34

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔

*SO MAKAMIN CUTA*
_'the sword of evil love'_

_Story and written by_
*SURAYYAHMS*🔥

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

'''
Ena alfahari daku readers
Sakallahu khairan'''❤🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾🙌🏾💋

*Masu coments wannan shafin naku ne🤝🏼💯*

*Page▶34*


Ashween Shikan sa baifi runtsawa na a kalla 10mints yayi ba ya tashi.

Gefe ya gyara mata kwanciyar nata ya shige bathrum ya kimtsa kansa ,
Nan ya fito har ya kammala shiri cikin armless shirt mai kyaw da wani wandon iya sawon kafan sa ya dan matse sa kadan,kafin ya fita waje.

Karime ya sa tayi musu break fast
Wanda ya sa sai da Ya dau kusan minti 30 kafin ya dawo dakin ko da ya shigo sai bai ganta ba ga shi gadon neat alaman ta tashi ta kimtsa wajen shap shap ta fice dakin ta

Ba shiri ya juya yace ma karime ta biyo sa da abincin
Har suka kai kofar dakin jasmine amma sam taki budewa ,nan yace ma karimen kiyi mata magana
shi ya koma nan gefe ya na jinsu
Karime tace madame, karime ce na kawo abinci.

Nan ma saida ta ja kusan minti 5 sannan ta bude kofa
Jinin ta sam bai hadu da karime ba don haka dama tayi niyyar cewa ta koma da shi kawai ta koshi..amma kuma tana bude baki zatayi magana sai sukayi ido hudu da shi ya harde hannu fuskan sa ba alaman wasa yana kallon ta.
Cikin sauri ta juya ciki ta barsu awajen

Karime kuwa tsaban gulma itama ta yi saurin duruwa ciki don kar yace mata ta bashi abincin ya karasa da kansa,

Jasmine Bata zauna ba tana tsaya ta sanya english wears ajikin ta wani rip jeans ne blue da top,
Alokacin kwalliya kawai tayi ko dankwali bata daura ba tukun alaman yanzu take kan shirya wa,

Daga gefe Kallo karime ke binsu da shi a dabaran ce ,musamman yadda taga ashween ya bada dukkan hankali ya na Bin jasmine da ido,

Yace 'yaushe kika tashi,?c'mon zo nan ki karya yana matsowa,
Nan ta kasa motsi don tana lura da yadda karimen ke kifi kifi da ido kallon su tana faman pretending da tray din abincin a hannun

sam ta taki ajiyewa ta fice sai ta tsaya gum a gefe ,

Jasmine kuwa budan bakin ta "Ba ta san lokacin data ce masa ni ba zan ci ba, na koshi ta bi ta tamke fuska tana harar sa,ba gaira ba dalili

Bai kula ta ba don yasan zata iya sawa suyi ba dai dai ba a gaban karimen nan ya dubi karime yace" what are yhu still waiting for!?

Ba shiri ta dire abincin kan stool tayi buut ta fita,
Itako jasmine daman burin ta kenan don ta gama hankalta da gulmane ke cin karime a cikin ta,

Matsowa yake ranshi a dan bace ,ai tuni ta sauya fuska ta soma marairaicewa
Sai da ya zo daf baice komai ba,
lokacin numfashin su na gogan na juna ta ma rasa me ke mata dadi,nan ta budi baki tace, ni fa wasa nake yi zanciiiii...

Wani kallon yabita da shi yace good for you,
Amma hakan ma ba barin ki zanyi ba ena nan zaki cinye a gaba na kin amince?
Da sauri ta gyada kai don bata cike da fitinan na sa,

Shi da kansa ya shirya komai waje daya a plate duk da ma don su biyu akayi , chips ne da egg souce na nikakken nama wanda yaji albasa da koyi yayi nasha nasha sai qamshin dadi dake tashi wajen,

Yana kallon ta ta soma ci a hankali
Don Tun tana kauce ma idon sa har ta dena
Sai da taci har taji ba dadi kafin yace toh saura tea din,
Tace nikam na koshii, ai kaima baka ci ba ta turo baki
Yy murmushi yace sai da kika koshi zaki san banci ba ko?
Ta sunkuyar da kai alamn jin kunya, daga nan ta soma yunkurin bashi shima amma
Haka ya nace shima yace bazai Ci ba.

Sai da tayi ta lallabasa abun, abun dariya abun kuka tana yi yana yarfa ta'har saida ya gama waina ta sannan ya hakura ya soma amsar abincin daga hannun ta,

Sururu take aranta tana cewa ga spoon amma sai ace na bada abinci na da hannu duk hannu na yayi maiko
Mugu, gashi sai cizo na yake yi.

Kamar ya na karantar bakin nata yace
Nine mugu ko jasmine?

Tace ahhhhhh, yaushe na fada maka haka ta shashance tana kallon sa,
Ya tabe baki yace, hmmm cigaba dai.

