31

*⚜BRILLIANT WRITERS ASSO🖊*

💔
    
   *SO MAKAMIN CUTA*
       _'the sword of evil love'_

_Story and  written by_
  *SURAYYAHMS*🔥
    

*DEDICATED TO-*@UMMERHERNY NERSALLAH.

*ASHWEEN bai auri ZAHIDA ba, JASMINE ya aura, suna zama waje daya ne kawai as tazo kuma zata tafi. so pls stop confusing oda readers👏🏻*
*Labarin nan  kuma ba komai bane a kirkire is 80% TRUE LIFE story it has happened da gaske ..so  pls just follow quietly and remember ur life isnt d same as any oda person kowa da yanayin life dinsa, .......and 1 more thing... THANKs😜*




*Page▶31*


Gefen su jasmine kuwa sai Bayan kamar minti 40 lokacin ana dab da kiran maghrib sannan suka shigo gida
Suna tafiya ta damke hannun sa tana wasa da shi,

A halin Yanzu kam ashween Baya iya hanata yin komai da shi,kuma baiya son cika tsawatar mata ko daure mata fuska
Don yana ganin kamar ture ta ajikin sa zai iya sake jefa ta cikin tunani da maraicin mutuwar ammyn sun sosai

A  Daki ya barta ya nufi masallacin gidan enda suke sallah su ya su yan gidan,
Anan ya zauna bai shigo ba sai da yakai isha'i yayi musu addu' oi duka sannan ya shigo.

Kafin wannan time din zahida ta gama wasan banzan ta da sugar duk sun gauraye dakin, jikin ta bakomai sai gantalallen towel din data daure kirjin ta
sai nishadi takeji alaman ta gamsu sosai

Wanka ta cahn chada tayi kwalliya ta nifi site dinsa...

Turo kofa tayi  Ba sallama ta shigo ta zauna gefen sa tana dada gyra zaman suman kanta
A lokacin shima already zaune yake hankalin sa na kan system dake gaban sa

Qamshi take yi sosai sanda ta zauna daf dashi
Nan' ya juya ya kalle ta fuska ba yabo ba fallasa  yace ya akayi ne
My baby,

Tace not fine,ba kayi sabuwar baby kamance da ni ba? ta karashe maganan a shagwabe

Nan Yayi murmushi bai kalle ta ba yace zahida kenan,
Kina ban mamaki.

Tace ta yaya fa? Ai naga jiya kawai tazo gidan nan amma gashi yau ko nema na bakayi ba but u have time for her.
Yace ai yawo kika jeand u stayed late.
Cikin son tayi defwnding kanta tace uhm.
I stayed late din ma ai Ko tambaya kaji na dawo ma ka kasa yi!?

Yace ,hmm duk wannan a yau din ya faru kenan?
Tace eh,
Ya kalle ta yace, to amin uziri, me kuma ya kwo maganan sabuwar babyn ai case din naga duk da ni ne

Murya a kasa tana kallon sa tace im geting jelous ne kawai,bana iya daurewa naga wani abu na dauke min hankalin ka akaina

Yay karamin dariya yace" hmm zahida U know im all yours bai kamata kina daga hankalin ki akan yarinyan nan ba fa, ke da kwanan nan zamuyi aure meye matsalar ki?
besides kinsan kin girme ta sosai meye ma naki da shiga hidiman ta? Baki ga nima lalabata nakeyi ba
Ganin ta bada hankali alaman tana gamsuwa da zancen nashi ya sa shi
Ya saukake muryam sa yace
She lost her parents.dan Allah ki  fahimce ta kinji beauty na

  Nan Tayi shiru kamr tana nazari,daga baya tace hmm bakomai,
Ai naga bata ji ne,gigin yaranta ke damun ta and ni kuma..

Ya dakatar da ita yace "Shhh, ke kuma zaki kula min da ita ,bana son naji wani salon fitina zAhida ki rike girmanki kawai kin gane?

Dan dolen Ta amsa ba don taso ba,

Yace good

Yau Nayi magama da mumyn ku, ashe abunda ya faru sa jamal kenan?

Nan take fuskan ta ya sauya don tana mugun kaunar jamal da jabir a rayuwar ta har bata son tana tuno abun
Nan ta sauke ajiyayyen numfashi tace
"baby im scared shiyasa ban iya maka maganam ba ,wallhy na tsorata da al'amarin sosai
And mum tace ba ita ba shi kaji fa.

Ashween Ya tari numfashin ta yace"Amma ai danta ne kuma yana da right

Tace ehm of cous yana dashi ,amma ai mum bata san da haka ba ,
Ita dai in baka blowing a harkan kudi da al'amuran life to fa baka cikin shirgin damuwan ta..

Ashween din Bai kalle ta Yace ,Allah ya kywta

Ta cigaba da cewa, bari dai muga fitowar sa a prizon din sai muga me Ai faru ,ance wai 2yrs ko?

Ya ce uhm haka nagani, but baby ke bazaki iya sa baki ba ne? wallhy bana son jamal ya zauna a prison,nayi magana da mum din naku da zu akan ko zan sa baki amma bamu samu fahimta ba ya marairaicw fuska yace'beauty.
Jus Think about it, dan uwanki ne fa kikace min tare kuka tashi,
So Just bcos of one silly mistake shine zaku yarda mumyn ku ta juya masa baya?haba,haba,baby na
Wht if daya daga cikin ku hakan ya same shi ya zakuji?

