wasu zancen nasu akan hidiman

Don kamal ya tabbatar masa kungiyar women rights daga america zasu zo ..kuma manya manyan mata ne zalla ke shugaban tar kungiya ya kuma gaya masa zasu bashi tallafawa mai girma,.

Jabir sai washe baki yake yana jin bayanan kamal, gani yake kamar agogo baya sauri

  A ranshi yace ' wow,nayi gaba nikam ,nan ya soma kirga kungiya daban daban na united nations da suka turo agent din su taron
Sai yayi wani juyo ya sake murmushi yace i cant wait to be the boss of the boss.

Wato boss din uwar sa mrs hidayat kenan ..lol.

Shiko wannan mutumin yana ficewa ya samu yan uwan sa a hotel din da suka sauka

Su biyar ne,Group na kwarrarun jounalist guda uku da media correspondant/blogers guda biyu.

Nan suka sarrafa komai exactly yadda abun ya faru, sannan agefe ga wasu evidence din da kamal  ya basu  na wanda aka kwana da su a hotel a daren jiyan.

kai binciken su ma har sa sun gano wata daban cikin yaran mai dauke da cikin sa.

Aiki suka duku fa yi sosai gashi by 10 za'a soma programme.
Don sunayi ne suna shigar da case gaban manya chan sama ana tataunawa akai a asirce,don dokan aikin ne sai an tantance gaskiyar kowa tsakanin mai laifi da masu korafi sannan a fito filo da shi ayi yar war watsi.

  Gefen su jasmine kuwa
Rigimar data ke masa wai don ya hanata motsi agidan da guntun kishin amsa kirar da yayi da zu ya jawo mata bala'i.
Don Kuwa a daren ba karamin wajiga ta yayi ba da hannun sa ,har ya soma kokarin fingering din ta amma tsaban duka  da yakushi da kuka ya sashi dole ya kyale ta,

Ta saba in zaiyi ma saida ya dinga shafo mata wajen amma sai yau taji yana neman  zarcewa.

Don haka tayi cirko cirko da safe sun kai 1hr suna abu daya yana faman lallabata, sam ta hana sa motsawa ma bare su shirya sai kukan take wai wajen na mata zafi ,ya ji mata ciwo.




🤝🏼❤😶muje.


*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top