32

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.


*Kwanciyar hankalin ku readers☺❤💯 meelat musa na miko gaisuwa*

*Bestyy zan miki wakar so🙈🙈*
*Kakus ,ummu farhana kuma anyi shiru ko🤔to ena zuwa na fitine  ki gobe pages 4 ba ragi*

*sai wata mai kuka..hahah sweety maman kuka😅🤣😜*

*Ci gaba da gashi brilliants ni fan din ku ce ta  farko ta karshe yan uwa❤*

    *Real🧐 hhh bance komai ba dai toh*
#medambu ce😜



*Page▶32*



Tun Washe gari da safe 4.56am zahida ta fito ta nufi aiport ba tare da kowa yasa ni ba.

  Don Tun jiyan da ta kwanta take kawo tunani kala kala a ranta game da jamal,fuskan ta dauke da damuwa ta sauke numfashi ' yanzu mun rabu da jam kenan,? Ta fada  a ranta maganan sounding unbelievbl.

Tace' No,gaskiya bazai yiwu ba dole ne ma naje naji kan abun ,mummy bazata maida mu wasu shashashu ba,

tare da wayannan tunanin a ranta har jirgin yayi landing abuja

' karfe 6 saur Lokacin ta kammala duk abunda zatayi a room din ta ta sauko tayi site din mrs hidayat

Nan tayi knocking, ba bata lokaci ta shiga..da murmushi kan fuskan ta ta tarbe ta don a yanzun gani take zahida tafi kowa muhimmanci a rayuwar ta.
My princess ,my beauty, yaushe a gari ? Na dauka ai tare da ashweeen kike,uhm whers is he? Ta soma dube dube ,Allah sarki dan arziki dirin albarka

Zahida na gefe bata dai ce komai ba fuskan ta ba yabo ba fallasa
Nan Ta nemi ma kanta wajen zama kusa da mumyn

Wani kallo tabi ta da mum dashi, don har idon ta sun nuna alaman batayi bacci ba kwata kwata jiyan,

Sai mrs rod ta dube ta itama da kyuw tace A'ah,zahida ya naga kin dan haura
ko na sami jika ne kam?

Tayi saurin galla ma mum din harara tace , wht? Jika a ena ? U kidding me mum, kinsan dai ash baya haka

Ido da ido ta dawo kallon ta tace just quit the pretence Kinsan ai me ya kawo ni

Tace, kamar ya nasan me ya kawo ki ,akwai matsala ne zahida?
...ke tsaya . in kinsan fada kikayi da ashween tun wuri ki koma ki bashi hakuri.
nagaya miki we cant loose him a familyn nan kina jina ko?

Zahida ta gyara zama da kyu ta kalle ta tace, ni ba fada nayi da shi ba mumy
Yes, kuma naji we cant loose him.mummy ta marairace ta riko hanun ta tace mum, jamal fa?  what about him?
,jiyan nan i felt bad da kika ce shikenan kin cire hannu a kansa ,yanzu hakan zAmu rabu da shi ? Mum prison aka kaishi fa
I...i
Kallo ta bita da shi tana observing dinta 
Zahidan ta sake yunkurin magana...
Just shut up zahida,mr rod ta dakatar da ita da wani mugun kallo

Me ya same ki? Nace Lpyar ki kuwa'?meyasa da chan da mukayi maganan a waya baki kawo wannan haukar naki ba sai yanzu.

Tace bcos nayi tunani ne mum,u cant be doing dis to jamal. haba mummy ki tuna fa kafin ya sami matsalan nan cases nawa ya murkusa miki, wani irin kokari ne baiyi akan mu duka ba
don kawai destiny ya juya masa baya,u shud be fighting d media not ur son. Ta karashe cikin kukkuni

Nan madam hidayat Ta rufe kunne ta mike tsaye cikin hatsala tace zahida kar kice min abunda ya kawo ki nan kenan run daga yola

A sanyaye zahida tace eh.
Mummy pls ,ki bari ash ya taimaka masa mana. kema ki sa hannu mu cire shi.jamal bazai rayu cikin prison ba

Da karfi tace no way, wallhy ba zan sa hannu ba kuma ash ma haka.
ai shikam na riga na fada masa bai gaya miki bane,

Sai kije ai ke din da kika damu akan wanda ko na ciro shi ma zai zo ya zame min kaya ne,

Zahida Licenced din sa ma an karbe saboda case din rape din nan
yo me zaiyi kenan in na fitar dashi banda ya zauna min a gida yana gadi? Ta girgiza kai tace
No ,i said no to dis curse
Kema kija min bakin ki kimin shiru ko na sassaba miki mswww.
.

Abubuwa dayawa na yawo a zuciyan zahida amma sai ta tashi kawai ta fice batare da ta tanka ba
Don kuwa tasan abun bazai kare musu ta dadi ba in ta amsa

Mrs rod kam ko ajikin ta in banda ma haushin abun data ji,wai ace zahida ne ke tausaya wa jamal? Msww ta ja tsaki tayi ta koma gado tayi kwanciyar ta.

Ita kuwa tana ficewa a gidan ta nufi enda jamal din yake,
Da shike a garin kowa ya san matsayin su bata sha wahalan samun ganin sa ba a prison din,
    Kallon kallo suka maida juna tayi saurin mikewa ta ce  brother?
Suka rungume junan su kalar tausayi,
Kallo daya zaka ma jamal kasan na cikin halin neman taimako,
Yace me kike yi anan zahida?