Shiru itama tayi ta cigaba da dura masa baki gum, don kar a sake samun akasi irin wannan

A haka har suka kammala cin komai awajen ,dam yake jin kansa ,nan ta mika ta soma yunkurin tattara wajen,shima so yake ya fice da sauri
Bai hankara ba ya dan buge ta gefen boobs din ta kadan ..
Wani sake kara tayi assshhh, ta ajiye plate din ta kai hannu kan boobs dinta tana ya mutsa fuska alaman zafi

Kallon mamaki yabi ta dashi don bai yi masa kamar ya taba enda take rufewan da zafi ba
Amma dai sai ya fiske yace
Sorry, yi hakuri
bata ko amsa shi ba bare ta dago kai,ta cigaba da sauya fuska kamar me shirin kuka tana yi tana dan taba wajen a hankali
yace yayi zafi ne har haka to mugani ,?

Ai ko da sauri ta dago tace, yay dan Allah ka barni, kar ka gani pls, shi dai ya bita da ido bai tanka ba
ta sake cewa ni ai zafi yake min sosai kuma tun dazu nake ji, sai ta soma shirin kwakwulo kuka

Ya jawo hannun ta zuwa gadon yace oya kwnta gani kawai zanyi, i promise

Ba laifi duk nipples din ta sun haura kadan amma sam taki bari ya taba
tana faman zabga mai bala'in shagwaba akan duk shi ya jawo mata"
Jasmine Dagan gan take masa duk hakan saboda bata son ya tafi ya barta ne ita kadai a dakin, don sosai ta gaji da zaman kadaici a gidan

Bayadda ya iya haka ya zauna a gefen ta
tayi complain kala kala ya kai 30 shikuma nakan aikin lallabata.

Karfe 11 saura zahida ta shigo gaba daya bata jin dadin jikin ta ranar gashii ta kira ashween iya kira amma bai daga ba

hakan ma ya sa ta dada harzukewa tana jin kunan rai,don ta tsani ta neme sa ta rasa lokacin da take matsanan cin son tayi masa magana

Tsaban gulma karime na nan kan stairs din kofar dakin jasmine tana zurga zurga wai ko zata fahimci wani abu amma sai shiru kakeji,

"Nan taji an ce ke,me kike yi anan?
A tsoro ce ta juyo tana ciro ido waje
Nan suka hada ido da zahida
Wani karamin sauke numfashi tayi tace,madam
Har kin tsora ta ni..sannu da dawowa ai na duba ki ban ganki ba,

Zahida Tayi tsaki tace , ni ba abunda na tambaye ki ba kenan
Me kike yi anan wajen naga nan dai hanyar site din ashween ne ko?

Karime Tayi saurin rife baki cikin bare bare, ta dawo kasa ta ce "uhmm madam,dama naga oga ne tin tuni ya shiga wajen yarinyar nan bai fito ba ..suna ciki yanzu haka

A hatsale zahida tace what? kikace yana dakin ta?
Kan bala'i...wani uban Tsawa ta daka tace matsa min a hanya ke, Wanda ya sa karimen tuni ta ja da baya ta dafe kirji don tsoro

Baki na bari karime tace Allah ya huci zUciyar ki sarauniya uwargidan ogah.
Ai Naga kamar abinci suke ci"

Bata jira wani karin bayani ba ta bangaje ta ta haura saman a fusace
Idon ta har na rufewa.

Ko knocking kwakkwara batayi ba ta cusa kai gum

wani duhu ne take ya gauraye idanun ta
Kanta yana sara kirjin ta na duka goma goma,

Ashween kam sun riga sunyi nisa
Don gani tayi ya riko hannun jasmine daya ya manna a fuskan sa ita kuma tana kwance tana zuba mai jarababben shagwaba fuskantar su na kallon juna,

Duk Ya gama sa hankalin sa ya susuce alaman har yanzun yana bata hakuri,don Magana sukeyi amma ita zahida dake tsaye wajen bata jin komai

Kifta ido ta shiga yi don sai abun ya soma mata kamar gizo a idonTa yayin da ashween ya soma kawo kansa a hankali zaiyi kissing din jasmine

Wani uban tsalle ta daka ta tsala ihun sunan sa kamar tsuliyan ta zai yage
Sai da suka razana suka juyo suna kallon ta

Da sauri jasmine ta dan ja gefe a tsorace shi kuma ya mike tsaye
Yana duban zAhida dake shirin dauke numfashin ta don bacin rai .

Baiso hakan ba,amma sai ya dake yace me haka baby,?lpyr ki kuwa

Tayi saurin daga mai hannu alaman bata so taji komai nan tayi waje a fusace da gudu tayi site dinta..

Juyawa baiyi ba ya bi bayan ta shima..

Jasmine tunda ta lura da abun ko juyi bata sake yi ba

itakam enda son ranta ne wallhy bazata bari ma ya fita ba bare ya bi bayan ta.




🤣🤣wayyoh hmmm🤫


Coments for next..wai shin ya za akaya our beauty is angry🙆🏽‍♀😂



*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top