Jikin ta ne ya soma yin sanyi,  don harga Allah akwai wannan tunanin a ranta itama amma sai ta ajiye gefw don tasan halin mumyn sun sarai ba sabon fari ba
Sosai ta tausaya ma jamal duk da tasan rashin godiyan Allah da rashin Tawakkalin sa ya dada jefa shi cikin halin da yake ciki.

Ashween bai fasa ba ya riko hannun ta yace,nasan zAki iya
Beauty ,ki tuna fa akan ki ya fara samun matsala da career sa, ki taimaka ki ma wa mum dinkun magana ta dube sa mana plsssss

  Nan ta  kallesa jikin ta a muce ta gyada kai a sanyaye tana jin abun aranta,
don a duniya ba wanda yake mata magana ya shige zuciyan ta lokaci guda in ba ashween ba.

Cikin damuwa da tunanin maganan ya sa ta cewa
Baby ni zan tafi ,barci nake ji ka raka ni daki na  pls..

Ba musu ya  ce tohm ya mike ya riko hannun ta tana biye a bayansa har suka kai site din ta

Ko da suka zo ya tabbatar ta kwnta ya dube ta yace gudnite beauty,
Tayi murmushi tace "thanks,
And zan yi kokari na ma mum magana am kind of distub now,
Yyai murmushi yace don't be dama kawai abun ya dan dame ni ne ,kinsan na damu da mum da ke sosai.

Jin hakan ya sa ta sake wani kayataccen smiles ta riko hannun sa tayi kissing tace i love you soo much.ni nasan kana kaunata baby na

Yy murmshi yace 'Ke dai kawai kiyi tunani kinji?
Ta gyada kai
Nan Ya mata Gudnite ya juya ya nufi kofa ,
Sai Ta blowing masa kiss shima haka,
kafin ya rufe mata kofa yayi gaba zuciyan sa cike  fal da farin ciki don yasan akan me ya daura ta.

Jasmine kuwa Ta kasa bacci, ta juya nan ta juya nan har bata san lokacin da ya shigo ba
Bata sani ba A hankali ya hau kan gadon ta bayan ta
kan kace wani abu ji tayi ya dan tsakure ta a waist dinta a dabaran ce sannan ya ja gefe ya matse kamar bai motsa daga enda yake ba

Wani wullo tayi da bargon tana shirin kurma ihu tana fafutukan sauka  daga gadon

Shi dai Bai ce komai ba Yana zaune akan gadon   ya tamke fuska kamar bai yi mata komai ba,

Ita kuwa Duk da ma yanzun ne ta gansa a dakin
Da kyar ta samu ta nitsu har ta dawo ta zauna gefen sa

Nan ta dube sa ta takune fuska
Ta ce' shine zaka tsoratar da ni yaya?sai hawaye suka biyo kan face din ta zir zir.

Ya kalle ta yace, ke wai baki iya magana bakiyi kuka bane iye?
Haba jasmine,oh yanzu in kika je schl din ma haka zaki nayi kenan ko?
Hmm to tunda da haka kike zanga ni a gidan nan wa zai saki makaranta..cry cry kawai
Hnnn.
Bata ko kula masifan nashi ba
Cikin sauri ta shiga goge fuska tace yaya schl? Zaka sani a schl?
Yaya Wani schl ne toh...Allah ena so na yi makaranta pls ka sani mana yaya.. ta marairaice har tana lanqwaso wuya

Ya dube ta fuska ba alaman wasa  yace ' ai baki ji ne jasmine
Ba don haka ba da  na sa ki tun tuni.

Ta juya da kyau tana kallon sa tace toh me nayi na rashin ji ?zan gyara yaya,

Yace  mmmm  daga yau in nafada miki abu zaki na aikatawa ?

Ta gyada kai ,yace ban yarda ba
Sai na gwada na gani..kaiwa nan ya soma yunkurin tashi zai tafi
Da sauri ta cafke rigar sa ta ce yaya me zanyi maka toh ka fada min,
Na maka alkwari wllhy zan yi nidai ka sani a schl.

Ya dube ta yace to sake min riga marar kunya,
Sai Kinyi bacci yanzun.. gobe sai ki zo da safe zan fada miki me zaki yi.

Tace to tare da sake shi,
Ya na tsaye har ta shiga blanket tayi saurin rufe ido,
Tanajin yana cewa nifa ba baccin karya nace kiyi ba don daga yau zan soma ganin inkin cancanta na saki a schl din,

Duk da  ma tarasa yadda zatayi ta kwakwulo bacci sai matse ido takeyi

Yace bari ma ki gani na,naga kamr wasa kike yi  da abun.na ma fasa tafiyan ma ena nan ena kallon ki.

Itadai tayi shiru tayi dan har zuciyan ta take son ta aikata duk abunda da yake so ta samu itama ta cigaba da karatun ta

Nan ya dawo ya zauna gefen pillown data kwanta sannan ya sa ta dole ta mike kafa a hakan kuwa bacci ya dauke ta cikin lokacin kalilan.

Ganin tayi juyi ta fada kan kafar sa ne ya sa ya dada gyara ta
Sannan ya mata addua ya mike ya nufi site dinsa.

😌🤝🏼

*surriem*

Bạn đang đọc truyện trên: AzTruyen.Top