Hawaye ne suka dan zubo mata don sosai take matukar tsoron prizon,ganin sa a hakan yasata ta soma imagining kanta a ciki,

Nan ta zaunar da shi tana duban sa a sanyaye,tace am sorry bro, nayi iya kokari na na taimaka maka amma mum is so adamant, ko ashween ta hana shi sa baki,

Yace ba komai sis, bansha mamaki ba don inda zan gaya miki abubuwan da mum dinku ta fada min kafin akawo ni nan jiya da zaki ce ko ba ita ta haife ni ba. I hate her ,i hate her sooo much butula ce,ya fada da dacin rai

Shiru tayi tana rike da hannun sa tana calmig dinsa,
Nan tayi ajiyan zuciya tace' am scared ,jamal believ me banso haka ta kasance ba duk ni na nafara jawo maka matsala a rayuwar ka..am so sorry, sai ta fashe da kuka ..

  Softly ya dada riko hannun ta yana murmushin takaici nan ya shiga rarrashin ta, ki daina cewa hakan, banida matsala da ke da jabir ' ya tallafo fuskan ta yace ku ma sai ku kula sosai,ni matsalata da uwar ku ce kawai, don wallhy ta jira fitowa na
na mata alkwarin sai na dada tabbatar mata ni ba dan ta bane.
Ya mike ya soma yunkurin tafiya abun sa.

Ko iya sake magana zahida batayi ba ta na binsa da kallo don tasan jamal yayi mummunan daukar abun azuciyan sa.

Haka ta tashi jiki ba kwari ta koma gidan amma bata bari ta hadu da kowa ba tayi saurin shirya wa ta nufi airpot ta kamo hanyar yola,

A gefen su jasmine kuwa bayan ta tashi ne tayi sallah ta dauro wanka

nan ta shirya tsaf cikin simple atamfa riga da skirt orange mai layi layin baki ,tayi kyau.

Ganin har 7.ya wuce bai zo ya duba ta ya sa ta mike da niyyar fita zuwa wajen sa ,amma sai da ta tsaya ta dubi kanta da kyu ,a ranta tace yau kam ai ba a isa ace na shigo tsirara ba,

  Nan Ta nufi dakin sa,
Sallama tayi da sanyin murya ,yana ji bai amsa ba tukunna sai da ya dago kai ya kare mata kallo,

Murmushi ta danyi ,ta kara shigowa ciki ta na tsaye gefe sum sum, tace
Yaya..ya..yyy

Ya  dakatar da ita da ido, wani shu"umin murmushi ya sake yace ashe dai wata bazata tabayin makaranta ba tunda har tana shiga dakin mutane ba da izinin su ba,

Ta zaro ido waje tace ahhhhh yaya nayi sallama fa

Yace to na amsa ne? Dagan gan ya mata nuni da kofa, yace To fice min a daki na kin fadi jarabawa.
Ya juya ya daure fuska abunsa.

Kallon sa kawai takeyi tsaban haushin abun har zuciyan ta na gaf gaf,"ohh god wai meyasa bani da lura ne ta fada a ma kanta a cikin ranta fuskan ta dauke da alaman
Rashin jin dadi.

Ta kasa motsawa sai kallon sa take fuskan nan a takune tana shirin masa kuka ,

Shiko dadi yake ji yaga ya birkita mata lissafi,nan ma yace baki tafi bako? To ci gaba da kara ma kanki laifi

Ai kamar an zaburo ta ta sake wani kuka tana bubbuga kafa a kasa nan gabansa tana bare baki,

Ko ajikin sa don inda sabo yanzu ya soma sabawa da koke koken jasmine yanzu,

Takai kusan minti 10 tanayi, Sai da ta gama tayi shiru sannan tace yaya kayi hakuri mana , to a sake min jarabawa da ga farko pls.

Nan ma ya share ta sai chan Ya juya yace' har kin gaji da kukan  ne? Ai kin bata komai yanzu kam, wanda ya saki min kuka a daki na shi zai sa ki makaranta ba ni ba.

Nan ma ta dada jin zufa ya keto mata gashi ba alaman wasa kan fuskan sa yayi maganan

Kukan ne yake so ya dawo amma sai ta danne shi, ta zo ta tsuguna daf da shi ta langwame wuya a marairaice
Ko da suka hada ido sai da yaji wasu mutsa mutsan son ta ya cakke shi a hrt, da kyar yayi control din murmushi daga kan fuskan sa yana kallon na ta,

Nan ta sanyaya murya ta ce dan Allah kafada min me zanyi ,, to ai in mutum ya fadi exam ana bada second chance ko yaya,?

Bai amsa ta ba
Tayi shiru ta sunkuyar da kai murya ciki ciki tace mutuwa ne kawai fa bata bada second chance, ka taimaka min

   Nan yaji jikin sa ya danyi sanyi lokaci guda,
Ammy ne ta fada masa a rai ' ya kai minti 5 yana kawo instances inda ace mutuwa na bada second chance da tuni duniyar sa ta dawo dai dai,

gani yake ko da rabin rayuwar sa ne akace zai iya bayarwa don ammyn sa ta dawo gare shi.

Shiru ne ya ratsa wajen don baya ma jinta tana ta fade faden ta ita daya
shiko tuni ya lula duniyan tunanin  ammyn na shi.


💯☺☺
Ur comments is powerful friends

*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top